Sashe 37
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 9 min read
Har dare suhail na dakin Maryam, nan dakin yayi sallah har na ishai ya koma ya kwanta, babu abinda ke mashi ciwo sai zuciya da kuma hannunshi, ahankali ya dauki waya yayi dailing number sadeeq bayan yayi piçking yace
"Pls...jiya ba dauki drugs daga office Dinka ba...Dan Allah ka taimaka ka samo min wasu da kuma Dan abinda zanci..." Ya fada mashi Cikin sanyinmurya, ok kawai sadeeq ya amsa mashi sannan ya katse wayar. Bayan kaman hour daya sadeeq ya iso gidan, kiran suhail yayi bayan ya shiga part dinshi bai ganshi ba, sai lokacin suhail ya fada mashi ya shigo main falo, mikewa yayi ya fita daga dakin ya koma falo shi ma sadeeq ya shigo, kallon suhail daya fita daga kamanninshi yayi yana mamakin wane irin situation yake ciki dayasa ya koma haka Don yafi jiya lalacewa sosai, Leda sadeeq ya ajiye kan table yana kallon suhail
"Amma mr lazy meke faruwa haka?... Kana kallon kanka kuwa?... Duk ka Chanza...pls take it easy kafin kayi developing wani mugun ciwo..." Sadeeq ya fada mashi, shi dai shuru yayi cikin ranshi yana cewa you don't know what am going through, ya fada cikin ranshi,
"Murja..." Suhail ya fada for the very first time maimakon fall in da yake cewa, da sauri murja ta fito, daga Kai yayi Don ya ga wacece murja cikinsu Don kawai yanajin mom dinshi na yawan kiran murja amma bai San ya take ba
"Ki dauko min plate..." Ya fada mata atakaice, da sauri ta koma kitchen ta fito da plate a hannunta, mika mashi tasoyi amma sai ya watsa mata harara yana cewa
"Ke Dan ubanki zubamin wancan abincin...." Ya fada kaman bashi né cikin damuwa ba, ledan daya nuna mata ta dauko ta juye chips and salad, ta Kama hanyar inda dining yake, hannu kawai ya mika mata alaman ta bashi, da sauri ta karasa ta durkusa ta mika mashi ya karba sannan yace
"Da uwarki zanci kou?.." Ya dada mata atakaice, da sauri ta koma kitchen shi kam sadeeq sai murmushi kawai yake yana tunanin halin suhail sai shi, murja na kawo spoon ya kwace, juyawa tayi zata bar wajen ya sake cewa
"Ki tsaya nan in na gama cin abincin sai in sha ruwa daga jikinki...." Nan take murja ta gane abinda yake nufi, kitchen ta koma ta dauko abun sha da cup
"Wallahi masu aikin mu a the dumbest alive...basu San komai ba sai ka koya masu...shi yasa nake cin uwarsu..." Suhail ya fada yana Kai spoon din chips bakinshi, dariya kawai sadeeq yayi yana cewa
"Kai dai kaji abunda ya dameka..." Ya fada yana dariya sosai, Kai suhail ya daga ya watsa mashi harara. Bayan ya gama cin abinci ya sha magani, sadeeq bai dade ba ya tafi saboda dare. Dakin Maryam suhail ya koma ya dauki wayanshi ya Kama hanyar part dinshi, wanka yayi ya saka pajamas ya kwanta. Bacci yayi amma ba Mai dadi ba, kiran sallah farko ya tashi duk jikinshi babu dadi, cikin kasala ya shiga bathroom ya cika bathtub da ruwa ya shiga ya zauna idanuwanshi rufe, ya fi minti talatin nan ciki sai kallon ciwon hannunshi yake, fita yayi tare da yin alwallah ya saka jallabiya ya fita compound lokacin shima dad ya fito, gaidashi suhail yayi ya amsa kaman bai so, kallon hannunshi dake da bandage yayi ya bude baki zaiyi magana sai kuma yayi shuru, cikin silence suka isa masjid daman ba hira suke sosai ba saboda he's mommys pet. Bayan sun fito suhail yayi tsaye gefe dad dinshi yazo ya wuce, bayanshi yabi yana tafiya kaman Mara gaskiya, juyawa dad dinshi yayi ya kalli yanda yake biye dashi kaman bindi, baidaice komai ba har suka isa gida, alhaji kama hanyar part dinshi yayi shima suhail yabi bayanshi, juyawa yayi ya kalleshi tare dacewa
