Sashe 153
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
Har Karfe six Maryam Tana trying number aliyu bai shiga, kuka Tasha har voice dinta bai fita sosai, Don Yanzu deadline da dad dinta ya ba is in 4 days time, haka nan taji she needs to call suhail, so he should help her talk to aliyu, daga inda take kwance tayi dailing number shi da new line dinta, lokacin suhail na zaune a falo cup din tea na hannunshi har lokacin cannula na hannunshi, wayarshi ya fara ringing, ahankali ajiye cup dake hannunshi ya daga wayar, cikin very low voice, daga Chan bangaren Maryam najin voice dinshi sai ta fashe da kuka, voice dinta bai wani fita sosai amma he can hear her cry
"Hi happiness..." Ya fada cikin sanyinmurya,
"Naam..." Ta amsa mashi cikin kuka,
"How have you been?.." Ya tambayeta sounding strong, kuka ta cigaba dayi for like 3 minutes shi kuma yayi shuru yana sauraron ta idanuwanshi lumshe then hannunshi kan kirjinshi,
"Happiness menene kike kuka haka?." Ya tambayeta calmly,
"Na gaji...my entire life is upside down...what am feeling right now is killing me..." Ta fada cikin kuka,
"Am sorry happiness...kiyi hakuri...haka Allah ya kaddara..." Yafada sounding firm and strong,
"Dad yace in Fiddo miji in few days time...Yanzu bani da kowa...I ask aliyu ya aureni even if it's for few days....Wallahi banason auren Wanda ban sani ba...dad will force another man on me in har ban Fiddo miji ba..." Ta fada cikin matsanacin kuka, ajiyan zuciya suhail ya saki tare da goge hawayen da gangarowa daga idon shi yace
"Am sorry you're going through a lot....stop crying kinji kou...zanyiwa aliyu magana....am sure he will understand...so stop crying happiness..." Ya fada kaman bai hawaye,
"Yace he can't do it...even me kawai it's because I have no choice....but..." Sai kuma tayi shuru ta cigaba da kuka,
"Kiyi hakuri...stop,crying...Ina anty?." Ya tambayeta
"Tana falo...ta haihu baby girl..." Da Sauri suhail yace
"Really?... Ban sani ba...yaushe?"
"Day before yesterday.." Ta amsa mashi, shuru né ya Dan biyo baya Sannan tace
"Ya kake ya aiki?.."
"Am fine..." Ya fada yana goge face dinshi,
"how are you copping...nasan Yanzu your mom won't be mad at you..." Ta fada cikin sanyinmurya, ajiyan zuciya ya saki Sannan yace
"Yes...we're good..."
"Ya humaira..." Ta tambayeshi shuru yayi bai amsa mata ba,
"So Yanzu happiness aure zakiyi ?.." Ya tambayeta kuka na néman kufce mashi,
" Nima kaman in gudu daga gida...I wish I can just meet you in Dubai...but ribar me zanci?... Life is so unfair to us..." Ta fada Tana sake fashewa da kuka, suhail shuru yayi bai ce komai ba, sai goge face kawai yake,
"Ki bar kuka...ko kadan ban ganin laifinki...happiness am so excited da kika nuna you loved me....it's enough for me...zan yiwa aliyu magana..am sure he will accept....at least hankalina zai kwanta knowing you're in safe hands...." Ya fada cikin sanyinmurya, shuru tayi Tana kuka,
"Dan Allah ki bar kuka...."
"Nobody will love me the way you loved me...I will never know anyone the way I knew you...am trying to let go amma na kasa...I don't why such horrible thing is happening to us..." Ta fada cikin matsanacin kuka, sai lokacin shima ya nuna he's crying
"Kilan hakan shiya fi alkhairi...kiyi hakuri my happiness...I will contact aliyu...duk yanda mukayi I will let you know..."
"Nagode..." Ta fada cikin kuka Sannan ta ajiye wayar tacigaba da kuka.
