← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 190

Sashe 22

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin gidan duka is not conducive for him yasa ya shiga wanka ya fito, ko Mai bai Shafa ba kaman yanda ya Saba ya Zauna gaban mirror kaman mace yana Shafa wannan shafa wancan. Black Jean ya saka da white polo ya dauki makullin motanshi ya bar gidan. Straight ya wuce office din mom dinshi Don Karfe biyu yake zuwa daukanta kullum except in da akwai emergency. Yana zuwa ya tarda ta tashi Tana sallah shima masjid dake nan kusa yayi alwallah yayi sallah sannan ya daukota suna kan hanyan zuwa gida yake bata labarin abincin da baba rabi ta dafa and tasteless it is.
"Rainin hankali né....Bari I will warn her..." Mom dinshi Ta fada amma maimakon yayi ji dadi sai kuma aka samu akasin hakan. Dan tsoki yaja mom dinshi ta kalleshi tare dacewa
"Eyeballs what's wrong?.." Dan karamin tsoki ya karaja sannan yace
"Don't know mom..kawai am restless..." Kallon mamaki mom dinshi tayi mashi sannan tace
"Ban gane you're restless ba?... Ai restlessness baya zuwa haka nan...sai if there's a reason for that..." Ta fada Tana gyara zaman glasses sake fuskan ta,
"Nidai momcy bansan am restless ba...kawai nidai ban Jin dadi..." Ya dada atakaice,
"What's..." Mom dinshi ta bude baki zatayi magana yayi saurin katse ta da cewa
"I don't know mom..." Ya fada. In silence suka isa gida, bayan ta sauka yayi Kai motan parking lot har ya bude mota zai fita sai kuma ya koma ya zauna yayi relaxing with his eyes closed. Zuciyan shi na tafiya wajen da bai sani ba, sannan bai San abinda haka ke nufi ba, he's 29 but has never given his self chance to fall for any body, ko da ya gan yarinyan da tayi mashi daya kura mata Ido sai ya Tsinto aibunta daga nan kuma shikenan but wannan na néman zaman above him. Mata da dama sun nemi hallaka kansu because of him including cousin sisters amma ko kallo basu isheshi ba, kuma the most annoying part har rashin mutunci yake masu Don he remembered wata school mate dinshi a secondary school, babu irin zalunci da bai mata amma yarinyan ta rufe Ido wai shi take so, har zuwa gidan su take, he remembered the last time data azo gidansu, suna tare da su sadeeq, part dinshi ya kaita, he can still see the look of excitement a face dinta Don she was happy yau suhail ya kulata, the nest thing sai clipper ta gani hannunshi, kafin ta ankara ya Kama vail dinta ya cire ya saka clipper ya kwace left hand side hair dinta. Murmushi yayi tare da juya kanshi,
"Allah yaisa mugu...." Ta fada mashi kafin ta bar gidan crying. Tafi wata bata zo school ba, kullum da gashinta yake zuwa junior section Don ya bata cikin mutane ya dixga ta amma daya gaji ya yarda gashin. Sadeeq was so furious saboda wannan abun to the extent suka rabu da some months kafin su shirya. Ahankali ya fito yana tafiya cikin kasaita ya shiga part din mom dinshi. Hajiya Tana shiga falon ta direct ta shiga kitchen Tana fada
"Wane irin rubbish abinci kuka fadawa dana gidan yau?.." Ta fada sounding so harsh and rude, durkusawa sukayi duka suka gaisheta, bata amsa ba ta sake cewa
"I said me kuka bawa Dana gidan yau?.." Ta sake tambayan su,
"Ko so kuke ku kashe min Darin cikina?." Da sauri baba rabi tace
""Aa wallahi...abincin daidai na dafa..."
"Close your dirty mouth...daidai kika Dafa kuma yake complaining...to hakan kar ya Kara faruwa...kunji ko bakuji ba?..."
"Mun ji!!!." Suka amsa in chorus, kallon su tayi Dayan bayan daya Sannan tace
"Ina Fatima?" Ta fada Tana ya mutse fuska,
"Tana dakinta..." Baba rabi ta amsa mata, fita tayi daga dakin ta bude next door which is dakin Maryam, yanda tayi banging Kofan yasa Maryam firgita, da sauri tace
"Ina...wuni..." Harara ta balla mata sannan tace
"why baki cikin kitchen wurin sauran masu aikin gidan?.. Or do you think you're better than them?..well for your information you are not up to them to me..Don baki da wani amfani...kuma daga yau kar in kuskura in ganki nan while work is going on...kinji kou?..." Ahankali Maryam ta daga mata kai still sitting, juyawa hajiya tayi ta kata har bakin kofa ta juya still taga Maryam zaune
"Why are you still sitting..come on get your dirty body out of here..." Ta fada afusace, da sauri ta mike har jikinta na rawa Don ko kadan bata kaunar tashin hankali. Tana fita falo suhail na shiga falon, hajiya tsayawa tayi tare da bin bayan Maryam da harara, haka nan sai suhail ya daure fuska, hannun ta ta mika mashi ya Kama su hau upstairs tare amma sai ya wuce kaman bai gan hannun ba, bayan shi dake hauwan upstairs ta kalla itama ta hau. Bayan ta ajiye bag dinta Tana cire agogon hannunta ta kalli suhail dake zaune kan three seater tace
"Allah wannan yarinyan is so annoying...tunda tazo gidan nan ban taba ganin Tana aikin komai ba...sai ta wani kwanta kaman wata princess..inshort ko irin gaisuwan da su murja ke zuwa yi min da safe ita batayi...and the most annoying part shine dad Dinka bai yarda a taba ta ba..." Duk surutun da hajiya yake kallon ta kawai suhail yake, sai data Kai aya sannan yace
"Hmmmm..." Juyawa hajiya tayi ta kalleshi tare dacewa
"Hala Baka ji abinda nace ba?.." Cikin kasala yace
"Naji mana...."
"And all you could say shine hummmm?." Ta fada sounding surprised Don he doesn't sound like her suhail, ahankali yace
"Nifa momcy am hungry,...duk yau banci koma..so let me eat first..." Ya fada yana rufe idanuwanshi, kallon shi hajiya tayi for a moment sannan ta juya ta cigaba da abinda take.
Wajen Karfe uku lunch ya hadu, Maryam zama tayi Tana kallon yanda suke Kai kawo, in ta dauki wani Abu zatayi sai baba rabi ta hanata, she really wants to help duk da dafa abinci baya cikin abinda ta iya kuma she don't want to learn Don cooking bai cikin hobby dinta ko kadan,
"Why should I spend hours preparing food while I can just walk into a restaurant and eat what ever I choose to..." Take fadawa kanta duk sanda akayi maganar dafa abinci ko kuma friends dinta sukace su je catering school. Kallon su kawai take har aka gama lunch aka jera a dining, upstairs baba rabi ta hau Ta fadawa ha jiya lunch is ready, banza tayi daita kaman bataji ba ta kalli suhail tace
"Eyeballs muje kaci abincin..." Ta fada mashi, cikin kasala ya mike itama mikewa tayi suka sauko downstairs tare.

