← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 137 OF 190

Sashe 137

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read

Humaira har ta yi breakfast tayi lunch bata ga suhail ba sai, tambayan masu aiki tayi inda part dinshi yake suka nuna mata, fita tayi ta nufi part dinshi, Tana shiga tagan shi kwance kasa, da sauri ta karasa wajen ta rike shi Tana tambayanshi Abinda ke damunshi,
"She's engaged..." Shine abinda ya fada mata, humaira ji tayi duk babu dadi
"Sir engagement  is not marriage...I know that girl loves you...just try amd be strong..." Ta fada mashi, ahankali ya daga mata Kai alaman ok,
"Am sure you have not eaten..pls let's go so that you will eat something.." Ta fada Tana kokarin daga shi, Dan janyewa yayi daga gareta Sannan ya mike, ciki ya shiga yayi alwallah ya fito tare dacewa
"You can go..." Ya fada mata Sannan ya fice zuwa masjid. Babu abinda yake sai danasani zuwa Nigeria, everything is becoming new, the pain and everything is becoming fresh, sallah yayi ya sawo ya wuce part din hajya yaci Dan abinci Sannan ya fita ya koma part dinshi. Itama Maryam bayan taci kuka Salima ta kawo abinci ta Dan ci kadan Sannan ta koma ta kwanta.
Suhail bai Kara shiga part din salima ba duk ranar, he don't want to see her, ko Mai Kama daita bayason gani balle ita, Karfe hudu su sadeeq da sauran friends suka zo, gefen compound dinsu suka Fiddo katuwar carpet da trow pillow suka zauna suna labari, gate né aka bude Salman ya shigo, suhail na kwance Yusuf na Shan ruwa sai kuma aliyu da sadeeq suna zaune, dukkansu juyowa sukayi sunan kallon Salman,
"Shegiya naira...wai wannan dude din né ya koma haka?" Inji aliyu dake  kallon daga nesa,
"This guy with liver...wato har cikin gidan nan yake shigowa..." Suhail ya fada yana mikewa zaune, shi kuma Salman yana ganin su sai yayi Dana sani shigowa, baisan suhail ya dawo ba, kauda Kai yayi daga garesu ya nufi part din salima,
"Kai!!!." Aliyu ya kirashi da karfi yana mikewa tsaye, Salman tafiya ya cigaba dayi without looking back,
"Kai banupe..am talking to you..." Aliyu ya fada da karfi, rike aliyu sadeeq yayi yana cewa
"Kai Bari mana,,ba girmanka bane...leave him alone.." Sadeeq ya fadawa aliyu, Sannan ya juya ya Kalli suhail da Idanuwanshi suka Chanza kala yace
"Ka rabu dashi..babu ruwan ku dashi..." Afusace suhail ya mike yana cewa
"Wallahi yau sai yayi nadaman zuwa gidan nan...wancan banzan né ya daga hannu ya mareni daga naje bashi hakuri..you Wallahi sai ya Raina kanshi.." Suhail ya fada cikin tsananin bacin rai, wani irin tsalle aliyu yayi yace
"Yau wani zaici ubanshi..Wallahi ni yau tamkar sallah nake ji aradun Allah.." Shidai Salman bai ce komai ba ya shige amma gabanshi sai mugun faduwa yake Don shi yasan da wuya ya wuce suhail bai nemi rama abinda yayi mashi ba,
" guy pls kuyi respecting kanku...babu ruwanku dashi..." Inji Yusuf,
"Suhail in kana yiwa Allah da manzonsa don't tell him anything...in kayi mashi magana Yanzu dadi zaiji..yayi nasara kenan..show him you don't care anymore..." Yusuf ya fada mashi, suhail sai sauke ajiyan zuciya kawai yake duk ya rasa abinda ke mashi dadi,
"I have a an idea..." Aliyu ya fada, duka kallon shi sukayi Sannan yace
"Why not in je in kirawo humaira...kayi introducing dinta ga Salman...in yaso shi da Fatima can go fuck each other for all we care..." Wani irin harara suhail ya watsa mashi tare dacewa
"watch your word, ". Dariya aliyu yayi Sannan yace
"Sorry..let me call her..." Ya fada sannan ya nufi part din hajiya da gudu din Kiran humaira. Falo Salman ya tarda Maryam Tana kwance kan kujera duk Ta rame sosai, yana shigowa tayi saurin. Mikewa zata shiga ciki, da sauri ya tari gabanta yana cewa
