Sashe 50
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Suhail kam tunda ta fita haka ya kwanta da abinda ke damunshi, har lokacin zuwa daukar mom dinshi yayi amma ya kasa tashi, a da yana samu wannan matsala ta shaawa amma not like this one, yau ji yake he needs nothing except woman, woman din ma Fatima, juye2 ya dingayi har bacci yayi baba dashi, bai farka ba sai bayan sallah zuhr, wayarshi ya dauka yaga miss calls din hajiya, kiranta yayi yana bata hakuri inda Ta shaida mashi she's home already. Ajiye wayan yayi ya mike jiki babu dadi, ahaka yayi wanka yayi sallah ya koma ya sake kwanciya, waya ya dauka yayi dailing number Maryam, ringing yayi ba'a daga ba ya ajiye wayar, bayan kaman minti goma bacci ya sake daukarshi, bar farka ba sai lokacin sallah asar. Masjid yaje yayi sallah ya dawo, bai shiga part dinshi ba ya wuce part din hajiya thinking zai ya Maryam, Sam ya mance she's no longer in his mothers apartment, yana shiga ya hau upstairs wajen hajiya, kallon shi hajiya tayi Tana cewa "Dazun why bakazo ka daukeni ba?.." Ta tambayeshi, cikin kasala yace "Mommy ciwon ciki né again..." Ya amsa mata, kallon shi tayi Don tasan dalilin hakan tunda tun yana 21 yake famadashi, da akwai lokacin da in abun yayi yawa sai tace yayi aure amma sai yaki, "Kasha magani?.." Ta tambayeshi, "No mom...am ok now,..." Ya amsa mata, relaxing yayi yana cewa "Mom kinga Fatima?." "Nope...ta dawo né?.." Ta tambayeshi "Yes...ta dawo dazun...Bari inje in fada mata ta kawo min lunch..yunwa nakeji..." Ya fada yana kokarin mikewa, "Ai ba'a nan part din take ba Yanzu..." Komawa suhail yayi ya zauna Don sai lokacin ya tuna dad ya Kara aure Don duk shagalin da akayi bai sani ba in short ko daurin aure bai je ba "Oh mom na mance dad ya karo aure fa...wai kin taba ganinta?.." Ya tambayi hajiya, Dan bata fuska hajiya tayi Sannan tace "Kullum Tana shigowa gaidani..." Ta fada sounding irritating, dariya suhail yayi Sannan yace "Kwanan ta nawagidan nan..." Harara hajiya ta b'alla mashi Sannan tace "Nima ban sani ba..." Hajiya ta fada cikin Jin haushi, murmushi suhail yayi ya mike yana cewa "Bari inje in gaida amarya dad..." Ya fada, bayanshi hajiya tabi da harara batare datace kala ba. Yana fita ya Kama hanyar part din salima, cikin kasaita ya shiga falo da sallama, lokacin salima da Mai aikinta suna zaune falo suna kallon dadin kowa a tashan arewa 24, daga Kai tayi cikin faraa Ta amsa mashi sallama, kallo daya tayi mashi ta gane shine babban Dan alhaji da ake fada mata Don inna ta fada mata ko shi waye da irin halin shi na rashin Jin magana. Bai ce komai ba ya samu wuri ya zauna, sannan ya kalli fuskokinsu tare dacewa "Ina amaryan dad cikin ku?" Ya tambayesu Kai tsaye, murmushi salima ta saki tare dacewa "Nice..." Suhail maida duban shi yayi gareshi tare da sakin wani kasaitacen murmushi before saying "Ina wuni?.." Ya gaidata amma Sam babu alaman wani respect, itama cikin murmushi ta amsa mashi tare da kallo Mai aikinta tace "Baraka tashi ki kawo mashi ruwa mana..." Ta fadawa Mai aikinta, Dan baki suhail ya tabe tare dacewa "Sai kace wani bako...am from few blocks away..." Ya fada yana relaxing kaman yana falon hajiyarshi, cikin faraa salima tace "Haba ai Baka taba shigowa nan ba..tamkar bako kake ai...tou Bari