Sashe 118
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 4 min read
Fita yayi ya tarda Maryam tayi wanka ta fito duk gashin kanta jike daruwa,
"My happiness how was your night?.." Ya tambayeta yana zama bakin gado,
"Fine..." Ta amsa mashi normal kaman nothing happens,
"Hope dai Yanzu babu inda ke maki ciwo..." Ya sake tambayan ta,
"Nope..." Ta amsa mashi,
"Tou kiyi sallah ki gaida inna sai mu wuce..." Kafa ta buga kasa kaman zatayi kuka tace
"I still want to sleep...bacci bai isheni ba..." Ta amsa mashi,
"I know...amma kiyi a mota...I have lot of places da zanje before in bar kasar..." Ya fada mata, kaman bata so ta hau kan praying mat shi kuma ya fita ya dauko rigarta data zo dashi, dawowa yayi ya ajiye yana jiran ta idar da sallah
Karfe 7am suka Kama hanyar Kano. Kwantar mata da seat yayi Don ta kwanta, shima he can't wait to get home Don ya samu ya kwanta kafin yayi abubuwan dake gabanshi.
Don't read if you didn't pay, in kuma you read without paying na biyoki 200🙅🏿🤷🏾♀🤷🏾♀
39💙💜💛❤️💚
Wulakanci dodone...
💙💜💛❤️💚
® zuwairat (ummumaryam)
3️⃣9️⃣
In silence suka isa Kano, horn suhail yayi aka bude mashi kofa, parking lot ya nufa da mota yayi parking, kofa ta bude zata fito yayi saurin rike hannunta tare dacewa
"I love you...yesterday will remain in my memories for ever..." Ya fada mata cikin sanyinmurya, bata ce komai ba ta Zare hannunta ta, sake kamata yayi yace
"Hope dai babu abinda ke damunki...I don't want anybody to know nayi attempting kwanciya dake...," ya sake fada mata' kura Mashi Ido tayi Tana wondering yanda akayi yake dorawa kanshi laifi dukda she knows it's all her fault, she also try to put the blame on him saboda ta samu saukin kunyar da take ji, idanuwanta cikin nashi tace
"Ba laifinka bane...it's my fault..." Ahankali suhail ya Dora hannu kan lips dinta'
"Nope...it's what I wanted...abinda na dade inaso né...so kar ki bawa kanki laifi...nidai tell me wurin ya daina ciwo?.." Ya sake tambayan ta, Dan murmushi ta saki Sannan tace
"Yes...but remember wannan doesn't change anything..." Dan ajiyan zuciya ya saki Sannan yace
"Pls ko sau daya né tell me you care...bansan why you don't want to tell me you love me ba...nasan you love me..." Bata jira ta Kara Jin abinda zai ce ba ta fice daga cikin motar, binta yayi sa kallo ya saki murmushi yana cewa
"Wayyo aure dadi...ni Wallahi aure nakeso..." Ya fada yana fita daga cikin motar, part dinshi ya shiga ya Wulla kanshi kan gado full of joy and happiness, itama part din salima ta shiga abubuwa da dama suna yi mata yawo cikin Kai, tasan har ta mutu she will never forget last night, it's a memory that will last forever, falo ta tarda salima, da sallama ta shiga kanta kasa, salima dake kwance kan kujera ta amsa mata Tana mikewa zaune,
"Ga yan katsina ga yan katsina...," salima ta fada sounding so excited, da din komai take farin ciki ba sai Don tare suka fita da suhail, bata da farin cikin daya wuce taga suhail tare da maryama, tasan ko kadan bazai yi wasa da damar shi ba, so she thought, zama tayi gefen salima tare da Dora kanta kan cinyarta Tana cewa
"Anty ya Jikinki?.." Ta tambayeta,
"Da sauki...ya inna take?.."
"Lafiya lau..." Ta amsa mata cikin kasala,
"Kinyi kalaci?." Salima ta tambayeta, ahankali ta girgiza Kai Tana cewa
"Anjuma zanyi...bacci nakeji...." Ta fada Tana mikewa, bayanta salima tabi da kallo Tana monitoring tafiyar ta amma sai taga komai normal, anata tunanin. Tana shiga taji duk jikinta kamshin suhail yake, bathroom ta shiga tayi proper bath Sannan ta fito daure da towel, har zata kwanta sai Salman ya fado mata, she's thinking why bai kirata ba, wayarta ta dauka ta kirashi amma baiyi piçking ba, kashe wayar tayi ta kwanta daure da towel.
Shima suhail kwantawa yayi babu abinda yake gani sai Maryam rungume da jikinshi Tana kissing dinshi, he still can't believe it, idanuwa ya lumshe yana sake tunawa da lokacin dayaso keta mata hadi,
"Oh gosh..am totally gentle...no man will step back after going that far..." Ya fada yana dariya, mikewa yayi ya shiga bathroom ya sake wanka ya fita zuwa part din mom dinshi, yasan Tana wajen aiki so bai hau upstairs ba, kitchen ya shiga ya umarci murja ta hada mashi tea,da sauri ta hada ta mika mashi ya amsa ya koma falo, yana sha yana murmushi kaman wani mahaukaci, sai Yanzu ya gane abinda ango yake ji a first night
"No wonder Ana cewa ango ya sha kamshi...it's not only kamshi...it's dadi..." Ya fada yana dariya shi kadai, asabe da ke hangenshi komawa tayi kitchen da sauri Tana fadawa su murja Suzo suga ikon Allah, ahankali suka labe suna kallon yanda yake magana shi kadai yana Shan tea, ciki suka koma binto tace
"Daman na fada ba haka nan wannan gayen ya kiramu ya bamu hakuri ba...da akwai abinda ke damunshi..." Tafadawa sauran yanuwanta,
"Gaskiya kaman ya Zare?.." Inji murja, ahankali binto ta Kara komawa bakin kofa Tana kallon shi. Shi kam tea ya gama sha ya ajiye cup ya fita zuwa part din salima, gaisawa sukayi ya tambayi jikinta Sannan ya tambayeta inda Maryam take, nan Ta fada mashi ta kwanta, murmushi ya saki ya fita.