Sashe 8
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun a hanya Maryam taji gabanta na faduwa, alhaji Ismail na kallon yanda ta susuce kaman ba ita ba
"Daughter..." Ya kirata,
"Yes sir..." Ta amsa mashi kanta kasa
"I will prefer naam..." Ya fada mata in a loving tune,
"Naam..." Ta dauki correction nan taken
"Kin kwantar da hankalinki...insha Allah you will love my home kinji kou?.."Alhaji ta gyada mashi Kai tare da goge hawayenta,
"Yanzu wane suna kikeson a dinga kiranki dashi..." Ya tambayeta, shuru tayi for a while sannan tacel
"Anyone is okay " Ta amsa mashi in a cool tune,
"No..ya kamata ki zabi Wanda kikeso Don in fada masu shine sunan ki...Sannan duk sanda aka kiraki ki San dake ake...so tell me wanne suna kikeso..." Ya sake tambayanta,
"Choose for me..." Ta fada mashi kanta kasa
"No na baki dama... You choose...", shuru né ya Dan biyo baya Tana tuna sunaye data sani, after like minti biyar tace
"Fa...ti...ma..." Ta fada voice dinta na rawa, Dan murmushi alhaji Ismail ya saki tare dacewa
"Nice name Fatima...so always remember Fatima kinji kou?" Ahankali ta daga mashi Kai, sadda Kai kasa tayi while pilot na aikinshi na tukin jirgi. Alhaji Ismail kura mata Ido yayi for a while deep down yana ganin she's gentle compared to wasu yaran zamani Don ko kadan babu rawan kai tattare daita, tunawa yayi da suhail sai ya Dan saki murmushi kawai. Kafin su Isa Kano alhaji Ismail ya gama plan yanda abubuwan zasu kasance. A aminu Kano airport pilot yayi landing tunda alhaji Mahmoud ya Sanar dasu zuwan su, suna landing Maryam taji new alamari tattare daita Don it feel so weird. Motan cikin airport ya samu ya kaisu daya daga cikin gidanjen dake cikin garin Kano. Suna isa ya kalli Maryam tare dacewa
"Daughter relax kinji kou "?
"Tou..." Ta amsa mashi. Wayanshi ya dauka yayi dailing number Salman after ringing biyu ya dauka tare da sallama, nan alhaji ke fada mashi ya kaiwa baba rabi waya amma kar ya Bari kowa ya sani. Babu musu ya shiga cikin falo da sallama luckily ya shiga babu kowa falo sai murja dake mopping kan stairs, nan ya tambayeta inda baba rabi take Ta amsa mashi da Tana cikin kitchen. Nan ya shiga kitchen din ya kirata waje, mikawa mata wayan yayi. Nan sukayi magana da alhaji Ismail, da Jin yanda suke maganar kasan sirri suke Don ko Salman bai Jin abinda suke cewa, bayan sun gama ta mikawa Salman wayan sannan ta fashe da kukan karya tare da shiga falon. Direct upstairs ta nufa da hannuwanta bisa kanta sai rusa kuka kawai take su murja sai binta suke a baya suna tambayanta abinda ke damu ta amma ko kadan bata basu amsa sai hawan stairs take hannunta biyu gida kanta, lokacin suhail na kwance kan three sitter sai latsa waya yake suna hira da mom dinshi Don mostly tare suke hira sai indai yana tare dasu sadeeq amma in har his not with them tou his with his mother. Ihun da suke ji ya doso su yasa hajiya dake zaune gaban mirror ta kalli suhail tare dacewa
"Eyeballs kanajin abinda nakeji?.. Ko kunnena né?.." Ta fada Tana sauraron ihun dake kussantosu, suhail daga manyan eyes dinshi yayi tare da cire ear phones dake kunnen shi sannan yace
"Kaman someone is crying kou?" Ya tambayeta
"Yes..abinda nake ji kenan..." Bata rufe baki ba sukaji muryan baba rabi Tana kiran
"Hajiya!... Hajiya!!.." On top of her voice, daura face hajiya tayi tayi tare dacewa
"Wai waye hakan...kina haukane?" Ta fada a tsawace, cikin kuka baba rabi tace
"Hajiya nice...inna mu Ta rasu..." Ta fada cikin kuka kaman ba innan da
Ta dade da rasuwa ba, suhail mikewa yayi zaune tareda saka slippers yana kallon mom dinshi,
"Ki shigo..." Inji Hajiya, ahankali Ta bude kofa ta shiga sai hada zufa take kaman da gaske take, suhail kallon ta yayi from head to toes sannan yace
"Shi yasa kike mana ihu cikin gidan kaman zaki tada mana gidan?.. Sai kace kanki farau rasuwa?... Annabi ma ya rasu anyi hakuri balle wata hagged old woman...after all kina sonta me ya Hana ki zauna ki kula daita?... Rubbish..." Y fada tare da Jan Dan guntun tsoki ya koma ya phi kwanciyan sa, kallon ta hajiya tayi sannan tace
"To ya zaayi...zaki tafi gida né ko daga kukan shikenan?.." Ta tambayeta In i don't care manner, cikin kuka inna rabi tace
"Ai dole in tafi..." Bata idaba hajiya ta daga mata hannu
"I don't want long story..." Ta fada atakaice sannan ta kalli suhail before saying
"Eyeballs bata transport fare...", kaman bai so ya mike ya bude locker ya dauko kudi kaman five thousand, ta tako zuwa inda take tsaye har zai bata sai ya maida hannun baya yace
"Wai nawa né kudin zuwa garinku?.." Ya tambayeta kaman wata mate dinshi
"Dari bakwai ake kai mutum..." Ta amsa mashi
