Sashe 3
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan shine suhail first son din alhaji Ismail, he's rude, arrogant, stubborn selfish and above all handsome Don tamkar shi ya hallici kanshi saboda komai nashi is accurate from his skin color to his foot, gashin kanshi kwance yake Don da wuya ka gane Dan bahaushe né saboda he looks exactly like his mother who is half Nigerian half Arab, itama mom dinshi ba a ganewa ta hada komai da Hausa Don itama tamkar uwarta take . Lips dinshi is pink sannan yana da thick eye lashes and eyebrows , ta beautiful set of teeth, eye balls dinshi is something eyes Don in ya zaro su Kaman papers suke, muryanshi kaman waka in yana magana, inshort ya fi sibling dinshi kyau kuma he's the only boy, yana da kanne mata guda biyu wayanda Yanzu sunyi aure suna gidajensu. A duniya mom dinshi bata hadashi da kowa ba haka kuma bata hadashi da komai ba, she can do anything to make him he happy, she's a professional doctor with a fat salary amma kusan suhail kadai ke cin kudin Don duk abinda yake so akeyi. Yanzu ya hada masters dinshi amma Yaki aiki wai shi dole Sai an samo mashi international job, ko ya zauna bai aiki wai he's too intelligent to work in Nigeria, gani yake he's too big for every thing Don ba karamin wahala masu aikin gidan su ke sha hannunshi ba, inshort you must be perfect to work in their house.Horn yayi bakin wani katafaren gate, daga ciki masu gadi suka mike Don sun San yanda yake horning, cos in yana horning tamkar an koroshi ko kuma Ana binshi, sannan yasa dokan in zai shigo dole security men suyi tsaye a both side na gate din, hakan yasan yana horn kome suke zasu dakatar dashi suje suyi tsaye suna jiran shigowanshi, yau ma yana horn duk su hudu suka taso da gudu suka kame kaman soldiers a both side na gate while daya daga cikinsu yayi ihanzarin bude gate, da gudu ya shigo cikin gidan da mota, sauran kadan daya bi ta kadan yabi ta kan maigadin daya bude mashi gate, yana huci ya tsaya ko parking baiyi da kyau ba , fitowa yayi ya kalle maigadin daya bude mashi kofa ya fara cewa
"You stupid old fool wato tsayawa kayi in buge ka ka jamIn Sharri kou?... To Bari in fada maka in da buge ka na buge banza...cos you are all nothing...banzaye zero behind decimal point..." Ya fada sannan ya juya still walking angrily yana cewa
"Someone should park my car...." Da sauri daya daga cikin su that looks younger ya nufi motan, yana shigewa duk suka saki ajiyan zuciya tare da watsewa, maigadin ya koma bakin gate looking carefree da alaman abinda suhail yayi masu bai dame shi ba Don da gani sun Saba. Yana shiga main falo ya fara cewa
"Fall in!!!!!" Ya fada da karfi, da sauri masu aikin gidansu suka fito, yanmata né guda biyu sai wata matured woman guda daya, kalle2 ya danyifor like 5 seconds sannan yace
"Ina Dayan bitch din?" Ya tambaya yana kallonsu one after the other, cikin cracking voice daya tace
"Tana...kewaye..." Wani irin yamutsa face suhail yayi before saying
"You..." Ya fada yana nuna daya daga cikin ya matan sannan yace
"Come and massage my leg...and you..." Ya sake nuna wata
"Go mix my fruit salad and come and feed me...and you old woman je ki hada min intestine pepper soup...dashi zanyi dinner..." Ya fada yana komawa kan daya daga cikin kujeran dake cikin katafaren palour. Wacce ya Kira tayi saurin zuwa tayi kneeling gaban shi ta faracire mashi shoes while matured woman da Dayan budurwan suka bar wajen. Tro pillow ya dauka ya jefa mata ta Kama ta ajiye kasa ta Kama gorgeous feet dinshi ta Dora kan pillow kaman wani sarkita fara massaging ahankali, relaxing yayi yana lumshe idanuwa ahankali, after like 7 minutes Dayan yarinyan ta fito da bowl of fruit salad ta matso kusa ta debo fruit salad din ta Kai bakinshi, kaman baiso ya bude baki ya amsa, a haka tayi feeding dinshi while Dayan Tana massaging legs dinshi, ahankali ya daga hannunshi da alaman stop, da sauri suka dakata, hannu ya karayi masu da su tafi, still cikin hanzari suka bar wajen. Kitchen suka koma dukkansu, nan suka fara taya matar pounding pepper soup spice Don yanason spices sosai,
"Allah yasa iyakar wahalal kenan yau...." Inji daya daga cikinsu,
"Ameen..." Dayan Ta amsa mata, matured woman din batace komai ba sai su yan matan dake ta maganar yanda suhail ke treating dinsu,
"Ni wallahi da Ina da daman sake gidan aiki da na sake...na gaji wallahi..." Inji wata Mai suna asabe
"Hmmm ni kuma wallahi ban Jin haushinshi....dama né ya samu...Sam ban ganin laifin shi kaman hajiya...itace ke daure mashi gindin yin duk abinda ya gan dama...wata rana sai labari..." Inji wata Mai suna murja,
"Ni wallahi yayi aure ya bar gidan nan...ko mun samu sauki..." Inji ta ukun Mai suna
binto, hararanta mature woman din wacce suke Kira da baba rabi tayi Tana cewa
"Ke baki fatan Allah ya baki miji kiyi aure?... Ko kinason ki dauwama a haka?..." Da sauri su uku suka girgiza mata Kai,
"To ku bar maganan shi, kuyi aduan Allah ya Baku mazanjen aure...sai ku bar mashi gidansu..." Ta fada Tana kwashe cittadaga cikin turmin daka,
"In mun tafi kefa?" Asabe ta tambayeta cikin sanyinmurya, Don su hudu dake aiki cikin gidan kansu hade, suna girmama baba rabi sosai saboda ta rike girmanta
"Ai nawa ba matsala bane...kawai ku Allah ya kawo mijin aure..." Ahankali suk amsa da ameen.
