← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 187 OF 190

Sashe 187

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

Kara bin bayanta yayi yana cewa "Pls mommy me za'a kawo maki?.." Ya tambayeta sounding so concerned because yasan halin mom dinshi, "Ka rabu Dani mana...wani Abu nace a kawo min?.." Ta fada sounding fed up, still bin bayanta yayi yace "Mommy pls if it's about ni da Maryam don't do it anything...am ok...kawai Ina tausaya mata né..." Ya fada mata with assurance, afusace ta juyo yace "Lallai Dan nan Baka da zuciya...can't you see sadeeq your friend?.. Watar matarshi Tara daidai ta haihu...Kai in bakason yaran ni inaso..." Ahankali ya girgiza Kai Don yasan she's up to something but don't know what, "Nidai mommy babu ruwanki....duk San da nake so zan haihu.." Dakuwa hajiya tayi mashi cikin bacin rai tare dacewa "Kaci ubanka...look at this annoying boy...maybe it's your fault kake daurawa yar mutane laifi...nidai ka bar bina". Ta fada mashi Sannan ta barshi nan downstairs, Tana stairs na uku Maryam ta sauko sabe da baby Maryam, murmushi hajiya sakar mata Tana cewa"daughter kin tashi daga bacci?.." "Yes mommy.." Ta amsa mata cikin respect, "Mommy zanbishi ganin babyn sadeeq..sai mun dawo..." Maryam ta fadawa hajiya "Ok dear..ku dawo lafiya..." Ta fada mata daidai da suka iso waje daya, kumatun baby Maryam dake kuka hajiya ta Kama yana cewa "Sarauniyar yan kuka...har an tashi..." Ta fada cikin faraa, baby Kara volume din kukanta tayi Jin an Dan kama mata cheek dariya hajiya da Maryam sukayi, hajiya hayewa tayi itama kuma Maryam ta sauko kasa, suhail ta gani zaune yayi tagumi kaman he's thinking, har ta karasa wajen baisan ta zo ba, ahankali ta taba shi tare dacewa "Baby what's wrong?.." Ta tambayeshi, daga idanuwa yayi ya kalleta tare dacewa "me akayi?.." Ya tambayeta Kai tsaye, murmushi ta saki tace "Kawai naga you're quite né...kaman you are thinking of something..." Dan ajiyan zuciya ya saki ya sakeyin tagumi without looking at her again, ahankali ta zauna Tana rirriga baby dake kuka tace "Pls don't make it look as if we're having a marital problems...kar mummy ta gane mana.." Tafada cikina tsoro, kallon ta ya sake yi yace "What are you doing wrong da kike tsoron kar a gane?.." Ya tambayeta yana jira amsarta, shuru tayi Tana mazurai, ganin she won't reply him yasa yace "Ashe you know you're doing something wrong...and you're asking me what's wrong with me...pls don't ask me again...Yanzu tashi ki kaiwa anty baby ki fito mu tafi..." Ya umarceta yana barinta nan zaune, ahankali itama ta Mike ta fita zuwa part din salima, sallama ta dingayi a falo Salima dake tsaye gaban mirror Tana gwada dukkan Kayan da Maryam ta kawo mata bata ji ba balle ta amsa mata, bedroom dinta ta shiga ta tardata Tana cire riga "Anty Ina ta sallama..." Bata karasa ba salima tace "Kiyi hakuri dear,,wannan Kayan da kika jidomin sun dauke min hankali..." Dan murmushi Maryam ta saki tace "Anty ba baby zamuje ganin babyn sadeeq..." Ta fada mata Tana mika mata baby, murmushi Salima ta saki Tana kallon cikin Maryam "Kema nasan kina hanya ai..." Salima ta fada mata cikin zolaya, murmushi Maryam ta saki zata bude baki tayi magana taji horn da karfi "Anty Bari in tafi...yana jirana..." Ta fada mata Tana juyawa "Ku dawo lafiya,.," Salima ta fada mata, fita tayi ta koma part din hajiya ta dauko leda data