Sashe 110
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 10 min read
Wani irin kallo Salman yabi suhail dake fama gyara hannun rigar shi yayi, itama Maryam kallon suhail tayi haka nan sai taji gabanta na faduwa Don gani take in har yasan she's the one in the car zaiyi mata rashin mutunci,
"Wancan guy din is so annoying...har in mutu i will never forget how he treated me like a piece of trash...ya nuna min rashin mutunci sosai,..." Salman ya fada sounding bitter and angry, Maryam dake kallon bayan suhail da yayi nisa da inda suke ta maido dubanta ta Salman Sannan tace
"Hmmm...kaman ya Dan Chanza...naga Yanzu he's nice ba laifi..." Maryam ta fada cikin sanyinmurya, Bata idaba Salman yace
"Ya zaayi ya Chanza...a jininshi yake fa..ai haka mahaifuyarshi take Don haka shima ya sha a nono...da wuya ya Chanza..." Salman ya fada yana cika yana batsewa,
"Nidai am so thinking he has changed..." Inji Maryam sake katse ta Salman yayi yana cewa
"Ya Chanza shine yazo gidana ya mareni?.." Da sauri Maryam ta kalli Salman tace
"Really?.."
"Eh mana...kawai yazo min da maganar banza kuma Inyi magana sai ya daukeni da Mari...Wallahi yaci darajan alhaji da sai na sa an kulle shi..." Salman ya fada cikin isa da takama,
"Hmmm suhail kenan...he's full of surprises..." Ta fadawa Salman cikin ranta kam sai tunanin abinda Salman ya fada mata kawai take, wato har Yanzu bai Chanza ba,
"Kawai he's pretending ya Chanza..." Maryam ta fada cikin ranta,
"Ni Wallahi Ina tausayawa yarinyar da zata hada zuria da irin wancan personality...Wanda basu dauki mutum a bakin komai ba...remember irin duka da uwarshi tayi maki...Kai kullum na tuna sai na zubda hawaye..I wish Yanzu da nake da kudi né da sai da kullesu kaf..." Salman ya fada cikin bacin rai, shuru Maryam tayi Tana kallon yanda yake magana cikin bacin rai,
"Wallahi ranar ko bacci ban yi ba..." Yayi adding, Dan ajiyan zuciya Maryam ta saki Sannan tace
"Ya zama bygone,...komai ya wuce...ni na yafe mashi...banason holding grudges against people...saboda nasan grudges tamkar rotten eggs da tomatoes né...suna damun zuciyar mutum...kawai forget about him..."Bata fada cikin sanyinmurya,
"Kam lallai..ai people like him should be taught their lesson...Ni kuma sai na Koya mashi hankali..." Ya fada mata atakaice, Sam sai taji babu dadi yanda he's talking about suhail, ko ba komai tasan suhail is the only guy that have cried because of her,
"So yau she zaka zo ka dauke ni muje gidanka da shago?.." Ta tambayeshi don ya bar maganar suhail, murmushi ya saki ya San kurbi lemo Sannan yace
"Maybe zuwa gobe ko jibi...parent Dina ma suna gidan,..amma I have my own part daban da nasu..."
"Wow..that sounds nice..." Da sauri ya mika mata lemon yana cewa
"Am so sorry..pardon me...inata shan lemo ban baki ba..." Ya fada yana kaiwa wajen bakinta, da sauri taja baya da kanta Tana cewa
"Haba ba komai...Nima am surprised da yanda kake Shan juice as If duk yau Baka sha ruwa ba,.." Ta fada mashi Tana dariya, shima dariya yayi Sannan yace
"Wallahi Nima am surprised..this days I easy get thirsty..dole sai da liquid abu...amma pls ki sha ko kadan né...babu dadi maida hannun kyauta baya..." Ya fada mata yana yana Kara Kai juice bakinta, sake ja baya tayi Tana cewa
"Nidai thanks...I want to go inside Yanzu...I can't wait Inyi sallah ishai in kwanta", ta fada mashI, deep down Tana tsoro kar suhail or alhaji su dawo su ganta, ko kadan she don't want anything da zai sa heart dinshi ya sake samun problem Don she really want to pamper him kafin ya bar kasar. marairaice face yayi Sannan yace
"Haba dear... Har zaki koma ciki?.. You mean har kin gaji da ganina kenan...that means bakiyi missing Dina kamar yanda nayi missing dinki ba..." Ya fada mata kaman zaiyi kuka, idanuwa ta lumshe tare da saki yar dariya Sannan tace
"Ni kam nayi missing Dinka...remember har kiranka nake Baka picking..."
"In haka né mu Dan zagaya bakin titi in nemo maki something nice...remember you love ice cream...kinsan har I love you kika fada min the first day I bought you ice cream...har yau Ina Jin wannan statement a kunnena..." Ya karasa maganar in a calm and sensitive way, dariya Maryam ta Dan saki without saying a word,
"In zaka sake dawowa ka tahomin da shi tou.."