Suhail mikewa yayi, tare dacewata
"Fall in..." Which is the general call da yake masu, da sauri dukkansu suka bayyana
"Follow me with my shoes...." Yayi commanding dinsu without pointing finger at anyone of them, da sauri murja ta duka ta dauki shoes din Don duk dakikancin in har kana tare da suhail you must hear English Don shi bai yarda da wannan aladan yin Hausa zalla ba, infactmostly da turanci suke magana da mom dinshi kuma haka na batawa dad dinshi rai matuka Don gani yake in har hakan ya cigaba har suhail yayi aure to yaranshi bazasuji hausan ba and suhail is his only son so bayason legacy dinshi ya mutu hakan yasan dad dinshi yake kokarin sanya shi on the right path amma mom dinshi Tana warware mashi aiki tunda she's the one staying with him always.
Ahankali yake taka stairs while murja na biye dashi with his shoes. Daya daga cikin dakunan dake upstairs ya nufa, gefen Kofan ya koma murja tayi saurin bude mashi, nikam wondering nake wane irin sarauta suhail ke takama dashi Don ko yayan sarakuna basu kaishi mulki ba, in fact gane yake nobody is above him. Tana bude mashi ta koma gefe amma sai da ya bangajeta ya shiga ciki, dakin ya hadu matuka with foreign furniture da sauransu, wata makeken pics né jikin bango Wanda suhail né da mom dinshi, kallon dakin na yi Ina tunanin Anya dakinshi né? Because kan mirror dauke yake da Kayan Shafa da cosmetic kala2 which seems obvious tun dashi namijine, juyawa yayi ya Gallawa murja dake tsaye Tana kallonshi yayi, nan take tayi saurin sadda Kai kasa tare da komawa baya ta jawo Kofan,
"Idiot..." Ya dada under his breath sannan ya nufi wata katuwa closet ya jawota, wasu files né cikin closet din, Dan daga su sama yayi sai bundle din 100k kaman guda 4, hannu yasa ya dauki bundle daya sanna ya fita, har lokacin murja Tana nan waje Tana jiranshi still holding his shoes, downstairs ya nufa Tana biye dashi, fita yayi ya nufi wata karamar flat dake cikin gidan. Daga Chan bakin gate Mai gadi ya kura mashi Ido yana kallon yanda yake tafiya full of confidence
"Hmmm Allah ka shirya wannan yaron...ba Don halin uwarka ba...sai Don kirkin ubanka..." Mai gadi ya fada under his breath.
Suhail na kaiwa bakin main door ya zaro key cikin aljihunshi ya mikawa murja, cikin sauri Ta amsa ta buda mashi Kofan. Security men suna zaune suna kallo as always, sai da ya shige sannan suka Dan saki dariya daya daga cikinsu which is younger and handsome yace
"Ooohhh duniya...." Yafada yana dariya, sauran biyu suma dariya sukayi
"Amma gaskiya har da yarinta ke damunshi..." Inji daya daga cikinsu,
"Wallahi ba wani yarinta...kawai samun wuri né.....ya Salman ai shekarunsu daya...meyesa shi bai haka?.." Da sauri,matanshin Mai kyau yace
"Ina ni Salman na samu daman behaving haka?... Ai shi Dan masu kudi né ni kuma Dan talakawa..."
"Ai kudi ba hauka bane...kaman gidan nan farau arziki?... Mu bamu huta ba haka yanmatan dake ciki basu huta ba...," Dan murmushi Salman yayi yana kallon Wanda ke magana, saida ya Kai aya sannan yace
"Ai da sauki tunda abun daga wajenshi da hajiya né kawai...ai da alhaji ke da bakin Hali da bamu iya zama gidan nan.. Jibi yanda yake kula da mu tamkar yayanshi...ya daukemu a matsayin bodyguards amma da wuya ya fita damu...mostly muna gida kuma wata na karewa zamuji alert...sannan bayan albashin da yake bamu yana kula da lafiyan mu da cin mu da Shan mu...ni wallahi ko me suhail zaiyi min alkhairin alhaji bai Barina inga laifin shi...." Inji Salman. Dan ajiyan zuciya duk suka saki sannan wani babban cikinsu yace
"Wannan haka né...ai alhaji karshe né wajen adalci...Amman hakan bai hanani fatan Allah ya hada wannan yaron da Wanda zaici ubanshi..." Ya fada yana dariya, duk suka ce ameen amma Banda Salman.
Salman is kanuri by language amma shi da iyayenshi suna zaune a garin Kano, a Kano aka haifeshi nan yayi school from primary to diploma. Alhaji Ismail na sonshi sosai Don ya yarda dashi shiyasa duk important errand shi yake aika.