Sashe 58
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
Suhail na zuwa Ana tashi daga islamiyya, zama yayi yana jiran fitowanta amma shuru har aka fara watsewa, daure face yayi tare dacewa
"This girl have started again..." Ya fada yana kallon agogon hannunshi, ganin mutane sauran few yasa ya taka zuwa cikin islamiyyar, sai yau ya ga girman wajen because bai taba shiga ba, gani yayi babu mutane da yawa cikin sai some few girls kuma babu Fatima cikinsu, ranshi Kara baci yayi din duk a tunanin shi she's hiding from him saboda abinda ya faru jiya, wani babban mutum ya gani ya fito daga cikin wata office yana kokarin rufe office din, wurin mutumin ya nufa ya mika mashi hannu suka gaisa Sannan yace
"Dan Allah da akwai sauran students da ba'a tadasu ba ?.." Ya tambayeshi, ahankali mutum ya girgiza Kai tare dacewa
"Aa...duk an tadasu..ko da akwai matsala .."
"Eh...wata kanwata nazo dauka bata nan kuma ban gan fitar ta ba..." Ya fada mashi atakaice, shuru mutumin yayi alaman he's thinking, bayan few seconds Sannan yace
"Ko dai bata zo ba yau..." Suhail watsa mutumin kallon haushi yayi Sannan yace
"Ni..." Ya fada yana nuna kanshi da makullin motar shi Sannan yacigaba dacewa
"Da Kaina na kawota....ka dai duba min classes maybe she's inside..." Ya fada mashi,
"Tou..." Mutumin ya fada mashi sannan ya juya ya fara duba classes yana cikin haka wani mutum ya sake fitowa, tambayan Mai duba classes din yayi, nan ya fada mashi komai,
"Hala Fatima?..." Inji mutum, da sauri suhail yace
"Eh ita..."
"Ai babanta yazo ya tafi daita..." Bata fuska suhail yayi. Sannan yace
"Ban gane ba..."
"Dazun babanta yazo ya tafi daita...yace zata dauki Hutu..." Inji mutumin, juyawa suhail yayi afusace yana cewa
"Daddy...daddy....alhaji Ismail...I don't know what I have don da kake son ruining Dina....I don't know me nayi maka kakeso ganin mutuwata..." Shi kadai ya fada yana tafiya while heading for his car. Yana shiga mota ya Kama hanyar office din babanshi, yana zuwa company din ya mikawa Mai gadi car keys dinshi Don yayi mashi parking, da gudu ya hau upstairs zuwa office din babanshi, yana bude kofa alhaji da wani da ke zaune sukayi saurin daga Kai, yanda ya shigo ansan da akwai matsala,
"Excuse us..." Alhaji ya fadawa mutumin, ahankali mutumin ya mike ya bar su nan su biyu, yana fita suhail yayi saurin cewa
"Dad Ina Fatima?.." Shine tambayan da yayi mashi Kai tsaye, kallon banza alhaji ya watsa mashi sannan yace
"Wace Fatima ka bani ajiya?..." Ya fada not sounding funny, suhail nuna kanshi yayi Sannan yace
"Wai daddy why do you hate me so much...me nayi maka né wai...at times I doubt if you're my father..." Ya fada idanuwanshi na taruwa da tears, mikewa alhaji yayi ya sharara mashi Mari tare dacewa
"Then ask your mother who's your biological father...now get out....". Hannu suhail dafe da check dinshi yana hawaye yace
"Daman nasan you're not my father...a father will not hate his own child's happiness..." Ya dada yana kuka
"Daman if a child is useless dole a tsaneshi...a cikin friends Dinka who is as useless as you?... Babu....now ka fitar min daga office..." Alhaji ya daka mashi tsawa, ahankali suhail yayi kneeling tare dacewa
"Pls daddy kayi hakuri...in aiki né zanyi...I will do anything you want me to do...pls don't take Fatima away..." Ya fada yana hawaye, kura mashi Ido alhaji yayi yana kallon yanda yake goge hawaye da bayan hannunshi yace
"I want you to understand one thing...Fatima ba dangin mu bace...Sannan pls don't ask ita wacece because na dauki amanar ba zan fada ba...and nasan Kai da kanka ba zaka so in karya alkawari saboda Kai ba...so pls son Ina fada maka that you should forget about her..." Da sauri suhail ya daga wet face dinshi ya kalli dad dinshi,
"Dad I can't...I love her sosai...nidai pls dad ka fadamin inda ka kaita...zanje da Kaina...." Ya dada still crying, alhaji takawa yayi yazo inda suhail ke durkushe yana kuka yace
