Sashe 31
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan sallah isha alhaji né zaune hajiya na gefenshi, hira suke Amma hankalinshi ba wajenta yake ba, koda za'a tambayeshi bai San abinda take cewa ba, kawai gurin shi Yanzu shine ya shaida mata za'a kawo amarya nan da sati uku Don yana son a fara gyara bangaren da zai ajiyeta kuma hakan bai faruwa batare daya fad'a mata abinda ke wakana ba, kallon ta yayi tare da sakin murmushi,
"My hajiya.." Ya fad'a yana murmushi,
"Na'am..." Ta amsa mashi Tana kallon shi eyeballs to eyeballs,
"Kinsan komai na rayuwar mu a rabuce take...daga rayuwar mu zuwa mutuwar mu..." Ya fad'a yana rike da hannunta,
"Hmm wallahi haka né...Allah dai yasa mu gama lafiya..." Ta amsa mashi cikin sanyinmurya, kura mata Ido yayi Sannan ya sake cewa
"Kuma kin San mutum bai isa ya Hana abinda Allah ya kaddara ba..." Ya sake fad'a mata,
"Wane mutum ...what will be will surely be...." Ta sake amsa mashi, d'an ajiyan zuciya ya saki ya gyara zama yana cewa
"My hajiya kinsan I love you sosai kaman raina....kuma kome nayi does not mean bana sonki..." Ya karasa maganar muryar shi na rawa, itama hajiya gyara zama tayi Tana kallon idanuwanshi tace
"It depends da abinda zakayi..." Ta amsa mashi atakaice
"Ba wani abu bane that is serious...kawai abokiyar zama zan kawo maki...." Ya fad'a sounding like a man amma deep down he's breaking down
"What!!!?..." Hajiya ta fad'a cikin tashin hankali Tana mikewa tsaye with her two hands on her chest....
Thanks for listening, pls don't forget to like, comments and subscribe
[11/28, 3:15 AM] +234 706 639 9737: 13💛💙💜❤️💚
Wulakanci dodone...
💙💜💚💛❤️
® zuwairat (ummumaryam)
1️⃣3️⃣
Da sauri shima alhaji ya mike tsaye tare dacewa
"Haba my hajiya...meye haka?..." Ya fada yana Kama hannunta dake kan kirjinta, ahankali hajiya taja baya, baki ta bude zatayi magana kawai sai ta kasa, kaman wata Mai stroke ta koma, kokarin rike ta alhaji yake amma babu abinda take sai ja baya,
"Yanzu...alhaji...haka..zakayi min?..." Shine abinda bakinta dake rawa ya furta, idanuwanta duk sun Chanza kala,
"Yanzu my hajiya baki yarda da kaddara ta Riga fata ba?... Komai fa rubuce yake....Dan Allah ki zauna and calm yourself...don't behave as if it's the end of the world..." Inji alhaji dake tsaye gabanta yana kallon yanda duk jikinta ke rawa sannan yana tsoron kar ta samu nervous breakdown, Banda girgiza Kai babu abinda hajiya take sannan ya hawaye suna gangarowa, hannu ya Kai zai Kama hannunta ta sake janyewa
"Saboda wannan yarinyar akayi min kishiya..." Ta fada cikin matsanacin kuka,
"Not at all my hajiya...babu wacce ta isa ta sani Inyi maki kishiya sai kaddara...babu abinda baki sani ba....kawai lokaci né yazo...nidai hajiya pls kiyi hakuri ki bani hadin Kai...nayi maki alkawarin I will be loyal....kinsan you're my first love...babu Mai maye gurbinki a cikin zuciyata...kawai dai Allah ya kaddara zanyi watane...amma...." Bai idaba kawai sai bude kofa yaji anyi, hajiya ce ta fice daga dakin, ya shiga rud'anin da kalamai kawai yake nema masu dadi, bayanta yabi kasancewan gidan babu kowa sai Mai fadi shima kwance yake yana Shan iska.
Hajiya na shiga part dinta ta hau upstairs da gudu, dakinta ta shiga ta maida ta kulle da keys, kan gado ta wulla kanta ta dinga kuka kaman anyi mata albishir da mutuwa, gani take yau né ranar mutuwar ta, tana kaunar alhaji to the extent bazata iya bearing ta ganshi da wata ba, knocking alhaji ya dingayi yana fada mata sweet talks amma ko ji hajiya batayi balle ta saurareshi, alhaji gajiya yayi da tsayuwa ya koma part dinshi Don yafi minti arbain yana buga Kofar bata bude ba.
