Sashe 66
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Aranar aka sallami suhail not because ya samu sauki sai Don hajiya ta nace kan a sallameshi Saboda wai he's not comfortable a hospital. Suna zuwa gida hajiya ta shiga bathroom dinshi ta hada mashi ruwan wanka, ahankali suhail ya mike ya shiga cikin bedroom dinshi ya cire Kayan jikinshi ya tsaya gaban mirror yana kallon how dark and lean he has become, "Allah yaisa tsakanina da so...I will never forgive love for ruining my perfect life..." Ya fada yana kallon kanshi, bayan hannunshi dayayi baki Saboda injections ya kalla ya saki tsoki sannan ya shiga bathroom yayi wanka ya fito daure da towel, bai tsaya Shafa Mai ba ya hau kan gado ya rufe da blanket yayi kwanciyar shi. "Baby Baka gama ba?..." Hajiya dake zaune a falo Ta fada mashi da karfi, "Am through mom..." Ya fada sounding tired, bedroom ta shigo ta ganshi kwance, zama tayi bakin gadon tare dacewa "Sannu sweetheart..." Kallon ta yayi tare da sakin murmushi karfin Hali Sannan yace "Thank mom..." Dan marairacewa tayi Tana cewa "Baby what will you eat?..." "Mommy bani da apetite...bana shaawan komai..." Ya amsa mata with his eyes closed, ahankali hajiya ta Kama mashi hannu Tana cewa "Eyeballs...I know what you are going through..." Ahankali ya girgiza mata Kai tare dacewa "Nope mom...baki sani ba... Mommy zuciya ta ke ciwo sosai...mommy ji nake kaman in Dora hannu bisa Kai in dinga Ihu har sai naji muryata bata fita...I want to trek all day long maybe zanji sauki...mommy banason komai na ciki duniya.." Bai idaba hajiya ta katsata dacewa "Har ni?.." Ta dada Tana nuna kanta, " mom ke nice and am you,...kawai wannan yazo unexpected...ko makiyina bazanyi fatan they should go through what am going through ba...mommy the feeling is unbearable..it's unexplainable..." Yafada yana girgiza Kai ahankali, "Baby before ka San wannan yarinyar what make you happy?..." Ta tambayeshi "Ke...you makes me happy you gives me joy..." Ya amsa mata cikin sanyinmurya, "Then concentrate on me...make me your happiness again..." Ta fada mashi calmly, ahankali ya saki murmushi Sannan yace "Mommy I can't force my heart to do that...da akwai voluntary actions and involuntary actions...mommy what am going through is involuntary...babu abinda zan iya yi akai...kawai am tired and feel helpless..." Ya fada kaman zaiyi kuka, Kara matsawa hajiya tayi kusa dashi wearing a smile "Baby try...nasan you can do it...I know Allah kadai yasan why kake Shan wahala Saboda wannan yarinyar...she's not even your class...nidai sugar pls ka taimaka and manage what is happening...pls,.." Tafada Tana begging dinshi, idanuwa ya lumshe tare dacewa "Ok mommy...zanyi kokarin hakan..." Ya fada cikin sanyinmurya ' shi kanshi yasan he's lying babu abinda zai iya yi sai yanda Allah yayi dashi. "Mommy am feeling kilan Tana garin nan...last time ma haka akayi...dad yana kallon zan mutu because of her amma ko a jikinshi...same thing is happening again..." Ya fada sounding bitter, Dan ajiyan zuciya hajiya ta saki tare dacewa "Har yau abun yana daure min Kai...wane irin amana né zaisa mutum yayi watching dansa cikin wahala...it's just unimaginable..." Inji hajiya, "Mommy babu wani amana..kawai bai sona...in yana sona he won't let me suffer..and Yanzu yayi setup da alhaji Mahmoud wai in zo...am not going anywhere..." Yafada