a kawo maka dublan.." Ta fada looking for away to be friends with him, ahankali ya girgiza tare dacewa "Ban San meye dubla ba..ki barshi kawai..nagode...Dan Allah Ina Fatima take?." Ya tambayeta, "Tana dakinta..." Ta amsa mashi sannan ta kalli Baraka tace "Je ki Kira Fatima..." Ta fadawa Mai aikinta, da sauri yarinyar ta mike ta shiga dakin Fatima da har lokacin Tana baje Tana bacci, ahankali ta bude idanuwa Jin Ana taba kafarta, "Kizo Ana kiranki..." Baraka da bazata wuce shekara 16 ba ta fada mata, mikewa zaune Maryam tayi tare da relaxing for like 2 minutes Sannan ta mike kanta babu dankwali, duk Wanda ya ganta yasan bacci bai isheta ba Don tafiya take kaman yar maye, har ta iso bata lura da suhail daya zuba mata idanuwa ba, kasancewan idanuwanta half closed half open, sai da ta karaso ta ganshi, na. Take gaban ta yayi mugun faduwa and it's written on her face, "Ashe bacci kike aka tadoki..." Inji salima, Dan murza idanuwa tayi Sannan tace "Eh..." Ta fada kaman zatayi kuka, suhail rasa abinda ke mashi dadi yayi Don har yayi imagining wani Abu "Ina abincina?.." Shine tambayan da yayi mata, shuru tayi Tana murza idanuwa, "Ashe yace ki kawo mashi abinci shine baki fada ba?.." Salima Ta fada mata wearing a smile, daure fuska suhail yayi Don ko kadan baya son Tana saka baki ciki affairs dinshi mussanman daya ga she's young. "Na mance..." Shine abinda Maryam ta fadawa salima, "Wato kin mance zanci abinci kou?.. " bai idaba salima ta katse shi dacewa "Kayi hakuri...da akwai sauran abinci...sai a jera maka nan ka ci..." Ta fada sounding so friendly, kallon ta suhail yayi ta wutsiyar Ido Sannan yace "Wane irin abinci né?" Ya tambayeta Kai tsaye kaman wata mate dinshi, salima kam bata damu ba Don already she heard a lot about him kuma tayiwa kanta alkawarin zasu zama best of friends "Jelof din shinkafa né da kifi..." Ta amsa mashi, d'an bata rai yayi Sannan yace "Gaskiya banason kifi..." Da sauri salima ta sake cewa "Tou kou in yi maka da Nama?.. Ina da kaza cikin fridge..." Ta fada mashi, shuru yayi not knowing what to say Don ya lura she's trying to be friendly, "Tou hope bazai dauki lokaci ba Don am so hungry.." Ya fada mata, "Eh kar ka damu...zanyi sauri..." Ta fada Tana mikewa tare dacewa "Baraka...taso mu shiga kitchen..." Ta fada sannan ta bar falon Baraka na biye daita, sai da suka bar falon ya kalli Maryam da taje lumshe idanuwa alaman she wants more sleep, gashin kanta daya hargitse ya kalla tare dacewa "Ke bazaki bisu kitchen din ba?.." Ya tambayeta yana kallon shoulder dinta da hannun bra dinta ya Dan bayyana, ahankali ta mike Tana gyara hannun rigar ta Tana cewa "Sallah zanyi..." Ta fada ta barshi nan zaune, bayan ta yabi da kallo sannan yana kallon bayan wuyar ta that is as white as na baturiya ya saki murmushi tare da relaxing, saida ta shige ya mike da hannunwanshi biyu cikin aljihunshi ya tsaya yana karewa falon kallo, "Not bad..." Ya fada under his breath sannan ya taka ya bar part din ya koma nashi, yana shiga ya dauki wayarshi zaiyi dailing number Maryam sai ya tuna sallah zatayi, ajiyewa yayi har wajen minti ashirin sannan ya kirata, he can hear she's in the kitchen, her voice was normal ba kaman jiya ba, shi kuma kashe murya yayi kaman Mara lafiya, "Meke damunka?.." Ta