Sashe 163
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 3 min read
" ka turo min yaron da daughter zata aura..." Alhaji Mahmoud ya fadawa alhaji Ismail before leaving, har waje alhaji Ismail ya rakashi lokacin hajiya kadai na zaune tayi tagumi ko Inda take alhaji bai kalla ba ya dawo ya shige ciki, duk cikinsu babu Wanda yayi bacci, alhaji sallah ya dingayi har garin Allah ya waye ita kuma hajiya ta kwanta nan kan kujera sauro suka dinga cizonta, kunsan duk kyauwun hospital bai Hana mosquitos shiga, cikin dare haka Doctor ya dinga zarya duba suhail amma ko motsi Bayi tambaya daya alhaji ke yuwa Doctor if he's still alive sai Doctor yace yes he's alive.
Ana kiran sallah asuba hajiya ta mike ta shiga bathroom duk jikinta na ciwo Sannan ga wani azababben ciwon Kai, haka ya shiga ta fito ta durkusa nan tayi sallah Sannan ta sake shiga inda suhail yake Alhaji ya sake korata waje, yau ko kasan batayi kuka ba because her eyes are so dry, waje ta taka lokacin Ana Sallah asuba, ta nan waje har driver ya dawo daga masjid ya dauketa zuwa gida saboda hospital ya dawo bayan ya ajiye Salima,
"Kasan maiduguri?.." Hajiya ta tambayeshi lokacin da da suke hanyar zuwa gida,
"Eh sosai...nasan maiduguri .." Ya amsa mata yana tuki,
"Tou muna zuwa gida ka shirya...zamu maiduguri..." Hajiya ta fada mashi cikin voice da bai fita, Karfe shida suka isa gida, part dinta ta wuce ta shiga wanka. Ita kam Salima tunda tayi sallah asuba bata koma ba, wanka tayi wa baby ta shirya ta, ta Dora ruwa ta dafa abinci sharp sharp ta shiga wanka ta shirya Don ta San hajiya na zuwa wucewa zasuyi, Tana Jin ana bude gate ta San hajiya ce ta dawo,cikn. Sauri ta karasa kimsa kanta ta fito, baby ta dauka rike da baby bag sai baraka sake biye daita rike da basket na abinci da kuma mug na tea, part din hajiya ta shiga ta hau upstairs, bayan ta amshi mug din daga hannun baraka, a bakin kofar hajiya tayi sallama hajiya dake saka rika Ta amsa mata, kafin ta bude kofa ta shiga har hajiya ta gama saka doguwar Riga, cikin respect Salima ta gaisheta Sannan tace
"Anty Dan Allah ki Dan sha tea din nan kafin mu wuce..." Salima ta fada Tana mika mata tea dake hannunta, hajiya kallon mug din tayi Sannan tace
"Anya Ina iya Shan tea din nan kuwa?.." Hajiya Tafada Tana kallon cup din, ahankali Salima tace
"Anty daurewa zakiyi...ace suhail na kwance asibi ke kuma ba lafiya me akayi kenan?.. Pls ki daure kisha...babu yawa..." Ta fada mata in a respectful way, ahankali hajiya ta mika hannu ta amshi cup din Sannan ta koma ta zauna kan stool din mirror ta Kai cup din bakinta, sipping biyu tayi ta mikawa Salima cup din, kin amsa salima tayi ta sake cewa
"Anty pls ki Kara,...pls" Ta fada mata, babu gardama hajiya ta sake sha, atakaice sai da ta kusa shanyewa Sannan ta ajiye cup din ta mike ta saka long hijab Sannan suka fita, mota suka shiga Salima ta kalleta tace
"Anty mubi ta hospital mu bawa alhaji abinci kafin mu wuce..." Salima ta fada mata, hajiya da tayi relaxing with her eyes close nodding tayi mata alaman ok, Karfe seven saura suka isa hospital, hajiya bata fita ba saboda tasan ko taje bazata samu daman shiga inda suhail yake ba, Salima ce tazo fita da baby hajiya tace
"Ki kawota in rike mana..." Hajiya ta fadawa Salima, this is the first time data rike baby Maryam, dadi Salima taji ta mika mata baby Sannan ita ta fita da food basket ta mikawa Doctor ya bawa Don ya bawa alhaji Ismail. Karfe bakwai daidai suka Kama hanyar maiduguri,.