Sashe 20
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Juye2 ya dingayi har bacci yayi gaba dashi. Maryam kam islamiyya is fun, mostly young ladies dake gurin are civilians and friendly, especially wata Mai suna Aisha. Sit daya suke zaune da Maryam. Karatun was fun. Around 12 suka tashi, tare da Aisha suka fita zuwa bakin gate, sai lokacin suka samu daman introducing junansu, suna fita ta hangi motan Salman tsaye daga gefe, Dan tsoki Aisha taja tare dacewa "Driver dinmu bai zo ba...he's always late...." Ta fada Tana turo baki, kallon motan Salman dake faman saki murmushi yayi Sannan tace "Will you join us?..." Ta fada mata, ahankali Aisha tace "Nasan he's close...kawai ku tafi...zamu hadu da yamma...." Ta fada mata, sai lokacin Maryam tasan da yamma zasu sake dawowa "You mean we're coming in the evening too?.." "eh mana...zamu dawo...." Gira daya Maryam ta daga sannan tace 111"Alright...na tafi...." Ta fada Tana takawa ahankali, kafin ta Kai bakin motan har Salman ya fito ya bude mata mota yana cewa "Bestie welcome..." Ya fada yana bude mata bayan motan. Murmushi ta sakar mashi tare da daga mashi gira Tana cewa "What's up dude...." Dariya Salman ya saki yana cewa "Dude kuma?'" Ya fada yana dariya, gaban motan ta bude ta shiga Sannan tace "Ina my ice cream..." Salman maida bayan mota yayi ya rufe sannan ya shiga, Leda ya mika mata, kaman hungry lion ta amshi Leda Tana cewa "I love you...." Ta fada bata damu da maganar as anything ba, kallon ta Salman yayi yaji kaman an soke heart dinshi, ko Kara daga Kai batayi ba ta Fiddo roban ice cream din ta bude, da sauri ta Kai spoon daya bakin ta ta lumshe idanuwa tare da sake cewa "You're the best dude...I miss this..." Ta fada idanuwanta lumshe, Dan murmushi Salman ya saki yana kallon lashes dinta sannan yace "Da alaman kina sha kuma kin dade baki Shaba...." "Getting to three weeks...." Kara sha tayi Tana saki santin havila ice cream, mota Salman ya tada ya ja ya Kama hanyan gida, Maryam tanashan ice cream Tana yi mashi surutu which he loves so much, batasan anan budurwa Tana Jin kunyan cin Abu gaban saurayi ba sannan ita bata dauki Salman more special than female friends ba, the only person da yake da amfani a rayuwanta kafin ta bar USA shine Erick, Wanda bai da gurin da ya wuce yayi sex da ita, and ba wai batason bashi ba illa tsoron da Helen ta bata kan Ana Shan wahala on first time. Kullum in sun hadu sai yace tayi kokarin Fidda tsoron ta so that ta suyi bonding kaman yanda yake kiran sex, haka bai faru ba har ta Baro USA, she remembered lokacin data fada mashi zata bar kasar, yayi kokarin su hadu amma tsoron fita ya hanata Don ita gani take Tana fita Ana iya harbeta ko kuma ayi kidnapping dinta. Har kullum ce mata yake at 18 ya kamata ta zama full woman and he's willing to make her a woman, wai she's still a kid since she's a virgin. At times if she's lonely Tana son kiranshi a waya amma Tana tsoron maganar da dad dinta yayi mata kan cewa Ana iya tracing calls dinta a gano inda take sannan she should be careful Don batasan wayanda suke da hannu kan abinda ake son yi mata ba. "Just laying low...." Ta fada under her breath amma sai da Salman ya juyo ya kalleta, "Me kika ce?.." Ya tambayeta calmly, "Nothing..just enjoying the ice cream..." Ta fada Tana licking ice cream din da tip of her tongue kallon ta Salman ya tsaya yi har ya manta tuki, Tana daga idanuwanta taga bump gabansu, da sauri ta bugar mashi laps tare dacewa "Look out...my daddy still loves me..." Kai kawai Salman ya maida gabanshi batare dayace komai ba, "At first nayi tunanin you are alhajis wife..." Bai idaba ta zaro idanuwa tare dacewa, "What the hell...an old man...Allah forbid..." Ta fada sannan ta nuna shi Tana lumshe idanuwa tace "Kai how old are you?.." "28.." Ya fada mata Kai tsaya "Well you are old for me...." Bata idaba wayanta ya fara ringing, bayan few ringing tayi piçking, aliyu me yayi sallama daga chan bangaren, Tana Jin muryan ta gane shine, gaisawa sukayi, yana Jin yanda take magana cikin excitement yace "What are you doing?.." Ya tambayeta, "Licking ice cream..." Ta fada kaman she's sounding naughty, idanuwa ya zaro yace "Licking kuma?...hmmm kaman you love..licking...the ice cream..." "A lot..." Ta amsa mashi, "Wa ya saya maki..." "My friend Salman..." Daure fuska aliyu yayi kaman yana gabanta yace "Who is he..," "Non of your business..." Ta amsa mashi not too harsh, dariya yayi "Ok Nima zan kawo maki ice cream..hope zakiyi licking sosai..." Itama dariya tayi sannan tace "why not..."Ta fada not caring yanda yake furta word din. Suna cikin hira dashi har suka Isa gida, Salman ji yayi kaman ya fashe saboda bakin ciki, suhail dake bacci yana in karan shiga motan yayi saurin