← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 190

Sashe 102

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri tace "inane haka?.." "A nice place for classy people..kawai in kin hau a daidaita za'a kaiki..." Yafada gabanshi na faduwa Don bai San yanda zata Kaya ba, "Nidai banaso..kawai kazo islamiyya mu.." Ta fada ciki tsoro, "Baby trust me mana...in kuma bakiso tou Bari in zo gidan ku...since you don't trust me...." Ya shaida mata, ahankali tace "It's not about trust...kawai Nidai am afraid..." Dan dariya yayi sanna yace "Afraid of what?.. Kar inyi maki illah?.. Well baby relax..nidai am not like that..kawai trust me .." Ya fada mata, "Ai ni ban San wajen ba..besides ban San gari ba...nidai am not comfortable with it..." Ta fada sounding so scared, Dan ajiyan zuciya ya saki Sannan yace "Duk Dan a daidaita sun San wajen...kawai just tell them bristol' zasu Kai ki jar wajen..."ya fada voice dinshi na rawa, shiru Maryam tayi Don ita ko kadan bata son bin stranger zuwa inda bata sani ba, "Nidai am not ok with it..,it sounds like a hotel.." Ta fada mashi, Dan murmushi ya saki Sannan yace "It's a hotel dake da garden da restaurant...babu ruwan mu da hotel din..kawai inason mu samu nice and quiet place da zamuyi magana né...that's all..pls.." Ya fada mata, shuru Maryam tayi batace komai ba, Jin tayi shuru yasa yace "Tou in baki zuwa zan zo gida..amma gaskiya banason islamiyya..accepted?.." Ya Tambayeta, ahankali tace "Ni kuma gaskiya banason kazo gida...banason wani ya ganni da wani..," "Ok then kizo Bristol, in har kinzo Kin ya abinda baki so don't come inside..." Shuru tayi still Don she won't be so dump to follow a stranger to anywhere, taji Ana maganar gidan zoo, tasan it's a public place sanna ta San at all times a kawai mutane, "Why not muje zoo house.." Ta fada mashi, bata fuska suhail yayi Sannan yace "Haba baby..Yanzu gidan zoo zamu?..inason nice and quiet place da zamuyi magana ta ta fahimta..and...but it's okay..mu hadu a chan din..." Ya fada kaman baiso ba, ahankali tace "Are angry?.." Ta tambayeshi, shuru yayi bai bata amsa ba, "Tou muje Bristol din..." Ta fada cikin sanyinmurya, da sauri suhail yace " really?.. Are sure..banason forcing dinki ko kadan.." Inji shi, "Nope..zanje...in na tashi daga islamiyya zanje chan...but in naga anything annoying zan dawo.." Tafada mashi, "Ok...na yarda...amma gaskiya zaki zama obedient wife...thank you for trusting me.." Ya fada mata, shuru tayi bata amsa mashi ba, hira suka Dan karayi Sannan sukayi sallama, ajiye Bluetooth din suhail yayi yana cewa "Tou fa...na ballo August...rabbi ka Dorani Kanta.." Ya fada sannan ya tada motar ya bar wajen. Sam ya mance da wani Salman. Har ya isa gida bai bar tunanin ya zata kasance tsakanin shi da Maryam in ta gano he's the one, kawai he's hoping for the best, yana parking ya nufi part din dad dinshi, nan yake fada mashi abinda ya faru tsakanin shi da salman, shuru alhaji yayi yana sauraron shi, "Dad har da marina yayi......can you believe that?.." Suhail ya karasa maganar shi, kallon shi alhaji yayi Sannan yace "Ai na San ba haka nan yayi maka hakan ba...Kai ma ai ba kanwar lasa bane..." "Ai dad babu abinda nayi mashi...Wallahi hakuri na fara bashi and he started saying all sort of things,..kuma dad the most annoying part shine wai sai ya auri Maryam just to annoy me..not