Sashe 175
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Guda kawai ake ta koina, Maryam rasa inda zata saka kafa tayi saboda mutane, ahankali ta dinga daga kafa Tana tafiya, ta koina taba ta akeyi, kanta kaman ya fado saboda gudan da akeyi, falon hajiya aka shiga daita kanta cikin vail amma Tana kallon kowa, anty Salima ta gani rike da baby Maryam, dukda da face dinta na dauke da hawaye sai da ta sakarwa Salima murmushi , itama Salima murmushi tayi mata tare dayi mata alaman kiss da bakinta, upstairs aka Kai ta dakin hajiya, sisters din hajiya da kawayenta na cike da dakin, cikin farin ciki hajiya ta Mike ta rike hannun Maryam ta hadata da kirjinta Tana cewa "Welcome my daughter...Allah ya albarkaci rayuwar ki..." Hajiya ta fada sounding so excited, ameen mutanen dakin suka amsa, nan su hajiya habiba suka mikawa hajiya amanar Maryam ita kuma hajiya ta amshe da hannu biyu Sannan suka juya suka tafi kasancewan jet na chan yana jiransu, Maryam Kara volume din kukanta tayi, ji tayi duk bata Jin dadin jikinta, she felt she's missing something, Salima ce ta dawo wajenta ta rike mata hannu ta yaye vail din Tana goge mata hawaye while talking to her in a whisper, mutanen dake son ganin Maryam shugaba sai kokarin should ga dakin hajiya suke amma an Hana, maida dakin hajiya tayi ta rufe daga ita sai wasu sisters dinta da Salima sai Maryam dake zaune kan carpet a tsakiyar daki, saukar da vail dinta mommy tayi tace "Sisters ku kalli my daughter..look how beautiful she is...today is among the happiest moment of my life..." Ta fada cikin farin ciki, "Gaskiya suhail ya samu mata...ko ya yaransu zasu kasance?.." Maryam taji wata ta fada, haka dai aka dinga magana wasu suna bata shawarar rayuwar aure da sauran su, wajen eight aka fara watsewa, dakin hajiya ya rage daga Salima sai Maryam da wata elder sister din hajiya, itama Salima shawara ta dinga bata na yanda ake zaman aure, hajiya ce ta shigo da tray na Abinci ta kalli salima tace "Pls sister..ki sa taci abinci...zanje in sallami sauran bakin?.." Hajiya ta fadawa Salima Sannan ta juya ta bar dakin, Salima jawo tray din tayi ta bude roasted meat daya sha garnishing da vegetables Salima ta debo ta zuba cikin plate Sannan ta ajiye gaban Maryam "Amarya bisimillah...," Salima ta fada mata, ahankali Maryam ta daga weak and tired face dinta ta kalli salima tace "Anty ban iyaci.." Ta fada mata, "Aa..ai dole kici...try kici kasha kunun gyadan nan..zakiji normal.." Salima ta fada mata, "Anty jikina babu dadi...am not alright..." Ta fada mata kaman zatayi sabon kuka, hannunta Salima ta rike tace "Wannan abun da kike ji haka kowacce ya mace take ji lokacin aurenta...kawai wannan is normal..kina Jin sauyin rayuwa né,..ba wani Abu bane...kawai relax..kici abinci..." Ta fada mata cikin rarrashi, ahankali Maryam ta dauki naman guda daya ta fara ci, bayan kaman minti biyar Tasha kunun kasan tace ta ko shi. Dauke tray din salima tayi ta umarceta tayi sallah magrub da ishai, babu musu ta Mike ya shiga bathroom din hajiya ta dauro alwallah ta fito tayi sallah. Sannan ta hau kan gadon hajya tayi kwanciyar ta. Tun Karfe 6 su suhail suka dawo Kano daga daurin aure, gidan shi suka sauka da friends dinshi, duk shewan da suke suhail bai maida hankali ba