← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 190

Sashe 60

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read

Alhaji Ismail na zaune kusa da suhail dake kwance kan gadon hospital, an sanya mashi oxygen a hancinshi, hajiya na zaune ta rangada tagumi, hannunshi daya cikin na suhail daya kuma rike da wayanshi, ringing wayar shi ya maidoshi daga duniyar tunanin da yake, ganin Mai Kira yasa yayi kokarin mikewa amma suhail ya rike mashi hannu gam, juyawa yayi yaga his eyes are closed, Kara kokarin zare hannunshi yayi yaji it's not possible, ganin wayar zata tsinke yasa yayi saurin piçking tare da sallama, daga chan bangaren alhaji Mahmoud ya amsa sounding so excited,
"Gaskiya am so happy...you have done a good job..." Shine abinda alhaji Mahmoud ya fadawa alhaji Ismail bayan ya amsa mashi sallama, Dan murmushin karfin Hali alhaji Ismail yayi tare dacewa
"It's a honor sir..." Ya fada calmly, dariya alhaji Mahmoud yayi yana cewa
"Gaskiya naji dadi...I don't know how to thank you..."
"You don't need to thank me sir...you have done enough sir..." Ya fada mashi.
"Hope she arrived safely?..." Alhaji Ismail ya tambayeshi. Ahankali suhail ya bude idanuwa, bai gani sosai amma he can hear his fathers voice,
"Yes she did...ta bani wani good news...am so excited..." Alhaji Mahmoud ya fada sounding so happy, Dan juyawa alhaji Ismail yayi yaga idanuwa suhail biyu yana kallon shi,
"What good news sir?..." Ya tambayeshi sounding so confused, dariya alhaji Mahmoud yayi tare dacewa
"Badai Baka sani ba?..."
"Gaskiya sir ban sani ba...pls what is it about?.." Ya tambayeshi cikin respect, alhaji Mahmoud da ya kasa boye farin cikin shi saboda arrival da daughter dinshi yace
"Then I will not be the first to say it..." Ya fada cikin dariya, shima alhaji Ismail dariyar karfin Hali yayi yana cewa
"Ok sir..." Dan hira sukayi for a few more minutes Sannan suka katse wayar. Ahankali suhail yayi kokarin mikewa sai alhaji ya rikeshi yana cewa
"Relax..." Suhail kurawa dad dinshi Ido yayi yana kallon shi kaman he's seeing him for the first time, ji yayi he's so mad at him for letting him suffer, yasan he can just say where Fatima is Sannan this is the second time that he's watching him suffer, like now yasan maybe Tana cikin garin Kano, kawai the most annoying part shine number ta is not going. Kara rufe  eyes dinshi yayi tare da sakin ajiyan zuciya.

Bayan Maryam tayi wanka ta shirya kanta cikin new Arabian gown da ta gani cikin closet dinta ta zauna ta bude laptop dinta, yan latse tayi taga messed a yawa da Eric da kuma friends dinta da basu San inda taje ba, wayanta ta daukanta bude taga lots of messages shima. Tunawa tayi da guy da suke waya a Nigeria, lumshe Idanuwa tayi Tana murmushi Mai kayatarwa, ahankali ta mike ta dauki phone da take amfani dashi a Nigeria ta bude ta dauki number mr I love you ta saka cikin phenomenon dinta, dailing ta farayi sai kuma ta kashe tare da hiding number sannan ta sake dailing sai murmushi kawai take.

Lokacin bayan sallah magrub suhail na zaune kan gadon asibiti ya jingina da bango idanuwanshi lumshe hannunshi dauke da cannula, hajiya Tana zaune rike da hannunshi Mara cannula, ringing din wayar shi yaji yayi saurin bude idanuwa, hajiya ce ta mike ta dauko wayar ta mika mashi, gani yayi no number amma sai yayi piçking ya saka a kunne tare dacewa
"Hello..." Cikin sick voice, daga chan bangaren Maryam ta lumshe idanuwa amma yanda taji voice dinshi tasan something is wrong,
"Hello..." Ya sake cewa yana sauraron response din wacce ta Kira, Maryam kasa kunne tayi Tana sauraron yanda yake nishi ahankali,
"Pls...waye..." Ya fada sounding so calm, sa sauri Maryam ta cire wayar ta kashe, ta ajiye, number tayi saving ta shiga whatsapp domin ganin Mai number, she was praying taga pics dinshi din tasan most people suna saka pics dinsu a dp, Tana hawa taga "no dp for big boys..." Taga an saka a dp dinshi.