Shima suhail kuka yasha feeling so sad, aliyu ya Kira yaji bai zuwa sai ya Kira Dayan line dinshi, nan suka fara magana inda ko kadan aliyu bai amince ba Don cewa yake shi ba toy bane, kawai ta nemi wani, begging suhail ya dingayi amma aliyu bai saurareshii ba ya katse wayar, the same thing happens the following day amma aliyu still stands firm kanshi bai aurenta da suhail ya tambayeshi ko bai sonta né sai yace it doesn't matter, atakaice dai sai on the day aliyu ya amince shima after persuasion daga all friends, suhail kiran Maryam yayi ya fada mata ta aliyu ya amince instead tayi farin ciki sai kuma ta dinga kuka, suhail baice komai ba ya katse wayarshi, lokacin yana kwance a kan gadon hospital Ana mashi karin ruwa, kashe wayar yayi daga daya ya kwanta tare da rufe eyes dinshi.
Maryam kiran dad dinta tayi ta Sanar mashi kar ya zaba mata miji because she have choozen, ta fada mashi Tana kuka,
"Waye..." Alhaji ya tambayeta, cikin kuka tace
"He's name is aliyu..." Tafada cikin kuka,
"Waye aliyu?.." Alhaji a tambayeta sounding pissed off, shuru tayi Tana kuka,
"Wai why are you crying?... I said waye aliyu?." Ya tambayeta
"Shine suitor Dina....he's my fiancé..."
"What about suhail..." Ya tambayeta Kai tsaye,
"Dad...mommy dinshi didn't her consent....bata sona..." Ta fada mashi still crying
"Da bakinta Ta fada maki haka?.." Ya tambayeta, cikin kuka ta fara fada mashi exactly yanda mom Diin suhail yake treating dinta, shuru alhaji yayi yana sauraron ta, he's so angry Jin abinda yar shi take fada mashi, sai da ta gama yace
"I will contact alhaji Ismail yayi bincike kan aliyu ..if he good and have a good background sai a fada mashi ya turo..." Ya fada mata,
"Daddy banason aure...am so sad right now...duk ji nake kaman am not that Maryam shugaba..." Ta fada cikin kuka, dariya alhaji yayi yace
" baby ki kwantar da hankalinki da kin yi aure everything will be alright again...kinji kou Sannan zan zo gida this days..." Ya fada mata,
"Really?.." Ta tambayeshi
"Yes dear..ai dole Inyi magana da family din in laws Dina...remember you're all I have got..." Alhaji ya fada yana dariya, Maryam shuru tayi tare dacewa
"Yaushe zaka zo..." Ta tambayeshi
"Soon..."
"Daddy tell me mana..." Ta fada mashi,
"Kar ki damu sweetheart let me talk to alhaji Ismail...in har family din yaron basu da problem...bazamu tsaya bata lokaci ba...I will arrive and everything will be done in a short period of time..." Ya fada mata,
"Daddy pls ba Yanzu ba..."
"Aa...kawai soon zaki koma maiduguri ...achan zaayi wedding din...and choose the country you want to stay...I will make some arrangements..." Ya fada mata
"daddy...ba wannan ba...kawai ni banason yin auren..." Bai Kara Jin abinda zata ce ba ya katse wayarshi Sannan ya Kira alhaji Ismail ya fada mashi yayi bincike kan yaron dake zuwa wajen Maryam Mai suna aliyu, alhaji was surprised Jin an ambaci aliyu din ko sau daya bai taba ganin su tare da Maryam ba, amma bai nuna bai San komai ba ya amsa mashi da ok, nan alhaji ya nuna baiji dadin yanda hajiya right suhail tayi treating daughter dinshi ba but he will let it go because of him and suhail. Godiva alhaji yayi amma deep down he's boiling saboda Yanzu aliyu zai auri Maryam bayan kowa yasan suhail is madly deeply in love with her, bayan sun gama magana ya fita daga part dinshi zuwa part din hajiya looking so angry.
My country people election is around the corner ohhh. Shine year eyes, don't think about today or tomorrow, think about the future of our nation and the future of your children, vote wisely. #nosidonlook
[2/12, 8:55 PM] 0mmr Farouk: 49💛💜💙❤️💙
Wulakanci dodone....
💚💜💙❤️💛
® zuwairat (ummumaryam)
4️⃣9️⃣
Don't read if you didn't pay, strictly for those that paid.