tambayeshi, cikin nishiyace "Am sick.." Ya fada kaman Wanda ke dab da mutuwa, cikin tashin hankali ta bar kitchen din Tana cewa "What's wrong..." Ta tambayeshi sounding so concerned. "Cikina né..it hurts like hell..." Ya fada kaman zaiyi kuka, da sauri tace "Oh sorry...ciwon ciki babu kyau....Nima every month inayi..." Ta shaida mashi, Dan ajiyan zuciya ya saki tare dacewa "Bawa ba irin naki bane...mine it's different..." Ya fada cikin whisper, "Why...?" Ta tambayeshi, "Because ni alaman na Isa aure..." Ya amsa mata waiting to hear what she will say, "Ohh wait a minute...how old are you?" Ta tambayeshi "29...amma I will be 30 nan da wata biyu....." Bai idaba yaji ta saki dariya tare dacewa "Ashe Kai tsoho né...how old is yarinyar da kake so?..." "Ban sani ba..nasan bata wuce 18 haka..." "Tab...you're too old for her ai...10 years different kenan fa?.." Ta fada Tana dariya, Dan dariya shima yayi Sannan yace "Ke how old are you?.." "18 going to 19 next month.." Ta amsa mashi "Oh so kina ganin ni am old for you?" "Sosai ma...ai ni my boyfriend should be 24 highest 25..." Dariya suhail yayi tare dacewa "Lallai ma.. Me zakiyi da Dan 24... They're still yara fa...big boys starts from 29 and above...so ki faddi wannan zancen daga cikin ranki..." "Anaka opinions kenan...nidai my guy should not be 5 years older than me..sai mu tsufa tare..kasan an ce women easily get old..so if we're of the same age zamu tsufa tare..." Ta fada calmly, dariya suhail ya sake yi Sannan yace "I don't believe that..kawai it depend on maintainance..." Bata Bari ya karasa ba tace "Wai mr love Ina babe Dinka?... Ka samu courage din fada mata the truth ko har Yanzu?.." Ta tambayeshi, shuru yayi for a moment sannan ya saki ajiyar zuciya tare dacewa "In fada maki wata magana?.." Ya tambayeta, ahankali tace "Yes..." "Ok..inajinka..." "Wallahi tunda na fara magana dake kin fara mantar Dani zancen ta..." Ya fada sounding serious, shuru Maryam tayi Tana sauraron yanda yake magana, "At least ke na fadi kalmar I love you to you..." Ya fada cikin sanyin murya, Dan dariyar karfin Hali Maryam tayi Don maganar shi har cikin system dinta take jinshi because kou Eric bai taba fada mata magana taji jikin ta ya dauka kaman wannan ba, "Tou mu bar magana mana...I don't want you to forget your first love...." Ta fada cikin karfin Hali, "Ai in nayi 5 hours without speaking to you na mutu kenan...nidai ke kadai ce cikin Raina ..am serious kuma..." Ya fada idanuwanshi lumshe kaman Tana zaune gabanshi, "Hmmm nidai ka girmeni sosai...and ban sanka ba..." Ta fada voice dinta na cracking' Dan murmushi yayi Sannan yace "Zaki San ni...and pls baby age is just a number..." Ya fada cikin whisper, "Baby kuma?.." Ta tambayeshi cikin very low voice, "Yes...or should I call you my happiness?.." Ya tambayeta idanuwanshi lumshe, "Nidai ban ce ba..." Ta amsa mashi sounding cool, "Baby Allah kadai yasan what am feeling for you...in babu kake my heart will be charted...kuma da gaske nake..." Ya fada mata cikin muryar da babu maiji sai shi sai kuma Maryam data kasa kunne Tana sauraron yanda maganar ke fita daga bakinshi kaman melody, "Hmmm...nidai ka daina..." Ta fada cikin whisper, "Nope I have to say what I have in mind...what I have been hiding..,dukda I