"Shikenan dear..." Ya amsa mata, hira suka Dan Kara for few minutes ko kadan Maryam bata daukeshi komai ba, he's still that friend from the beginning, amma ta gane inda yake dosa but she don't have any decision kan shi, all she knows is that Tana néman Wanda zai aureta cikin one year,fita tayi daga cikin mota shima ya fito. Daga nesa alhaji da suhail da suka fito daga cikin masjid suka hangesu, suhail na ganin ta ya gane shes the one
"Daddy kaman Maryam kou?.." Ya fadawa alhaji, shuru alhaji yayi yana kallon motar daga nesa, ya gane motar Salman né, suna tahowa Salman ya koma cikin mota ya tada, sai waving juna suke, cikin tashin hankali suhail yace
"Dad waye wancan...kaman Salman...," suhail ya fada kaman numfashinshi zai dauke lokacin da suke waving juna, dad dai shuru yayi yana mamakin why Salman zai zo har Kofar gida bai shigo ciki ya gaida shi ba, suhail ji yayi kaman ya mutu saboda bakin ciki,
"Son.." Alhaji ya kirashi, jiki na rawa yace
"Naam.." Ya amsa mashi
"Stop disturbing yourself...komai rubuce yake...in Allah ya kaddara aure tsakanin ka daita babu fashi...Sannan ya mace bata tsayawa ga only one suitor...dole sai in Ana samun gwagwarmaya take gane Mai Kaunar ta...kaji kou?.." Alhaji ya fada mashi calmly,
"But Dady ban San ko zan iya controlling abinda nake ji cikin zuciya ta ba...dad kaman in tsaya gaban wannan motar data doso mu nake ji..." Ya fada yana kallon motar Salman daya taho,
"Wallahi dad my heart hurts like crazy...I can't describe what am feeling..." Dan dariya dad yayi Sannan yace
"Yes I know...dole mutum yaji haka if he's really in love...amma the ability to control it makes us who we are...shi yasa Yanzu mugun abubuwa ke Kara yawa saboda rashin hakuri...amma in har kayi hakuri zakaci ribar haka..." Alhaji ya fada, suhail zai bude baki yayi magana yaga motar Salman ya zo kusa da inda suke yana slowing down,
"Kayi kaman Baka ganshi ba sai yafi Jin haushi tunda already saboda ya munana maka yakeyi..." Alhaji ya fadawa suhail, yana kallon Salman dake fitowa daga cikin mota, ajiyan zuciya suhail ya saki tare da rolling idanuwa trying to behave himself saboda ji yake kaman ya shakeshi har sai ya mutu, gaban alhaji Salman yazo ya durkusa ya gaisheshi, cikin wayewa alhaji yace
"Ahah..kaine haka da dare...hope dai lafiya?.." Alhaji ya tambayeshi, suhail kam gaba yayi don ko kadan bai iya sauraron muryar Salman,
"Wallahi sir..nazo wajen Fatima né..." Ya fada kanshi kasa,
"Oh...madalla...da fatan ka samu ganinta?.." Alhaji ya tambayeshi,
"Yes sir..na ganta..."
"Tou shikenan..." Alhaji ya fada mashi sounding so friendly, mikewa Salman yayi yana cewa
"Tou alhaji sai da safe..."
"Allah ya kiyaye hanya..., " Inji alhaji
"Ameen ameen..." Salman Yafada Sannan ya juya ya koma cikin mota shi kuma alhaji ya taho gida, lokacin suhail har ya shige gida, zuciyar shi sai tafasa kawai yake, yana shiga ciki ya samu waje ya zauna sai sauke ajiyan zuciya Kai yake, kawai he's wondering irin wannan masiba, he hates himself sosai Don tamkar yayi committing sucide yake ji, gate aka bude alhaji ya shigo, kiran suhail yayi ya mike cikin kasala yaje kusa da dad dinshi,
"Yauwa son as I was telling you dazun...ka nuna bai dameka ba...we know about rivals..it really hurts amma in kayi pretending to shi zaka bawa haushi,..especially like Salman he wants to make you sad..." Buga kafa suhail yayi kasa yana cewa
"Wallahi dad it's difficult...kaman in mutu haka nakeji...yau nasan I won't eat.." Ya fada kaman zaiyi kuka,
"Ai shiyasa nace pretending...it's not easy amma in har you want to get her you should only be gentle and nice..." Dad ya fada mashi kaman wani abokin shi, duk da rai shi bace yake sai da ya Dan saki murmushi yace
"But dad kaman you're good with love..." Yafada yana dariya, shima alhaji dariya ya saki Sannan yace
"Ai we're old school...ku Yanzu rashin hakuri bai bari kuji dadin soyayya..lokacin mu har layi mukeyi wajen yanmata kuma we don't get mad at each other...zamu gaisa kaman we're not dating same girl ..har sai ranar da Mai rabo ya aureta..." Dariya suhail yayi yana cewa
"Dad ai da sai na aika mutane lahira...dad nidai am so jealous...Wallahi kaman zan mutu nakeji...dad me zanyi?.." Ya fada yana jingina da bango,
"Kawai be nice to her...be good with your words..." Idanuwa suhail ya lumshe yana cewa
"Dad tace bata sona...she said she can only be my friend..."ya fada cikin sanyinmurya,
"Then you should be happy she will be your friend...you can turn friend into love..." Alhaji ya fada, murmushi suhail ya saki yana Mai Jin dadin hirar shi da dad Don tunda yake bai Taba hira da alhaji kaman haka ba, he's so fun to chat with
"Dad ai I have few days in bar gidan nan..."