Cikin katuwar tray su murja suka suka abincin su kaman yanda suka saba, Maryam zama tayi ta kurawa abincin Ido Tana kallon jelofdin daya sha cray fish tayi Tana tunanin weight dinta Don ko kadan batason kiba,
"Ki sauko muci abincin mana" Binto ta fada mata,
"Na...ko..shi.." Ta amsa mata wearing a smile, kallon juna sukayi sannan baba rabi tace
"Ban gane kin koshi ba...maza ki sauko kici abinci..." Ta umarce ta, murmushi ta sake saki tace
"Aa..na..sha...ice cream..am ok..." Ta fada mata,
"Ikon Allah...wai me kike ci?.. Din tunda kika shigo gidan nan ban taba ganin kinci komai ba...sai ganye..." Inji asabe,
"Fall in!!!" Sukaji daga falo, da sauri suka saki abinci suka Kama hanyan falo, itama sauka tayi daga stool tabi bayansu. Ahankali ta daga Kai ta kalli hajiya da suhail, kawai sai suka hada Ido da Suhail,
"Kun ajiye mana abinci kun koma bakuyi serving ba..to uwayenku zasuyi mana serving?.." Inji hajiya, suhail kallon hannunsu dake maiko yayi yace
"Ai da gani har sun fara ci mu masu gidan bamu ci ba...." Ya fada yana bin hannunsu da kallo Dayan bayan daya amma hannun Maryam ba komai,murja ce ta karaso domin serving dinsu sai suhail ya watsa mata kallon banza tare da cewa
"Wannan dirty hand din zaki zubamin abinci?... Get the fuck out of my sight..." Ya daka mata tsawa, da sauri ta ja baya
"You..." Ya nuna Maryam Sannan tace
"Serve us..." Ya fada atakaice. Ba musu ta zo ta ajiye plates gaban su sannan ta zuba masu abinci kowanne spoon uku, kallon juna hajiya da suhail sukayi Don abincin tamkar zaa bawa baby, coslow ta zuba a gefen abinci shima not much. Still kallon juna suka tsake yi, suhail fashewa yayi da dariya yana kallon Dan abincin dake cikin kwano
"Amma wannan yarinyan anyi matsiyaciya...wato inda kika fito babu abinci...tou albishirinki...muna ci mu koshi gidan nan...so pls zubamin abinci...." Inji hajiya, shi kam suhail Banda dariya babu abinda yake, Don daya kalli abincin dake gabanshi kaman na Mage sai ya sake fashewa da dariya, su murja sai kallon juna suke sannan suna kallon suhail Don suna iya rantsuwa basu taba ganin dariyan shi ba sai yau,Maryam Kara zuba abincin tayi wannan Karin da yawa, sannan ta koma baya inda su asabe ke tsaye. Hannu yayi masu alaman su bar wajen. Kitchen suka koma suka cigaba da cin abincin su while Maryam ta koma mazaunin ta Tana kallon yanda suka maida hankali suna cin abinci kaman ba Yanzu aka gama zaginsu ba.

