← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 190

Sashe 119

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read

Bai dawo gida ba sai bayan sallah asar, part din mum dinshi ya shiga ya tardata falo, fadawa yayi jikinta yana cewa
"Mommy I miss you..." Ya fada cikin shagwaba, baki ta tabe tace
"Ai ni Yanzu bana gane kanka...duk ka firgice ka koma not fun to be with..." Ta fada cikin bacin rai,
"Haba sweetheart..Wallahi wannan hidimar tafiyar ce...am so tired...I wish zan iya cewa ban zuwa..Sam banason barin gidan nan..." Y fada yana marairaice mata, Shafa kanshi tayi tace
"nafison ka tafi...kilan ka mance da wannan mayyar yarinyar..." T fada atakaice, ahankali ya daga kanshi daga kan cinyarta yace
"Mommy yunwa nake ji...rabo na da abinci tun tea Dana sha da safe"..baki ta sake tabewa Sannan tace
"Kai kam yau she rabon da kaci abinci nan part din...duk komai naka ya Koma part din matar ubanka..duk saboda wannan yarinyar...ai am happy you're leaving..."
"Pls mommy forget about her...gobe fa zan bar gidan nan...inason ni da ke mu samu enough time together..." Ya fada yana sake dora kanshi kan kafarta, Shafa kanshi tayi yana cewa
"My eyeballs..I miss those moments you're always together with me...you're my only team amma Yanzu everything have changed...Ina kewarka Dana" Ta fada Tana Shafa kanshi, Dan murmushi ya saki ya rike mata hannu Sannan yace
"Mommy it's for the best...I love my new self...nidai ki fada masu su kawo min abinci..." Ya fada kaman zaiyi mata kuka, kura mashi Ido tayi Tana kallon shi, daga Kai tayi ta Kira murja ta kawo mashi abinci, da sauri murja ta jera abincin, mikewa yayi yana rike da hannun mum dinshi,
"Mommy kizo kiyi feeding Dina yau..." Ya fada yana janta, bata ce komai ba ta mike suka zauna kan dining tayi feeding dinshi ya koshi Sannan suka dawo falo, wajen Karfe shida friends sukazo yi mashi bankwana, part dinshi suka koma ya bude bag yana cewa su tayashi shiryawa, gefe daya ya koma fuskar shi dauke da annashuwa, sai tambayan shi suke what's wrong sai ya amsa da murnar zuwa Dubai né, bayan sallah magrub su tafi. Daga masjid part din salima ya nufa, haka nan kuma sai yaji kunyar ta yake ji wai taga grimanshi, kanshi kasa ya shiga da sallama, ba kowa falo sai Maryam dake kwance Tana latse2 wayarta, amsawa tayi batare data daga Kai ba, ahankali ya taka hannunshi biyu cikin aljihunshi ya Isa inda take zaune ya zauna, ahankali ta Dan ja baya without looking at him,
"Ina anty?.." Ya tambayeta cikin sanyinmurya,
"Asleep..." Ta amsa mashi atakaice Tana latsa wayar ta, kallon ta kawai yake ya da ta Chanza mashi kuma, jiya She's more friendly than today,
"Ya kike?.."
"Fine.." Ta sake katse shi da amsarta,
"Sorry about yesterday..." Ya sake fada mata ahankali,
"Ok..." Ta amsa mashi, Sam baya Jin dadin yanda take amsa mashi, he will prefer she didn't answer,                                                                          
"Nayi laifi ne again?." Ya tambayeta, ahankali ta daga kanta ta kalleshi tayi saurin daukewa Tana cewa
"What happened..." Ta tambayeshi, shuru yayi for a moment Sannan yace
"Naga you're giving me a cold attitude..."
"Have I ever given you a hot attitude?.. Pls don't take what happened yesterday personal...it's nothing..people meet to day and have sex that same day..so kar kayi tunanin kilan da akwai wani feeling shiyasa na sakar maka jikina...it's nothing..." Ta fada Tana kokarin mikewa, riketa yayi ya jata tare da wulla ta  kan kujera,
"Ni wajena it's something...and point of correct...ba muyi sex ba...I was just about to..." Ya karasa maganar yana Jin kunya, shuru tayi tare da tabe baki,
"Wai ni menayi da bazaki yafe min ba?... Pls kiyi hakuri haka nan...gashi gobe zan bar gidan nan...if I left hankalina ba zai kwanta ba because of you...Sannan banason disappointing dad dinki...pls ki yafemin haka nan...I know you love me..." Ya fada cikin cracking voice, San murmushi ta saki Sannan tace
"Pls don't judge me...ni na yafe maka since...kawai zuciya ta bata aminta da Kai ba...at times I try to..amma na kasa..."
"At all?.." Ya tambayeta kanshi kasa,
"yea"..Ta amsa mashi, shuru yayi tare da dafa forehead dinshi, sakin ajiyan zuciya yayi yace
"It's part of my destiny...dole ayi min fiye da yanda nayiwa wasu...I will take is with  faith...but pls kiyi min alkawarin zaki dinga receiving calls Dina..."
