Sashe 144
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 1 min read
kaman shi...amma Yanzu nasan da wuya wani ya soni kaman yanda yayi..." Ta karasa maganar cikin sanyinmurya "Ai ni ko Yanzu nayi farin ciki..kin fada da bakin ki kinason suhail...ni Wallahi danasan yanda zamuyi gaskiya dashi zaki aura...kuma nasan Wallahi mahaifiyarshi sai tayi danasani abubuwan datayi maki...koni kar kiso kinji yanda zuciya ta ke bugawa..." Ta karasa maganar Tana dariya, ahankali Maryam ta mike Tana cewa "Anty zanyi wanka kafin sallah magrub..." Ta fada Tana mikewa "Ba dole kiyi wanka ba?.. Ai dole kiyi wanka..." Inji salima, Dan kallon ta Maryam tayi tare dayi mata harara Tana rufe face dinta, "Kai anty...nafa gane abinda kike nufi..." Ta fada cikin shagwaba, "Oho dai..a dai je ayi wanka..." T amsa mata itama Tana mikewa. Maryam bata Kara cewa komai ba ta shige dakinta.