Sashe 7
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
The next day bayan kowa yayi breakfast Banda Maryam da tea Kawai Tasha, duk ta Kara ramewa daman ba weight gareta ba, dad dinta kallon ta kawai yake gani yake kaman bai kyauta mata ba amma he's thinking abinda da niyyan yi is the right thing, yasan she will be greatful some day. Garden suka koma da alhaji Ismail inda alhaji Mahmoud ya cire glasses dinshi Sannan ya fara cewa
"Dan uwa abinda yasa na Kira ka ba Don komai bane Illah in Baka amanar yata..." Bai idaba alhaji Ismail ya zaro eyes yana kallon shi sannan surprise is written all over his face, bayason katse shi amma he's confused,
"Relax..zan fada maka komai Don I don't feel like hiding anything from you..." Ya fada mashi, drink dake cikin tumbler ya dauka ya kurba while shi kuma alhaji Ismail is very eager yaji abinda alhaji Mahmoud zaice. Ahankali cikin natsuwa alhaji Mahmoud ya fara fadawa alhaji Ismail yanda environment ke nemen bata mashi only daughter dinshi da kuma yanda yake kokarin ganin ta dawo kan hanya madaidaiciya amma to no avail,
"She's my only daughter...ita kadai nakewa wahala...amma wannan western attitude bazai sa mutane na su amfane ta ba...she might end up married to a christain kuma hakan na iya zama ajalina...so pls inason ka maida ta Nigeria, ta zauna gidan ka...ta shiga islamiyya Sannan I want you to be her guidance ...Don I want her to have all it take before she takes over from me dukda am still young..." Ya fada cikin sanyinmurya, alhaji Ismail is still confused, shuru né ya Dan biyo baya sannan alhaji Ismail yace
"Sir why did you choose me?" Shine tambayan da yayi mashi,
"Saboda na aminta da Kai....you're trustworthy..." Alhaji Mahmoud ya fada mashi babu wasa, idanuwa alhaji Ismail ya lumshe tare da sakin ajiyan zuciya before saying
"Ita ta amince zata zauna Dani?.." Ya tambayeshi, dariya alhaji Mahmoud yayi yana cewa
"Ba haka nan ba gaskiya..." Nan ya fada mashi plan da yayi yana dariya, shima alhaji Ismail dariya yayi,
"So pls zaka rike min ita amana?..." Ya tambayeshi, ahankali alhaji Ismail ya gyada mashi Kai tare dacewa
"It's an honor sir..so na amince..." Dadi alhaji Mahmoud yaji ya saki murmushi sannan yace
"Thank you for that...so that leads us to the second issue...banason kowa ya gane yata ce....inason ka boye identity dinta...for security purposes...even your family..." Alhaji Mahmoud ya fada ataikace,
"But sir...." Alhaji Ismail ya fara cewa sai alhaji Mahmoud ya katse shi dacewa
"Pls no buts...kawai kayi min alkawarin babu Wanda zaka fadawa she's Mai daughter...form something da zaka fadawa iyalinka...Don if my family knows Tana Nigeria kuma a wani wajen zai jawo matsala...kuma muddin mutum daya ya gane shikenan zaa sani tunda Yanzu we're in social media era..."
"Amma sir ai kilan wasu sun Santa..." Kai alhaji Mahmoud ya fara girgizawa yana cewa
"Aa...sai dai people that she's together with...Don ko social media bana bari Tana ajiye pics dinta for security reasons...so babu Mai ganewa she's my daughter in ba fada masu akayi ba...Don haka Don Allah..." Bai idaba alhaji Ismail ya katse shi dacewa
"Habasir... You don't have to beg...kawai matsalan shine zata yarda?.."
"Wannan ba case bane...she's obedient sannan Tana da tsoro...so nasan yanda zanyi daita...after all nasa ta yarda zata Nigeria so Yanzu ma zan sa ko fita batason yi sai da izinin ka..." Alhaji Mahmoud ya shaida mashi, hira suka Dan taba amma deep down alhaji Ismail yana tunanin aikin daya bashi, yana tunanin me zai fadawa matarshi Don he don't owe suhail any explanation amma he owes his wife, the gal in question bata Kama da yar kauye balle yace yar dangin shi na kauye né.
