Sashe 133
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
Sallama suhail yayi Kofar falo salima dake kwance Ta amsa Tana mikewa zaune saboda voice din dataji, Aikam sai suhail ya shigo hannunshi cikin na humaira, hannu salima ta Dora kan hancinta ta fara gud'a da karfi,
"Tana cewa jamaa ku zo kuga abun alkhairi.." Ta fada da karfi, da gudu Maryam dake daure da towel da kadan ya wuce bombom dinta ta nufo falo Don ita bata taba Jin gud'a ba, kawai ita ihu taji, to her surprise Tana zuwa falo taga suhail tsaye da hannunshi cikin na wata, da sauri ta dafa kirjinta
"Fatima zo ki gani..." Salima ta fad'a cikin Jan fada, suhail daga Kai yayi ya kalleta from the sexy legs to her face, fuskarshi kaman bai Taba dariya ba, Maryam ji tayi duk ilahirn saliva dake cikin bakinta ya kafe Sannan she was motionless Don ji tayi komai nata ya tsaya amma Banda zuciyar ta that was beating as fast as it can, Dan dukawa suhail yayi ya radawa humaira
"She's the one..." Ya fada yana dariya kaman wani love word yake fada mata,Dan murmushi ta saki tare dacewa
"Wow.." Ta fada under her breath,
"Dan Allah koma ciki ki shiryo ki taimaka min ki basu abin sha" Salima ta fada mata, ko kadan bata ji abinda tace ba, babu abinda take kallo sai hannun suhail Dana humaira,
"Kinji Fatima.." Salima ta sake fada mata, da sauri ta daga Kai da idanuwanta da suka sauya in an instant ta kalli salima, sai lokacin ta cire hannunta dake kan kirjinta, kokarin daga kafa tayi taji kawai shi can't move it Don tamkar wani dutse ya zame mata,
"Anty ga humaira...amma I call her maira..." Ya fada kaman yana waka saboda yanda Maryam tayi still Tana kallon su ya bashi kwarin gwiwa magana dukda tunda ya kalleta sau daya bai Kara kallon wajenta ba,
"Baby meet my daddy's second wife..." Suhail ya fadawa humaira, ahankali humaira ta saki hannun suhail ta taka zuwa wajen salima suka rungumi juna Sannan humaira tayi mata kiss kaman Wanda turawa keyi,
"Anty Ashe zan samu kani ko kanwa..gaskiya am happy.." Ya fada yana samun wajen zama, dariya salima tayi Tana cewa
"Aikam dai..." , humaira komawa tayi wajen suhail ta zauna har lokacin Maryam na tsaye inda take, she's so humiliated, salima takawa tayi zuwa wajen Maryam ta riketa, nan ta sakar mata jiki, sauran kadan da su biyu faduwa zasu,
"Wai meye haka!.." Salima ta fada Tana rike dai ta, juyawa sukayi, ahankali take daga kafa kaman Mai koyon tafiya, har ta kusa barin falon ta sake juyowa sai suka hada Ido sa suhail dake kallon ta, sai da suka shige humaira tayi sauri. Cewa
"Is she the one?.." Humaira Ta tambayeshi cike da mamaki, ahankali suhail ya daga mata Kai,
"And you're saying she don't love you?.." Ta sake tambayan shi, sake daga mata Kai yayi Don ko kadan bai da bakin magana saboda ganinta kawai has finish him,
"But the lady I saw right now is madly, deeply crazy in love with you..." Ta fada mashi cikin excitement, shuru yayi tare da rufe fuskarshi da hannunshi, after like few seconds ya sauke hannun ya furza iska tare da sakin ajiyan zuciya not knowing what so,
"She loves you...there's no doubt about that..." Ta sake fada mashi.
Suna shiga daki Salima ta zaunar da Maryam kan gado Tana cewa
"Wai me ya same ki?.." Salima ta tambayeta
"Shegiya kinaso kina kaiwa kasuwa gashi ajinya tsinke...nasan in za'a auna jininki Yanzu ya hau sosai..wannan shine daidai da duk yarinyar da take zubda damanta...Allah shi Kara...," Salima ta fada cikin ranta,
,"ba komai... " ta fada cikin karfin Hali,
"Tou Dan Allah ki saka Kaya ki taimaka min...kinsan baraka bata nan...Dan Allah Ina jira..." Tafada mata Sannan ta fita, falo ta koma ta zauna fuskarta dauke da murmushi.
