Sashe 45
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
Cikin kwana uku suhail ya amshi Karin ruwa yafi sau goma Don bai cin komai sai drip. Duk gyare2 part din amarya da ake hajiya bata gani saboda halin da suhail ke ciki, duk Wanda ya ganshi sai yaji kaman yayi amshi kuka, shi kanshi alhaji is so disturbed amma baisan ya zaiyi ba, Don ji yake kaman ya maido Maryam gidan amma hakan zai kasance son Kai Don already she's afraid of them, amma one thing daya sa a ranshi shine wacegari da aka kawo amarya zai maidaota gidan.
Shikam Salman ba karamin tausayawa suhail yake ba, dukda bai ganshi ba yasan he's in trouble don shi hajiya ke aike wajen siyan maganin suhail. Yau bayan hajiy tafita daga part din suhail, salma dake zaune bakin gate yayi saurin mikewa ya Kama hanyar part din, yana bude kofa da sallama bakinshi suhail dake kwance sanye da three quarters babu Riga jikinshi yayi saurin bude idanuwanshi, Salman ya gani tsaye, shima Salman mamakin yanda ya koma yayi, hannunshi Salman ya kalla yaga da akwai cannula, baki Salman ya bude zaiyi magana amma sai suhail ya daga mashi hannu alaman get out, still Salman bai fita ba Don ya dau niyyar fada mashi inda take amma zai bude baki yayi magana sai ji yayi suhail ya jefeshi da palm sandal dinshi tare dacewa
"Get..your.,.drity body out of...my sight...enemy of progress kawai..." Ya fada ciki karfin Hali, ahankali Salman ya juya ya bar dakin feeling so ashamed of himself.
Da yamma su sadeeq suka zo gidan' da kyar suka samu aliyu ya biyo su Don cewa yayi bai zuwa, not after duk abubuwan da suhail yayi mashi this past few days. Shan shiga part din suhail kowanne su was shocked Don basu San haka ya koma ba, idanuwa a bude yana ganin su né ya maida su ya rufe,
"Guy we're so sorry.,,bamu San is this serious ba...pls me ke damunka exactly..." Yusuf ya tambayeshi, ahankali ya daga hannu yayi mashi alaman ban sani ba, aliyu ma duk baiji dadin yanda suhail ya koma ba, shidai sadeeq yasan abinda ke damunshi Amman bai fadawa kowa ba, hannun aliyu sadeeq ya Kama suka koma waje, nidai bansan hirar da sukayi ba suka dawo ciki, hannu aliyu yasa cikin aljihunshi ya Fiddo waya, dailing number Fatima yayi ya saka loud speaker, saida ta kusa tsinkewa tayi piçking, cikin cool voice tace
"Hello besty how far.." Da sauri suhail ya bude idanuwa, yana kokarin mikewa zaune, Don he knows itace, her voice is one in a million, kamashi sadeeq yayi ya mike zaune, babu abinda yake kallon sai wayan sake hannu aliyu,
"Am fine..kwana biyu.." Aliyu ya fada mata
"Lafiya lau..." Ta amsa mashi kaman Tana Jin bacci,
"Nazo gidanku akacemin baki nan...where are you?..." Ya tambayeta Kai tsaye, Dan ajiyan zuciya ta saki Sannan tace
"Somewhere in town...I don't know the name..." Ta amsa mashi, ahankali suhail ya fada girgiza Kai, he can't just believe Tana cikin gari amma dad dinshi yake playing dinshi,
"You mean kina na cikin garin Kano?... "
"Yes..." Ta amsa mashi atakaice,
"Ok...wurin Ina,,,I really need to see you..." Aliyu ya fada mata, suhail sadda Kai kasa yayi yana biting lips dinshi ahankali,
"Bansan sunan ba...but let me ask..." Ta fada ta kalli baba rabi dake zaune Dan nesa daita tace
"Ya sunan...wajen..nan..." Ta tambayeta, duk suna Jinta, nan baba rabi ta fada mata sunan unguwar, itama fadawa aliyu tayi ok,
"Zan shigo later..Yanzu Ina hospital...wajen wani abokina...he's sick".. Aliyu ya fada yana kallon suhail, shima suhail kallon shi Kawai yake,
"Eyyerrr..hard luck..,what's wrong with him?.." Ta tambayeshi sounding so concerned, ahankali aliyu yace
"He's inlove with a gal and pride and ego bazai barshi ya fada mata abinda ke zuciyar shi ba..." Aliyu ya fada yana kallon suhail eyeballs to eyeballs, dariya Maryam tayi daga chan bangaren Tana cewa
"But he's a jerk...really..." Ta fada sounding like an American, dukkan su dariya sukayi har da suhail, da sauri Maryam tace
"I just heard many people's laughter...kana cikin mutane me?..." Ta tambayeshi sounding so afraid, ciki dariya aliyu yace
"Yes..." Da sauri Maryam tace
"Ohh my gosh...hope he didn't hear what I said..." Ta tambayeshi, still cikin dariya aliyu yace
"He just heard you call him his real name...." P, da sauri tace
"Ohhh bye..." Bata Bari ya Kara magana ba ta kashe wayar.
