Sashe 126
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
Ranar komawa gida yayi duk baijin dadin jikinshi, everything was going well until tonight da yayi maganar ta, kwantawa yayi rungume da pillow babu abinda yake sai juye2 kawai yayi Dana sanin maganar ta. Aranar ko kadan bai samu bacci ba, the following day yana zuwa office humaira ta gane something is so wrong with him Don ko irin gaisawa da suke da sauran masu aikin baiyi ba, humaira dataga yanayin shi sai taji babu dadi because gani take da bata tado maganar ba da mood dinshi ba zai Chanza haka ba, wajen Karfe 12 ta shiga kanta kasa tace
"Sir you have meeting by..." Bata karasa ba yace
"Cancel it till next week..." Ya fada mata atakaice yana jingine da kujera Sannan idanuwanshi lumshe,
"But sir next week is hol..." Afusace ya bude idanuwa yace
"Humaira no buts...am the boss...do as i say..." Ya daka mata tsawa, da sauri ta ja baya gabanta na faduwa, tunda take bata ganinshi haka ba balle yayi magana in such a hoarse way',
"Sir am sorry..am so sorry...." Shuru yayi yana sauraron yanda take magana kaman zatayi kuka,
"Sorry for what?.." Ya sake tambayan ta atakaice, shuru tayi bata ce komai ba,
"Just tell them the meeting has be adjourned to next week..." Ya fada mata
"Sir next week is holidays...," Ta amsa mashi kanta
"Then next year ...insha Allah..." Ya amsa mata Sannan ya koma ya kwantar da Kai bayan kujeran yana juyawa ahankali, fita tayi bata Kara cewa komai ba, wayarshi ya dauka yana kallon wayar kaman bai San ko meye ba, number anty salima ya fara dailing sai kuma ya kashe,
"What will I tell her...ask of Maryam?.." Ya tambayi kanshi,
"No way..." Ya amsawa kanshi, after like two minutes sai phone dinshi ta fara ringing, yana dauka yaga anty salima, kin picking yayi har sai da ta gama ringing Sannan ya sake dailing number ta, sallama tayi ya amsa yana cewa
"Anty ina wuni,,," ya gaishe ta, cikin Jin dadi salima dake zaune falo tace
"Lafiya lau..ya aiki.."
"Lafiya lau anty...ya gida ya kowa da kowa?.."
"Duk suna lafiya...kwana biyu ka rabu da Kira...ko dai lafiya?." Ta tambayeshi daidai lokacin Maryam ta dawo falo daga sallah zuhr,
"Lafiya lau anty aiki né is too Much..." Ji yayi Maryam tace
"Anty in dauko fruits din Yanzu?.." Yaji ta tambayi salima, da sauri ya lumshe idanuwa tare da biting lower lips dinshi,
"Ke ki rabu dani ina waya da babban dana..." Yaji salima ta amsa mata, shuru yayi yana sauraron su,
"Oh anty first born dinki?... Kawo mu gaisa dashi..." Ta fada Tana karasowa kusa da salima, duk suhail najin abinda take cewa, he don't know if he should be happy he heard her voice in six months ko kuma je should be angry he's making matters worst for himself,
"Dana kuyi magana da Fatima..." Salima ta fadawa suhail Don batason Fatima ta gane da suhail take waya because da shan tayi kokarin suyi waya amma bata amincewa,
"Anty ki barshi kawai..." Suhail ya fada amma lokacin har ta mikawa Maryam waya, Tana amsa tace
"Dan anty how far..." Ta fada hankalin ta kwace,
"Come on give the phone to the owner!!.." Suhail ya daka mata tsawa, da sauri ta cire wayar daga kunnenta Tana kallon wayar, kallon salima tayi tace
"Muryar shi kaman na suhail..." Maryam ta fadawa salima, duk suhail dake huci yana jinta, kawai katse wayar yayi tare da wurgar da wayar.
