← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 190

Sashe 82

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read

misbehaving..." Wani irin kallon yayi mata Sannan yace "Ai kin kawoni Don ki hukunta ni kan laifin da nayi maki...one thing you have forgotten shine Allah kadai shine Mai hukuncin dayayi daidai da laifin mutum, not humans..."tsoki Maryam taja tare dacewa "Ji yanda yake magana kaman mutumin kirki...Allah wadai halinka..." Dariya suhail yayi tare dacewa "Me nayi na Allah wadai?... Nasan Ina da halin wulakanta na kasa nadi kuma thanks to you na gano laifina...bayan wannan bani da wani halin Mai muni...am God fearing...inayin duk abinda uwata ke so..." Bai idaba tace "Birds of the same feathers..Dalla ka fitar min a daki...wallahi ko mutuwa zanyi sai na dau fansa kanka...all your cool talks ba zai hanani dealing sa Kai ba..." Dan dariya suhail ya saki Sannan yace "In baki yi dealing Dina ba ai kinyi dealing kanki...who's crying ..you...who's always sad...you...nifa tunda na shigo gidan nan I have never been sad..." Haushi Maryam ta sake ji, "Haka dai ka ce kou...ok...sai na saka. Kuka...I will make you beg..." Baki ya tabe tare dacewa "Do your worst..." Ya fada hankali kwance "Kuma kika sake kika Kara shiga wajena sai na ballaki...." Bai idaba ta cire takalmin legs dinta jefeshi da ita, "Get out.." Ta daka mashi tsawa Tana mikewa, wani irin kallon banza yayi mata Sannan yace "If you're thinking I will kiss you again ki sake tunani because jiya I just threw away my first precious kiss..." Ya fada sannan ya juya ya bar dakin, da sauri Maryam ta zauna Tana cewa "Me wannan dude din yake nufi?.." Ta fada idanuwanta dauke da surprise, Dan bakinta ta dafa Tana cewa "First kiss kuma..." Bai idaba ta saki tsoki tare dacewa "Nonsense kawai".." Kukanta ta cigaba dayi Tana tunanin me zatayi ta munanawa suhail Don ita gani take ko kadan bai Chanza ba, she really wants him to crawl on his knees and beg for forgiveness, abun takaici shine yanda dad dinta is treating him like a prince, zama tayi Tana tunanin kilan ta fadawa dad dinta exactly yanda yayi treating dinta sai kuma tayi tunanin dad din suhail da kuma yanda kullum yake begging ta rufa mashi asiri, batasan yanda zata kalleshi ba in har ta fadawa dad dinta exactly abubuwa da suka faru gidan Don she's 100% sure her dad will deal with all of the family, "I can't believe I bring the idiot to enjoy abroad...I can't believe I brought him to a vacation...wallahi I will ruin you..." Ta fada still crying. Suhail na sauka ya shaidawa alhaji Mahmoud everi s alright Sannan suka fice da wannan saurayi, yana zaune gefenshi suka shiga gari, baki ya bude yana kallon wurare dabn2, wani technology world suka tsaya ya saya mashi latest iPhone da sim pack, Sannan guy din ya tambayeshi wane irin abinci yaje son ci sai ya fada mashi ya kaishi supermarket kawai, Dan tuki ya yayi suka Kai bakin wani katon wuri yayi packing suka shiga, foreign milks da snacks suhail ya fara jida kaman zai saidasu, sai da ya kwasa iya bukatar shi sannan suka fita aka saka masu Kaya a mota, juya kan motan guy din yaso yi sai suhail yace "Let's drive around for a while..." Dan murmushi guy din ya saki Sannan yace "First time here?.." Ya tambayi suhail, kurawa bakinshi Ido suhail yayi Sannan ya gane abinda yake cewa Don Sam turancinsu is not understandable, ahankali suhail ya daga mashi Kai, dariya gayen yayi Sannan yace "Ok...but rumors have been going round the castle that you're maryama boyfriends..why aren't both of you going out?." Ya tambayeshi, shidai suhail baiji abinda yace ba because he's speaking through the nose, ya dai ji boyfriend da kuma maryama, murmushi suhail ya saki tare dacewa "Didn't get that...pls slow down when talking..." Ya fada mashi yana dariya, shima dariya yayi Sannan ya maimaita tambayan, nan suhail ya gane abinda yake nufi, "Why will you say so...am sure she have her boyfriend around..." Inji suhail, sa sauri Gayen ya girgiza mashi Kai yana cewa "We never see any boyfriend...her dad won't allow that...she only come with female friends...we were thinking she's gay then