A bangaren Maryam kam ko compound bata fita, Tana tare da masu aiki su har rana, a karshe ma sai bacci ya dauketa dakinsu, sai wajen 4pm ta farka, bathroom dinsu ta shiga tayi wanka sanna ta tafi dakinta tayishafa, wasu crazy Jean ta saka sai riga Mara hannu, gashin kanta baje a gadon bayanta kaman baturiyar gaske Don haske kawai turawan zasu nuna mata, amma hasken ta yafi nasu kyau Don she's always glowing. Bakin Kofan dakinta ta koma Tana kallon dakinta, kallon manyan teddy bears dinta kawai take sannan ta maido hankalinta kan decorations din dakinta Wanda ko Dan president sai haka, she remember da kanta tayi decorating dakinta dukda dad dinta yayi hiring masu hakan amma she insisted tayi da kanta, da taimakon su ta gyara dakinta to her taste. Ahankali ta koma bakin window Tana kallon farfajiyan gidansu that is like a football field, Ina ta lumshe tare da hugging hannunta a chest dinta, mosti da taji bayanta yasa ta juya ahankali, dad dinta né tsaye wearing a smile da sauri dawo Ta fada jikinshi tare da sakin ajiyan zuciya, face dinta ya daga daga kan kirjinshi yace
"Dear everything is set...wannan mutumin da yazo zaki bishi....he's your new dad...." Bai idaba ta fashe da kuka,
"I don't want a new daddy..." Ta fada cikin kuka, dariya dad dinta yayi yana cewa
"Ai Ina nan...kin ji dadi Yanzu you have two daddys..." Ya fada yana dariya
,"Don't want new daddy..." Ta fada still crying
"Ok...naji..." Ya fada mata, hannunta ya rike suka zauna kan kujera sannan yace
"Princess..." Ya kirata
"Yes daddy..."
"Me yasa zaki tafi Nigeria,.." Ya tambayeta
"For security reasons..." Ta amsa mashi cikin sanyinmurya
"Very good..hakan yasa nake son kiyi laying low...kar kije koina...kar kije bank Don Ana iya gane inda kike...duk abinda kike bukata ki tambayeshi zai baki....sannan in kin je kar ki nuna you are my daughter Don baki San Who is watching ba...inshort zaa Chanza maki suna..." Maryam kallon shi kawai take Tana Jin duk abinda yake cewa deep down she's thinking Tana cikin babban matsala
"Kina jina kou?"
"Yes daddy..." Ta fada Tana goge face dinta
"Sannan inason ki basu respect da kike bani...kar ki kuskure a fadamin kinyi ba daidai ba...kome akaceyi kiyi...in ance ki Bari still ki Bari....and kohmai naki ya koma irin na mutanen da zaki tadda...no fashion life kaman yanda kike anan...be a good gal..kinji kou"
"Yes daddy..." Ta Kara amsa mashi,
"That's my princess...kinci abinci?..."
"No dad...am not hungry..." dariya yayi tare da mikewa
"Muje kici...and gaskiya princess zanji dadi sosai in kin fara Hausa...." Ya fada yana Kama mata hannu Don ta mike, Dan murmushi ta saki tare dacewa
"I...na....ji..." Ta fada daya bayan daya, dariya dad dinta yayi yana cewa
"Haka zakije kina masu kou..." Ya fada laughing very loud. Suna dawo central palour ya nufi kan dining sai bin shi take a baya, zama yayi ta zauna gefenshi, nan masu aiki suka jera masu abinci Mai rai da lafiya. Few spoons Maryam tayi while dad dinta na kallon ta cikin so da Kauna.
The following day Maryam da alhaji Ismail suka Kama hanyan Nigeria cikin jet din alhaji Mahmoud, ba karamin kuka Maryam Tasha ba Don tamkar zaa kaita mayanka, ko Kaya daya dad dinta bai Bari ta taho dashi ba daga ita sai Arabian gown dake jikinta, har phone da laptop ya hanata daukowa, cewa yayi in sun zo Nigeria alhaji Ismail ya samo mata Dan karamin waya laptop kuma bata bukatar shi.
[10/26, 8:56 PM] Jamila Muh'd: 4❤💛💜💙💚
Wulankaci dodone....
💛💚💙💜❤
®zuwairat (ummumaryam)
0⃣4⃣