Sashe 68
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
Karfe 12 jet ya iso, kafin lokacin suhail ya shirya cikin wasu expensive Jean da white tshirt, hannunshi sanye da agogo Mai tsada sai ya saka dan karamin glasses, sai kamshin turare kawai yake, alhaji na jiran shi cikin mota dayake shi zai Kai airport, wurin mom dinshi yaje kasancewan bata je office ba, rungumeta yayi kaman zaiyi kuka, daga kant ayi ta kalleshi Sannan tace
"Dukda ka rame you still look ravishingly handsome,..." Ta fada sannan tayi mashi kiss a goshi suka fito tare alhaji sai kallon agogon hannunshi yake, tare suka fito da hajiya ya sake hugging dinta Sannan ya shiga mota sukayi airport, daga nesa ya hangi jet tsaye da suna maryama jikinta, duk class dinshi bai taba shiga private ba sai public airplane shima that was sanda ya raka mom dinshi Dubai Don shopping din Kayan auren sisters dinshi, ahankali ya sauka cikin mota ya kalli dad dinshi, tare dacewa
"Bye..."
"Bye son...take care of yourself..." Ya fada mashi, ahankali suhail yayi nodding Sannan ya juya yana tafiya cikin kasaita kaman shine Mai jet din ya nufi inda jet din yake, daga nesa yaga Kofar ta sauka ahankali, dariya yayi ya Taka ya shiga ciki jet din yana cewa
"Wow..." Don cikin jirgin is something else, zama yayi tare da relaxing yana sauke ajiyan at the same time yana lumshe idanuwa, ahankali jirgi tayi sama, Dan kalle2 yayi yaga wasu irin exotic drinks kusa da inda yake zaune. Murmushi ya Dan saki yana karewa gurin kallon. Yana kallo jirgi ya tashi, tv dake opposite dinshi ya kurawa Ido Sannan yana imagining yanda inda zashi yake amma he couldn't get a picture, Maryam ce ta Dan fado mashi sai ya saki murmushi tare dacewa
"Let's see ya kike..." Ya fada yana relaxing tare da Dora Kafa daya kan daya.
Few hours later suhail yaga jirgi zaiyi landing, da sauri ya gyara zama yana lekawa ta window, makeken green land ya gani sai wata katuwar mansion gud'a daya da wasu kanana kaman gud'a uku, baki ya bude yana kallon yanayin gidan Don tunda aka haifeshi bai taba ganin such building ba ko a film, jirgin na Kara landiya na Kara ganin girman gidan, sai da jirgi ya gama landing aka bude kofa ya fito, wani bature ya gani tsaya ya gaisheshi tare dacewa
"Follow me..." Dariya suhail yayi yana cewa
"Shegu turawa ashe kuma kuna yi wa bakaken fata aiki...shegiya naira..." Ya fada yana dariya, baturen dake gaba juyawa yayi tare dacewa
"Are you talking to me?.." Ya tambayeshi cikin natsuwa, daure fuska suhail yayi Sannan yace
"No..." Sannan a Kara dacewa
"Masu warin jiki kawai..."
Maryam dake zaune tayi saurin komawa bakin window dataji tsayuwar jirgi, murmushi ta saki data ba suhail ya sauko, Dan ajiyan zuciya ta saki Tana ayyana abubuwa da dama cikin ranta, rawa ta farayi Tana cewa
"Am going to have fun..." Ta fada Tana rawa sosai. Gaban mirror ta tsaya ta kalli kanta Tana tunanin Anya zai ganeta?, Tana sanye da crazy pencil jean, sannan ta saka top sai ta Dora da jacket din wandon, gashin kanta gyare yake sosai, batayi kwaliya ba kawai wet lips né bakinta, kafarta toms né kalan Jean din jikinta, Sannan Tana sanye da facing cap shima kalan Kayan.