"Son kasan inason ka,.,you're my only son so ko kadan banason kana tunanin banasonka...wahalace banason kasha...so pls son ka manta daita...." Kara daga Kai suhail yayi ya kalli dad dinshi, shima dad dinshi kallon shi kawai yake, ahankali alhaji ya sa hannu ya goge face din suhail tare da Kama mashi hannu ya mike tsaye, ahankali suhail ya Dora kanshi kan shoulder din dad har lokacin bai daina kuka ba, yasan he can never forget Fatima, not in this life time, abinda ke Kara tada mash hankali shine ko number dinta bai zuwa Don kafin ya iso nan yayi trying countless times, Yasan hausawa na cewa in so cutane hakuri né maganin shi amma Sam shi gani yake hakan ba Mai yuwa bane...yasan it's Fatima ko mutuwa, cikin shessheka yace
"Dad pls tell me her address..." Ya fada cikin matsanacin kuka, alhaji na Shafa bayanshi yace
"Pls son in har na fada maka address dinta tamkar na fada maka ko ita wacece...just relax and keep calm...nasan bata wuce 2 to 3 weeks zata dawo..." Da sauri suhail yace
"Dad 3 weeks is like 3 years without her...pls daddy..." Ya fada cikin kuka, alhaji daga face dinshi yayi tare da tallabo face dinshi,
"Son ka bar wannan kukan...remember you're a man...Sannan I will advise you ka Dara zuwa aiki...hakan will reduce your pain...kasan an idol mind is the devils workshop..." Shuru suhail yayi yana sauraron shi, yana tunanin maybe it's a plan to make him work
"Daddy zanyi aiki...zanyi duk abinda kake so..." Ya fada ahankali, alhaji Kara shafa bayany ayi tare dacewa
"It's not about work..it's about wanting you to be a man..." Alhaji ya fada mashi calmly, suhail goge new tears dake rolling yayi Sannan yace
"Dad I promise to be a man..."ya fada cikin sanyinmurya murya
"Say anything and I will do it..." Ya fada yana goge face dinshi, alhaji rike cheeks dinshi yayi ya Dan girgiza su tare dacewa
"I want you to start working...with me a nan.." Bai idaba suhail yace
"Zanyi...pls zanyi..." Ya fada sounding so obedient, dariya alhaji yayi looking so happy Sannan yace
"That's my boy...when are you starting?..." Alhaji ya tambayeshi sounding so excited,
"Gobe...Yanzu my head is paining me..." Ya fada kaman Dan karamin yaro at the same time yana dafa goshinshi, shima alhaji Dan dafa goshinshi yayi yaji yana harbawa, doguwar sofa dake cikin office din ya nuna tare dacewa
"Go and lay down for a while...zakaji sauki..." Alhaji ya fada mashi, suhail yasan babu zancen Samun sauki amma he don't want to argue with him, hakan yasa ya taka ahankali zuwa gaban sofa ya cire shoes din kafanshi ya hau tare da kudundunewa kaman Mai Jin sanyi, alhaji komawa yayi ya zauna kan kujerar shi ya kalli suhail yaji duk ya bashi tausayi,
"Ko in Kira Doctor ya duba ka?..." Alhaji ya tambayeshi, ahankali ya girgiza mashi Kai yana lumshe idanuwa. Suhail rufe idanuwa yayi yana tunanin duk duniya babu Wanda zai iya sanin what he's going through sai Wanda ya taba samun kanshi cikin yanayin da yake ciki, he's feeling he can never be happy sai da Fatima, gani yake in har bata dawo ba yana iya commiting sucide, before yana mamakin abinda ke sa wasu kashe kansu, in ya samu labarin wani ya kashe kanshi he say
"A wannan sweet world wani zai kashe kanshi?..." But now he knows better yasan for sure indai bai sake ganin Fatima ba he's going to die, bai ji yanda yake the first time da dad ya boye ta ba, wannan ciwon da yake ji is unbearable, he's heart hurts like hell, kaman a samu wani ya bashi alluran bacci yake ji,
"Daddy..." Ya Kira alhaji dake signing wasu documents, ahankali alhaji ya daga Kai ya kalleshi,
"Am sorry..." Ya fada bakinshi na rawa,
"For what?.." Alhaji ya tambayeshi gwani ban tausayi, ahankali ya bude baki zaiyi magana sai ya fara coughing da karfi, da sauri alhaji ya mike ganin yanda yake tari ba tsayawa.