Sashe 29
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
Wace gari around Karfe shidda na yamma suhail né kwance a bayan mota dake parking lot idanuwanshi rufe kaman Mai bacci amma ba bacci yake ba, motan daya shigo yasa ya bude idanuwanshi, Salman né ya maido Maryam daga islamiyya, parking lot shima yayi parking Amman sunfi minti goma suna labari, suhail ji yayi kaman ya hadiye zuciya ya mutu saboda kishi, abun mamaki shine yanda take sakin jiki suna labari Tana dariya yana dariya, hakuri yayi har suka gama ta fito, hannu yayi mata alaman tazo, ahankali ta taka ta Karasa inda yake kwance, mikewa yayi zaune yana kallon ta, kaman ya kamata ya dinga duka yakeji Don sai yaji yana Jin haushinta, Salman daya Kama Hanyan part dinsu ya kalla, haushi kaman ya kashe shi, abun takaicin shine dad dinshi yayi mashi iyaka da Salman Don Salman ya fadawa alhaji yanda suhail ke harassing dinshi shi kuma alhaji ya Kira suhail yaja mashi kunne kan ya fita harkar shi.
"Yanzu ki fada min abinda aka koya maki yau..." Ya fada mata atakaice, shuru Maryam tayi batace komai ba, hannu ya mika bata alaman ta bashi islamiyya bag dinta, ba musu ta mika mashi, ahankali ya bude jakan ya fara duba abubuwan dake ciki, alquran ya Fiddo ya ce
"Ya sunan wannan..." Ya tambayeta cikin rainin hankali, idanuwa ta daga Ta kalleshi ta kalli alquranin dake hannunshi, shuru tayi Tana mamakin abinda yasa ya rainata, Don bata mance lokacin dayake tambayan ta ko Tana sallah ba, Yanzu kuma ya dauki alquran yana tambayan sunanshi,
"Daman nasan bakisan sunanshi ba..." Ya fada yana kallon yanda take turo baki,
"Ai ba karya nayiba...Yanzu repeat after me...say alquran...." Yayi commanding dinta, kallon shi tayi ta kauda kanta gefe, ko kadan bata da niyyan repeating abinda yace,
"Wato bazakiyi ba kou?.." Ya sake tambayarta yana sauka daga bayan motan dayake zaune, Dan ja da baya tayi Tana turo baki,
"I said say alquran..." Ya daka mata tsawa, da sauri taja baya amma batace komai ba,
"Wato kin rainani kou?...tou kneel down Dan ubanki..." ya fada da karfi har Salman dake daf da shiga part dinsu yaji ya Dan juyo ya kallesu, kin shiga yayi ya tsaya Don ya yaga abunda ke faruwa, suhail d'aga Kai yayi ya kalli Salman daya tsaya yana kallon su, sai yaji wani irin haushi,
"I said kneel sai inga uban da ya tsaya maki cikin gidan nan..." Ya fada yana takawa zuwa inda take tsaye, Kara ja da baya tayi,
"Taurin Kai zaki nunamin?... Kinsan wallahi in har na kamaki na lahira sai yafiki disco..." Yafada yana zuwa kusa daita while Tana Ja da baya, ko kadan bai ji haushinta sai haushin Salman dayayi tsaye yana kallon su, Don yaga abinda Salman zai iya yi yasa ya ajiye alquranin cikin bag dinta ya bita da gudu, aikam sai ta kwalla Kara ta juya da gudu ta nufi inda Salman ke tsaye, shima Salman tahowa yayi tayi saurin boyewa bayanshi tare da rike kugunshi Tana fashewa da kuka, suhail ji yayi kaman ya mutu saboda abinda idanuwanshi suke gane mashi, he can't believe his precious Fatima ce tsaye rike da wani kato, hannu Salman ya Dora kan hannuwanta yana kokarin cire su daga kugunshi Don halin da ake ciki bai hanashi Jin electric shock jikinshi, Amman the more yana b'anb'are hannunta the more Tana Kara rikeshi saboda tsoron suhail,
"Ka saketa ko kuma wallahi tallahi inyi maganin ku ku duka..." Suhail ya fada da idanwansa da suka Chanza tamkar ba nashi ba saboda kishi, kallon yanda Maryam ta rike waist din Salman ya karayi,
"Pls...kar..ka Bari...ya dokeni...." Maryam ta fada Tana kuka, suhail Kara kullewa yayi
"Dan ubanki sakarshi?..." Ya fada yana takawa zuwa inda suke tsaye, Maryam Kara rike Salman tayi Tana cewa
"Pls save me....don't let him beat me...." Ta fada cikin tashin hankali, ahankali Salman ya daga Kai ya kalli suhail ya buda Baki yace
