Sashe 107
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata irin dariya Salman ya saki daga chan bangaren yana cewa "Waye ni da zan manta dake?.. Gaskiya ni dai ban isa ba...kawai dai na barki ki Huta né..." Dan dariya tayi tace "Hutawa for what...kawai dai you just forget about me totally...meye laifina?.." Suhail kallon yanda take lumshe idanuwa take magana cikin kwanciyar hankali "Hmmm. Yanzu dai zan shigo yau..." Salman ya fada mata, "Wai Ina kaje?.. Kwana biyu bana ganinka gida..." Ta fada kaman batasan abinda ke faruwa ba, tasan after the money given to him ko kadan bai da talauci shima suhail yana tunanin irin halin Maryam yanda take magana kaman batasan zancen ba, "Ai dear things have changed...Yanzu am my own boss..." Idanuiwa ta zaro kaman Tana gabanshi Sannan tace "Really?... Ban gane you're the boss ba...tell me ya akayi" Ta tambayeshi Tana dariya Sannan Tana Dora kafa daya kan daya, suhail kallon ta kawai yake, he's boiling but bayason misbehaving, "Kedai Bari sai mun hadu...zan shigo anjuma..me kike bukata.." Ya tambayeta, murmushi tayi, zata bude baki tayi magana suhail ya fara tari da karfi, da sauri ta mike ta mika mashi robar ruwa dake kan table, da hannunta ya rike yana kallon ta, kallon shi tayi tare da yi mashi alama da Ido yasha ruwa, "I can't open it... "Ya fadacikin shagwaba, idanuwa ta danyi rolling sannan ta kaman wayar da shoulder dinta ta bude mashi ta mika mashi, "Thank you..." Ya fada mata idanuwanshi rufe, baki zata bude tayiwa Salman dake faman hello sai suhail yace "Pls cup..." Ya fada cikin sanyinmurya, cup ta dauko Tana cewa "Sorry am coming..." Ta fadawa Salman, mika mashi cup tayi ya sake cewa "Nagode".. Still zata zauna yace "Baki zubamin ba...", bata ce komai ba tazo ta zuba mashi ruwa sai binta kawai yake da Ido, "Yayi?.." Ta tambayeshi, ahankali ya lumshe Idanuwa tare da daga mata Kai Alaman eh, "Thank you.." Ya furta mata cikin whisper, komawa tayi ta zauna zata bude baki tayi magana taji Salman ya katse wayar, hello ta dinga maimitawa sannan ta dubi face din wayar tace "Ashe ka kashe..." Ta fada Tana redailing number shi, dadi suhail yaji ya Dan kurbi ruwan kaman wani lemo ya mika mata cup din yana cewa "Na gama..." Ya fada, wayar dake kunneta sai ringing yake amma Salman bai daga ba, yana gama ringing ta ajiye tare da relaxing. Few minutes later alhaji ya shigo hajiya na biye dashi fuskar ta babu walwala, alhaji na ganin Maryam yace "Ahhh kece a hospital..." Ya tambayeta sounding so excited, "Eh sir...nazo gani shi né..." Ta amsa mashi kanta kasa Don ko kadan bata iya daga Kai saboda yanda hajiya ke watsa mata wani irin kallo, "Sannu kinji.." Dad ya fada mata Sannan ya kalli suhail yace "Son how are you feeling..hope da sauki.." Ya tambayeshi, ahankali yace "Yes dad..tunda tazo ganina am better...pls a fadawa doctor yazo ya sallameni.." Maryam shuru tayi Tana sauraron abinda suhail ke cewa, she can't believe dad dinshi ya San zancen, Dan murmushi alhaji yayi while ita kuma hajiya ta saki tsoki, "Son are you sure zaka tafi gida?.. Don't bring us back.." Inji alhaji, "Insha Allah dad..am better..." Suhail ya fada yana kallon Maryam, "Eyeballs ka Bari ko zuwa gobe né...banason problem..." "No mommy nidai am ok...a maidani gida... " ya amsawa