"I can't promise..." Ta fada mashi Kai tsaye, shuru suhail yayi yana kallon ta, daga idanuwa tayi tace
"Can I go?.. Don banason ka Kara wullani kan kujera...."
"No pls don't go just yet...ki Bari in kalleki to my satisfaction..." Ya fada kaman zaiyi kuka, baki ta tabe ta cigaba da latsa wayar ta shi kuma yayi tagumi yana kallon ta, kawai imagining yake jiya kaman Yanzu suna tare,
"Kince you don't love me..amma you love my touch..why?.." Ya tambayeta calmly, abunka da tashin turai sai cewa tayi because
"You have the most tender hands...your hands a magical..." Ta amsa mashi, Dan murmushi ya saki ya da take maganar ta Kai tsaye babu boye boye, hannun ya daga mata yana cewa
"Suna iya zama nakifor the rest of your life..suyi maki duk abinda kikeso...pls don't let them go to another person.." Ya roketa, dariya ta saki ta Dan kalleshi for one second Sannan yace
"There's more to relationships than sweet hands..."Ta fada atakaice,
"Then tell me...zanyi komai saboda ke..." Ya fada mata yana Kama hannunta, da sauri tace
"Then ka rabu Dani I want to sleep...jiya ban samu good night rest ba..." Ta fada mashi, murmushi ya saki yace
"Why?.." Kaman bai San abinda ya faru ba, harara ta Galla mashi tace
"I don't know ni ma..." Ta fada Tana mikewa, sake riketa yayi yana cewa
"Won't you miss me if am gone?.." Ya Tambayeta, ahankali ta girgiza mashi Kai Tana kallon eyes dinshi, matsawa yayi kusa daita yace
"Are you sure?.." Ya tambayeta yana zuwa daf daita, ahankali ta girgiza Kai alaman she won't miss him, murmushi ya saki ya daga jaw dinta yana cewa
"Are you sure?.." Ya sake tambayan ta yana kasa da bakinshi, kura mashi Ido tayi Tana kallon shi, ahankali ya Kai bakinshi kan nata, she was standing still bata yi motsi ba, kissing dinta yayi itama Tana responding. Adaidai wannan lokacin salima ta zo fitowa ta gansu ahaka, baki ta rike ta koma baya ahankali without making any noise, yafi minti biyar yana kissing dinta, Sannan ya Zare bakinshi, yana cewa
"Tell me will you miss me?.." Ya sake tambayan ta in a very low voice, ahankali ta sake girgiza Kai idanuwanta cikin nashi,
"Really?.." Ya tambayeta yana sake Kai bakinshi kan nata, the kiss continues, she's so in love with the lips, salima, dai na tsaye Tana kallon ikon Allah, amma su basu ganinta, sai da sukayi Mai isansu Sannan ya Zare bakinshi daga nata, ba Don he's tired ba sai Don yasan if it continues something might went wrong again, face dinta ya tallabo yana kallon idanuwanta, sai godewa Allah yake da zai tafi Don yasan in har zai kara sati gidan yana iya kwanciya daita and this time for real,
"Pls kar ki sakarwa kowa wannan bakin har ranar da Allah zai kaddara ki zama mine..." Ya fada yana rike da face dinta, ahankali ta balla mashi harara tare dacewa
"Ka rabu Dani..." Ta fada sounding care free, ahankali ya saketa yana cewa
"muje yau ma mu kwanta tare...nobody will know...," ya fada cikin zolaya, tsoki taja ta dauki phone dinta ta barshi nan tsaye, da sauri salima ta koma ciki Don kar ta ganta, she was stunned by what she saw, for as long as she knows Fatima batason suhail, then why take sakar masa jiki? Kwanciya tayi Tana tunanin tafiyar da sukayi suka kwana,
"Tab yaran zamani...Allah yasa kar ayi abun kunya..." Tafada ahankali. Suhail zama yayi nan falo yana tunanin Maryam, bayan kaman minti talatin ya mike ya je ya sake alwallah yaje yayi sallah ishai.

Abangaren Salman kam bakin Ciki da takaici ya hanashi daukan wayar Maryam, he wants to speak to her amma yasan he won't speak nice, he can't just believe Maryam da suhail sunje wata Bari sun kwana, tunda yake baiji abinda ke bata mashi irin irin wannan ba, he's boiling inside. Duk yinin yau bai fita ba, yana ciki yana tunanin what to do Don gani yake suhail da Maryam sun daidaita kansu, alaman Yanzu ba zai samu hanyar da zai Rama abinda suhail yayi mashi ba,
"No way..." Ya fada yana mikewa tsaye,
"Wallahi sai na wulakanta ka kaman yanda wulakanta ni...nasan Fatima itace abinda in na dauke daga gareka zan rama...and I will take her away...Wallahi sai na aureta..." Ya fada cikin kumfar baki. Ajiyan zuciya ya saki ya sake cewa
"Bari in kwantar da hankali na...I will see her tomorrow..nasan babu yanda zaayi ta aminta da suhail bayan duk abinda yayi mata...she's mine..." Yafadawa kanshi tare da daukar niyyar zai je wurin ta da safe.
Chapter 119 · 0% Book details