17💜💙💛❤️💚
Wulakanci dodone...
💙💚💛💜❤️
® zuwairat (ummumaryam)
1️⃣7️⃣
It's strictly for sale, if you didn't pay then don't read.🤷🏾♀🤷🏾♀
Suhail sadda Kai kasa yayi yana dariya, wai shi ake cewa jerk, har lokacin dukkan su basu bar dariya ba amma shi aliyu na karfin Hali kawai yake amma deep down he's boiling, yasan he loves Fatima amma he can let go saboda suhail dukda he's a pain in the ass.
"Kaji itama tasan if a guy is in love and can't say it he's nothing but a jerk..." Sadeeq ya fada yana dariya, ahankali suhail y daga Kai ya kalleshi tare da hararanshi amma the look on his face is that of a person who is excited, kallon aliyu yayi tare dacewa
"Thank you..." Ya fada cikin sanyinmurya, Dan tabe baki aliyu yayi tare da Kauna kanshi kasa, Dan jinginawa da gado yayi ya lumshe idanuwanshi yana tunanin muryar ta, sai yau yaji muryar ta da kyau Don tunda yake daita bai taba Jin sama da word biyu ko uku daga bakinta ba, sannan she sound free kuma abun mamaki shine turancinta is something else, yanda take magana tamkar baturiya, sannan yana tunanin dalilin dayasa dad dinshi ya gwammace ya mutu daya fada mashi inda take, Yanzu he know something is fishy, sai sauke ajiyan zuciya yake Dayan bayan daya, bude idanuwa yayi ya Kalli friends dinshi ya sake lumshewa,
"Nagode..." Ya fada masu with his mouth dry, dariya sadeeq yayi Sannan yace
"Ni Wallahi wannan yarinyar ta cancanci awards tunda tasa the arrogant..selfish...stupid suhai..." Bai idaba suhail ya jefeshi da pillow yan murmushi, Dan kaucewa sadeeq yayi Sannan ya cigaba dacewa
"Tunda tasakayi sanyi dole muyi mata kyauta...guys me kukace?..." Ya fada yana kallon aliyu that is lost in thought da kuma Yusuf, dariya Yusuf yayi Sannan yace
"gaskiya she deserves it...ji fa shegen sai wani nagode yake ta maimaitawa..." Ya fada yana dariya, suhail dai murmushi kawai yake Dan yasan they're saying the truth. Ahankali aliyu ya zame ya koma falo ya zauna ya jingina da kujera tare da lumshe idanuwa.
"Nidai Bari in je infadawa masu aiki su hada mana abinci because we're not going now..." Inji Yusuf ya fada yana barin dakin. Shima suhail mikewa yayi daga kan gado ya dawo falo sadeeq na biye dashi, zama yayi ya kalli aliyu sanna yace
"Pls ka taimaka min da number dinta..." Ya fada kaman ba suhail ba, ahankali aliyu ya dauko waya fada mashi number dinta shi kuma yayi storing a waya.