Sashe 134
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Maryam Tana fita ta taka kaman taki ashirin Sannan ta samu gefen wani gida ta tsaya Tana jiran zuwan yaron Salman.
bayan kaman minti talatin suhail ya mike sai itama humaira ta mike,
"Anty Bari inje Inyi sallah...in lokacin abinci yayi ki kira mu..." Ya fada mata,
"Ai wannan dole né...dole yau in dage in dafa abinda zan burge balarabiyar nan..." Inji salima, bai Kara cewa komai ba ya fita humaira na biye dashi, suna fita waje humaira tace
"Am so excited.." Ta fada cike da farin ciki, shuru suhail yayi yana tunani,
"But what ring is she wearing?.." Suhail ya fada kasan makoshinshi,
"I didn't see any ring.." Inji humaira,
"It's in her engagement finger.." Suhail ya fada cikin tashin hankali,
"Well we will find out...." Inji humaira, idanuwa suhail ya lumshe Sannan yac
"Her behavior gives me totally satisfaction..." Ya fada ciki da Jin dadi, dariya humaira tayi tace
"Did you see how shocked she was?...she was motionless...she was just standing staring at our hands..." Humaira Ta fada Tana dariya,
" did you think she's really jealous?.." Suhail ya tambayeta,
"Yes of course...she is..." Humaira Ta amsa mashi daidai lokacin da suka iso bakin Kofar part din hajiya, tsayawa suhail yayi ya yana cewa
"But she never ssh e love me...she always reply with I hate you..."
"Am thinking it's because of the way you treated her in the first place..." Ajiyan zuciya suhail ya saki Sannan yace
"I apologized like a zillion times..." Ya fada cikin sanyinmurya, murmushi ta saki Sannan tace
"Some people don't easily let go...especially if they think they don't deserve what you did to them...but I think the days of your apologies are over...she should apologize for not showing concern..." Humaira Ta kwantar mashi da hankali, ajiyan zuciya suhail ya saki Sannan yace
"Let me pray...make sure you does same..." Ya fada sannan ya juya,
"Yes sir.." Humaira Ta amsa mashi sannan itama ta shiga ciki, part dinshi ya koma yadauro alwallah ya fito,
Ita kam Maryam har lokacin Tana tsaye inda take Tana jiran zuwan yaron Salman amma shuru bai zo ba, ta Kira Salman yace yaron na hanya, Tana daga Kai taga Suhail ya taho, shima yana daga Kai ya ganta, murmushi ya saki na second daya Sannan ya daure fuska ya zo ya wuce kaman bai San Allah ya ajiye wata wajen ba, itama Maryam fara latsa phone dinta tayi kaman bata ganshi ba, sai da ya wuce Sannan tabi bayan shi da kallon haushi da tsana, number Salman sake dailing amma Don haushi bai daga ba,miji tayi shima Salman din batason ganinshi, number Aisha islamiyya friend dinta ta Kira, tunda take bata taba zuwa gidan su Aisha ba amma yau she need somewhere to stay, she want to be far away from home, Aisha na piçking tace
"Pls ya sunan unguwar ku...I want to visit..." Ta fada voice dinta na rawa, Aisha shewa tayi saboda murna Don sau biyu Tana zuwa gidansu Maryam amma ita bata taba zuwa ba, address ta bata Maryam tace
"Ban ganewa..but zan tsaida Mai tricycle sai ki fada mashi.." Inji Maryam, Katse wayar tayi ta taka zuwa bakin titi ta samu Mai adaidaita ta Kira Aisha Sannan ta mika mashi waya sukayi magana.
Suhail na fitowa daga masjid yaga bata wajen alaman ta tafi, ajiyan zuciya ya saki dukda deep down he's not happy,
"You're really trying...," ya fadawa kanshi,
Maryam Tana zuwa gidansu Aisha ta dake ta gaisa da iyayen Aisha sanna suka shiga dakin Aisha, Aikam sai ta fashe da kuka, cikin tashin hankali Aisha ta fara tambayan ta abinda ke damunta amma shuru sai kuka, Maryam tafi hour biyu Tana kuka Aisha gajiya tayi da rarrashi ta koma gefe Tana kallon ikon rabbi, Aisha kallon yanda idanuwanta suka kumbura tayi ta Dan mike ta taba goshinta taji zafi sosai.