Direct main falo aka wuce da suhail inda alhaji Mahmoud ke zaune rike da jaridar New York Times, yana ganin saurayîn ya ajiye jaridar tare sakin murmushi yana kallon how cute and handsome he is
"My daughter have eyes..." Ya fada cikin ranshi, gani yayi suhail zai cire shoes dake kafarshi yayi saurin cewa
"No no..no..karaso my son..." Ya fada sounding so friendly, da sauri suhail ya durkusa In a respective way, gaisawa sukayi kaman wasu friends, suhail sai mamaki yake wai yau gashi da alhaji Mahmoud shugaba amma ko kadan babu dagin kai, suhail rasa inda zai saka kanshi yayi saboda kunya,
"Steven take him to the new arranged part..." Alhaji ya fadawa Wanda ke tsaye gefe daya,
"After you sir..." Mutumin ya fadawa suhail, ahankali suhail ya mike kanshi kasa kaman wani Mai kunya,
"Kaci abunci ha Huta..later zansa a kawo Kaya ka zaba..." Alhaji Mahmoud ya fada mashi,
"Nagode sir..." Ya fada sannan ya bi bayan Steve. Waya alhaji ya daga ya Kira alhaji Ismail ya shaida mashi ya iso lafiya. Suhail na tafiya yana kallon gidan, gani yake ko White House bai Kai gidan girma ba, ji yake kaman ya cire takalmin kafanshi ya taka kan grass carpet din bare footed. Sunfi minti goma suna tafiya Sannan aka bude wata kofa, mutumin ya koma gefe yace
"After you.." Ahankali suhail yabi ta gefenshi ya shiga, surprise was written al over him din tunda yake bai taba ganin komai na falon ba, fitilar dake cikin falon was something else, stepping yayi ciki yana cewa
"Ai ko sarkin duniya bai da wannan abubuwan...unbelievable..." Girman falon yafi na hajiyarshi sau uku zancen kyau da tsari kam ba'a cewa komai, juyawa yayi yaga Wanda ya rakoshi har ya koma, da sauri suhail ya shiga yaje yana taba golden chairs da saman sun ke Kama da zinari,
"Wannan shine original royal seat...the rest are canterfit. Atakaice suhail yafi hour yana kallon falon da abubuwan dake ciki, tunda yake bai taba ganin round bed ba sai yau, yana hawan kan gadon yaji kaman yana motsi, da sauri ya tashi saboda tsoro, gani yayi katifan kan gadon yana mosti ahankali, dariya ya tsaya yi yana cewa
"Ni suhail né na koma ba kauye...after all my civilizations..." Yafada yana dariya, ji yayi an bude kofa a falo ya fito, nan yaga anata jera abinci kan dining cikin wasu sliver plate da bai taba gani ba. Tsayuwa yayi yana kallon su har suka gama suka fita, zai juya sai aka sake bude kofa, this Time he meet the shock of his life, yarinyar daya gani ce was something else, yanda ta shigo ciki with confidence and pride, tsayawa yayi yana kallon ta from head to toe ko kadan bai San she's that girl that he jelt around like a piece of shit before falling for her ba, kawai ya ga Kaman ta da Fatima shima dan kadan not much.
ahankali ta daga facing cap dake kanta ta kalleshi, sauran kadan da dariya ya kufce mata because of the way he's looking at her, cikin kasaita ta taka zuwa inda yake tsaye motionless, ce x. hannu ta mika mashi cikin isa tare dacewa
"Hi...am hajiya Maryam Mahmoud shugaba...but you can call me Fatima..."
Love you all, if you're really enjoying it, tell your friends and family about it.💋💋💋💋💋💋💋
[12/20, 7:57 PM] 0mmr Farouk: 23💚❤️💜💛💙
Wulakanci dodone....
💜❤️💙💚💛
® zuwairat (ummumaryam)
2️⃣3️⃣
If you didn't pay don't read because it's strictly for sale.