← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 182 OF 190

Sashe 182

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 2 min read

Suhail na fita  yaje Dubai mall yayi mata shopping din sexy Kaya kala Don daman alhaji Mahmoud bai yarda anyi wata lefe ba, Kayan da take sawa Yanzu alhaji Mahmoud ya bawa hajiya habiba kudi ta sayi abubuwan da zata bukata for the time being,  daga nan yakoma wajen Kayan bacci inners ya kwaso mata sai shi kansu ya sayo na kanshi kaya babu laifi daga nan  ya kamo hanyar gida, yana zuwa yayi parking motar a bakin lot dake gaban gidan ya rufe kanshi a ciki ya sake wasu arnayen Jean da wasu red polo sai Jean facing cap da black glasses ya fito, bakin Kofar shi yaje ya Danna door bell, Maryam dake tsaye Tana kallon ruwa taji an latsa door bell ta taho because ko kadan bata yi expecting zai latsa door bell ba,  Tana budewa idanuwanta suka kusa fadowa saboda yanda ta zaro su Tana kallon balarabe sak, Tana budewa suhail dake kallon titi ya juyo ya kalleta, zatayi dariya taga ya daure yace
"Hi...I came looking for my friend that lives here..." Ya fada kaman wani Dan film, Sam babu alaman wasa tattare dashi, Dan scratching Kai Maryam tayi tace
"Oh sorry about that...he parked two months ago..I live here now.." Itama ta fada kaman bata taba ganinshi ba,
"Oh..that's bad..." Yafada yana saka two hands dinshi cikin aljihu,
"Thank you for your time..." Ya fada ya juya abin shi, kiss Maryam ta yi blowing wa bayanshi Sannan itama ta koma ciki ta kulle Kofar ta.

Babu abinda Zance sai dai godiya. Allah ya biyaki da gidan aljanna.ameen.
[2/27, 8:06 PM] ‪+234 806 677 6651‬: 58💚💛❤💜💙
Wulakanci dodone...
💚💜❤💙💛

® zuwairat (ummumaryam)

5⃣8⃣

Don't read if you didn't pay..
Chapter 182 · 0% Book details