because he loves her.." Suhail ya karasa maganar cikin bacin rai, dariya alhaji yayi Sannan yace "Salman kenan...ai Maryam allurace cikin ruwa...Mai rabo shi zai aureta..ai kudinshi is nothing balle ya ja raayinta...kawai forget about that.." Inji alhaji, Dan ajiyan zuciya suhail ya saki Sannan yace "Dad in ban aureta ba mutuwa zanyi....Wallahi dad my revolves around her..in har ban sameta ban San ya zanyi da rayuwata ba..." Inji suhail, "Ai in so cutane hakuri né maganin shi,..." Alhaji ya fadawa suhail, shuru suhail yayi alhaji yacigaba dacewa "And inason ka dinga zuwa office kana ganin wasu abubuwan..it's important kar kaje chan bakasan kan aikin ba..," "Ok dad...daman I have that in mind...". Hira suka Dan taba Wanda alhaji Ismail yana Jin dadin hakan saboda sai Yanzu yake samun hadin Kai daga suhail, har dariya suke da karfi if suhail ya fadi wata magana that is funny, tamkar abokai in kaga yanda suke hira, suna tare har lokacin sallah,mikewa suhail yayi yana cewa "Dad Bari inje Inyi alwallah.." Bai idaba alhaji yace "Ka shiga ciki kayi ka fito sai ni Inyi..." Alhaji ya fada mashi, "Tam.." Suhail ya fada sannan ya shiga ciki, bayanshi alhaji ya bi da kallo yana godewa Allah daya kawo Maryam gidan shi Don ta Chanza rayuwar suhail sosai, farat daya yayi hankali kaman bashi ba. Few minutes later suhail ya fito shima alhaji ya shiga yayi ya fito suka tafi masjid tare, suna tafiya suna hira abun gwanin ban shaawa. Suna dawowa daga masjid motar Sadeeq na shigowa, suhail tsayawa yayi da hannunshi Cikin aljihunshi yana murmushi, shima sadeeq fitowa yayi ya rungumi suhail yana cewa "Shege Dan kasar waje...ya kake?.." Dariya suhail yayi yace "Nidai Dan Allah kar ka fadawa kowa abinda ya faru..it's our secret.." Inji suhail, da karfi sadeeq ya saki dariya Sannan yace " haba ai I promised...ya zaayi in fada masu kaje wanke toilet..." Bai karasa ba suhail ya nausheshi yana dariya, horn akayi a get sadeeq yace "Ga aliyu chan...I know Yusuf yana biye dashi.. " tsayawa sukayi har aliyu ya shigo, kallon su yayi yana cewa "Muje mu kwance bag mana...tsayuwar me kuke nan...nidai nayi nan.." Ya fada yana Kama hanyar part din suhail, kallon shi sadeeq yayi ya saki dariya, juyowa aliyu yayi ya kura masu Ido yace "Ku munafukai né...uban me kuke boye wa?.." Bai rufe baki ba motar Yusuf ya shigo, duk gaisawa sukayi ciki shegantaka Sannan suhail yace "Muje ku gaida matar dad...daman Baku taba gaisawa ba.." Inji suhail, duk dariya sukayi Yusuf yace "Duk salon rowa ne...mudai muje mu fara fasa dila..." "Muje wajen mu dawo..ai tsakanin mu babu boye boye...in mun dawo sai ku duba abinda nazo dashi.." Suhail ya fada masu cikin natsuwa, "Tou..amma mu fara gaido mom...then new mom..." Inji sadeeq, juyawa sukayi suka shiga part din hajiya, duk sai kamshi suke. Baya sun gaida hajiya suka fito sukaje part din salima, lokacin Maryam na kwance a doguwar kujera laptop na zaune a kan table a gabanta sai wakar Justin bieber Mai suna depasito ke tashi ahankali, daga idanuwa tayi ta dorasu kan suhail sai aliyu dake biye dashi, Tana ganin aliyu tayi saurin mikewa zaune Tana Murmushi, Tana cewa "Hope am not sleeping and dreaming..." Ta fada Tana kallon aliyu, sauran guys din né suka shigo, ta mike tsaye Tana cewa "Bari in Kira anty.." Ta fada,suhail binta kawai yake da kallo shi kuma sadeeq sadda Kai kasa yayi