"Baby am so sorry...kiyi hakuri Wallahi business né sai ahankali..kinsan ke da kanki kika fada min my costumers should be my number one priority...Don Allah kiyi hakuri..." Salman ya fada mata,
"Is that why tun shekaranjiya baka kirani ba? What sort of relationship is this..." Ta fada cike da Jin haushin,
"Am sorry..nayi trying number dinki several times bai shiga...am sorry ban karawa.." Ya fada mata, still shuru tayi not convinced, kunsan duk namiji that has plans on you are always good with words, sweet words ya dinga sharara mata har ta daina fushi dashi,
"What's wrong with you..naga kin rame sosai..." Ya fada mata cikin sanyinmurya,
"Na danyi rashin lafiya me...amma da sauki..." Ta fada mashi,
"Oh my gosh baby..am so so so sorry...muje in Kara kaiki hospital...pls you look pale to me..." Ya fada cikin so da kauna, ahankali ta girgiza Kai tare dacewa
"Am ok now..." Ta fada  mashi atakaice, hira suka Dan taba for a moment Sannan ya mike tareda cewa
"Zan..tafi..." Ya fada mata,
"Ok..bye then..."
"Haba baby..pls ki Dan rakani zuwa waje mana..." Ya fada mata Don so yake ya nunawa suhail sun jone da Maryam, Maryam bata ce komai ba ta mike ta saka slippers Sannan ta biyo bayanshi hannunta cikin nashi. Shima suhail da humaira suna zaune sai sauran friends, aliyu dake kallon Kofar yace
"Sun fito..." Ya fadawa sauran, mikewa aliyu yayi  ya nufi inda suka taho yace
"Fatima kwana biyu kin boye..." Ya fada yana dariya, itama murmushi ta sakar mashi Sannan tace
"Ina nan...how are you..."
"Am fine..." hannu aliyu ya mikawa Salman yana cewa
"Ai dazun ka wuce ko sallama bakayi mana ba...ai ba'a haka..." Aliyu ya fada sounding so friendly,
"Am sorry...hankalina bai wajen né..." Ya fada yana mika mashi hannu, gaisawa sukayi kaman wasu friends, suhail rike da humaira ya doso ya mikawa Salman hannu dukda he feels like killing him,
"Congratulations fa...hope dai kayi farincikin wining dukda kana tare daita saboda daukar fansa..." Suhail ya fadawa Salman,
"Kaima ka San babu wannan zance " Inji Salman,
"Ai ba sai kayi long speech ba...kawai inason in fada maka in ba sai ka aureta kaman yanda kace zaka aureta Don ka bakanta min ba...Nima na samu nawa matar...so you can go to hell for all I care...," ya fada kaman da gaske, ahankali Maryam ta Zare hannunta dake cikin na Salman,
"Ni fa ban gane abinda kake cewa ba...ya zaayi ka tare da such issues Don ganin nazo gidanku..." Salman ya fada muryar shi na rawa, dariya aliyu ya saki yace
"Nidai gaskiya in kasan Don kasan suhail na mutuwar sonta a lokacin zaka aureta don daukar fansa to ka Bari Don Yanzu ya hakura...guy Baka fada mashi sunan babynka   ka ba..." Dariya suhail yayi yace
"Oh sorry...meet my baby humaira..maira meet our former driver..Salman..." Ya fada mata, murmushi humaira ta saki tare dacewa
"Nice to meet you..." Ita dai Maryam shuru tayi kanta kasa gabanta na wani irin dukan uku uku, maganar suhail kawai take tunawa na Salman zai aureta saboda ya kuntatawa suhail,
"All the best..." Suhail ya fadawa Salman Sannan ya juya hannunshi ciki na humaira, shima aliyu juyawa yayi yana taking step kaman yana rawa, ahankali Salman ya sake Kama hannun Maryam suka fita zuwa waje, Tana zuwa waje ta fixge hannunta Tana cewa
"We are going to have a very long discussions..." Ta fada Tana folding hannuwanta a chest dinta.
💋💋💋
[2/1, 7:15 AM] 0mmr Farouk: 44💜💛💚💙❤️
Wulakanci dodone...
💛❤️💚💙💜

® zuwairat (ummumaryam)

4️⃣4️⃣

Pls for those da suke da general sub pls suyi subscribing new YouTube channel Dina @ummumaryam audio novels and also follow me on Instagram @zuwairatummumaryam. Thanks.
Chapter 137 · 0% Book details