← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 171 OF 190

Sashe 171

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read

Da kyar ya samu yayi sallah asuba saboda yanda yake Jin nauyin jikinshi, yana idar da sallah ya koma ya kwanta, bai sake tashi ba sai da wayarshi ta dau Kara, cikin bacci ya dauki wayar
"Baby good morning...ya karfin jikin..." Ta tambayeshi
"Fine..." Ya fada in heavy voice,
"Sorry I woke you up...I want to tell you am going back to maiduguri this morning...," Ahankali suhail ya bude idanuwa yace
"Baby shikenan bamu haduwa?.. I thought I will see you today.." Ya fada cikin magagin bacci,
"Mommy tace we have a lot to cover saboda wai ban iya komai ba..." Cikin bacci ya saki dariya yana cewa
"Baby don't mind her...kin iya komai..." Ya fada mata, ji yayi an kirata saga chan bangaren tayi saurin cewa
"I will call you later..." Sannan ta katse wayarta, suhail ajiye wayar yayi ya sake komawa bacci,
Hajiya kam gari na wayewa ta fara fadawa mutane a waya her eyeballs is getting married in three weeks, duk Wanda ta fadawa sai yace wai the hurry sai tace ai yar gidan alhaji Mahmoud shugaba ce, sai ayi ta mamakin Ina suhail ya samu yar gidan shugaba, murja da iyayen ta suka aiko an kusa yi mata aure hajiya ta Kira har dakinta tace mata
"Duk kujeruna nan falon kasa kisa iyayen ki suzo su kwasa..zan sake sabbi..." Ya fada nata cikin farin ciki, cikin farin ciki murja ta Kira gidansu ta shaida masu abinda hajiya tace, farin ciki wajensu ba'a magana Don ko hour biyu ba'a yi ba suka iso gidan, ya da suke ta godiya yasa hajiya Jin farin ciki cikin ranta, now she knows how it feels to make other people happy, part din suhail ta shiga ta ga har 12 yana kwance yana bacci, Abincin shi ta ajiye mashi sannan ya fita ta nufi wurin Salima, da sallama ta shiga ta zauna suka gaisa, na ta dingayi was Salima godiya ya da ta taimaka mata, daga karshe tace
"Zuwa yamma Dan Allah zaki rakani kasuwa zan sake new furnitures sai kuma daga nan mu biya mu Fiddo ankon bikin suhail..." Dariya salima tayi ta amsa mata da tou.

