Sashe 120
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 5 min read
Yau né ranar tafiyar suhail, tun da asuba ya sha kuka kaman wani karamin yaro, ya rasa abinda keyi mashi dadi, kaman yace ya fasa tafiya yake ji, duk Wanda ya ganshi yasan he's in a bad mood, abubuwa da dama ke yawo cikin ranshi, na farko Maryam sai kuma Salman Sannan he's mommy, the most annoying thing is bai San yanda zata kasance ba, daga sallah asuba ya shiga part din mom dinshi ya dinga rusa mata kuka ita kuma Tana aikin petting dinshi, ita gani take kukan rabuwa da ita yake unknown to her he's crying because of Maryam, ya rasa inda sai saka kanshi yaji dadi, he can't just believe zai dade bai ganta ba, har Karfe 8 yana dakin hajiya yana kuka, hajiya ma kin zuwa wajen aiki tayi Tana zaune Tana petting eyeballs dinta, alhaji ma daya shigo part din hajiya was so annoyed saboda yanda suhail ke kuka
"Amma Kai anyi Mara hankali Wallahi...I was thinking Yanzu you're a man Ashe I was wrong...if you like kaje chan ka dinga kuka in yaso mahaifiyarka tabika chan Tana lallashinka....sakaran banza""." Alhaji ya fada sannan ya bar part din. Suhail ko daga Kai baiyi ba, shi kadai yasan abinda yake ji cikin zuciyar shi, inda yana da tabbas din zai dawo yasamu Maryam da baiyi kuka ba amma kawai tunanin shi Salman will take her away from him dukda she's not his already. Karfe 12 jirgin da zai kaishi Lagos zai tashi, har 11 bai saka komai baki ba, da kyar hajiya tayi forcing dinshi yasha tea Sannan ya shirya, idanuwanshi duk sun kumbura, glasses ya saka ya fito rike da bag dinshi, driver ya amsa ya saka bayan mota, hajiya fitowa tayi sanye da long hijab Don zata raka da ta zuwa airport,
"Mommy am coming...." Ya fadawa hajiya Sannan ya nufi part din salima, hajiya bin bayanshi tayi da harara saboda haushi, sallama yayi a Kofar part din salima tare da shiga, fitowa salima dake kitchen tayi Tana amsawa wearing a smile,
"Ba dai tafiya zakayi ba?.." Ta tambayeshi Tana goge hannunta da towel, murmushin karfin hali yayi yace
"Eh anty...Ina Fatima?.." Ya tambayeta, ta fita, tana islamiyya , Dan ajiyan zuciya ya saki Don ya mance yau Tana zuwa islamiyya, kanshi kasa yace
"Tou shikenan...anty Dan Allah ki kularmin daita...Dan Allah.." Ya fada cikin sanyinmurya, Dan murmushi salima tayi tace
"Ai nasan kunfi kusa...ka kwantar da hankalinka...komai sai in Allah ya kaddara zaayi..kar ka samu damuwa...Allah ya bada saa kaji kou?.."
"Ameen" ya amsa Sannan ya fita daga dakin, already hajiya tanazaune cikin mota Tana jiran fitowanshi, jiki ba kwari ya shiga mota, kallon mom yayi yace
"Pls mommy inason lekawa islamiyyar su Fatima,.." Harara hajiya ta galla mashi tace
"Haba wane irin lekawa zakayi?.. Ko so kake jirgi ya tafi ya barka?.." Hajiya ta daka mashi tsawa, marairacewa yayi kaman zaiyi kuka yace
"Mommy pls..ba dadewa zanyi ba...I will be fast pls..." Ya fada kaman zaiyi mata kuka, tsoki taja bata Kara cewa komai ba, nan suhail ya kalli driver ya fada mashi where to go, without wasting of time suka isa wajen, parking driver yayi suhail ya fito
"Don't keep me waiting..." Hajiya ta fada mashi atakaice ,
"Ok..." Y fada yana fita daga cikin motar tare da maida glasses fuskar shi, direct office din shugaban makarantar ya shiga ya nemi ganinta, nan aka sa a kirata, fita suhail yayi yana jiran fitowanta, few minutes later ya hangeta ta fito sanye da long hijab dake sharan kasa, Dan murmushi ya saki yana cewa
"Kamar wata Ustaziya...yar rainin wayau kawai..." Ya fada cikin ranshi, Maryam na hangenshi daga nesa ta Dan daure face, kaman bata so ta iso inda yake,
"Happiness am going...pls any advice for me?.." Ya fada mata cikin sanyinmurya, daga Kai tayi ta kalleshi dukda da akwai glasses face dinshi she can still see his eyes from afar,
"No advice..." Ta fada atakaice, ahankali ya cire glasses dinshi yace
"Pls tell me something...nasan you're familiar with business..."
"Nope I don't " Ta amsa mashi Tana kallon idanuwanshi da suka kumbura,
"Well I will miss you..and pls am still saying am sorry for everything that happened between us...nagode for everything...you made me a better person...thank you..." Ya karasa maganar kaman zaiyi kuka, kura mashi Ido Maryam tayi tare da sakin murmushi,
"I feel like hugging you right now.." Ya fada wearing a smile, hannuwa ya bude mata yana cewa
"Pls do..." Aikam bata damu da environment da take ba Ta fada jikinshi, duk students lekowa suka dingayi ta window suna kallon ikon Allah, shima rungume ta yayi gam yana cewa
"I love you...pls don't choose another person...I will always be ready for you..remember na baki proposal Dina na aure...when choosing pls choose me...Dan Allah..." Ya fada mata cikn cracking voice, ahankali ta Dan janye daga gareshi Tana cewa
"Ni zan koma class..."
"Ok...nagode sosai..." Suhail ya fada yana kokarin hana kanshi kuka, itama Maryam she feels like crying amma what will be her reason for that, juyawa tayi ya tsaya yana kallonta Tana tafiya, da sauri ya goge tears da suka fito mashi, sai da ta Kai bakin ajinsu ta juyo tayi kiss a hannunta tare blowing gareshi, dariya ya saki amma yana hawaye, yana goge hawayen amma face dinshi dauke da murmushi,
"I love you maryama..." Ya fada mata da karfi, Tana daf da shiga class ta kalleshi tayi mashi alaman no da hannu sannan ta shige, shima juyawa yayi ya fita amma sai kuka yake yana tafiya, hajiya na ganinshi ta dafa goshi saboda takaici, shiga mota yayi tare da jingina, kallon shi hajiya tayi tace
"Amma Wallahi kaji haushi,,..da ajinka da class Dinka ka tsaya kana bin yarinyar da ko inda classy ladies suke bata iya zuwa...gashi ko darajan ta rakoka Baka samu ba...Kai Allah ya sauwake..." Hajiya ta fada cike da Jin haushin suhail, shi kam sai kuka kawai yake Don yasan that's the only way da zai samu sauki cikin zuciyar shi, har suka isa airport bai bar kuka ba, hajiya har Dana sanin rakoshi tayi Don she's so furious with his behavior. Har mance bag dinshi yayi saboda baya cikin hayyacinshi hajiya tasa driver ya bishi dashi da gudu saboda ita haushi bai barta ta fito ta raka shi cikin airport din ba.