sounding frank, shuru hajiya tayi Tana tunanin maganar shi, zata bude baki tayi magana sai sukaji sallama alhaji a falo, tsayawa yayi yana karewa falon kallo Don ya dade bai shigo nan ba because ko rashin lafiya dayayi last time alhaji bai shigo ba sai yau, "Ji falo kaman na amarya..." Yafada under his breath, wajen dining ya kalla tare dacewa "Wai dakin saurayi da dining..ai dole yaro ke makalewa a gida baison aiki..." Ya fada ahankali, hajiya ce ta fito falo taga yanda alhaji ke kallon falon, kallon yayi Sannan yace "Yanzu ke kina kyautawa kenan...ji irin kudin da kike kashewa yaron nan...look at his part..." Alhaji ya fada in a low voice yanda suhail dake ciki bazai ji ba, hajiya kauda Kai gefe tayi Sannan tace "Alhaji in Banda abunka yaro ba fita yake ba...bai zuwa koina...ai dole a gyara Mai wajen zama so that he will be entertained..." Ta fada sounding carefree, Dan guntun tsoki alhaji yaja tare dacewa "Ai ba irin ta nan..ko kadan yaron nan doesn't as like a man...he's always vulnerable all because of the way you brought him up...yana Ina..." Ya tambayeta Kai tsaye, hanya Bedroom ta nuna mashi, bai tsaya bata lokaci ba ya shige, nan ya tarda shock of his life saboda bedroom dinshi abun kallo né, hannu yasa cikin aljihu yana kallon makeken Italian bed da kuma closet, saman closet din ya kalla yaga manyan bedsheets har kusan hudu kowanne cikin ledar ta. Suhail ya gane irin kallon da yakewa dakin hakan yasa ya rufe idanuwa kaman bai San yana kallon ba, sai da alhaji yayi Mai isanshi sannan ya kalli suhail dake lullube cikin blanket yace "Wai daman kana shirin zaman nan bayan aure né?.." Ya tambayeshi, ahankali suhail ya bude idanuwa yace "Nope..." Surprise look alhaji yayi mashi sannan ya zauna bai Kara cewa komai ba, abun takaicin shine yanda kan mirror dinshi ke Shake da Kayan Shafa da perfumes kala kala, wasu ma shi tunda yake yawonshi bai taba ganin su ba, sai Yanzu ya gane dalilin dayasa suhail ke ganin he's above working in the company Don salard in chan bazai saya mashi those stuffs ba, ko,kadan bai ganin laifin suhail sai na mahaifiyar shi, "How are you feeling..." Ya tambayeshi, "Da sauki..." Ya amsa mashi ciki2, zama alhaji ya gyara kan gadon Mai shegen taushi Sannan yace "Daman it's about zuwa ka abroad...nace you should be ready..gobe za'a aiko da jet..." Ya fada calmly, ahankali suhail yace "Dad nace bazan je ba...am not going anywhere.." Yafada sounding serious, kallon mamaki alhaji yayi mashi tare dacewa "Ni ban gane you're not going anywhere ba...am not asking am commanding..." Ya daka mashi tsawa, mikewa zaune suhail yayi yana cewa "Babu inda zani...kace Fatima will be back in the next few weeks...I can go anywhere without seeing her..." "Nidai na fada maka get ready gobe you're leaving.." Alhaji ya fada atakaice, daddaure fuska suhail yayi tare dacewa "Ni kuma am not going anywhere.." Ya sake amsa mashi, hajiya ce ta shigo ciki ta tsaya gefe daya without saying a word, kallon ta alhaji yayi tare dacewa "Kina gani wannan yaron yanayi min gardama...wai ince yayi abu face to face yace bazai yi ba..all because of you..." Ya fada yana nunata da yatsa, "Meye nawa a ciki...ai he's your son...kunfi kusa..stop being like this...ni dai ka ga fita ta..." Ta fada ta juya sannan ta bar dakin, afusace alhaji ya sake juyowa ya kalli suhail Sannan yace "If you like kar