Sashe 15
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
Cikin kasaita ya sauka ya tafi part dinshi, kawai he's thinking about new comer dinsu, yaga daya shiga dakin masu aikin ko juyawa batayi ba balle ta kalleshi, hakan ba karamin bata mashi rai yayi ba.
"I will give you special treatment...." Ya fada yana kwanciya.
The following day, Maryam ta tashi taji jikinta babu dadi saboda kwanciya kasan katifa, daman kan katifan baba rabi taji, tun da sassafe su murja suka shiga kitchen ita kuma zama tayi jikinta duk ciwo
"For how long...." Ta fadawa kanta Tana ragumi, Yanzu kuma taji yanayin ya Chanza mata kan da don before Tana Jin dadin tsohon gidan da take da baba rabi kan nan gidan especially data lura mutanen gidan are rude. Ahankali ta shiga bathroom tayi alwallah ta fito tayi sallah, bayan ta idar ta fito falo lokacin gari ya fara wayewa kadan2, Tana tafiya ahankali ta shiga kitchen, gaisawa sukayi da su sannan ta samu stool ta zauna tare day in tagumi, Tana kallon yanda suke hada breakfast cikin gaggawa. Karfe 6 daidai binto ta kalle sauran Tana cewa
"Bari inje in wanke mashi kewaye kar a samu matsala..." Ta fada Tana barin dakin, Don daman kullum da karfe shiga suhail yasa dokan su dinga wanke mashi bathroom, hakan yasa suka rana atsakanin su amma Banda baba rabi. Da sauri binto ta Isa part din suhail, yana zaune da pure white jallabiya hannunshi rike da counter, idanuwa shi lumshe sai bakinshi dake motsi ahankali, Ana bude Kofan ya bude idanuwa ahankali, binto ya gani, da sauri ta durkusa ta gaidashi, bai amsa ba ya daure fuska, ahankali ta mike Don she's not expecting him to answer Don bai taba amsa gaisuwansu su ba saboda he feels he's far above them, hanyan bedroom dinshi tabi ya daga mata hannu alaman ta tsaya, chak ta tsaya kanta kasa,
"Je ki Kara sabuwar zuwa nan..." Ya fada kaman baison magana Don in Baka kasa kunne ba bazaka ji abinda yake cewa ba, da sauri ta juya ta koma, har lokacin gari bai gama wayewa duka ba, ba kowa compound din balle wani yasan abunda ke faruwa. Binto na bude Kofan kitchen Maryam ta Dan daga weak eyes dinta ta kalleta, Dan murmushi binto ta sakar mata sannan tace
"Yace kije..." Tayi directing maganar ta ga Maryam, Maryam kallon ta ta tsaya yi for a while sannan ta nuna kanta tace
"Ni?.."
"Eh...yace kije...." Ta sake fada mata, Maryam ji tayi gabanta na mugun faduwa saboda bayan tsana Tana tsoron shi,
"Waye?..." Ta fada Don ta tabbatar da Mai kiranta
"Suhail ...." Binto Ta amsa mata
"Ina....ya...ke...." Ta fada cikin slant,
"Zo in nuna maki...." Binto ta sake fada mata, ahankali ta diro daga kan stool da take zaune ta biyo ta, sai da suka isa falo binto ta juyo ta kalleta Sannan tace
"Da kin saka hijab kan Kayan baccin ki...." Ta fada mata, Don Kayan bacci ta saka Mai Riga da wando cotton,
"Tou...." Ta amsa mata sannan ta koma ta dauko hijab cikin wayanda aka saya mata ta saka ta fito, har bakin flat din suhail binto ta rakata sannan ta koma ta barta nan tsaye, juyawa Maryam tayi Tana kallon compound din don ganin in da mutane taga wayam yake. Suhail kam har ya fara zama in patient Don har ya mike ya kuma zama, sai baya kaman minti biyar sannan Maryam ta bude, gabanta sai faduwa kawai yake, lokacin suhail ya Dora kafa daya kan daya yana girgiza su ahankali, Tana shigowa ta tsaya daga Dan nesa dashi kanta kasa, ahankali ya daga Kai ya fara kallon daga beautiful feet dinta