"Kodai ka mance hanyar part Dinka.." Alhaji ya tambayeshi, suhail sadda Kai kasa yayi, alhaji taking step yayi suhail shima yayi taking step still juyawa yayi ya kalli suhail amma bai ce komai shima suhail baice komai ba, Kai kawai alhaji ya girgiza ya shiga part dinshi shima suhail ya shiga, hanyar bedroom dinshi yayi suhail yayi saurin cewa
"Dad I have something I want to tell u..." Ya fada kanshi kasa, alhaji juyowa yayi ya kalleshi yana tunanin kilan maganar abinda ya faru tsakanin shi da hajiya yake so bashi hakuri, dawowa yayi ya zauna tare dacewa
"Ina jinka..." Shima suhail zama yayi Sannan yace
"Daddy...inason inje in da Fatima take...inason in nemi aurenta..." Ya fada Kai tsaye, kura mashi Ido yayi sounding out of word, sai bayan minti daya yace
"Amma Baka da hankali kou?... In fada maka inda Fatima take Don Kai da uwarka kuji dadin aiwatar da plan dinku kanta kou?... Tou go and tell your mother it's not working...ku sake new plan..." Alhaji ya fada sounding very bitter, da sauri suhail ya girgiza Kai sannan yace
"No dad ba haka bane...wallahi bani da wata plan da mommy..."
"Come keep quiet...last time ma inda ban zo ba Allah kadai yasan abinda zakayimata..and Don Baka da kunya a haka kake cewa kana sonta..." Ya Kara sa maganar yana kokarin mikewa, murya na rawa suhail yace
"Wallahi dad ba haka bane...kawai rungume Salman tayi shine nayi kokarin hanata take wannan kukan'..." Yayi mashi karya,
"Kai Baka ma iya karya ba...haka na sai ta Kama rungume salma?... U must think am stupid..." Alhaji ya fada afusace,
"Haka né dad...nidai kayi hakuri...wallahi dad without her am ruined...nidai ko bazaka tsaya min ba...." Bai idaba alhaji ya mike yana cewa
"When you have something important to say come to me,..amma Yanzu ka tashi ka bani waje..." Ya saka mashi tsawa, ko motsawa suhail baiyi ba, tsoki alhaji yaja ya bar falo ya shige bedroom dinshi, bayanshi suhail yabi da kallo har saida ya shige Sannan shima ya mike jiki babu kwari ya koma part dinshi, kwanciya yayi yana tunanin what to do, yasan the only shoulder he have now is that of his mom and yasan itama needs him, mikewa yayi lokacin gari bai gama wayeba ya Kama hanyar part din hajiya. Upstairs ya wuce ya bude Kofar dakinta, to his surprise hajiya ya gani kwance kasa sai convulsing take, cikin tashin hankali ya Karasa cikin dakin yana kiran mommy, ko daga Kai bata iyayi sai mimmikewa kawai take, kokarin dagata yake amma tayi mashi nauyi, face dinta ya tallabo yaga kumfa bakinta sannan idanuwanta rikide kaman ba nata ba, Ihu ya saki yana kiranta at the same time yana cewa
"Mommy am so sorry...pls am sorry...kiyi hakuri..." Ya fada yana girgiza ta, amma still sai convulsing take, ganin babu Mai taimaka mashi ya dauketa sannan ciwon dake hannunshi bazai barshi ya dauketa ba yasa ya fita daga dakin da gudu yana kiran alhaji, alhaji dake waya da salima yaji ihun suhail da sauri ya katse wayan ya fito gaban shi na faduwa Don yasan something must be wrong, yana fita falo suhail na shigowa, yana haki yana cewa
