← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 190

Sashe 65

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 3 min read

A bangaren Maryam kam within 5 days ta maida jikinta tayi Haskell sosai saboda yanda take bawa kanta extra care, morning and night take scrubbing jikinta from head to toe, sannan tunda ta dawo bata fita ba Tana gida always, iyaka  taci tayi wanka ta koma ta kwanta, sai taji she's so bored hakan yasa ta fadawa dad dinta ya sa a taho da suhail so that the fun will start, lokacin da dad dinta ya Kira alhaji Ismail suna tare, murmushi kawai take na zata ha suhail and suhail zai ganta in her palace, murmushi kawai take na Jin dadi,
"Baby wannan dariya haka?..." Dad dinta ya fada yana Kama cheek dinta, San facing cap da ke kanta ta tura baya sannan ta sake sakin new smile, alhaji Mahmoud ajiye phone dinshi yayi Sannan yace
"Wai daughter new daddy dinki baisan ke da danshi are relationship ba?..." Alhaji Mahmoud ya tambayeta in a civilized way,
"Dad we're not in a relationship,,,kawai I want him to see my palace..." Ta dada mashi Kai tsaye, Kara Kama cheek dinta alhaji yayi yana cewa
"My baby is now hiding things from me,,.anyway ba komai...now tell me meye birthday wishes dinki for this year?.." Ya tambayeta, shuru tayi  kaman Mai tunanin tace
"I don't really know..." Ta fada Tana marairacewa,
"Ok..amma nasan ai zakije makka as usual kou?..." Ya tambayeta
"Dad sau uku Ina zuwa in a roll..why not Yanzu a bawa wasu suje." Ta fada Tana kallon reaction din dad dinta,
"Good idea...did you have anyone in mind?..." Ya tambayeta, da sauri tace
"Eh mana...many of them...in lissafosu?..." Ta tambayeshi
"Am all ears..." Ya fada tare da relaxing yana kallon yarshi with love,
"Well inason a Kai wani sunanshi Salman...he's a driver to alhaji Ismail...he's very nice...and da akwai wata baba rabi she's like a grandma I don't have...Tana kula Dani sosai...batason ganina cikin damuwa...then followed by amaryar alhaji Ismail, itama Tana da kirki..." Tafada Tana kallon dad dinta, alhaji Mahmoud kallon kawai yake, saida ta gama Sannan yace
"Wow...that's nice..tou albishirinki..they deserve more kujerar hajj...I will better their life for taking care of you.." Da sauri Maryam ta mike Tana rawa cikin farin ciki,
"Thank you daddy...can I make another wish?." Ta tambayeshi sounding so excited,
"Why not?... Ai it's all yours..." Ya fada mata,
"Dad inason ka taimakawa Salman...dad he's so nice and brilliant..." Dariya alhaji Mahmoud yayi tare dacewa
"wane irin taimako kikeson ayi mashi?.."
"Dad a bashi business money.,I want him to be independable...I want him to be his own boss..." Ta fada Tana Kama hannu dad dinta, shima Dan murza yatsunta yayi before saying
"It's alright...zanyi kokarin in taimaka mashi...any else my princess?.." Ya sake tambayan ta,
"Itama baba rabi I want her to be her own boss...dad batasan koni wacece ba but she treats me like a princess...kullum ita ke tadani sallah...at times har kuka nakeyi in ta tadani amma she never give up on me..."
"Wow..gaskiya I really need to meet her some day...anything else?.." Ya sake tambayan ta
"Dad alhaji Ismail...yana da mutunci sosai...bayason abinda zai tabani...he cherished me more than his own children...wallahi dad I wish da akwai way da zanyi repaying dinshi..." Dariya alhaji Mahmoud ya sakeyi yana kallon yanda take magana with maturity, sai Yanzu ya gane he's daughter na da hankali, before babu abinda take sai partying sa clubbing amma Yanzu she cares about others
"Ai I have a special something for him...amma let's wait for time..." Alhaji Mahmoud ya fada mata,
"Thank you daddy..." Ta fada cikin farin ciki, mikewa tayi Tana cewa
"Dad Bari in hado mana fruit salad...." Tafada Tana barin wajen.
Chapter 65 · 0% Book details