sai trying number Maryam da yake amma ba'a piçking, har su kayi sallah ishai bai samu magana daita, sake trying yayi wajen Karfe 8:30 akayi piçking amma sai hajiya habiba tayi piçking, sallama tayi ya amsa Sannan ya tambayi Maryam, nan take fada mashi ta manta wayar ta a maiduguri, bai Kara cewa komai ba ya katse wayar, wayar mom dinshi ya Kira itama bata daga ba, rasa inda zai saka kanshi yayi, mikewa yayi ya fara maida buttons din gaban rigarshi da ya cire, kallonshi Yusuf yayi yace "Ango Ina zuwa kuma?.." Suhail kallon agogon hannun yayi yace ,"ai it's getting late...gida sani..kuma ku tafi gida haka nan.." Ya fada masu in a calm way, kallon juna guys din sukayi daya yace ,"ba'a nan za ka kwana ba?.." Ya tambayeshi, "Tab haka nan sai ni kadai in Kama kwana gidan nan?.. No way...family house zan koma..." Ya fada mashi yana daukar hula shi, "Haba mr lazy ka kwana nan gidan mana...gobe kaje gidan kafin ku wuce.." Inji aliyu, "Kan ka akeji..." Ya amsa mashi atakaice yana daukar car key, sauran mutane daukar keys dinsu sukayi duk suka fito, kowannensu motar shi ya shiga suka Kama hanyar gida, 9 da yan mintuna suhail ya isa gida, gani yayi har lokacin da akwai mutane amma close family né na nesa, suna ganin shi suka fada zolayar shi, dariya yayi kawai ya shiga part din mommy, falo ya tarda mommy da wasu mata suna ganin shi mommy ta mika mashi hannu, kaman yana tausayin kasa ya taka ya zo ya Kama hannunta, kiss tayi mashi Tana kallon how tired he is, hira suka cigaba dayi ta Kama , ta rike gam, kokarin zarewa yayi ta sake kamawa while talking to her sisters, murmushi ya saki Don ya gane she's holding him Don kar ya hau upstairs, kunneta ya Kai bakinshi Sannan yace "Mommy pls let go mana..." Ya rada mata, banza tayi dashi ta cigaba da maganar ta, idanuwa yayi rolling ya tsaya nan suna magana har sai da suka gama Sannan ta ja shi gefe daya ta kalleshi, "Eyeballs kaje kayi wanka zan sa a kawo maka Abinci..." Ta umarceshi, "Tam..." Ya amsa mata Sannan ta saki hannunshi, maimakon ya Kama hanyar fita sai yayi upstairs da gudu "Kunji min Mara kunya...Maza ka sauko ka wuce part Dinka..." Ta daka mashi tsawa Tana kallon yanda yake gudu kan stairs, "Ok mum...give just a minute..." Ya amsa mata yana hawan last stair din, Kai hajiya ta girgiza tare da bin bayanshi, da sauri ya shiga dakin hajiya, idanuwa ya lumshe saboda kamshin dayaji, ahankali ya shiga dakin yana kallon kan gadon hajiya da Maryam ke kudundune gefe saya Tana bacci, murmushi ya saki yana cewa "My jewel...my own very happiness..." Ya fada cikin whisper yana karasawa bakin gadon, zama yayi yana kallon bayan ta, zai daga hannu yaji an bude kofa, hajiyace ta shiga ta taka zuwa inda yake zaune ta Kama mashi kunne, Dan Kara ya saki Maryam dake kwance ta bude idanuwa tare da mikewa zaune, kokarin fita dashi hajiya take amma idanuwanshi kan Maryam dake zaune Tana kallon su da sleepy eyes dinta that makes her look sexy, "Wai meyasa baka Jin magana..." Ta fada Tana Jan kunneshi, Kara ya sake saki kaman zaiyi mata kuka yana cewa "Sorry mommy ban karawa..." Ya fada mata idanuwanshi cikin na Maryam dake kallon shi without blinking, ahankali Maryam ta juya ta kwanta hajiya ta fita da suhail, part dinshi ya wuce ya zauna falon shi yana