Maryam kam tunda alhaji ya rakata ta dawo dakinta bata Kara fita ba Don har dare yayi gani take suhail zai shigo ya bugeta, ko falo bata fita ba sai dai baba rabi ta kawo mata abinci har dakinta, ko ci batayi ba ta shiga wanka ta fito tare da alwallah, sallah tayi ta sha juice ta kwanta, da baba rabi ta bude kofa ta shigo sai ta firgita Don gani take suhail ne, rungume pillow tayi Tana tunanin abinda yasa suhail ya tsaneta, Dan ita gani take ko ganinta bai sonyi shiyasa yake treating dinta daban na da sauran yan gidan Don tunda tazo gidan bata taba Jin ko ganin yayi personal magana da su murja ba sai ita, wayanta né yayi ringing ta firgita, da sauri ta dauki wayan taga Salman, picking tayi Tana cewa
"Am so sorry...saboda ni ya mareka..." Maryam ta fada muryar ta na rawa, ajiyan zuciya taji Salman ya saki Sannan yace
"Ba don wannan na kiraki ba...kawai I want to know how you're feeling...da fatan bai karayi maki komai ba?.." Salman ya tambayeta,
"Ban sake ganinshi ba...but wallahi besty tsoro nakeji...gani nake yana iya zuwa anjuma in the midnight..." Ta fada cikin tashin hankali, dariya Salman ya saki yanacewa
"Matsoraciya...tou tunda kina Jin tsoro ki kulle Kofar ki mana..." Ya fada yana dariya, da sauri Maryam ta mike Tana cewa
"Good idea...Bari in kulle..." Tafada jikinta na rawa Don bata tab'a witnessing violence a rayuwar ta ba shiyasa suhail yake bata tsoro fiye da tunanin Mai sauraro, Banda dariya babu abinda Salman keyi mata, hira suka Dan yi sannan sukayi sallama, sai lokacin tasamu kwanciyar hankali har bacci yayi gaba daita.
Still a ranar suhail bai samu bacci ba, ga ciwon Kai ha tunanin Maryam, amma babu abinda yake murnar gani kaman wayewar gari Don he can't wait to sit a cikin mota daya daita, yasan hakan will be among he's pleasurable moment. Waya ya dauka zaiyi dailing number hajiya sai kuma yayi tunanin Suna tare da alhaji tunda suna tare daita sanda alhaji ya kirata, ajiye wayar yayi ya dinga juye2, Yanzu har danasanin rashin barin hajiya ta kirata lokacin dinner yake Don hajiya taso kiranta amma sai yace ta kyaleta saboda kar ta ga yanayin shi haka, Yanzu kam ji yake kaman ya dade bai ganta ba, gashi ko numbar ta bai dashi balle ya Kira ya ji muryar ta. Sai bayan sallah asuba ya samu bacci.
Yanda hajiya ta ga rana haka ta ga dare, sai tunanin abinda alhaji ya fada mata ranar data Mari Maryam kawai take, tasan saboda ita alhaji zaiyi mata kishiya Don she remembered what he said a ranar, cikin dare ta dinga kiran kawayenta Tana fada masu abinda alhaji ya fada mata, wasu su bata shawarar kirki wasu kuma su bata na banza,, bayan sallah asuba ta Kira mahaifiyar ta sanar daita halin da ake ciki,
"Am so disappointed in you..." Shine abinda mahaifiyar ta tafara furta mata lokacin data ji yanda muryar ta ke shake saboda kuka,
"Yanzu at your age kike kuka saboda zaayi maki kishiya?.. An fada maki kishiya is the end of the world?.. Wallahi kar ki Bari yaranki suji wannan abun kunyan..." Inji mahaifiyar ta,
"Yanzu hajiya haka zakice..." Hajiya ta fada cikin kuka
"Dallah rufe min baki tsohuwar banza..." Tana kaiwa nan ta katse wayanta, hajiya wullar da wayar tayi ta kwanta nan kasa Tana hawaye, Yanzu duniya babu wacce ta tsana sai Maryam then alhaji,
"Wallahi sai na hallaka ki...." Ta fada cikin kuka,jira kawai take taga fitar alhaji kafin ta aiwatar da abinda tayi niyya.
Alhaji na dawo daga masjid ya wuce part dinta, still knocking yayi ba'a bude ba, komawa yayi duk bai Jin dad'in al'amarin. Bayan ya koma part dinshi ya dauki waya yayi mata text na so da Kauna, babu abinda yake shaida mata sai yayi mata alkawarin babu abinda zai Chanza cikin rayuwar aurensu., sai Karfe takwas yayi shirin office ya fita tare da Salman.
Karfe takwas Maryam ta farka Don komawa bacci tayi bayan sallah asuba, da sauri ta shiga bathroom tayi wanka ta fito, cream ta Shafa ta dauko wandon islamiyya ta saka, daga ita sai wando da bra ta tsaya gaban mirror Tana kallon kurjin daya fito mata a fuska.
Shima suhail Karfe takwas da yan mintuna ya farka, shima ruwa ya watsa yana saurin ya saka Kaya, dressing yayi cikin nice native wears ya Dora hula ya fesa jikinshi da perfumes kalakala, tsaya kallon kanshi yayi sannan yana tunanin abinda zakice mata in suna cikin mota tare, sai rehearsing yake kasancewan bai taba zama da budurwar da yake so da Kauna cikin mota daya ba sai yau, ko kadan baiyi tunanin mom dinshi Tana gida ba Don gani yake tun Karfe takwas Salman ya tafi daita wajen aiki, ya dau niyyar in ya ajiye Maryam islamiyya zai wuce office dinta ya bata labarin abinda ya faru.
Hajiya na ganin fitar alhaji ta shiga wanka ta fito ta saka doguwar gown ta daure kanta da vail din rigar, belt ta fara nema amma taga babu, har zata fita sai dubi inda tilin handbags dinta suke, komawa tayi wajen bag rank ta dauki wata bag Mai hannun Karfe, hannun ta cire ta fita dasu, Tana sauka downstairs ta ta nufi hanyar dakin maryam.