Sashe 48
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 4 min read
Ahaka dai har akayi bikin alhaji da salima, bikin yasa mu hallarar manyan mutane kaman ba bakin bazawara da tsoho ba, anyi shagali sosai mussanman yan uwan alhaji da suke farin cikin samu yaruwa a gidan alhaji, inna kam she's the happiest among them all Don ko kadan batason hajiya kaman yanda hajiya bata dauketa bakin komai ba,. Duk wayanda suka rako salima sun San tazo gidan Hutu cos komai looks unique and cute saboda kayanta da alhaji ya zuba mata duk na waje né. Lokacin da aka kawo amarya alhaji na zaune tare da hajiya a part dinta dukda duk hankalinshi na kan salima. Sai wajen 11 na dare ya bar dakinta kan zaije ya kwanta hajiya ta nemi ya kwana dakinta amma Sai yace mata yana tsoron hakkinta ya kamashi Don haka ko ba zai je dakinta ba zai kwana nan ba, haka dai ya Raina mata wayau ya Kama hanya ya fita ya shiga part dinshi yayi wanka ya ya fesa jiki da perfumes kala, nikam komawa gefe nayi na zauna Ina kallon ikon Allah Don tamkar wani karamin yaro yanda yake acting, Dan ajiyan zuciya na saki tare dacewa
"Pls alhaji a barwa yara mana..." Nafada Ina kallon yanda yake kallon kanshi cikin mirror, Dan baki ya tabe tare dacewa
"Kanki ake ji..." Ya fada yana Barina nan dakin tsaye looking so speechless. What katuwar Leda ya dauko ya Kama hanyar dakin salima. Hmmm abinda sukayi kam ko wasu yaran albarka Don the night was so full of so much love.
Bayan kwana biyu da zuwan salima ya shida mata yana son Maryam ta dawo gidan sannan ta rike ta tamkar ita ta haifeta, hannu bibbiyu salima ta yarda ta amshi amanar ta takumayi alkawarin bazata ci amana ba tunda tasan nauyin amana. Alhaji kiran Maryam yayi ya sanar daita zata dawo gida wajen new momd inga gobe, gabanta faduwa yayi Don ko kadan batason haduwa da suhail da uwarshi amma like her father always says be a good girl so batayi complaining ba Ta amsa da tou. A Daren ranar suna waya da suhail yaji she's so dull kuma in ya tambayeta sai tace mashi nothing, ji yayi Sam bai Jin dadi saboda he can feel something is wrong with her. Wayar su was sharp2 Don dafa mashi tayi zata kwanta, haka dai sukayi sallama, kasa bacci yayi saboda yasan something is wrong with his happiness Don sunan da ya ajiye zai kirata da ita kenan when everything is alright. Tunda Maryam ta kashe wayar ta bata Kara kunnawa ba har Salman yazo daukansu wajen Karfe sha biyu na rana, kallon mamaki tayi mashi tare dacewa
"Ashe kana nan..shine kayi abandoning Dina kou?" Ta fada Tana marairace mashi, murmushi kawai ya saki baice komai ba Don shi kadai yasan what his feeling inside. Shikam suhail tunda safe yake trying number ta amma bai shiga, hankalinshi mugun tashi ko breakfast baiyi ba ya fito compound sanye da wandon gizna dake jiknshi sai riga armless, zama yayi kan resting chair dake karkashin umbrella tree dake tsakar gidan, relaxing yayi rike da wayarshi idanuwanshi lumshe amma ba bacci yaje ba, yaji horn a bakin gate amma bai ko daga Kai ba balle yaga masu shigowa, har motar ta shigo bai daga Kai ba, sai da Salman yayi parking a lot ya fito. Daman Maryam na ganin suhail zaune tsakar gidan gabanta ya farafaduwa, jikinta ba kwari ta fito, kaman ance suhail ya bude Ido kawai sai ya Dora su kan Maryam,yanda yaji at that moment is undescribeable Don tamkar zuciyar zata buga saboda fast heart beat. Kallon yanda ta sadda Kai kasa yayi kaman ba ita bace wannan talkative girl with sexy voice ba, Dan daga Kai tayi suka hada Ido tayi saurin sadda Kai kasa. Bayan Salman ya fito da bag dinta ya Kama hanyar part din amarya kaman yanda alhaji ya umarceshi, simi simi Maryam tabiyo bayan Salman kaman garkuwar Tana covering kanta dashi. Har zasu wuce inda yake zaune yace
"Ke..." Ya kirata atakaice, jikinta na rawa ta daga Kai ta kalleshi, cikin Isa da takama ya daga Dan yatsa yayi mata alaman tazo, shikam Salman ko kallon sun baiyi ba ya wuce itama baba rabi ta wuce, ahankali ta taka zuwa inda yake zaune, Tana zuwa ya tsaya yana kallon feet dinta for about few seconds Sannan ya mike yana intimidating dinta da height dinshi. Dan takawa yayi zuwa inda take tsaye, babu kunya babu tsoron Allah kawai sai ya Kama bayan kanta ya jawota jikinshi tare da rungume kanta da kirjinshi.
Rabbi ya biya bukatunmu na alkhairi, ya dora mu kan makiya, mahssada da maciyan amana. Ameen.
Stay blessed 💛💚💙💜💚
18💙❤️💚💛💜
Wulakanci dodone....
❤️💛💚💙💜
® zuwairat (ummumaryam)
1️⃣8️⃣
Don't read if you didn't pay, strictly for sale💁🏿