saka Kayan jaririn ta fito Tana sauri, Tana zuwa ta shige motar hajiya da suhail ke zaune yana jiranta, Tana shiga ciki ya fixge motar ya bar gidan, a Kofar gidan sadeeq yayi horn maigida ya bude mashi ya shiga yayi parking, Maryam ta fito shima ya fito face dinshi babu annashuwa sosai amma he looks cute and fresh as ever, Kofar falon aka bude sadeeq ya fito tunda daman yasan da zuwan su, shaking hannu sukayi da suhail sai zolayar suhail yake yana cewa "Ango ango..gaskiya amarya kina kula da abokina..kalli yanda yayi timbi.." Yafadawa Maryam cikin zolaya, Maryam sadda Kai kasa tayi without saying a word, "Ango manya..ka sha kamshi,,." Sadeeq ya fada yana rike da hannun suhail "Kai ka bani kamshin na sha kou?.." Suhail ya fada yana dariya, ciki suka shiga matar sadeeq wacce in tayi gudun tsiya tayi 19 tafito suka gaisa cikin girmamawa, zama sukayi Maryam ta mika mata ledar hannunta, "Gaskiya baby ta gode..muma mu gode...." Tafada cikin respect ta shiga ciki, few seconds later ta fito da Kayan sha da snacks "Madam mu ki dauko mana baby..." Suhail ya fada mata cikin zolaya, sadeeq dai na zaune kusa da suhail sai zolayar shi kawai yake shikam bai cewa komai, fitowa matar sadeeq tayi da baby cikin blanket ta mikawa Maryam "Mata da so kanku kuke,,,ni nayi tambaya amma yaruwarki kika bawa..ba komai ai.." Suhail ya fada yana dariya, "Kasan halin su kenan...haka suke..." Sadeeq yayi adding, Maryam kallon new born baby din kawai take bata kou blinking, suhail kura mata Ido yayi yana kallon yanda ta maida duk hankali ta kan babyn, "Babies sunyi Wallahi...just look at her feet from here..." Suhail ya fada yana kallon yar karamar kafar babyn, "Ai Kaima kaman gobe né zaka zama daddy..." Sadeeq yayi adding, shuru suhail yayi baice komai ba, bayan kaman minti ashirin Maryam na rike da baby, ta phi folding dinta a chest dinta kaman nata né, suhail kallon ta yayi yace "Hajiya ki bani babyn mana,,,kin bi ki rike masu ya..." Yafada yana dariya amma he intensionally said that, ahankali ta daga Kai ta kalleshi shima kallon ta yayi yace "Yo why are you looking at me?.. Garinsu nisa gareta..." Yafada duk suka fashe da dariya amma Banda Maryam data gane suhail is trying to upset her, ahankali ta Mike ta taka ta Kai mashi baby amsa yayi yana cewa "Wayyo happiness look at this bundle of joy...ya rabbi ka bawa duk Mai néma.." Yafada yana limshe idanuwa m amsawa sukayi da ameen, bayan sun Dan sha drinks suhail yayi wa sadeeq Ido alaman su fita waje. Mikewa sadeeq yayi yana cewa ,Dan Allah muje ka bani labari bayan saduwa..." Yafada mashi, suhail dake rike da baby ya Mike ya mikawa Maryam babyn Tana amsa ta daga Ido ta kalleshi suka hada Ido ya kashe mata Ido daya Sannan ya bi bayan sadeeq. A bayan motar sadeeq suka zauna suhail yace "Pls guy tambayan ka zanyi...ya kukayi first night dinku?.." Ya tambayeshi Kai tsaye, kallon mamakin sadeeq yayi mashi yace "ban gane ba?.." "I mean how kukayi first night...was it fun?.." Ya tambayeshi, Dan dariya sadeeq yayi yana lumshe Idanuwa kaman he's remembering something yace ,"over fun ma...but for the amarya sai a hankali...ya ku kukayi naku?" Shima ya tambayeshi "Hmm ai bamuyi ba...she scared..." Idanuwa sadeeq ya zaro not believing what suhail is saying, "Pls was it so painful?.." Suhail ya tambayi sadeeq, sadeeq da shock ya hanashi maganar yace "Wai tsaya...baku taba sex ba?.." Ya