Suhail kurawa abincin gabanshi Ido yayi bai ko,dauki cokali ba balle yaci, sai da hajiya tayi spoon biyu sannan ta lura da suhail dake kallon abincin gabanshi kaman mirror
"Eyeballs why are you not eating...kuma kace kana Jin yunwa...." Ta fada mashi ahankali, cikin kasala ya dauki spoon ya debi abincin ya Kai bakinshi, bata fuska yayi ya daure ya hadiye tare dacewa
"Mommy this food still taste awful..." Ya fada yana bata fuska, kallon shi hajiya tayi for a few seconds sannan ta Kai abincin bakinta Tana taunawa ahankali,
"Baby the food is okay.. Kodai you are sick?..." Ahankali ya girgiza mata Kai
"Then maybe Baka da apetite.." Bai Kara cewa komai ba ya ja kujera baya ya mike, kallon shi kawai tayi yana tafiya, har yayi hanyan fita sai kuma ya koma baya ya Kama hanyan kitchen..

One love 💙💜💛❤💛
10💚💜💛💙❤
Wulakanci dodone....
💜💛❤💚💙

® zuwairat (ummumaryam)

1⃣0⃣

👻👻👻👻👻👻👻👻👻👻👻👻 ghost mode activated. They want me dead before my time. Ina godiya ga wanda ya rubuta don ko ba komai nasha adua. Mutuwan is compulsory we're all waiting for time.
Chapter 22 · 0% Book details