"Haba sister Fatima...wai me yayi zafi haka?.. Ai kome adua zakiyi ba kuka ba,..Sannan problem share is the problem solved...pls kukan ya isa haka nan..." Aisha ta fada mata Kama zatayi kuka, ajiyan zuciya Maryam ta saki ta koma ta kwanta Don tasan ko za'a shekara tambayan ta batasan abinda zata ce ba, sai bayan sallah magrub ta mike ta shiga bathroom tayi alwallah ta fito tayi both asar da magrub Sannan tace
"Zan tafi..." Ta fada cikin muryar da bai fita saboda dishewa, kallon mamaki Aisha tayi mata Sannan tace
"Daman kuka ya kawo ki?.. Kawai dai kina néman inda zaki zauna kisha kuka...gaskiya ni banji dadin wannan visit din ba..." Ta fada mata Kai tsaye, ajiyan zuciya Maryam ta saki Sannan tace
"Kiyi hakuri...zan sake dawowa...am sorry today is just a very bad day for me..." Ta fada kaman zata sake sabon kuka,
"Naji..it's ok...amma ki Dan ci abinci kafin ki tafi..." Ahankali ta girgiza Kai tace
"I can't eat right now..some other time..." Ta fada Tana daukan vail dinta,
"Muje in rakaki..." Inji Aisha, fita sukayi ta dauki wayarta ta kunna', bayan kaman minti daya Kiran salima ya fara shigowa, bata daga ba, few minutes later alhaji shima ya kirata, ta so piçking amma sai ta rasa abinda zata ce,
A gida kam suhail sai kallon window yake ko zai ba shigowanta amma shuru har yayi sallah magrub, Kiran salima yayi ya tambayeta If she's back Ta amsa mashi da aa,, compound suhail ya dawo ya zauna tare da rafka tagumi shi duk tunanin shi suna tare da Salman. Da taimakon humaira suka koma part din salima bayan sallah ishai, Don ce mashi tayi ya nuna kaman bai San Tana existing ba balle abinda tayi ya dame shi, suna zaune kan dining Wanda suhail ko spoon daya na abinci bai ci ba yana tunanin halin da Maryam ke ciki yaji an bude kofa, dukkansu daga Kai sukayi, Maryam ce ta shigo,kanta kasa, da sauri salima ta mike Tana cewa
," Fatima Ina kika shige haka...", daga inda suhail ke zaune yana kallon yanda idanuwanta suka kumbura alaman ta sha kuka, ahankali ta wuce without saying a word
"Wai ke make damunki né hajiya maryama..." Ya tambayeta, da sauri ta juyo ta watsa mashi kallon haushi Sannan tace
"Ba'a sani..." Dariya ya saki tare dacewa
"Wai me yayi zafi haka...ko fa gaisawa bamuyi ba...in ba fada me ya kawo gaba..." Yafada sounding so calm, sake juyo wa tayi ta nuna shi da tsaya daga inda take tsaye bakin hanyar shiga bedroom tace
"A...." Sai kuma tayi shuru,
"You say.." Suhail ya tambayeta hankalin shi kwance,
"Shafa kaji..." Ta fada sannan ta shige,
Don't read if you didn't pay.
💋
43💜💚💙💛❤️
Wulakanci dodone...
💙💛💚💜❤️
® zuwairat(ummumaryam)
4️⃣3️⃣
Don't read if you didn't pay.
Tana shigewa suhail ya hada Kai da dining table, he's feeling her pain, hannun humaira yaji a bayanshi Tana massaging bayanshi, ahankali ya daga Kai yace
"Pls I think we should stop this,,.,I don't want her to hurt herself..." Da sauri humaira tace
"No pls...not now...pls.. " Ta rokeshi, ajiyan zuciya ya saki Sannan yace
"I don't want her to suffer...I can't bare it..." Ya fada cikin sanyinmurya, Kai humaira ta girgiza mashi tace
"Not as you have...just be patient...let her confess her love this time around...don't tell her you love her until she did first...that's when she will know how valuable you're...so pls sir don't mess this up..." Ta fada mashi, idanuwa ya lumshe Sannan ya maida kanshi kan dining yana tunanin Maryam, he just wish she will say I love you tomorrow then zai aureta jibi and take her back to Dubai, kawai sai ya saki murmushi,
"Am loved..." Ya fadawa kanshi yana dariya,
"Yes you're..." Humaira Ta amsa mashi. Sake daga Kai yayi yace
"Ain't you done eating?..." Ya tambayeta,
"Not yet.... " Dariya ya saki yana kallon yanda take fama da abincin dake gabanta,
"National food taster...you have tasted over 10 countries cuisine..." Ya fada cikin zolaya, dariya ta saki tace
"It's really fun...I love food..." Ta fada mashi Tana cin abincin, shuru yayi for a moment Sannan yace
"Food is not my problem...I feel as if it's a burden...except if am so hungry...,"
" I have noticed that..." Ta amsa mashi, spoon din taushe ta Kai bakinta Sannan tace
"Pls I would really love to browse this town, I want to see everywhere..." Ta fada mashi,
"Don't worry...I will not be going out much but my friends will definitely love taking you out...I even forget to tell them am back..." Ya fada yana dauko wayarshi, .
"Can't wait to me your friends...hope they're as hot as you are..." Ta fada Tana kallon gefen kumnenshi, murmushi ya saki Sannan ya kalleta Sannan yace
"Can you date another man besides your boyfriend?.." Ya tambayeta, idanuwa tayi rolling tare da biting bottom lip dinta tace
" it depends..." Ta amsa mashi.
"On what?.." Ya sake tambayan ta yana sauraron wayarshi dake ringing yana jiran aliyu ya dauka,
"On how hurt and nice the guy is..." Ta amsa mashi atakaice, gira daya ya daga yana kallon ta,
"So you will cheat on your boyfriend?.." Ya sake tambayan ta,
"He's cheating on me too... " Ta amsa mashi hankalinta kwance, dariya yayi yace
"How do you know he's cheating?.."
"Well I do check his phone sometimes..." Idanuwa suhail ya zaro yana kallon yanda take magana kaman bi saketa ba,
"You're kind of funny..." Zata bude baki tayi magana suhail ya fara magana da aliyu.