yana dariya, saboda yasan abinda ya faru tsakanin su, harara suhail ya balla mashi, Tana shigewa Yusuf yace "Wannan yarinyar ta hadu da yawa..." Bai idaba suhail yace "Dalla rufe mana baki...sai yau ka fara ganin ta?.. Ko salon Jan fada né?.." Dariya Yusuf da sauran guys din sukayi Sannan aliyu yace "Ni ai an gama Dani...amma ba komai..Allah zai zaba min wacce ta ninka ta.." "In your dreams kou?.." Inji suhail, salima ce ta fito wearing a smile itama Maryam na biye da ita idanuwanta kan aliyu, shima Dan kallon ta yayi ya dauke Kai, gaisawa sukayi Sannan suhail yace "Anty sune abokai na...tare muke komai...wannan shine aliyu..wannan Sadeeq sai kuma wannan Yusuf..." Ya fada yana nuna su daya bayan daya, "Masha Allah...sannunku da zuwa..." Ta fada sannan ta koma ta Kama Hanyar kitchen, ahankali Maryam ta taka zuwa kusa da aliyu ta zauna a hannun kujera da yake zaune, "Wai me nayi maka ka fita harkata?.." Ta tambayeshi, suhail sai kallon ta kawai yake, murmushi aliyu yayi Sannan yace "Ai ba fita harkar ki nayi ba...kawai am busy né..ya kike ya kwana biyu?.." "Am fine..ya aiki..." "Lafiya lau...ya abokina..hope dai kuna gaisawa?.." Dan dariya tayi Sannan tace "Sosai ma...dazun muka gama waya..daman I want to see you...inason tambayanka about him...wai ya yake?.." Maryam ta tambayeshi, Dan daga Kai aliyu yayi ya kalli suhail, Ido daya suhail ya kashe mashi, "He's nice sosai..wai har Yanzu Baku hadu ba?.." Aliyu ya tambayeta, "Eh sai ranar Monday...Yauwa inane Bristol?.." Yanda tayi maganar yasa duk sukayi dariya, amma Banda suhail, duk kallon faces dinsu tayi har dana suhail sai ta daure face, "Ai Bristol wurine na masu aji da class...ba wani bad thing wajen.." Inji Yusuf, kallon yusuf tayi tare dacewa "Ka San wajen?.." Ta tambayeshi Tana kallon shi, dariya yayi Sannan yace "Dukan mu nan muna zuwa Don hutawa...ba wata bamu je ba.." Aliyu ya amsa mata, kallon aliyu tayi tace Wajen Ina yake?.." Ta tambayeshi, "Wai me zakiyi wajen né?.. Naga kina tambaya yaki karewa.." Dan turo baki tayi Tana cewa "He said we're meeting there.." Ta fada Kai tsaye, suhail kura mata Ido yayi yana mamakin why bata da sirri sai kuma ya tuna da inda Ta tashi, aliyu zai bude baki yayi magana sai ga salima ta fito da tray cike da drinks da snacks, mikewa Maryam tayi Ta amsa daga hannunta ta ta ajiye ta fara bawa kowa, su uku kawai ta bawa ta koma ta zauna, salima kallon ta tayi Sannan tace "Baki bawa suhail ba..." Ta fada mata, Dan bata face tayi tace "ai anty shi ba bako bane..,nagana visitors né.." Dariya salima tayi tace "Aa..kawai ki bashi,,kowa nasha babu shi ai babu dadi...kawai ki bashi.." Inji salima, kaman bataso ta mike, murmushi suhail ya saki ya dora kafa daya kan daya yana kallonta, ganin ya Dora kafa kaman boss yasa tayi saurin komawa ta zauna " bazaki bashi ba?.." Salima ta tambayeta, baki ta turo ta nuna suhail tace "Anty kallo yanda yake zaune kaman shugaba..." Duk dariya sukayi ta buga kafa a kasa cikin Jin haushi "Ai in Banda abinki a ba ruwanki da zamanshi..ke dai ki bashi..." Salima ta fada mata, Kara kallon suhail dake kada kafa tayi ya mike ta dauki drinki ta Kai mashi, hannu ya mika mata ya amsa tare da Kama hannunta, harara ta balla mashi sannan ta koma ta zauna still kusa da aliyu, "Anty in za'a yi abinci ayi damu..suna nan har bayan sallah ishai...."
Chapter 102 · 0% Book details