← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 190

Sashe 76

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read

about suhail, gani take she's not revenging and her father is not helping matters, zagayowa suhail yayi yana Jin tukan amai amma sai ya daure, alhaji Mahmoud komawa yayi ya zauna, suhail na daf da zuwa inda take tsaye ta daga Kai ta kalleshi da wet face dinta ta watsa mashi kallon takaici sannan ta juya ta bar wajen da gudu, alhaji Mahmoud ji yayi Sam he's not happy Don gani yake Don ya zauna yasa take behaving haka tunda Tana zaune fine kafin yazo, shima suhail tsayawa yayi yana kallon yanda take gudu ta bar wurin, ahankali ya juyo ya kalli alhaji Mahmoud tare dacewa "Sir Ina zuwa..." Ya fada kaman wani Dan gidan, alhaji Mahmoud personally like suhail for Allah knows why, may be because of his father. "Ok...pls find out what's wrong with her...," ya fada sounding so disturbed. Juyawa suhail yayi ya bi hanyar data bi, yana bude kofa sai ya ganshi wata falo again which is more beautiful than the previous ones, tsayawa yayi yana kalle2 ko zai ganta amma she's not there, tukan amai ya sake ji yayi saurin rufe bakind a hannu, Dan juyawa yayi yaga hanyar stairs ya hau yana dariya, "Kadan Kika gani...ba dai Dani kike ba?.." Ya fada yana hawan stairs din, daya ji amai sai yayi saurin rike bakinshi, yana hawan ya tarda lobby Sannan kusan six expensive doors, ya rasa Wanda zai shiga, ahankali ya dinga tafiya Sannan yana kasa kunne a bakin each door, yana zuwa third door yaji kaman Ana dukan abu, ahankali yasa hannu ya bude Kofan, Maryam ya gani tsaye Tana wargaje dakinta sai kuka take, Jin an bude kofa yasa ta juyo hoping to see her father abun haushi sai taga suhail né, kaman mahaukaciya ta taho Tana cewa "Get your stinking self outside....how dare you come here..." Ta fada sounding so hard, tsaye yayi da hannunshi cikin aljihunshi, ganin bai da niyyar fita yasa ta taho da gudu ta afka mashi, Kama hannu ta biyu yayi sai ta hau harbinshi da Kafa Tana zagin, yana Jin haushi zagin sosai amma he's not letting it get to him, "Banza...get out of my room...ka fita shege with your big ego and empty pride,..." Ta fada Tana kuka, shidai riketa yayi yana kallon kawai kaman mirror, ta harbeshi da left leg Sannan tayi da right leg kaman Tana ball amma ko gizau, kokarin kwace hannunta take amma a banza, babu irin zagin da batayi mashi ba amma he didn't say a word, haushi da bakin ciki ya Kara isheta ta rasa yanda zatayi gashi ya linka karfi over, duk ta hargitse gashin kanta saboda "Ka sakeni you son of a bitch""." Bata idaba ya saki hannu ta feeling her words kaman wuka a heart dinshi, tamke face yayi yana kallon ta, Maryam maida gashinta baya tayi ta kalleshi tare dacewa "Oh you're hurt?...what are you gonna do.." Ta fada Tana ware hannuwanta, tsaye suhail yayi not knowing what to do to her to please his heart "I called you your real name..,Kai Dan karuwa né..." Ta sake fada mashi out of hate and anger, step daya ya taka zuwa inda take tsaye kaman angry lion ya tallabo face dinta, kawai sai ya hada bakinshi da nata, idanuwa Maryam ta zaro tare da gumke bakinta not giving him access sannan ta sa hannunta biyu kan kirjinshi Tana tura shi da duk karfin da Allah yayi mata amma no way, hannu yasa ya rike waist dinta da karfi sai tayi saurin bude bakin data gumke Don tayi ihu nan take ya tura dukkan tongue dinshi cikin bakinta, sannan ya Kama nata ya dinga sha kaman sweet, Maryam turashi ta dingayi Tana dukan shi amma ko ajikinshi, daya hannunshi yasake sawa a bayan wuyanta giving him access to her warm skin, idanuwanshi bude Sannan itama nata bude suna kallon juna, he's not doing this for fantasy sai Don he should piss her up more the way she just pissed him up, Maryam ji tayi she's helpless. Don all her efforts seem not working, hawaye kawai ke fita Idanuwanta shima suhail ko blinking baiyi shima eyes dinshi kaman garwashi saboda yanda sukayi ja, Kara rike waist dinta yayi har Tana Jin hannunshi cikin skin dinta Sannan yana tura Dayan hannunshi cikin gashin kanta, sai dayaji ta daina harbe2 sannan ya zare bakinshi daga nata, gani yayi ta rike throat dinta Tana kakarin amai, nan take ta sake amai nan dakin sannan ta juya ta kaman Hanyar wata ta kofa ta bude Dan bayan ta