← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 145 OF 190

Sashe 145

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 5 min read

Suhail kam Maryam na fita shima ya mike ya fita, part din hajyarshi ya shiga ya tarda ta da humaira a falo, face dinshi daddaure ya kalli humaira Sannan yace
"Meet me upstairs..." Jikinta na rawa ta mike, wani irin kallo hajiya tayi mashi Tana cewa
"Banza sakare...Wallahi watan cin ubanka ya tsaya gidan nan..sai na yi maganin ka..." Hajiya Tafada cike da Jin haushin suhail, Dan juyowa yayi ya kalleta before saying
"Mommy ba fa dole bane in zauna gidan nan...in har ganina zai bata maki rai sai in bar maki gidan gaba daya...in short sai in bar maki country din..." bai karasa ba hajya ya hantareshi dacewa
"Wallahi Baka isa ba...mu nan tare da Kai yanda zanji dadin cin ubanka da kyau...banza kawai...yaro ko class dinshi bai sani ba....jack of all trade kawai..." Murmushi suhail ya saki ya hau upstairs yabi bayan humaira,  yana hawa ya tardata tsaye Tana jiranshi, wani irin Shaka yayi mata ya hada ta da bango
"Why did you bring my mother to my part?.." Ya tambayeta yana danne wuyan kaman zaiyi kashe ta, da sauri tace
"Am sorry,,,pls I don't have any bad intentions...pls forgive me..." Ta fada Tana Kama hannunshi,
"It's a lie...you saw both of us entered...you know I was in with her...you can't deny that..." Ya sake shake ta yana tambayan ta
"Yes I know...but I don't know..."
"Keep quiet!.." Ya daka mata tsawa, da sauri tayi shuru Tana kokarin kwace wuyarta daga hannunshi,
"You're only quite when my mother calls you my girlfriend...why?.." Ya sake tambayan ta, da sauri tace
"It's because we have plans...remember you said I should pretend to be you..." Bata karasa ba ya sake cewa
"Keep quiet...does the plan includes my mother?... Now listen and listen attentively...no more plans..and now you will go tell are you're my secretary nothing more...and pls don't try me...you're lucky you don't know the old suhail...if you try such rubbish you will be fired...am I clear?.." Ya fada da karfi, har hajiya dake downstairs Tana ji shi, da sauri ta daga mashi Kai Tana cewa
"Sorry..I have no intentions...all I wanted to do is help...sorry..." Ta fada Tana fashewa da kuka Saboda ya makareta da bango, bai ankara ba yaji duka daga bayanshi, hajiya ce tsaye, yana sakin wuyan humaira ta fara coughing da karfi Tana rike da wuyarta, salati hajiya ta farayi Tana rike da humaira, suhail bai kara cewa komai ba ya sauka down stairs, yana tunanin Anya ya kyuatawa humaira, sai kuma ya tuna da lokacin da tayi knocking, he told her he was busy amma batayi indicating suna tare da mom dinshi ba,
"Zaki ci ubanki né..." Ya fada yana shigewa part dinshi, bathroom ya shiga ya watsa ruwa ya fito da alwallah yaje masjid kasancewan an Kira sallah magrub. Yana dawowa ya shiga part din salima, lokacin Salima da Maryam suna zaune kan dining suna cin abinci. Maryam najin voice dinshi tayi saurin sadda Kai kasa, Don the humiliating moment have not escape her brain,
"Anty Ina wuni..." Ya gaida Salima cikin sanyinmurya, amsawa tayi wearing a smile, Maryam dai bata daga Kai ba tacigaba da cin abinda dake gabanta,
"Happiness ya kike?.." Ya tambayeta,
"Fine " Ta amsa mashi kanta kasa, "
"Anty Nima zanci abinci..." Ya fadawa Salima, salima na kokarin mikewa Maryam Tayi saurin cewa
"Anty Bari in bashi..." Ta fada mata Tana mikewa, nagode suhail ya fada mata, kitchen ta shiga ta dauko plate Sannan tayi serving dinshi ta ajiye ta koma seat dinta, in silence sukaci abinci, su bai seconds biyu bai kalleta ba, amma to his surprise ko sau daya bata kalleshi ba,  bayan kaman minti goma  ta mike Tana cewa
"Zan shiga ciki anty ..good night..." Ta fadawa Salima Sannan ta kalli suhail tace
"Good night..." Ta fada mashi, da sauri ya mike yana cewa
"Pls we should talk...pls..." Ya roketa yana kallon eyeballs dinta, ahankali tayi nodding alaman tou Sannan ta koma falo, shima falo ya koma ya zauna kusa daita, hannunta yazo kamata tayi saurin janyewa'
"Pls am sorry..."
"Bakayi min laifi ba..." Ta fada mashi atakaice,
"Yes amma mommyna tayi maki...ki yafe mata..." Ya fada ahankali, Dan ajiyan zuciya ta saki tare da biting lip dinta before saying
"I want to confess to something...." Ta fada amshi cikin sanyinmurya, da sauri ya zo Kama hannunta ta sake daukewa shuru yayi yana kallon for a moment Sannan yace
"Ok Ina jinki..." Shima ya amsa mata sounding so calm, shuru tayi for a moment kaman she's thinking of abinda zata ce Sannan tace
"I have been pretending about how I feel about you..." Ta fada sounding so calm, suhail shuru yayi yana kallon ta without blinking, saliva ta hadiye Sannan tacigaba dacewa
"Ban San I love you ba sai da na ganka da wata...u was like dying because of jealousy..." Ta fada Tana murmushi amma idanuwanta cike da hawaye, hannunta suhail yayi kokarin kamawa amma still she didn't allow him,
"My heart was beating beyond my expectations lokacin Dana ganka da wata...sai naji I want you only to myself...I don't want anyone holding your hand or sitting beside you except me..."  Ta fada Tana wasa da yaysunta kanta kasa, idanuwa suhail ya lumshe yana sauraron ta, he's suppose to be happy but he's not, kawai he don't know why he's not happy but deep down yasan she's about to say something that will break him, zata bude baki ta cigaba da magana suhail yayi saurin cewa
"Pls in kin San at the end zaki fadi anything different from what you're saying then pls don't...ki bar ni da wannan da kika fada...sun isheni..pls..." Ya roketa, ahankali ta girgiza mashi Kai inda hawaye suka zubo,
"I have to say it...I never say this to anyone...kawai ka bar ni in fada...I love you..." Ta fada mashi cikin rawar murya,
"I love you too..." Ya amsa mata in a whisper, Dan murmushi ta saki Tana hawaye Sannan tace
"But kasan I will never be able to be with you tunda wacce ta haifeka is against me..." Da sauri suhail yace
"Aa...she won't stop our love...can't you see we're meant for each other?... Both of us will be miserable without one another...Don Allah my mom should not bothers you..." Ya fada calmly, tunda ya fara magana take girgiza Kai alaman not accepted
" kasan it will never happen if she hates me...am a lady and na bawa zuciyata hakuri...you should try do the same..." Ta fada mashi,

Don't read if you didn't pay,
[2/6, 8:09 PM] 0mmr Farouk: 46💛💙❤️💚💜
Wulakanci dodone....
💜💛❤️💙💚

® zuwairat (ummumaryam)

4️⃣6️⃣

If you didn't pay don't read
Chapter 145 · 0% Book details