"Pls...ka yafe mata...dukda..." Bai karasa yaji saukar Mari,Wanda yasa Maryam Kara saki Ihu saboda yanda hannun suhail yayi magana afuskan Salman, da sauri Salman ya dafa cheek dinshi, Maryam bata ankaraba suhail ya Kama hannunta ya fixge ta kaman zai cire mata hannu, Ihu ta farayi da karfi Tana tsalle shi kuma ya rike ta yana janta zuwa part dinshi. Salman Kara binshi yayi ya Kama hannun Maryam yana cewa
"Haba suhail...wai meye haka?..." Suhail nuna shi yayi da yatsa yana cewa
"Don't ever in your miserable life interfare in my affairs ...wallahi kana shiga gonar da ba taka ba sai ka jawa kanka...banza wawa..." Suhail ya fada sounding very rude yana Jan Maryam, still Salman bai saki hannunta ba, sai Kara cewa yake
"Haba suhail...macece fa...zaka so ayiwa yar uwarka haka?..." Suhail sakin hannun Maryam dake kuka kaman ranta zai fita saboda yanda ake janta ta koina yayi ya sake nufan Salman, da sauri Salman ya saki hannunta yaja baya ba Don yana tsoron shi ba sai Don bayason ace ya bugi Dan Mai gidanshi Don yasan ko kadan suhail bai kaishi karfi ba, ganin suhail ya saki hannunta yasa ta Kama hanyan waje da gudu Don tasan in har ta shiga part din hajiya babu wacce ta Isa ta hanashi dukanta, da gudu suhail yabi bayanta kawai sai aka bude gate, alhaji né da hajiya suka dawo daga unguwa, Maryam tsayawa tayi Tana sauke ajiyan zuciya sannan Tana kallon motar alhaji daya shigo, duk fuskanta sharkaf da hawaye, idanuwa alhaji ya zaro yana kallon fuskan Maryam, while suhail na tsaye yasan da akwai matsala Don tunda yake misbehaving da masu aikinsu alhaji bai taba gani da idanwanshi ba sai yau, ai ko parking alhaji baiyiba ya fito yana gudu ya karaso wajen Maryam, Itakuma hajiya wajen suhail ta nufo tana kallon jikinshi tare dacewa
"Meke faruwa?..." Ta tambayeshi cikin tashin hankali Don duk idanuwanshi sunyi ja, kasa magana yayi sai kallon Maryam da alhaji ya Kama shoulders dinta yana tambayan abinda ke faruwa yake, kuka kawai take ta kasa magana, itama kallon suhail take shima yana kallon ta,
"Tell me mana...what happened to you..." Alhaji ya fada da karfi, sai lokacin ta nuna suhail, Tana cewa
"He wants to beat me..." Ta fada cikin matsanacin kuka, afusace alhaji ya juyo ya taka zuwa inda suhail ke tsaye ya kifa mashi Mari, sai lokacin ya dawo hayyacinshi, da sauri ya dafa cheeks dinshi, kawai sai hawaye, hankalin hajiya mugun tashi yayi Don tunda suke alhaji bai taba daga hannu ya doki yaran shi ba sai yau.
"Alhaji what is the meaning of this?..." Hajiya ta fada kaman zatayi hauka ganin suhail na hawaye, har lokacin bai dena kallon Maryam ba, itama sai kuka take, salman zamewa yayi ya bar su nan tsaye,
"Dan ubanka ni kakeson watsawa kasa a Ido?..." Alhaji ya fad'a da karfi
"Ubanme tayi maka kakeson kashe yar mutane?... This should be the very last time da hakan zai sake faruwa..." Alhaji ya daka mashi tsawa, suhail bai ce komai ba sai hawaye dayake idanuwanshi na kan Maryam, Sam ba kukan Marin yake ba Amma gani yake hawaye zaisa yaji saukin zafin da yake ji cikin zuciyar shi, hajiya rasa inda zata saka kanta tayi saboda bakin ciki, hannunshi ta Kama amma sai ya fixge ya Kama hanyan inda motarshi ke tsaye, alhaji gogewa Maryam fuska yayi ya Kama mata hannu suka Kama hanyan part din hajiya. Bayan suhail hajiya tabi Tana kiranshi amma sai Kara sauri yake ya Fiddo keys cikin aljihunshi ya bude mota ya shiga. Hajiya tsayawa tayi Tana kallon alhaji da Maryam itama haushi takeji, suhail tada motar yayi ya bar gidan.
"Ko uban me ya gani jikin wannan banzar yarinyar?.." Hajiya ta fada under her breath Tana bin bayansu da harara, tsoki taja itama ta Kama hanyan part dinta. Bayan sun shiga ciki alhaji ya Kara bawa Maryam hakuri tareda shaida mata duk ranar da ya sake yi mata ba daidai ba ta fada mashi. Afusace hajiya ta hau upstairs Tana dailing number suhail, har wayan ta gama ringing bai dauka ba, text hajiya ta rubuta mashi kaman haka
"Pls my sweetheart ka dawo gida..don't go and hurt yourself..." Ta rubuta atakaice ta tura mashi.