yabi yaga Ashe bedroom dinta né, still wata door ta ake bude wa ta shiga sai amai take, baki ya tabe ya jawo Kofar yayi saurin kwace troll pillow data wurgar falo ya maidasu sannan ya samu wani hankachief ya goge amai datayi kasa ya mike ya wurgar mata nan cikin bathroom Sannan ya fita Don kar alhaji Mahmoud yaji shuru dayawa yayi suspecting wani Abu, in ka ganshi he looks normal kaman nothing just happened, he just heard his first kiss but doesn't feel anything about it, her perfume was all over him, then her saliva taste like sugar, San murmushi ya saki yana sauka downstairs. Alhaji Mahmoud ya gani yana cin abunci, yana Jin motsi yayi saurin daga Kai tare dacewa "How's she?..." Ya tambayeshi looking at him, Dan murmushi suhail ya saki Sannan yace "Ta sha magani ta kwanta...she's alright now..." Ya fada yana zama, dadi alhaji Mahmoud yaji cikin ranshi kal saboda ba komai yake ji wa dadi ba illa Yanzu hankalinshi ya kwanta, duk wannan tsoron da yake ji na gani yar shi might hook up da bature ya gushe Sannan yana Jin dadin suhail look responsible and caring. Alhaji Mahmoud na gama cin abinci ya mike, da sauri shima suhail ya mike ya fara kokarin tattare plates, "What are you doing?.." Alhaji Mahmoud ya tambayeshi cike da mamaki "Wai I danyi clearing wajen..." Dariya alhaji Mahmoud yayi Sannan yace "Ai ba aikin ka bane..follow me..." Alhaji Mahmoud ya fada yana takawa cikin kasaita murmushi suhail yayi yabi bayanshi, wani palour sukaje Alhaji ya zauna shima suhail ya zauna, wani Dan button Alhaji Mahmoud ya latsa wani ya fito, "Get me something to drink.." Ya fada mashi, bayan kaman minti biyu mutuya dawo da exotic juice da cups biyu, zuba masu yayi Sannan ya fita, suhail mikewa yayi ya mikawa Alhaji Mahmoud daya Sannan shi ya dauki daya ya koma ya zauna, Dan kurba yayi tare da lumshe Idanuwa Don in za'a bashi million bazai iya kwatanta dadin lemon ba, but it's awesome, shima Alhaji Mahmoud sha yayi Sannan yace "tell me a little about yourself,..." Ya fada wearing a formal smile, Dan murmushi suhail ya saki tare da ajiye glass dake hannunshi Sannan ya fara introducing kanshi da kuma educational background dinshi, alhaji Mahmoud was impressed especially daya fada mashi grades dinshi, "Wow...then Ina kake aiki?.." Alhaji Mahmoud ya sake tambayan shi, Dan ajiyan zuciya tare dacewa "Few weeks da suka wuce na gama...Yanzu Dana koma gida zan nemi abunyi..." Ya fada cikin ranshi yana tunanin Yanzu kusan shekara uku kenan yana zaune yana cin kudin uwarshi, "Am planning to work a company with my dad..." Yayi adding, shuru Alhaji Mahmoud yayi yana kallon shi, "Hmmmm gaskiya I will look into that...." Alhaji Mahmoud ya fada yana sipping drink dinshi, šake kallon shi yayi Sannan yace "To tell me meye tsakanin ka da maryama?.." Ya tambayeshi, Dan ajiyan zuciya suhail ya saki Sannan yace "I really love her...inason ta fiye da yanda nake son Kaina..." Ya fada kanshi kasa, alhaji Mahmoud kura mashi Ido yayi Don ya gaskiyar maganar shi kuma by the way he talks da akwai so da kauna, "Zan sake tambayan ka and pls ka fadamin gaskiya...kasan ko wacece maryama kafin ka fara sonta?..." Bai idaba suhail ya fara girgiza Kai, sai da ya karshen maganar sa Sannan suhail yace "Wallahi ban sani ba..,inshort ban San maryama ce ba sai da nazo nan...my dad never told me...har Yanzu am still shock kan cewa Fatima ce maryama shugaba..." Ya fada wearing a smile, still Alhaji Mahmoud ya yarda dashi, Dan dariya alhaji Mahmoud yayi Sannan yace "Am proud of your father...masu irin halinshi a Yanzu basu da yawa saboda amana tayi karanci cikin mutane amma dad Dinka make me proud...gaskiya sai dai ince Allah ya biyashi..." Alhaji Mahmoud ya fada yana Shan lemon shi, hira sukayi kaman wasu mates har kusan goman dare inda babu abinda suhail yake sai Jin bakin maryama cikin nashi. Sallama sukayi da alhaji Mahmoud ya fita zuwa part dinshi, babu abinda yake sai dariya shi kadai kaman mahaukaci, yana tunawa da Maryam da kuma reactions dinta lokacin dayake kissing dinta, sai Yanzu yaji tsigan jikinshi na tashi daya tuna how soft and tender her lips is, tunawa yayi da yanda take amai ya sake fashewa da dariya. Duk wannan amai da yake ji lokacin da yaci Chinese food duk babu, he feels so satisfied.
Chapter 76 · 0% Book details