"Yes use it wisely..." Alhaji ya shaida mashi,
"Ok dad..." Ya fada yana tunanin plan da ya dauka kanta, juyawa alhaji yayi ya Kama hanyar part dinshi shi kuma ya shiga nashi part din, bai dade da shiga ba Maryam ta shigo da tray din abinci, yasan ba komai yasa bata tsoron shiga part dinshi ba sai Don inda ta tashi, ko kadan bata tsoron been raped because she thinks it can't happens, kallonta kawai yake Tana jera abinci kan dining, mikewa yayi ya koma bayanta yana kallon ta Kama wani predator, juyowa tayi ta kalleshi tare da sakar mashi murmushi, shima maida mata yayi tare dacewa
"Ina godiya fa..." Ya fada mata cikin whisper deep down yana imagining what he will do with her body on bed,
"Rapist..." Yaji cikin kunnenshi kaman wani na kiranshi da wannan sunan,
"It won't be like rape...just love making for two virgins..." Ya fadawa kanshi ciki ranshi,
"Done"Ta fada mashi,
"Nagode...,"ya fada mata yana zama,
"Pls muci tare...zaisa Inji karfin cin abincin...,"ya fada mata yana marairaice mata, San murmushi ta saki ta jawo kujera ta zauna Sannan tace
"Gaskiya am ok...I can't eat anything Yanzu..." Ta amsa mashi atakaice, shuru yayi ya fara cin tuwon shinkafa da miyar ganyen,
"Still abincin babu dadi ..." Ya fada yana tale baki Kaman zaiyi mata kuka,
"Try...at least it's better than nothing..." Ta fada mashi, ahankali ya danci kaman loma biyar ya wanke hannu,
"Wai shikenan?.." Ta tambayeshi, mikewa yayi yana cewa
"It's because ke kika kawo da bazan iya ci ba..." Ya fada yana komawa tsakiya dakin,
"Pls count duk step Dina 50 times...banason developing timbi at this young age...." Ya dada in a funny way, Dan dariya ta saki tace
"Ok", nan ya fara takawa ita kuma ta irgawa, he feels like jumping onto her amma bai San abinda zai biyo baya ba,
"Pls in tambayeki?..." Ya fada mata yana takawa,
"Yes..."
"Kinsan kince we're friends...so don't take my question personal...pls kina ganin sex na saka shakuwa tsakanin mace Dana miji?.." Ya tambayeta Kai tsaye, sauke idanuwa tayi tare da Shafa bayan wuyarta tace
"Nima gaskiya ban sani ba...why do you ask?.." Ya tambayeshi,
"Wani abokina né yace wai sex na saka shakuwa tsakanin mace danamiji...nasan ke tashin turai ce,..so inason Jin opinion dinki..." Ya fada mata, shuru tayi for a moment Sannan tace
"Nidai I don't know..." Ta fada Tana mikewa,
"Ina zuwa kuma?.." Ahankali ta fara tattare plate Tana cewa
"Kawai I want to go and sleep..." Idanuwa ya lumshe sAnnan yace
"Ai bakiyi min counting ba..."
"pls count it yourself.." Ta amsa mashi atakaice, inda take tsaye ya nufa yana cewa
"Nayi laifi?.. Ko maganar danayi né?.."
"Nope..kawai bacci nake ji...I sleep early..." Ta amsa mashi, kallon yanda take duke Tana kwace plates yayi yaji kaman yayi grabbing dinta, amma ya Lura maganar da yayi ya bata mata rai, ahankali ya dafa goshinshi
"What's wrong with me?.." Ya tambayi kanshi cikin ranshi,
"God...what have come over me?.." Ya sake fadawa kanshi yana tunawa da statement din dad dinshi ahankali ya koma ya zauna yana kallon ta
"Sorry if I make you mad..." Ya fada mata calmly,
"Am not mad..." Ta amsa mashi bayan ta gama tattare wajen, mikewa yayi ya bude mata kofa saboda hannunta is occupied.
"Goodnight..." Ya fada yana tsaye rike da kofa, murmushi ta sakar mashi tace
"Good night...Allah ya Kara lafiya..."
"Ameen thanks..." Ya amsa mata, fita tayi ya maida kofa ya rufe ya kwanta yana tunanin ta,
"Oh am sorry...that's so foolish of me...mtwsss.." Ya fada yana Mai Jin haushin statement dinshi Sannan yana Jin haushin kanshi.