Salima Dora kafa daya kan daya tayi Sannan tace
"Tou daman waye dan nawa?.. Ai is shine babban dana..." Ta amsa mata atakaice, wani irin bakin ciki da haushi Maryam taji, she can't believe suhail né ya daka mata tsawa haka, kawai sai ta fashe da kuka Tana cewa
"Sai ki sani magana da wannan Dan iskan..." Ta fada cikin kukan bakinciki, baki salima ta rike Tana cewa
"Ni na saki?.. Ke Kika saka kanki...kawai Ina waya kin amsa..,ai ni gaskiya kar ki dora min laifi...kuma Dan Allah ki bar kiranshi Dan iska..." Salima ta fada wearing a smile, q cikin kuka Maryam tace
"Wallahi anty Dan iska né..." Ta fada cikin matsanacin kuka, baki salima ta bude Tana kallon ikon Allah yanda Maryam ta bare baki Tana kuka babu gaira babu dalili,
"Wai meye na kuka?.. Wani abu yace maki?.. Naga kamar ya kashe wayar Kafin ki amsa...ko hakan né ya bata maki rai?.." Salima ta tambayeta cikin zolaya Tana dariya, Kara volume din kuka Maryam tayi Don ji take yau suhail ya gama daita, she's feeling so angry, salima sake dailing number suhail tayi still bai daga ba sai da ya gama ringing Sannan ya sake kiranta, Tana piçking yaji kuka,
"Dana kayi wa fatima wani abune?.." Salima ta tambayeshi, shuru yayi yana sauraron yanda take rusa kuka, afusace Maryam ta mike ta amshi wayar dake hannun salima,
"Ni...." Aikam sai taji ya katse wayar, ji tayi kaman zata mutu saboda bakin ciki, da gudu ta shiga dakinta ta dauki wayarta ta Kira number dinshi, suhail najin ringing ya sake daukar wayar to his widest surprise sai ya ya numbarta
"Wato kema ramawa zakiyi kou?..." Ya fadawa kanshi yana kallon wayar dake ringing, kaman yayi piçking yaji abinda zata kwaba mashi sai kuma yayi tunanin abin zai zama rainin hankali, daukar wayar yayi ya kashe ta, Maryam naji yayi rejecting call din Ta sake dailing still ya yi rejecting, Kara fashewa tayi da kuka ta ajiye wayar, salima ce ta shigo Tana tafiya hannunta kan cikinta,
"Wai meye haka kaman ba mace ba...sai kuka kawai kike babu gaira babu dalili...salon ki samu ciwon kai kou?.." Ta tambayeta,
"Anty saboda ke ya gaya min magana...Wallahi sai nayi maganin wannan San iskan..." Ta fada cikin matsanacin kuka, baki salima ta tabe Sannan tace
"Wai ke sai ki dinga kiranshi Dan iska...kinsan ana gobe zai bar gidan nan na ganku tare kuna tsotse tsotsenku?..shine Yanzu din kin ga bai nan zaki dinga kiranshi Dan iska?.." Salima ta fada mata, Maryam daga Kai tayi Tana kallon ta,
"Anty meye tsotse tsotse?.." Ta tambayeta, turo baki salima tayi kaman yanda akeyiwa baki in zaayi kisss Sannan tace
"Haka..." Ta fada mata, sauran kadan da dariya ya kufce mata saboda yanda Salima ta turo baki, daure fuska tayi Sannan tace
"Ai anty lokacin ban San Dan iska bane.." Ta fada mata atakaice,
"Lallai am wannan yarinyar...wato yana gobe zai bar gidan nan bakisan Dan iska bane sai da ya tafi kenan kika gane da iska né?... Kar dai ace wannan mutumin dake zuwa nan yana kawo maki maganar shi..." Salima ta fada sounding so surprised,
"Wane mutumin..." Maryam ta tambayeta Tana goge face dinta,
"Ya ma yake...wannan tsohon driver alhaji..." Dan harararta Maryam tayi tace
"Salman..."Ta fada Tana harararta, dariya salima tayi Tana cewa
"Wato abun har da harara...da alaman dai wannan munafuki né..." Da sauri Maryam tace
"Aa Wallahi anty...halinshi né ya fada..."
"Wato dai shi ya fada maki hakan...ai shikenan sai na fadawa suhail...zan fada mashi wannan tsohon driver alhaji ya hadashi dake..." Tafada mata atakaice, baki Maryam ta tabe Tana cewa
"Ai anty gaskiya ya fada...Nima ai yaso ya lalatani..." Ta fada mata babu boye boye, baki Salima ta rike Tana cewa
"Aa kundai so ku lalata juna..." Aikam bata rufe baki ba sai Maryam ta sake fashewa da kuka Tana cewa
"Daman ni babu Mai sona...shi kike goyawa baya..kullum da an fadi magana sai ki goyi bayanshi...," Ta fada cikin kuka, ahankali Salima ta zauna kusa daita tare da jawota jikinta Tana cewa
"Haba ni ai bani da kaman ki...ke da zaki dinga goyamin baby..." Ta fada cikin zolaya,
"Ni ban iya goyo ba..." Ta amsa mata Tana turo baki
"To naji...bazakiyi goyo ba..." Ta fada Tana shafa gashin kanta, shuru né ya Dan biyo baya na Dan lokaci Sannan tace
"Ya kamata ace kin wanke kanki..tunda bakison kitso.." Inji salima, murmushi Maryam tayi tace
"Ai gobe Salman zai dawo..Don haka sai jibi zai kaini in wanke Kaina..." Tunda ta Kira Salman salima take tabe baki,
"Wai ke in Ana maganar arziki sai ki wani ce Salman.." Da sauri Maryam ta daga Kai ta kalli salima tare dacewa
"Wai anty shi Salman me yayi maki né...shi ba mutumin arziki bane?.." Ta fada Tana kokarin kuka
"Ni bance kiyimin kuka ba...kawai ki shirya gobe driver ya Kai saloon ki gyara gashinki..." Ta fada mata
"Nidai Salman zai kaini.." Salima bata Kara cewa komai ba ta fice ranta bace saboda yanda Maryam batajin shawara.