"My mother...my mother..." Kawai yake maimaitawa ya kasa magana, alhaji bai tsaya yaji sauran zancen ba ya fita daga dakin da gudu ya Kama hanyar part din hajiya, shi ma suhail bayanshi ya bi yana kuka kaman wani karamin yaro. Alhaji na shiga yaga hajiya baje Tana trembling kaman wacce zata mutu, cikin tashin hankali alhaji ya sureta yayi downstairs daita yana
"Sumayya pls don't do this to me...sumayya I will not forgive myself in wani Abu ya sameki,.,Dan Allah kiyi hakuri..." Yafada yana sauka downstairs, suhail né ya bude mashi kofa ya fita daita waje. Wajen mota ya nufa ya Kiran maigadi ya bude gate, shima suhail bayan motar alhaji ya zauna shi kuma alhaji ya mika mashi hajiya, da gudu ya tafi part dinshi din ya dauki car keys, duk Wanda yaga yanda alhaji ke gudu bai taba cewa yayi shekara 60 plus, bayan kaman second goma ya dawo ya shiga yaja suka bar gidan, suhail sai kiran mommy kawai yake yana hawaye, hannunshi Mai lafiya yasa yana goge kumfa daga bakinta yana gogewa a Kayan jikinshi, medical center ya kaita inda aka amsheta cikin gaggawa, suhail fitowa yayi ya tsaya jikin mota tare da hada Kai da mota yana hawaye, gani yake if he's mother dies he will never forgive himself, shima alhaji tunanin dayake daban, yasan in har hajiya ta rasu he will never be the same saboda she's his first love, bai taba son wata kaman itaba kuma ko me yake so yana samu wajenta kawai attitude dinta ke baison. Sun fi minti talatin tsaye Doctor bai fito ba, sai daga baya ya fito ya nemi alhaji ya biyoshi office, da sauri yabishi shima suhail yabi bayansu. Nan Doctor ke fada mashi hawayan jini né da kuma ciwon zuciya kuma ya tabbatar mashi dacewa in har akayi abinda zai tada mata hankali Tana iya rasa ranta, suhail kallon dad yayi Sannan yace
"Da fatan zaka mance da your new found love...Don wallahi if anything happens to my mother...sai dai a mutu duka..." Ya fada kaman Dan tasha sannan ya juya ya bude Kofar Doctor da karfi ya fita daga office din' alhaji bin bayanshi yayi da kallo Sannan ya juya ya kalli Doctor, shima Doctor kallon alhaji yake zai bude baki yayi magana aka sake bude kofa, suhail né ya shi go face dinshi kaman bai taba dariya ba
"Can I see my mom now?." Shine tambayan da yayi wa Doctor not looking at his father,
"Eh she's out of danger amma bacci take...kuma ba'a son ayi disturbing dinta, kallon banza suhail yayiwa Doctor tare dacewa
"Do I look like a child da zanyi disturbing dinta?... Wane daki take?" Ya tambayeshi Kai tsaye, Doctor shuru yayi for a moment saboda yanda suhail ke fada mashi magana sai kuma ya fada mashi inda take. Alhaji dai kasa magana yayi. Jiki ba kwari ya mike ya Kama hanyar dakin da hajiya ke kwance babu abinda yake tunani sai salima, Yanzu ya fara sonta saboda they spend almost 5 hours together on the phone kullum, Sannan yana tunanin me zai fada mata Don gani yake he can't marry her at the expense of his wife's life, sannan yana tunanin abinda zai fadawa innarshi. Yana shiga suhail ya gani zaune rike da hannunta ita kuma an sa mata Karin ruwa a jikinta.
"Kai Dan ubanka ni kake fadawa magana gaban mutane?..." Alhaji ya fada mashi kaman zai doke shi, da sauri suhail ya mike yana cewa
"Pls don't wake her..kasan Doctor yace kar ayi disturbing dinta' ..." Yana kaiwa nan ya bar wa alhaji dakin. Alhaji komawa yayi ya zauna abubuwa da dama suna yawo cikin kanshi, he so confused at this moment kawai he need someone that will tell him exactly what to do.