"Duka nawa kenan?..." Ya sake tambayanta
"Duhu daya da Dari hudu..." Kallon kudin hannunshi yayi ya zari dubu uku cikin kudin ya mika mata dubu biyu ahankali baba rabi ta sa hannu Ta amsa daga hannunshi tare dacewa
"Nagode...", duk mom dinshi Tana kallon shi
"Eyeballs give her all..." Ta fada mashi, kallon ta yayi tare dacewa
"Mommy why?... Ai the one I gave her is enough...she should manège it..." Ya fada tare da maida sauran cikin locker daya dauko su in the first place. Mom dinshi bata kada cewa komai ba ita kuma baba rabi ta fita. Dakinsu ta shiga ta hada yan kayanta as instructed ta fita su murja suna biye daita sai sannu suke mat kaman da gaske. Har bakin gate Suka raka ta sannan suka koma ciki Don hajiya bata yarda suna fita sai indai ita ta alike su Don cewa take bata kawo su Don su dinga kallon garin Kano ba ta kawo su né Don su dingayi mata aiki. Baba rabi na fita ta taka har bakin titi ta samu a daidaita ta hau Ta fada mashi address da alhaji ya bata. Cikin minti talatin baba rabi ta Isa gidan. Da sallama ta shiga ciki bayan Mai gadi ya bude mata gate. Tana sallama bakin Kofan alhaji ya bude mata kofa, durkusawa tayi zata gaida shi yayi saurin cewa
"Wai Dan Allah baba sau nawa nake fada maki ki daina durkusa min...." Da sauri ta mike Don ko kadan bata son ran alhaji ya bace. Shiga tayi suka gaisa, sai lokacin ta hangi wata kyakyawan yarinya dake zaune kan kujera with her head down, abinda ya fara zo mata shine kilan aure alhaji ya Kara bayason hajiya ta sani, wani irin dadi taji,
"Ki zauna mana..." Alhaji ya fada mata yana nuna mata wani kujera dake kusa Dana Maryam, ahankali ta zauna sannan Maryam ta daga kanta ta kalli baba rabi tare da gaidata cikin hausan ta da bai fita, da sauri baba rabi ta amsa mata Tana kallon alhaji Ismail for a while sannan ta kauda kanta cikin tunani kala kala Dan gyaran murya alhaji yayi sannan yace
"Baba wannan itace Fatima...." Ya fada mata ataikace,
"To...madalla...." Baba rabi ta amsa mashi Tana dauke da murmushi,
"Ya uwa,...inason ki zauna da ita zuwa nan da sati daya...ki kula daita tamkar yanda zaki kula da suhail...sannan inason wannan ya zama Sirri tsakanin mu..."
"Ai alhaji komai ma zaa yi maka...." Ta amsa mashi, mikewa yayi tare da kallon Maryam before saying
"Fatima zan wuce...."
"Ok..." Ta amsa mashi kanta kasa, cikin ranta sai tunanin Ina family dinshi suke daya kawo ta nan gidan, kallon baba rabi yayi sannan yace
"Anjuma zan aiko Salman da abinci sannan zan bashi kudi sai ya kaiki kasuwa ki samo mata atampopi da hijabai....sannan Dan Allah ki dinga tunatar daita in lokacin sallah yayi...in kun shiga kasuwa a samu tailor a bashi Kayan ya dinka mata su..." Ya fada yana kallon baba rabi,
"tou alhaji..." Ta amsa mashi. Fita yayi ya barsu nan. Maryam ji tayi kaman her world have come to an end Don Jin ta take so lonely Don babu waya da zatayi chatting da friends sannan babu wajen zuwa and the most annoying part shine gata a Nigeria.
"Sannu yan nan" Inji baba rabi, daga eyes dinta tayi tace
"Yau...wa..." Baba rabi kura mata Ido tayi Tana sauraron yanda take magana, cikin ranta Tana tunanin kilan ba yar kasar bace saboda yanda take amsa mata kaman ba bahushiya ba. Ahankali Maryam ta mike tare da cewa
"Bacci..." Ta fada Tana yi mata alaman kwanciya da hannunta, murmushi baba rabi tayi tare dacewa
"Bacci.. Zakiyi?.." Da sauri Maryam ta daga mata Kai
"Tou...amma ai baa bacci bayan sallan asar...ki Bari sai bayan sallan ishai..." Ta fada mata ahankali, shuru Maryam tayi not knowing what to say, Don ita ji take babu abinda take bukata kaman ta watsa ruwa ta Dan kwanta,
"Wanka....and hu...tawa....." Maryam ta fada mata,
"Tou...muje in hada maki ruwan wankan..." Ta fada mata Tana mikewa, ahankali Maryam ta girgiza mata Kai tare dacewa
"Zan...yi...myself..." Dukda baba rabi bata San maanar myself ba ta gane inda ta dosa
"Tou shikenan..amma dai kar kiyi bacci kinji kou?.."
"Tou..." Ta amsa mata, takawa tayi ta shiga corridor dake da dakunan bacci gida biyu, dakin right hand side dinta ta nufa ta bude taga well dressed bed da. Bed set, bata damu taga Yanda dayan dakin yake ba ta bude bathroom Don taga how neat it is, luckily taga kaman baa taba amfani dashi ba, shiga tayi ta kunna tap Don gani in da akwai ruwa, gani tayi every thing is okey, tunawa tayi babu sabulu babu soso sannan babu towel amma she have no choice haka ta shiga ta sakarwa kanta ruwa ta fito daure da dogowar rigarta dukda bai ko rufe mata jiki sosai ba amma haka ta dawo daki ta kakkaba zanin gado ta jefa kanta kan gadon ko minti goma batayi ba bacci yayi gaba daita.