zuwa kayanta then fuskan ta, da gani she's frightened Don daman bata Saba da tashin hankali ba, kura mata Ido yayi amma yaga ko kadan bat daga Kai ba balle ta gaisheshi kaman yanda su murja ke ke durkusawa sun gaida shi, relaxing yayi yana kallon ta while ita kuma Maryam gabanta na dukan uku2 saboda tsoro, sun fi minute biyu a haka yaga bata da alaman gaida shi, afusace ya mike ya je inda take tsaye ya rike bayan wuyan ta ya dukar daita in a forceful manner, Dan Kara Maryam ta saki Tana fashewa da kuka Don ko a wurin dad dinta haka take, she easily crys,
"Dan ubanki baki iya gaisuwa ba!!" Ya daka mata tsawa, kuka ta cigaba dayi bata amsa mashi ba, cikin ranta Tana yau dad dinta wani banza yake zagi,
"Wato ke tashin jos kou?... You don't have respect...now kneel...." Ya sake daka mata tsawa, da sauri ta tashi daga durkushen da take tayi kneeling Tana kuka hannunta rike da bayan wuyanta,
"Zo nan..." Ya fada mata in an irritating way, mikewa tayi niyyan yi Don zuwa yayi sauri cewa
"Koma kiyi kneeling then crawl to me..." Yayi commanding dinta, da sauri ta sake kneeling Tana rarrafawa zuwa gabanshi, har lokacin hannunta bayan wuyanta sai kuka take, sai da tazo daf dashi ta dakata, kura mata Ido yayi for just a second sannan yace
"Kin San ni?..." Ya daka mata tsawa, da sauri ta girgiza mashi Kai,
"For your information nine suhail...wannan tsohon daya kawoki gidan nan is not the boss...ni né boss...you do what I ask you to do ...Don in na so ko abinci bazaki samu gidan nan ba....." Ya fada sounding very rude and harsh, ahankali Maryam ta daga wet face dinta ta kalleshi cikin ranta Tana cewa
"You will pay for this...." Ta fada cikin ranta, the next thing nataji shine Mari
"Don't ever look at me again..." Ya fada cikin tsiwa, ihu Maryam ta farayi Jin face dinta on fire, hannu tasa ta rike cheek dinta Tana hawaye
"Daddy....." Ta Kira cikin kuka,
"Me kika ce?.." Ya tambayeta Don bai taba Jin murya ta ba amma sai tayi share shi ta cigaba da kuka,
" close your mouth..." Bai idaba tayi saurin hadiye kuka Tana sauke ajiyan zuciya,
"From now henceforth ke zaki dinga wanke bathroom Dina....ke zaki dinga gyara gado na...inshort ke zaki kula da part Dina kuma I I see any dirt you are in trouble...am I clear?!!!" Da sauri ta daga mashi Kai Tana sauke ajiyan zuciya,
"Kije ki fara da bathroom Dina....and make sure you fix ruwan wanka na..." Ya fada yana relaxing..." Mikewa tayi daga gabanshi ta Kama one door dake wurin, nan ta tarda bedroom dinshi, Tana ganin bi kusa ta fashe da kuka sosai, yau ta godewa Allah ita ke komai na dakinta da bata San yanda zatayi ba, tana kuka ta bude Kofan bathroom dinshi, gani tayi bathroom dinshi is nothing compared to hers Don ita har da jacuzzi cikin nata, batayi wasting time ba t wanke mashi kaman yanda takewa nata cikin ranta Tana tunanin abinda zatayi mashi ta huce Don tunda take baa taba sata kuka da duka ba sai yau wai har mari. Cikin few minutes ta gama ta fito ta dawo bedroom, gadon shi ta gyara dukda bai watse sosai ba, bayan ta gama ta tsaya ta kasa fitowa saboda tsoro, har garin ya ida wayewa bata fito ba, suhail né ya gaji da zama ya mike ya shiga bedroom din, nan ya ganta tsaye jikin bango, gadon ya kalla yana cewa