Sashe 28
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
Da sauri alhaji ya gyara zama tare dacewa
"Me kace?.." Ya tambayeshi muryar shi na rawa,
"Fatima nakeso..." Ya Maimaita, hajiya kam kasa magana tayi Don sai Yanzu ta gane dalilin sauyawar shi, shi kam alhaji rasa abun cewa yayi Don bai San yanda zai fadawa suhail daya sadda Kai kasa yana sauraron respond dinshi cewa Sam wannan yarinyan ba class dinshi bace, ahankali hajiya ta Kara Shafa kanshi tare dayi mashi kiss a Kai,
"kayi mata magana ta amince da Kai ne?.." Alhaji ya tambayeshi, ahankali ya girgiza mashi Kai alaman aa,
"Kuma kake cewa a aura maka ita?..." Inji alhaji, shuru suhail yayi kanshi kasa,
"If you're ready ka samo matar aure amma ka fita harkar Fatima...." Ya shaida mashi, kallon shi hajiya tayi tare dacewa
"Why?.." Hajiya ta tambayeshi cikin damuwa,
"Auren dole zaayi mata?... Besides ba aure na kawota Inyi mata ba...so pls yaje chan ya nemo matar aure..." Inji alhaji,
"Ai kana da Iko da ita...ni dai pls kar kasa eyeballs Dina ya shiga damuwa...tunda bai tab'a cewa yana son kowa ba sai ita..." Hajiya ta fada hannunta kan suhail Tana shafawa ahankali, alhaji kallon suhail yayi tare dacewa
"Kai...."ahankali ya daga kanshi ya kalli dad dinshi,
"Tashi ka tafi..and kar ka sake wannan maganar..." Alhaji yayi commanding dinshi, raurau suhail yayi da idanuwa sannan yace
"Wallahi da gaske nake...Ina sonta...nidai in kana son in rayu ka aura...." Bai idaba alhaji yace
"I said ka tashi ka bani waje..and never speak about her again..." Ya daka mashi tsawa, ahankali suhail ya mike ya Kama hanyan waje, hajiya cika tayi Tana batsewa, sai da suhail ya fita sannan ta ce
"Wai ni ban gane ba...kace wannan yarinyan yar cousin Dinka ce...kuma kace christain ya nemi auran ta..a dalilin hakan yasa ka daukota saboda kar hakan ya faru....and Yanzu suhail ya nuna interest dinshi kanta kace he should forget about her..ni gaskiya Ina doubting relationship dake tsakanin ka da wannan yarinyan...wallahi am feeling you're not telling me the truth..." Ta karasa maganar ta cikin dacin rai,
"You're entitled to your opinion...," Alhaji ya fada mata atakaice sannan ya mike ya shige bedroom dinshi ya bar ta nan zaune. Itama mikewa tayi tabi bayan suhail, direct part dinshi yayi. Yana shiga ya kwanta kan kujera ya rufe idanuwashi yana tunanin abinda dad dinshi ya fada mashi, yasan hakan ba Mai yuwa bane Don already yasan in babu Maryam rayuwar shi he's doomed, duk tunanin da yake shine abun zaizo da sauki tunda she's family amma he's wrong, yasan when he's dad is serious and he's so serious, bude kofa da akayi yasa ya bude idanuwa, mum dinshi ya gani, ahankali ya mike zaune ita kuma ta shigo ta zauna gefenshi, ahankali ya sake kwanciya tare da Dora kanshi kan cinyanta, hannu tasa Tana Shafa kanshi ahankali tare dacewa
"Baby...wai da gaske kake?..pls tell me" Ta fada cike da mamaki, ahankali ya daga idanuwa ya kalleta
"Mom wallahi I love her...ban taba Jin abinda nake ji kanta kan kowa ba...," ya fada muryar shi na rawa,
"Tun yaushe?..." Ta tambayeshi
"Tun ranar Dana ganta...sai dai ban yarda sonta nake ba sai Yanzu..." Ya amsa mata cikin sanyinmurya,
"Baby kayi mata magana mana...pls banason ka wahala..nasan she will be lucky to have you.." Ta shaida mashi, da sauri ya mike zaune yana cewa
"Mom bansan abunda zan fada mata ba...ban taba yiwa yarinya magana ba...pls mom ki fada mata Ina sonta..." Yanda yake magana yasa mom dinshi sakin murmushi,
"Baby in Banda abinka ni zanyi mata magana?... Ai Kai da kanka zaka fada mata kana son ta..." Da sauri ya katse ta dacewa
"Ai mom ban San abinda zan fada mata ba...." Ya sake Maimaita mata cikin sanyinmurya,
"Then ka kokarta ka fada mata abinda ke cikin zuciyar ka..." Ta shaida mashi,
"How mommy..." Ya tambayeta kaman zai fashe da kuka, murmushi ta sake saki Tana tunanin gaskiya suhail dinta is more like a woman than a man Don tasan guys basu tambayan iyayensu yanda zasuyi in suna son mace
"Ka tambayi friends Dinka mana...I think zaka samu support daga wajensu.." Ta shaida mashi, da sauri ya girgiza Kai
"No mom..dariya zasuyi min...wallahi mom na rasa inda zan saka Kaina in ji dadi...komai baiyi min dadi...ban San ya akayi wannan yarinyan ta shiga jinina lokaci guda ba..." Ya fada hawaye na taruwa idanwanshi, hannu hajiya ta Dora mashi kan lebenshi,
"Baby ka kwantar da hankalinka...sannan u should be nice to her...." Ta fada mashi,
"Mommy ban iya zama nice to her...gani nake zata rainani kuma..." Ya fada kaman wani karamin yaro, Banda dariya babu abinda hajiya take dan suhail is acting totally insane.