murmushi, he's so happy that it's beyond words, gani yake duk duniya babu Wanda ya Kai shi farin ciki,mad sauri ya sauka daga kan gado yayi sujjada yana cewa "Ya rabbi make this last for eternity..." Ya fada yana mikewa zaune Sannan ya sake komawa sujud yana cewa "Rabbi make this last for ever.." Ya sake fada yana komawa, sujud ya dingayi yana adua tare da godewa Allah that he witnessed this day, bayan ya gama yayi dailing number sister dinshi Mai bi mashi Tana piçking yayi saurin cewa "Pls sister ki taimaka min ki kaiwa Maryam wayarki...I want to speak to her..." Ya fsda jikinshi na rawa, "yaya ai ta kwanta..." "To uwar gulma Nidai ki taimaka ki Kai mata waya...gobe da safe sai ki asmhi Kayan ki..I want to talk to her throughout the night..." Ya fada sounding so commanding, "Lallai ma yaya...your selfish attitude will never change...ni mijina fa?.. Ai muma muna wayar dare..." Tsoki suhail yaja Sannan yace " Ni kike cewa selfish!0?.. Wallahi sai naci ubanki...kar ki kuskura in hadu dake kafin in bar gidan nan...I don't even remember why I called you...banza Mara mutunci.." Ya fada ya katse wayarshi, autar su ya Kira a waya bayan tayi piçking yace "Pls my shuwa ki bawa Maryam waya..." Ya fada mata, babu musu ta amsa mashi da ok, fita tayi daga dakin da take ta shiga dakin hajiya ta zauna bakin gado tare dacewa "Amarya mijinki nason magana dake..." Ta fadawa Maryam, ahankali ta Mike zaune ta amshi wayar Sannan ta bar dakin "Hello..." Maryam ta fada cikin sanyinmurya, "Baby Allah ya baki duk abinda kikeso...Allah ya jikan mom dinki...Allah ya albarkaci rayuwar ki,,..Allah ya baki duk abinda kikeso..." Maryam shuru tayi Tana sauraron duk abinda yake cewa Tana amsawa da Amin, sai da ya gama yin prayers din Sannan yace "Baby pls ki zo...I promise I will be good boy..Wallahi I want to see your face..." Ya fada yana shuumin dariya, "baby bana Jin dadi..." Ta fsda mashi voice dinta na rawa, "Wayyo Allah baby sorry...just try sneaking out...pls..." Ya fsda mata, "Pls no...mom will be angry..." "da mommy ta zama angry dake ..da kuma Allah da ni mu zama angry which one do you prefer?.." Ya tambayeta "I don't really know...nidai I can't come..." Ta amsa mashi atakaice, "Haba babyna...Wallahi face dinki nakeson gani..kinsan mun kwana biyu bamu hadu ba...nidai if you want to make me happy pls come...I won't take your time.." Yafada mata, "Allah Kaina ke ciwo...I can't even move my feet...nagaji..." Ta fada mashi kaman zatayi mashi kuka, "Naji..kizo zan baki aspirin.." "Nidai good night..." Ta fada mashi , sa sauri yace " baby first night din mu as couples zakiyi min gardama?.. Tou kizo bakin window in ganki tunda cinyeki zanyi..." Yafada yana mikewa, zata bude baki tayi magana yayi saurin cewa "Pls am waiting..." Ya fada mata yana katse wayar, ahankali ta ajiye wayar ta Mike ta zo bakin window ta bude tare da yaye curtains din wajen, suhail tagani tsaye hannunshi biyu cikin aljihunshi, he's looking so breathtaking, she can't believe this is her hubby, kura mata Ido yayi yana kallon yanda face dinta ke walkiya Don dukda it's night her face is shining saboda hasken bulbs dake gidan, ahankali yayi mata kiss yana cewa "Ni kou?.." Ya nuna kanshi, ahankali ta daga mashi Kai Tana murmushi, sake nuna