you showed up..." Inji saurayîn, shuru suhail yayi yana sauraron abinda yake cewa, "Amma hakan bai Hanata iskanci ba ai..." Ya fada cikin ranshi, "You mean no boys at all?.." Suhail ya tambayeshi, "Not even one..." Ya amsa mashi, sai Yanzu ya gane abinda yasa alhaji Mahmoud yakeson shi because yasan if he marries his daughter zai samu kwanciyar hankali, ahankali suhail ya saki ajiyan zuciya, duk tunanin shi kan pictures daya gani, Don gani yake countless men sun ganta zindir dukda pics daya gani she's not naked amma she almost naked Sannan dukda yake cewa he can't be with a lady that is not a virgin he can't be without Maryam kawai duk sanda ya ganta he feels so bad. Yana gani wata katuwar shop ya fadawa saurayîn yana bukatar blanket nan suka tsaya suka saya Sannan sukayi taba, basu dawo gidaba sai wajen 10pm na dare, sallah yayi ya lullube new blanket dinshi ya kwanta kan kujera kasancewan har lokacin the bed is wet. Shi kam alhaji Mahmoud na gama cin abinci ya ya mike ya hau bangaren Maryam, nan ya ganta zaune ta gama kukanta Tana zaune sai tunani take, zama yayi kusa daita ta Dora kanta kan kafarshi, "Baby what's wrong with you...Sam banason attitude dinki this days..." Ya fada yana Shafa silky hair dinta, shuru tayi not knowing what to say, sai da alhaji Mahmoud ya sake tambayan ta Sannan tace "Dad...pls har Yanzu Baka aikawa alhaji Ismail ya taimakawa Salman ba...Sannan about wayanda kace za'a Kai su makka shuru..." Ta fada kaman it's the only problem she's got, "Don't worry...gobe I will get that over with..about Wanda kikace kinason ya zama he's own boss nawa kika ganin ya kamata ya bashi?.." Ya tambayeta shuru tayi for a moment Sannan tace "daddy duk abinda ka gandama..." Ta fada Tana murmushin karfin Hali, "Nope kudinki né...so ki fada nawa za'a bashi..." Idanuwa ta lumshe saboda Jin dadi Sannan tace "well 200,000 dollars will be enough..." Ta fada tana kallon reactions dinshi, shuru yayi kaman yana tunani after few seconds yace "Let's give him 500,000..." Da sauri Maryam ta rungume dad dinta Tana tsalle' "Thank you daddy..." "Ai daughter duk Wanda ya rabeki dole yaci arziki...balle basusan who you are ba kuma sun taimaka maki..dole in biyasu..." Inji alhaji Mahmoud, dadi Maryam taji ba na kadan ba, she can still remember lokacin sa suhail ya dinga Marinshi all because ya hanashi cutar daita, Yanzu he will be his own boss Sannan tasan ko kadan suhail ba zai Kama kafarshi wajen kudi ba because 500k dollars is almost 170 millions in naira, dadi take ji Mara adadi, shuru tayi Tana tunanin mr I love you dinta, shima he deserves something for loving her without knowing her amma she have decided zatayi rewarding dinshi da kanta when the time is right, Dan ajiyan zuciya ta saki alhaji Mahmoud ya sake cewa "Princess anything kuma?.." Ya tambayeta, ahankali ta daga idanuwa ta kalleshi Sannan tace "Dad..birthday party Dina fah..naga sauran kwana biyar and no arrangements..." Ta fada mashi kaman zatayi kuka, Dan dariya ya saki Sannan yace "Baby don't worry..ranar za'a dafa favorite dinki sai muci da duk workers na gidan nan Sannan sai a baki gifts..shikenan..." Ya fada yana kallon face dinta, da sauri ta fara hitting legs dinta kasa Tana cewa "No daddy..pls I want to have a party...nayi alkawarin bazan fita ba amma zanyi party nan cikin gida...pls daddy..don't say no...nayi alkawarin bazan Kara tambayan komai ba..." Ta fada Tana marairacewa, kura mata Ido yayi yana kallon ya Sannan yace "Promise no bad friends..." Da sauri ta daga mashi Kai Tana cewa "Eh dad...no bad friends..." "Then ba late night party?.." Ya sake tambayan ta, da sauri ta sake amsa mashi, "Ok then...accepted..." Bai idaba ta sake daka tsalle ta mike Tana rawa, dariya ya dingayi yana kallon ta Don bashi da farin cikin daya wuce ya ganta happy. Good night yayi mata Sannan ya mike ya barta nan Tana rawa. Yana fita tayi saurin daukar laptop dinta tayi sending invitations to dukkan friends dinta, nan take aka fara kiranta. Cikin farin ciki ta kwanta Don duk wannan bakin cikin da suhail ya cusa mata babu shi. Shine slept happily.
Chapter 82 · 0% Book details