mike wa zaune da eyes dinshi da sukayi ja, kaman Mai layi ya mike yaje bakin window, nan yaga Maryam ta fito daga gaban mota hannunta daya rike da roban ice cream sai daya rike da waya a kunnenta, Salman ya gani ya mika mata Leda da alaman wasu Kayan dadin né ciki, haka nan dai ya ji ya cika yayi dam. A fusace ya fita daga dakin yayi waje, da sauri Maryam ta daga Kai ta ha mutum ya nufosu, sadda Kai kasa tayi ta Kara sauri "You zo kayi min wanki..." Ya fadawa Salman babu wasa, Maryam taji abinda yace amma ko Kara juyowa bata karayi ba har ta shige falo "Alhaji yace in dawo office in na maidota daga islamiyya..." Salman ya fada mashi atakaice, bai idaba suhail ya daga hannu ya nuna shi da Dan yatsa sannan yace "Don't you ever in your peasants life argue with me...ni da Kai dayane da inayi zakayi?... Allah yasa ka karayi min gardama you will see what happens...." Ya fada cikin wani irin anger da shi kanshi bai San yana da shi ba, juyawa yayi ya Kama hanyan part dinshi looking so furious, Salman Fiddo waya yayi tare da dailing number alhaji, baya yayi piçking yayi mashi sallama ya amsa sannan yace "Sir I will be a little bit late..." "Why?.." Alhaji ya tambayeshi atakaice, ahankali yace "Suhail yace Inyi mashi wanki.." Bai idaba alhaji yace "Come to the office right now ..." Alhaji ya fada tare da katse wayanshi. Salman bai jira tsaya jiran suhail ba ya shiga mota ya tada ya bar gidan. Suhail sake tsaye cikin daki gaban closet dinshi yana Fiddo Kayan da ko sawa bai tabayi ba saboda zalunci ya ji Kara mota, da sauri ya leka ta Window yaga Salman né ya fita, hannu ya dunkula ya fara dukkan bango da karfi, zuciyan shi kaman ta fito saboda ya da yake harbawa , he's so restless for unknown reasons, bakin gado ya zauna ya Dora Kai kan gwaiwan shi, ajiyan zuciya ya saki ya mike ya Kama hanyan waje, kallon agogon dake falon shi yayi yaga daya sauran yan mintina amma ko ruwa bai sha ba. Maryam na shiga ciki suka gaisa da yan gidan, ledan dake hannunta ta mikawa baba rabi ta shige dakinta. Sauran ice cream dinta ta ajiye ta cire Kayan jikinta, Dan mika tayi tare da shiga bathroom wearing only pant and bra. Bayan ta gama wanka ta fito daure da towel, har zata Shafa Mai sai ta tuna wani Abu ta mike, bathroom ta koma ta fito da alwallah sannan ta Shafa Mai. Tana gamawa asabe ta shigo "Yace kije..." Shine abinda Ta fada mata, "Ki fa..da...ma...shi...am wearing my clothes..." Ta fada fuskanta daure, "Kiyi sauri...ya dade zaune..." Ta fada mata kafin ta fita, baki Maryam ta tabe amma gabanta na faduwa Don batasan abinda zai sata ba, taji dazun yana sa Friend dinta Salman aikin wanki and she's not happy about it, kawai she feels Ina ma she can do something. Doguwar Riga tasa ta rufe kanta da dankwalin kaman vail ta fito, daga nesa suhail ya hangota ta taho, ji yayi gabanshi na faduwa kaman zata fito, "Who is this!!!" Ya fada cikin ranshi Don gani yake wannan yarinyan ba mutum bace da take néman kashe mashi zuciya, ahankali ta karaso inda yake ta tsaya daga Dan nesa dashi, ahankali ya daga idanwanshi ya kalleta tare dacewa "Wato ke baki iya gaisuwa bako?... Now kneel and greet me..." Ya fada atakaice Fuskanshi dauke da annoying look, ahankali Maryam tayi kneeling amma bata bude baki tayi magana ba, "So bazaki bude baki ki gaida ni ba kou?...to is either ki gaida ni ko kuma wallahi in aikaki inda babu service..." Ya dada kaman wani Dan daba, bata gane maganar shi ta karshe ba, amma it doesn't sound ok, gani tayi yayi mike da gudu tace "Ina...wu...ni..." Ya fada gabanta na dukan uku2, "Ashe you can talk...ai da kin nuna taurin Kai na baki visan zuwa lahira Yanzu nan....iya go and serve me..." Ya fada yana relaxing, ahankali ta mike ta Kama hanyan kitchen, baba rabi ta gani labe kaman she's listening to their conversations, Tana shiga baba rabi ta mika mata tray na abinci da suka shirya tun safe Amman baizo yaci ba. Falo Maryam ta dawo ta ajiye kan dining, kaman baison tafiya ya mike ya dawo kan dining Don farat daya yaji he's famished. Tan ajiye ta juya zata tafi, "Ubanki zai zo yayi serving Dina kou?" Ya tambayeta atakaice, still tayi for a moment sannan ta juyo Don duk abinda yake mata bai mata zafi kaman zagin ubanta da yake. Serving dinshi tayi in a unique way Don yau ko daya bata zubda ba, juyawa tayi ta bar wajen ta koma dakinta. Spoon na abinci ya Kai bakin ci amma to his surprise sai yaji duk ba dadi, still daurewa yayi ya Kara Kai wani spoon din amma still babu dadi, "Fall in!!.." Ya fada da karfi kanshi kasa while yana murza hannunshi da juna, da sauri suka fito har baba rabi, Maryam taji amma bata tashi ba, "Waya dafa wannan abun?.." Ya fada yana nuna plate of abinci dake gabanshi, "Nice..." Inji baba rabi, bata