"Tashi muje part Dina...nasan sun gama abinci..." Bata idaba ya katse ta dacewa
"Mom..bani da shaawan abinci...kawai inason in kwanta..." Ya shaida mata,
"No tashi muje...magrib ya kusa kar ka kwanta..." Ta umarce shi, bai Kara musawa ba ya mike suka fita hannunshi cikin nata.
Maryam kam Yanzu ta Riga ta Saba da halin suhail, tun yana bata haushi Yanzu ya daina bata, kawai abinda take jira shine ta nuna mashi ko ita wacece, ta nuna mashi cewa a cikin gayun ma bai Kai koina ba, she's waiting patiently for the time, kawai babu abinda take tunani sai yanda zaiyi lokacin da ya gane ko ita wacece. Ta Saba da yan gidan sosai, mussanman masu aikin gidan, kullum Tana tunanin wane irin kyauta zatayi wa baba rabi Don Tana kula daita sosai Don Yanzu sallah bai wuceta sannan Yanzu Tana Hausa fiye da d'a saboda dad dinta yace in dai Tana son zuwa London for her birthday dole tayi Hausa sosai, hakan yasa ta zage damtse tana hausan duk yanda ya zo mata, baba rabi da sauran masu aiki ba karamin dariya suke sha ba in Tana Hausa kuma haka yana bata fun sosai. Kwance take tana game da karamin wayan hannunta,
"Ki taso muci abinci...." Ahankali ta daga kanta ta kalli murja, da sauri ta ajiye wayanta ta mike Tana cewa
"Yauwa...daman..yunwa nakeji..." Ta fada Tana dariya, itama murja dariya tayi Tana cewa
"Haka kike cewa Amma ko cokali biyar bakiyi kafin ki koshi,.." Murja Ta fada mata, Tare suka fito lokacin hajiya da suhail suna zaune falo, tana fitowa suhail yabita da kallo sai da suka shiga kitchen sannan ya kalli mom dinshi yana cewa
"Mom Dana ganta sai gabana ya dinga faduwa...." Ya fada yana dafa kirjinshi, murmushi hajiya ta sake yi Tana cewa
"Oh su eyeballs in love..." Ta fadacikin zolaya, murmushi ya saki yana relaxing. Abincin da aka jera kan dining ta kalla Tana cewa
"Muje kaci abinci..." Ta fada mashi, mikewa yayi kaman bai so ya zauna kan dining, bayan sun zauna hajiya ta Kira Fatima., lokacin har ta fara cin abinci Amman tayi saurin wanke hannunta ta fito Tana tafiya cikin sauri, babu abinda suhail yake sai kallon ta,
"I love you..." Ya fada cikin zuciyar shi, Tana karasowa ta tsaya Dan nesa dasu kanta kasa,
"Zo ki zauna muci abinci tare..." Hajiya ta umarce ta, Dan daga kanta tayi ta kalleta sannan ta sake sadda Kai kasa Tana cewa
"Na..koshi..." Ta amsa mata cikin sanyinmurya, suhail kallon mom dinshi yayi sannan ya kalleta Fuskanshi daure
"Ance kizo kici abinci kina rainawa mutane wayau...waye mate dinki nan wajen?..." Ya fada kaman zai bugeta, da sauri Maryam ta zo ta zauna, hajiya kallon suhail tayi tare da girgiza mashi Kai, sai lokacin ya Dan saki fuska Amman sai kallon ta yake
"Ni zanyi serving dinki kou?.." Ya fada mata, mikewa tayi ta zuba masu abincin kaman yanda ta Saba sannan ta zuba spoon daya cikin plate dake gabanta, kallon abincin suhail yayi yaga kaman rainin wayau
"Ke in baki ci just go...babu Wanda ya tilasta ki..." Ya fada atakaice, kaman Tana jira ta mike ta bar wajen, sai da ta shige hajiya ta kalleshi tace
"You said kana sonta kuma you're harsh on her...wane irin so né wannan?..." Hajiya ta tambayeshi, shuru yayi bai da abun ce mata.