hajiya, "Ok then...Bari in yiwa Doctor magana..." Alhaji ya fada sannan ya juya ya fita daga dakin, hajiya kallon Maryam dake wasa da yatsun ta tayi tace "Wai ke har Yanzu bai kamata ace kin koma gida ba?.. Ko yau yazo hospital da zakizo ki hakimce kaman you care...he's suffering because of you..." Hajiya ta fada cikin bacin rai, "Mommy...leave her alone.." Suhail ya fada shima sounding sad, ahankali Maryam ta mike kanta kasa ta Dan kalli suhail tace "Na tafi..." Bata rufe baki ba yace "Go back and sit down..." Yayi commanding dinta kaman he's not on sick bed, kallon mamaki hajiya tayiwa suhail Sannan tace "Yanzu suhail you want this little brat to disobey me...nace ta tafi and you're saying ta zauna?.. Suhail am your mother..this should be the last time da hakan zai faru..." Ta fadawa suhail cikin fushi sannan ta kalli Maryam tace "Get out...", bata rufe baki ba suhail ya fara tari da karfi yana dafa chest dinshi, Maryam data fara kaiwa kofa ta juyo Tana kallon shi, da sauri hajiya ta karasa inda yake zaune ta dafa shoulder dinshi yayi saurin kaucewa still coughing, duk tea da ruwa daya sha sai da ya amayar dashi Sannan tarin ta tsaya, har lokacin Maryam ta na tsaye Tana kallon shi, .kai ya daga ya kalli hajiya da idanuwanshi da suka Chanza kala yace "Mommy am not suffering because of her...am suffering because of the training you gave me..." Hajiya nuna kanta tayi tace "Eye balls ni kake fadawa haka?.." Ta tambayeshi cikin tsananin bacin rai Tana tsaye kanshi, daga idanuwa yayi ya zuba cikin nata Sannan yace "Yes...am suffering because of you..." Ya sake maimaitawa, wani irin Mari hajiya ta watsa mashi Wanda yasa Maryam rumtse idanuwa da karfi tare da Bari wajen da gudu, suhail dafe cheek dinshi yayi yana cewa "I will keep repeating it...am suffering because of you...taki tayi accepting Dina saboda yanda kike treating dinta...she hate me because of the way I treat her...am suffering because of you..." Ya fada da karfi idanuwanshi cikin nata Sannan ya hade rai kaman bai taba dariya, "I showed you love...na nuna maka kauna...shine zaka fadamin haka?.." Hajiya ta fada kaman zatayi kuka, "Yes...kin nuna mun so..amma you never showed me the right way..." "Suhail!!!." Hajiya ta fada da karfi kaman zata haukace idanuwanta duk waje, shuru suhail yayi bai sake cewa komai ba Don yaga kaman zatayi kuka "I protect you with my love....ko dad Dinka ban Bari yayi maka ba daidai ba..shine Yanzu you're telling me Saboda ni kake Shan wahala.." Hajiya ta fada Tana nuna kanta then hawaye na fita daga idonta, "Am sorry..." Suhail ya fada cikin sanyinmurya, "Kuma a gaban wannan yarinyar ka fadamin haka alaman ka fifita Kai na kenan Sannan ko zata zageni gaban ka nan gababa zai dameka ba..." "Pls mommy am sorry..." Suhail ya fada yana Kama hannun hajiya dake kuka, kofa aka bude Doctor da alhaji suka shigo, da sauri hajiyan ta goge face dinta, alhaji kallon ta yayi ya game something is wrong with her amma baiyi magana ba, "Har Fatima ta tafi?.." Alhaji ya tambayi suhail, Kai ya daga mashi alaman eh, Doctor tambayan shi yayi if he's ok ya amsa da eh, nan ya Dan duddubashi ya bashi sallama tare da advice kan ya daina saka damuwa cikin rashi. Cikin motar alhaji ya maido shi da hajiya gida, suna dawowa gida ya sake