ka shirya ...na dai fada maka you're leaving..." Bai idaba suhail yace "The only reason da zai sani in bar gidan nan is seeing Fatima or better still ka fadamin inda take..." Ya dada sounding serious, alhaji nuna kanshi yayi Sannan yace "Wato you're blackmailing me kou...in ba Fatima Baka zuwa..kada kaje Dan ubanka..." Ya fada yana barin dakin, shima suhail komawa yayi ya kwanta yana ji da abunda ya dameshi. Bayan fitar alhaji Mai aikin salima ta kawo mashi spicy chicken, sallama ta dingayi a falo ba'a amsa ba, maimakon ta ajiye ta juya sai ta shiga bedroom, Ido hudu sukayi da suhail dake cikin blanket jikinta na rawa tazo ajiye basket dake hannunta, "Ke!.. Ya saka mata tsawa, jiki na rawa ta kalleshi, "Ke yar iskar ina ce?..." Ya tambayeta, shuru tayi bata ce komai, "Wallahi kina gigin shigo min part wata rana sai na huce kanki...get ou!..." Ya fada sounding so harsh, da sauri ta ajiye basket din "Ki dauki wannan abun...banci..." Ya daka mata tsawa, da gudu ta dauka ta Kara gaba, juyawa yayi ya kalli agogon dakinshi yaga 8 saura. Wayarshi ya dauka ya kunna recording din call dinsu da Fatima, kwantawa yayi tare da saka headphone yana sauraron hirar kaman ba dashi akayi ta ba. 8:30 sadeeq yazo gidan, har bedroom ya shiga dayaji yana sallama babu amsa, nan yaga suhail nannade cikin blanket, yayewa yayi sai lokacin suhail ya San da akwai mutum nan dakin, ahankali suhail ya cire headphone tare da Dan zaunawa, "Ashe haka ka koma..." Inji sadeeq, Dan murmushi karfin Hali suhail yayi tare dacewa "Ya zanyi?... Haka Allah ke son gani na.." Ya fada yana Shafa beard dinshi, "Am gaskiya you should take it easy on yourself...bai kamata ace because of one girl ka maida kanka haka ba..." Suhail daga idanuwa yayi ya watsa mashi harara Sannan yace "Wato na maida Kaina haka kou...ni nama maida Kaina....that's what you have to say kou..that girl is more than a million to me tunda kasan ba kwace2 na ke ba...she's my first love..." Suhail Yafada cikin bacin rai, Dan ajiyan zuciya sadeeq ya saki tare dacewa "Am sorry..ba abun da nake nufi ba kenan...but please take it easy on yourself.." Ya fada mashi calmly, shuru suhail yayi baice komai, zama sadeeq ya gyara Sannan yace "Dad ya kirani dazun..he told me something about his boss..wai guy why kace Baka zuwa?..." Wani irin disgusting look suhail yayi mashi sannan yace "Oh shine aka fada maka Kai kuma as a fool that you're shine ka zo so that you will force me to go kou?... To come and bundle me..." Suhail ya fada sounding so tensed, ahankali sadeeq ya girgiza Kai Sannan yace "Baiyi zafi haka ba..bance zanyi bundling Dinka ba...kawai I couldn't believe my ears when daddy was telling me...nasan ka dade kana son aiki international organizations...I wonder why now that the opportunity presents itself kake son yiwa kanka haka?..." Sadeeq ya fada yana kwantar da murya, "Ai before kace..now it doesn't matter..." Suhail ya fada atakaice, shuru sadeeq yayi not knowing what to say, after like minti biyu sadeeq yace "But mr lazy Baka ganin zuwanka will ease your pain ko kaka né?... Kasan anason distraction in mutum na cikin irin wannan yanayin da kake..it will really help you in forgetting her..." Da sauri suhail yace "Wai who told you am trying to forget her?... Pls ni ka rabu Dani..." Suhail ya fada mashi sounding so tired, " I know...amma I know in kaje