Four days later

Har lokacin suhail bai dawo gida ba yana hospital, duk ya koma kala tausayi, Banda kuka babu abinda hajiya keyi Don cewa kawai take
"Eyeballs want to live me.." Shine abinda take fada in ta kalleshi, shima sai dai ya kalleta ya kauda Kai gefe, kawai hEs waiting for the appointed time of death Don yasan he can never survive it, shi kadai yasa abinda yake ji. Alhaji ya shiga tashin hankali fiye da tunanin Mai karatu amma he's just pretending to be a man, most of the time yanason kiran Maryam yayi mata magana but it will look as if saboda kudinsu yasa sukayi setup. Yana zaune a hospital ya kurawa suhail Ido, kallon yanda bakinshi ya bushe yayi. Ahankali suhail ya daga Kai ya kalli mom dinshi ya mika mata hannu, da sauri tazo ta Kama hannunshi
"Mommy..." Ya kirata cikin sanyinmurya, ahankali yace
"I want to ease myself...." Yafada jikinshi na rawa, da sauri alhaji ya mike ya kamashi ya kaishi bathroom, salima dake tsaye gefe daya fashewa tayi da kuka, bayan alhaji ya dawo daga bathroom hajiya tayi kneeling gabanshi Tana kuka Tana cewa
"Alhaji...Dan Allah...Dan annabi...ka fadamana inda wannan yarinyar take...I will not forgive you if I loose my only son..." Ta fada cikin matsanacin kuka, itama salima kneeling tayi Tana kuka, alhaji tsaye yayi tare da rike waist dinshi not knowing what to say, yana nan tsaye wayar shi ta dau Kara, ahankali ya saka hannu ya Fiddo wayar daga cikin aljihunshi, gani yayi alhaji Mahmoud né piçking yayi suka gaisa Sannan alhaji Mahmoud yace
"Yauwa ka fadawa Dan ka ya shirya...zuwa jibi zan aiko a daukeshi..." Alhaji Mahmoud ya fada Kai tsaye, baki alhaji Ismail ya bude not knowing what to say,
"Suhail kuma?..." Alhaji ya fada sounding out of words,
"Yes him..." Kallon alhaji hajiya da salima sukayi sunji yana kiran sunan suhail, ahankali aka bude Kofar bathroom suhail ya fito dafe sa bango, da sauri hajiya ta mike ta kamashi ya koma kan gadonshi,
"Ok sir..." Alhaji Ismail ya fada sannan ya katse wayar, kusa da suhail ya koma wearing a smile Sannan yace
"Son albishirinka..." Ya fada mashi, suhail daga manyan idanuwanshi yayi ya kalleshi without saying a word, cikin excitement alhaji yace
"Alhaji Mahmoud yace zai aiko a daukeka zuwa abroad..." Yafada cikin murna, suhail San kura mashi Ido yayi for a moment Sannan yace
"Am not going anywhere..." Yafada sounding so serious.
[12/15, 1:25 PM] ‪+234 706 075 5420‬: 22💜💛❤️💙💚
Wulakanci dodone...
💜💚❤️💛💙

® zuwairat (ummumaryam)

2️⃣2️⃣

Don't read if you didn't pay, strictly for sale.

Da sauri alhaji ya kalleshi tare dacewa
"What did you say?..." Ya tambayeshi cikin tashin hankali, Kau da kai suhail yayi Sannan yace
"I said am not going..." Ya amsa mashi calmly, matsowa alhaji yayi kusa dashi tare dacewa
"Ko dai ba kaji abinda nace ba?... I said alhaji Mahmoud shugaba yace he want your presence..." Bai idaba suhail ya kalleshi ya sake cewa
"Am not going..., " ya amsa mashi atakaice,
"Haba son...remember how you have wanted to work international organizations...kuma ko ka manta Maryam they you always ask for.." Suhail turo baki yayi tare da harde hannuwanshi a chest dinshi before saying
"Daddy...I don't care anymore..." Ya amsa mashi atakaice tare da komawa ya kwanta abinshi, zama alhaji yayi bakin gadon not knowing what to do, hajiya dadi taji cikin ranta, ita kuma salima komawa tayi gefe daya ta zauna tare da tagumi.
Chapter 60 · 0% Book details