bin mom dinshi part dinta ta bata hakuri kan abinda ya faru hospital, sai da yayi mata alkawarin he will never talk to her like that again Sannan ta yafe mashi. Part dinshi ya koma yayi wanka yayi sallah zuhr Sannan ya hau gado ya Kira Maryam, ringing wayar ta dingayi har ta tsinke ba'a dauka ba, ji yayi babu dadi amma kawai sai ya basar ya kwanta, tunani Salman kawai yake shi dai gani yake Salman is definitely going ta take Maryam away from him, yana nan kwance har lokacin sallar asar yaje yayi ya dawo ya sake kiranta amma still bai daga na, ji yayi he can't take it, fita yayi sanye da jallabiya ya shiga part din salima, "Ah ya jikin...Yanzu nake cewa in shigo gaidaka.." Inji salima, Dan murmushi yayi ya zauna, "Da sauki...Ina Fatima?."" Ya tambayeta, "Tana ciki...Bari In kirata..." Salima ta fada sannan ta Kama hanyar dakin Maryam, taddata tayi yana game cikin system dinta, kiranta tayi batare data fada mata suhail ke kiranta ba, Tana fitowa taga suhail, Dan sakin fuska tayi tace "You're back...how are you feeling.." Ta tambayeshi Tana zama, Dan ajiyan zuciya ya saki Sannan yace "Am fine for now...I have been calling you kuma baki dagawa..." Ya fada mata cikin sanyinmurya, "Sorry...ban gani ba " tayi mashi karya. "Hmmm ÿou don't need to lie...kinyi alkawarin zaki dinga kawo min abinci..shi yasa nake Kiranki ki kawomin...am hungry..." Ya fada mata, "Ok..." Ta amsa mashi sannan ta kalli salima dake kallo tace "anty da akwai sauran abinci?.." Ta tambayeta "eh da akwai..." Ta amsa mata, kallon suhail da yayi relaxing yana kallon ta tayi tace "Bari In dauko maka..."tafada mashi, "Pls bring it for me...am tired..kuma I don't feel comfortable eating a gaban mutane..." Ya fada kaman wani Mai Jin kunya, shuru tayi. Ta juya ta shiga kitchen shi kuma ya mike ya fita daga part din. Maryam cooler da abinci ke ciki ta dauko da plate tare da spoon ta fito, kan ta ko dankwali babu ta fito, part dinshi ya shiga da sallama ya amsa mata yana daga kwance, kan dining ta ajiye ta zuba mashi jelof rice ta dauko ruwa cikin fridge dinshi ta ajiye mashi sannan ta kalleshi tace "It's set..", ahankali ya bude idanuwa ya kalleta, mikewa yayi yana tafiya ahankali, kujera ta jawo mashi baya Don ya zauna, yana zuwa kusa da Inda take ya saki jiki kaman zai fadi sai ya fada jikinta, da sauri ta saki Dan Kara Tana rikeshi Tana cewa "Sorry..." Don she was thinking da gaske faduwa zaiyi, riketa yayi yana sakin ajiyan zuciya tare da Dora Kai kan shoulder dinta yana shakan kamshin gashin kanta idanuwa ya lumshe, "Pls try and sit.." Ta fada voice dinta na rawa saboda yanda numfashinshi ke sauka kan wuyarta, Kara rike waist dinta yayi yana sakar mata nauyi yana cewa !"I can't...am so weak..." Ya fada cikin whisper, ji tayi maganar shi nayi mata yawo har cikin spina cord dinta, "Pls then ka koma hospital...you still look sick..." Ta fada Tana Dan Dora hannu kan shoulder dinshi Tana kokarin tadashi tsaye, "I want to be at home...nasan at least zaki dinga kawo min abinci..." "Ok...Ina iya kawo maka abinci a hospital..but Ina tsoron mom Dinka..." Ta fada jikinta na rawa Don she's feeling him all over her, ko ba komai tasan he's a man, "Happiness am sorry about my mom...kiyi hakuri..." Ya fada yana Shafa top of his nose a wuyarta, da