Maryam kam rasa abinda ke mata dadi, she can't believe suhail né ta gani, duk ya Chanza mata kaman ba shi ba, he looks so different, so calm, tunawa tayi da hannunshi cikin na humaira
"He's always women...pretender..." Ta furta cikin tsananin bacin rai, gani take yanda yake confessing love ba zai taba son wata ba Don dukda she believes abinda Salman ya fada mata game dashi tayi tunanin he loves her more than all of them but she was wrong, Don gani take wacce ya gani Yanzu is his soul mate, sake tunawa tayi da sunan da ya Kira yarinyar
"Maira" Ta furta ahankali, hawaye né ya fara taruwa idonta amma sai tayi saurin mikewa Tana cewa
"No way...Ina ruwana?... Why am I disturbed?... Mtwsss.." Ta fada Tana bawa kanta hakuri, still komawa tayi ta zauna ta dafa kanta, kawai sai ta saki kuka, she thought zata iya fighting zafin da takeji, sai nishi kawai take Tana rike da zanin gado gam kaman her life depends on it, the more Tana kokarin controlling kanta the more kukan na Kara cin karfinta,
"Go out there and show you don't fucking care..." Ta fadawa kanta, da sauri ta mike ta shiga bathroom ta wanke face dinta amma still hawaye bai bar fita ba, tafi minti biyar a ciki Tana barin hawaye suna fita freely sannan ta wanke fuskarta ta fito, da sauri ta Shafa Mai tare da saka lip gloss, kallon idanuwanta tayi ta shaki io, trying to look normal, cikin close taje ta dauko Riga da skirts ta saka Sannan ta daure gashin ta a tsakiya ta nannadeshi ta fito, suhail dake hirar karfin Hali da salima ya saga Kai ya kalleta yaga ta hada rai kaman bata taba dariya ba, shima daurewa yayi ya ya sake rike hannun humaira cikin nashi ya cigaba da magana, ahankali Maryam ta shiga kitchen ta jero drinks kan tray, ji tayi kaman heart dinta zai fito saboda bugawa, ta saki ajiyan zuciya ya fi sau goma Sannan finally tayi deciding fitowa rike da tray din, ahankali tazo inda suke zaune, ta ajiye drink, idanuwa suhail basu sauka a koina ba sai a zoben dake walkiya a hannunta, haka nan sai yaji gabanshi ya fadi, humaira kallon salima tayi tace
"Anty is she your sister?.." Ta tambayeta kaman ko kadan suhail bai taba maganar ta ba,
"Yes.." Salima ta amsa mata kasancewan salima bata iya turanci sosai ba because sakinta akayi kawai ta dire Wanda akecewa secondary kawai tayi,
"Hi..." Ta fadawa Maryam da kanta ke kasa Tana zuba drink cikin cup, banza tayi daita kaman bata San tanayi ba, suhail dai shuru yayi yana kallon hannunta then chest dinta, Don he's having a view,
"What's her name.." Humaira Ta tambayi salima,
"Fatima..." Ta amsa mata atakaice,
"Wow nice name...Fatima hi..." Humaira Ta fadawa Fatima, daga Kai Maryam tayi ta watsa mata kallon haushi, da kishi ta tabe baki tare da kauda kanta, zuba masu tayi ta mike, dariya suhail ya saki yace
"Baby pardon her...she's just a child..." Suhail ya fadawa humaira yana dariya, Maryam ji tayi kaman ta shako suhail,
'" Nida yake kissing, licking, romancing ...duk ya gama rocking jikina...he even almost disvirgin me...amma Yanzu he's calling me yarinya...a child wai..." Ta fadawa kanta Tana zama, kallon ta salima tayi tace
"Fatima bamu da sauran snacks?.." Ta tambayeta,
"Ya kare.." Ta amsa mata,
"Wai kun gaisa da suhail?.. Ko kuna gaba né?.." Salima ta sake tambayan ta, suhail dai shuru yayi yana kallonta kaman mirror Don shima yaga ta Chanza sosai, daga Kai tayi tace
"Wai anty meye haka?.." Ta tambayeta cike da temper,
"Me nayi kuma?.." Salima ta tambayeta, afusace Maryam ta mike ta saka room slippers dinta ta bar wajen, Tana shiga ta dauko dankwalinta tare da wayar data kashe tun safe, kunna wayar tayi ta tsaya gaban mirror Tana Sauke ajiyan zuciya, dankwalin ta maida ta dauko vail karami tayi rolling Sannan tayi dailing number Salman, kangawa tayi a kunne ta fito falo Tana cewa
"Pls zo ka daukeni daga gidan nan...Ina waje Ina jiranka..." Ta fada zata wucesu, suhail ji yayi kaman ya kamato ya rungumeta until she have nothing to worry bout,
"Wai Fatima in zaki?.." Salima ta tambayeta, banza tayi daita Tana sauraron Salman dake cewa
"Wallahi baby am so busy..." Bata saurara taji abinda zai ce ba tace
"Ka aiko...Ina waje Ina jira..." Ta fada mashi Tana ficewa daga falon, bayanta suhail da humaira tare da salima suka bi da kallo, kallon salima suhail yayi Sannan yace
"Anty wai meke damunta né?.." Baki salima ta tabe tare dacewa
"Oho mata..." Dan ajiyan zuciya suhail ya saki, still humaira murmushi ta saki tare dacewa
"She's dying...now you see our plan is working...lets make sure she confessed how much she loves you before we go back..." Ta fada mashi cikin kunne, dariya yayi Sannan yace
"And if that happens..I will give you promotion..." Suhail ya fada mata cike da Jin dadi,
"She's so young....she can't even control her jealousy..." Inji humaira, salima dai Tana zaune Tana kallon su cike da so da kauna, gani take maganar love suke saboda yanda sukewa junansu rad'a a kunne.