Sashe 86
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
2️⃣8️⃣ "baby who is that?..." Wata Mai kyau daga cikin su ta tambayi Maryam Tana kallon suhail dake takawa cikin kasaita ya nufi hanyar da zai sadashi da gaban gidan, Maryam daure face tayi Sannan tace "I don't know..." Ta amsa mashi cikin bacin rai, da sauri babe din ta mike ta nufi suhail dake tafiya kaman bai San da kowa wurin ba, "Tracy where are you going?.." Maryam ta tambayeta cikin sananin bacin rai, yarinyar juyowa tayi tace "Am going to tell him he's the cutiest man I have ever seen..." Yarinyar ta fada Tana tafiya, duk suhail najin su amma tafiya kawai yake kaman bai ji ba, "He really going to blast you for saying so..." Maryam ta fada mata, yarinyar banza tayi daita ta taka da sauri zuwa inda suhail yake tafiya, "Hi..." Tafada mashi amma sai yayi kaman baiji ba ya cigaba da tafiya, gurin shi ya bar inda sauran yanmatan suke saboda kar aga abinda zai wakana tsakanin shi daita, amma sai taji ta Kara cewa "Hi..pls excuse me.." Ta fada mashi sai sauri take Don ta taddoshi, da karfi yaji Maryam ta saki dariya tare dacewa " I told you soooo.." Ta fada Tana dariya on top of her voice, ahankali suhail ya juyo wearing a smile Sannan yace "Are you talking to me?.." Ya fada ahankali fuskarshi dauke da killer smile, yarinyar kura Mashi Ido tayi tare da sakin Dan murmushi tace "Yes...I have been following you..." Ta fada Tana kallon face dinshi da kyau, "Wow..." Ta sake fada idanuwanta cikin nashi, "so I was absent minded..." Ya fada mata yana murmushi, Maryam Tana zaune sai kallon su take, suma sauran friends dinta sai kallon wannan hadadden mutumin suke, "Oh my...did you know you're very handsome?.." Baturiya Ta tambayeshi, Dan murmushi suhail ya saki tare da biting lips dinshi ahankali Sannan yace "Thank you..." "No pls let me say it..you're so hot..." Ta fada sounding frank Sannan hannunta biyu rungume a kirjinta, shima kallon ta yayi from head to toe sai yaga Tana yi mashi Kama da wata yarinya datayi film din jenefers body, "You are beautiful too..." Suhail ya fada wearing a naughty smile, idanuwa ta lumshe alaman Jin dadi Sannan tace "Thank you..." Da sauri ta mika mashi hannu tare dacewa "Pardon my manners..am Tracy...!" Ta fada mashi da hannunta gabanshi, ahankali ya daga hannunshi ya saka cikin nata tare dacewa "Am suhail..." Dariyar Jin dadi yarinyar tayi Sannan ta Kai hannunshi saitin bakinta tayi mashi kiss, duk Maryam da sauran yanmatan suna kallon su, dariya kawai suke amma ita kam mutuniyar kaman ta hadiyi zuciya ta mutu saboda bakin ciki, "Pls can you join us..." Yarinyar ta fada cikin sexy voice, ha lokacin hannunta cikin nashi, murmushi ya saki Sannan ya ya kalli inda duk fararen Matan ke zaune yace "No dear..." Bai karasa ba tayi saurin cewa "Pls....you're so cute..I really want to spend this whole day looking at you..." Ta fada Tana Shafa Dayan hannunta bayan hannunshi dake cikin hannunta, haushi kawai suhail ke ji but he's trying to be good because of abinda yaji Maryam ta ce, ko kadan bai yi kokarin fixge hannunshi ba dukda he's feeling so on comfortable saboda yanda take Shafa mashi hannu Sannan pointing finger dinta na cikin Palm dinshi Tana shafawa cikin tsakiyar hannun ahankali, sai Yanzu ya gane abinda turawa suke cewa show me your friends and I will tell you who you are, gani yake itama Maryam haka take, ji yayi ranshi yayi mugun baci amma ko kadan face dinshi bai nuna hakan ba, "Pls seat with me..." Ta sake fada mashi Tana massaging hannunshi ahankali, Dan murmushi ya saki Sannan yace "Sorry dear I can't sit in mix of girls...some other time" ya fada sounding like the perfect gentleman, da sauri ta girgiza Kai Tana cewa "Pls we just met...don't refuse me pls...they will laugh at me...rosy said you will blast me..." Bata idaba yace "Who's rosy?.." Ya tambayeta "Maryam..." Yarinyar ta amsa mashi, "Oh so she's rosy..." Ya tambayeta yana dariya "Yes..we call her rosy,.." Ta amsa mashi, kokarin zare hannunshi dake sweating yake amma sai Kara rike mashi hannu take "Wahala ya gan ki..." Ya fada cikin ranshi amma face dinshi dauke da kasaitaccen murmushi "So pls will you follow me down there?.." Ta sake tambayan shi, kawai Don ya bawa Maryam haushi ya amince "Ok..." Da sauri ta soka hannunshi cikin hammatar ta suka taho kan wasu couple, "Ladies check out this guy...he's like Justin bieber hot..." Tracy Ta fada, a fusace Maryam ta mike Tana cewa "Babe what's the meaning of this?...how can you bring a guy in our midst..." Ta face dinta kaman bata taba dariya ba, sauran yanmatan mikewa sukayi suna kallon suhail da open mouth, "You're so hot...am so wet by looking at you ..." Inji daya daga cikin su, suhail murmushi kawai yake amma idanuwanshi kan Maryam dake watsa mashi wani irin kallon takaici, hannu suka fara mika mashi