Wajen 12 Maryam da hajiya habiba suka isa maiduguri, hajiya habiba bata tsaya bata lokaci ba ta Kira wata mata da ke masu ordered Kayan gyaran jiki, itadai Maryam dakinta ta shiga ta kwanta ta lullube kanta wai zatayi bacci, hajiya habiba na gama waya ta shiga dakin ta yaye blanket Maryam tayi saurin mikewa
"Baki gan bacci ba.,,,bikinki sauran sati uku Ina kika ga ta bacci?... Maza ki taso ki biyoni falo..." Hajiya habiba ta umarceta, babu musu ta biyo bayanta, suna isa falo ta zauna kusa da hajiya habiba
"Yauwa yar albarka..Yanzu lissafo min nauyin Abincin da kika iya dafawa.." Hajiya ta tambayeta, shuru Maryam tayi kaman bataji abinda tace ba har saida ta maimaita tambayan Sannan tace
"Ai ni mommy ban taba dafa abinci ba.." Ta fada sounding carefree,
"Tab lallai da akwai aiki gabanki...to yarinya ki saurareni da kyau kiji...duk yanda yakeson mutuwar sonki in har baki iya girki ba wata rana sai kin fita ranshi..." Idanuwa Maryam ta zaro Tana kallon ta
"Wallahi gaskiya na fada maki...ko yace bai damu ba karya yake...yau da gobe yafi karfin wasa...duk class din mace da duk kyauwun ta na banza né in har maigida bazai dawo ya tarda delicious ba...nasan da farko he won't complain because you're amarya amma Wallahi as times goes on dole sai yayi complaining....bakijin Ana cewa a way to a man's heart is through his stomach ba?... To wannan hakan yake...shiyasa zakiga namiji da classy wife dinshi amma at last yayi choosing wata Mara kyau...shi yasan abinda ya gani..." Maryam data saki baki Tana kallon ta tayi saurin cewa
"Mommy sai ya karo wata?.." Ta tambayeta cikin tashin hankali,
"Yo ke autar matace da bazai karo wata bayanke ba?.." Bata karasa ba sai Maryam ta fashe da kuka Tana cewa
"Mommy ni na fasa aurenshi..."
"Ke Dalla rufe mana baki...ai Yanzu abubuwan da in kinayi bazai karo wata ba nakeson koya maki..." Ta fada mata cikin whisper, da sauri Maryam ta goge face dinta Tana kallon hajiya habiba, yanda ta saki baki yasa hajiya sakin dariya Sannan tace
"Kinsan da akwai abubuwan da in mace tanayi bazai gaji daita ba balle ya nemi wata...."
"Tou mommy menene?.." Ta tambayeshi sounding so inquisitive,
"Na daya girki..." Kara fashewa Maryam tayi da kuka Tana cewa
"Ai ban iya ba..."
"Kar ki damu...ai gani mom dinki...a cikin satin nan uku zan yi kokarin koya maki abubuwa da dama...daga Sannan wajen kwanciya da miji ko me yace kiyi Banda gardama...kiyi cikin nuna Jin dadi..baayiwa miji gardama..." Maryam shuru kawai tayi Tana sauraron ta tasan when it come to kwanciya wannan is a no go area, tayi tasting tip din joystick bata ji da dadi ba,
"Yanzu dai zamuyi timetable...da safe zamuyi girki...da rana zamuyi snacks....da yamma zamuyi gyaran jiki...and pls ko kadan banason gardama...do what ever I want you to do...and duk abinda na kawo maki kici...kinji kou?.." Ahankali Maryam ta daga mata Kai,
"Yauwa my gimbiya..Yanzu ki tashi mu shiga kitchen..." Jiki na rawa ta mike ta shiga kitchen while hajiya na na biye daita, suna shiga hajiya ta fara nuna mata kitchen utensils da kuma amfaninsu, Maryam tsayawa tayi Tana kallon ta saboda in ba yau ba bata San abinda akeyi da potatoes piller ba, bayan hajiya ta gama nuna mata Ta tambayeta Ta fada mata amfaninsu and she pass saboda duk she listed them appropriately, daga nan sai hajiya tadafa rice and chicken duk Maryam Tana tsaye Tana kallon yanda takeyi, sai da ta gama nata ta sa Maryam ta dafa nata kowa yaci nashi ta barta nan cikin kitchen, tsayawa tayi ta dinga bin steps din hajiya Tana hadawa, bayan ta gama ya debo ta dauki wayarta ta Kira suhail, picking yayi ya ajiye wayar a kunnenshi saboda har lokacin bai maganin daya sha bai sakeshi ba
"Baby am about eating the food I cook myself..." Ta fada Tana dariya face dinta ya mutse Tana kallon abinci dake gabanta, dariya ya saki cikin dizziness yace
"Really?.. "
"Yes...wai you're still sleeping?.." Ta tambayeshi sounding disturbed
"Baby...magani yaki sakina...I won't take it again..." Yafada mata cikin muryar Mai bacci
"Ok baby kar ka sake sha...Bari inci Abincin let me taste it..." Ta fada mashi
"Ok..taste it now ki fadamin yanda yake ..." Yafada yana juya kwanciyan shi, ahankali ta Kai spoon din Abincin bakinta sai ta bata fuska Tana cewa
"Baby it taste awful...kaman ya kone..." Ta fada mashi cikin shagwaba, Dan dariya ya saki yana cewa
"Baby nasan it's tasteful...kawai pls don't stress yourself about anything....ke nakeso...not your food..." Ya fada in a naughty way,
"Munafuki..." Maryam ta fada cikin ranta,
"Sai na koya..." Ta amsa mashi kaman she's angry
"Baby nasan bakison dafa abinci...you told me that yourself...nidai..."
"Sai na koya nace..." Ta fada mashi atakaice Sannan ta katse wayarta.
55💜💚💛❤️💙
Wulakanci dodone...
💚💛❤️💜💙

® zuwairat (ummumaryam)

5️⃣5️⃣

Don't read if you didn't pay...
Chapter 171 · 0% Book details