tambayeshi, "Eh bamu taba ba..." "Kan uba?... Lallai kam...Ashe da gaske mr lazy kake..kaci sunanka...kam " sadeeq fada, "Ai bata amincewa né...I will give anything to be with her amma Wallahi bata yarda..ni abin ya fara tada min hankali..before I was thinking zan shawo kanta but it's getting out of hand..." Suhail ya fada sounding so disturbed "In Banda abinka wace amarya zata amince kayi tearing dinta...ai da karfi akeyi...my brother it's like a rape..." Bai karasa ba suhail yace "Did I just hear you say rape?.. Haba sadeeq I can't rape my own wife..." Yafada cikin sanyinmurya, "Ai Wallahi you will die a Virgin...Wallahi in ba karuwa ka aura ba babu macen da zata yarda..Wallahi ranar da mu kayi first night da matata it's like a mini war zone...amma Yanzu we can't be without each other...kawai daurewa zakayi ka ajiye so gefe guda and become a man..." Sadeeq ya fada mashi, "Ai Wallahi danayi attempting take fara kuka sosai...and ni a nawa tunanin sex is all about pleasure..why should I have the pleasure and my partner in pain..." Suhail ya fada cikn sanyinmurya "Lallai..ai ba Kai ka Dora mata ba...Allah né ya Dora mata...I can't believe we're having this discussion...vein né zaka keta dole taji zafi tayi kuka...amma tunda kana tausayinta shikenan..die a virgin..." Sadeeq ya fada mashi hankali kwance, suhail shuru yayi yana tunani, "Will she forgive me if I rape her?.." Yafada cikin sanyinmurya, "Kai Wallahi you're funny...na fada maka it happens all the time..kawai data fara Jin dadin harkar shikenan...kawai try only once kaji...it won't be easy amma you will thank me later..." Sadeeq ya fada yana dafa shoulder dinshi, suhail folding hands dinshi yayi a chest dinshi yayi shuru ya kurawa waje daya Ido, "Amma gaskiya Baka da mutunci..wai mini war.,," Suhail ya fada dariya, dariya shima sadeeq yayi yace "Ai gaskiya na fadi, .." Yafada cikin laughers, haka suka dinga hira while shi kuma suhail yana tunanin how to handle Maryam har ya hangota wearing that frighten face of hers. Saida sukayi sallah magrub suka kamo hanyar dawowa gida. Agida kam Karfe shida saura driver hajiya ya dawo daga inda ta aikeshi, wani Abu dake cikin Leda ya bata ta amsa ta Kama hanyar part din salima, sallama tayi bakin kofa salima tayi saurin amsa mata, shigowa tayi face dinta babu walwala, "Anty wani Abu ke damunki?.." Salima ta tambayeta cikin girmamawa, ajiyan zuciya Hajiya ta saki Sannan ta fada mata exactly abinda suhail ya fada mata, salati Salima ta farayi Tana cewa "Yarinyar dake Kama da wayayya Ashe bata waye ba?.. Ni Wallahi nayi tunanin ciki gareta..." " Wallahi Nima haka...saida suhail ya fada komai naji kaman in Dora Kai saboda haushi,..." Hajiya ta fada cike da bakin ciki "Tou Yanzu meye abinyi?.." Salima ta tambayeta, wannan Abu dake cikin kwalinhajiya ta bude ta bawa Salima Tana cewa " pls inason ki taimaka min ki bata wannan a madara...nasan tafi aminta dake..Don Allah ki taimaka..." Salima amsar abun tayi Tana kallon maganin she knows it, tasan how effective it can be, shuru salima tayi for a moment Sannan tace "Anty kina ganin hakan yayi daidai?.. Ni gani nake gwanda mu bawa suhail in ya koma ya bata cikin dabara amma in har ya kusanceta nan cikin gidan alhaji na iya ganewa..." Da sauri hajiya tace "Ni ai hankalina bai kwantawa in ban tabbatar ba..Don na Lura already
Chapter 187 · 0% Book details