suna introducing kansu, babu abinda yake sai murmushi, har lokacin Tracy da rike dashi kaman life support, sai kokarin zare hannunshi yake amma ta manne mashi tamkar chewing gum, wuri Tracy ta gyara mashi yayi niyyar zama sai Maryam tace "Wai Kai Baka da hankali ne?... Ya za'a yi ka zo ka zauna cikin mata?.. Ko duk néman sunan da kake da ubana zakayi da kawayena?.." Ta fada ciki tsananin bacin rai, banza yayi kaman bai ji abinda take cewa ba "What are you saying..." Wata Ta tambayeta, ko kallon ta batayi ba ta kalli suhail da ya saki rai ya zauna gefen Tracy kaman he's not mad, "Nace ka tashi!!!" Ta daka mashi tsawa Wanda yasa Tracy mikewa Tana cewa "What the fuck are you blabbing about?..." Ta tambayeta cikin tsananin bacin, da sauri suhail ya riketa alaman ta rabu daita Sannan yace "Zo ki jani daga nan...in kuma bazaki iya ba then kiyi shuru.." Ya fada fuskar shi dauke da murmushi kaman he's telling her a friendly word, da sauri ta mike ta dauki cup dinta ta buga a kasa ya tarwatse Sannan tace "I said leave!!." Ta fada da karfin gaske, duk idanuwanta sun kada sun koma ja, "If he leaves am leaving..." Inji Tracy da bata San hawa ba bata San sauka ba, "To hell with all of you..." Maryam ta fada Tana fashewa fa kuka, da gudu ta bar waje sai kuka take, suhail rintse idanuwa yayi yana Jin zafin kukan ta, right now he don't know what he's in, ko haushin ta ko tausayinta, bai San ta ka maimain abinda zuciyar shi ke ciki ba, yasan he's angry at her then he's in love with her, he's angry because he's thinking she's a bad girl and keep bad friends that goes out almost naked then he loves her for Allah knows why, ahankali ya mike yana cewa "Ladies am sorry for all this..,am going.." Aikam Tracy rikeshi tayi Tana cewa ""Pls forget about her..." Bata karasa ba ya fixge hannunshi Sannan ya saki murmushi yana cewa "Ladies pls go and beg your friend " Sannan ya kalli Tracy wearing a smile yace "See you some other time"" bai Jira amsar ta ba ya juya ya bar wajen kawai yana tunanin behavior din Maryam, "she's so harsh,..." Ya fada yana tafiya ahankali. San juyawa yayi yaga duk sun mike sun bi bayan Maryam amma Banda Tracy da ta saki baki Tana kallon bayanshi, murmushi ya sakar mata ita kuma tayi kiss ta busa mashi, dariya yayi ya cigaba da tafiya yana mamakin irin tarbiyar da ake basu Don gani yake wannan kasar Sam bata kamaci ya mace Muslim ba, Don ko kadan babu irin kunya ya mace tattare dasu, re remember statement said wata ta fadi wai he makes he wet, Dan murmushi ya saki ya cigaba da tafiya. Da gudu Maryam ta Kai dakinta sai rusa kuka kawai take, "What sort of charm is he using..." Ta fada cikin matsanacin kuka, "Why is everybody attached to the son of a bitch?..." Ta fada Tana watsar da books dake kan wata table nan falonta, "He might be handsome but he's a monster...he arrogant and selfish..but kawai yana pretending né..," Ta fada Tana kuka, "Sai rabaKai na da mutane na kawai kake....you will surely get what's coming to you..." Ta fada cikin kuka, wulla kanta tayi kan kujera ta cigaba da kuka, kofa aka bude kawayen ta suka shigo, cikin kuka tace "What are you doing here?... You guys choose total stranger over me..." Ta dada cikin kuka sosai, da sauri suka karaso zasu riketa amma sai ta ja baya Tana cewa "Get out...I don't need anyone of you..." Ta fada masu, Banda kallon juna babu abinda sukeyi "Rosy is he your boyfriend?.." Wata saga cikin su ta tambayeta, da sauri ta dauki troll pillt a wullawa wacce tayi mata tambayan Tana cewa "What sort of question is that?..." Ta fada cikin matsanacin bacin rai, "Forgive me..,but it seem you're jealous because he's talking to Tracy..." Inji same girl, haushi Maryam taji tace "You're wrong...I can't be with such heartless person...he's mean...rude..arrogant...selfish.." Bata idaba wata ta sake cewa "But you love him right?.." Inji wata, dafa Kai Maryam tayi saboda haushi da takaici, "No you dump head,,,I hate him..." Dukkan su kallon juna sukayi Sannan daya ta sake cewa " you don't easily cry for those you hate..,except for those you love..." Maryam ji tayi kaman ta hadiyi zuciya ta mutu, "It's seem you guys don't understand what am trying to say...I hate him I capital letters.." Ta fada kaman wata mahaukaciya, "Why?.." Wata ta sake tambayan ta, "Because he makes me his house girl...he make me wash his toilet..make me wash his shorts...I serve his food and I have to wait until he's done eating...he makes me crawl on my knees...he makes me cry several times a day..." Dukks u kallon ta kawai suke duk bakinsu bude "He even cut my previous nails.." Ta fada sounding like a spoiled brat, sai da ta Kai aya Sannan wata tace "This whole thing sounds romantic to me..." Inji daya daga cikin su, afusace Maryam ta mike ta shige bedroom dinta ta kwanta Tana kuka. Tracy ce ta shigo