Sashe 73
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
though it the last thing I do..." Ta fada Tana tafiya, wasu turawa biyu suka zo wuce suka gaisheta Ta amsa wearing a smile kaman babu abinda ke damunta, kitchen ta wuce face dinta dauke da murmushi, kallon chief chef din tayi tare dacewa "When is my father eating tonight ?..." Ta tambayeshi, "6:00pm.." Ya amsa mata, "Ok...then me and the visitor eat at 7:30..." Ta fada mashi, "Ok ma'am..." Ya amsa mata, "Pls I need something special...something from China..." Ta fada Tana dariya, dariya chefs din sukayi Sannan wata tace "It seems the visitor is special....should we wait for wedding bells?..." Ta tambayeta with excitement, "Hahhhh..." Maryam ta fada but face dinta bai nuna alaman dariya ba, falo ta koma ta zauna gefe dad dinta dake waya da yan Calvin Klein, sai da ya gama waya ya kalleta tare dacewa "Baby har kin gaidoshi?.. " ya tambayeta, ahankali ta daga mashi Kai tare dacewa "Yes daddy...I heard you talking to ck...zakayi min more shopping né!.." Ta tambayeshi Tana Dora kan ta kan shoulder dinshi, Dan murmushi ya saki Sannan yace "Nope..nace a kawo wa bakonmu new wardrobe...." Ya amsa mata yana Shafa janta dake kan shoulder dinshi, da sauri ta daga kanta tare da daure face "Dad is that necessary?..." Ta tambayeshi sounding sad, "Yes mana...he has to fit in ai...." "Pls daddy ba sai ka saya mashi ba...he have his own clothes...ya sa su..." Bata idaba alhaji ya kalleta tare dacewa "Baby its not good to block others goodness...in ka toshe hanyar samun wani ko alkhairi wani Kaima Allah zai toshe hanyar samun naka...kinji kou?.." Ya fada mata calmly, shuru tayi bata ce komai ba, "Baby zan Dan fita...I have a meeting by four..." Ya fada yana mikewa, itama mikewa tayi Tana cewa "Dad zanje..." "Nope...stay at home..." "Daddy am bored...pls zanje..." Ta fada kaman zatayi kuka, juyowa yayi yana cewa "Remember you promised bazaki fita ba...just stay at home...I will be back before dinner.." Ya fada sannan ya fita, Tana biye dashi har shi da wasu guys suka shiga mota suka tafi. Ciki Maryam ta koma thinking of what to do with suhail. Wayanta ta dauka tayi dailing number mr I love you amma its not going, sai taji duk batajin dadi, daman almost kullum Tana kiran shi ta boye number dinta taji voice dinshi yana hello hello over and over again, da akwai ranar dayace Fatima it's you?.. Amma batayi responding ba. Suhail kam sai da ya sha kuka as usual ya koshi sanna ya wanke face dinshi ya koma bedroom ya kan wata makeken designer cushion, babu abinda yake sai sauke ajiyan zuciya, he feels so helpless, remote dake kan tabe dake kusa dashi ya dauko ya kunna power button, yaga music channel yake, relaxing yayi yana kallo then yana sauke ajiyan zuciya, hannu yasa cikin aljihunshi ya Fiddo wayar shi, he wanted to make a call amma bai ha network kan wayar, ji yayi he's feeling cool saboda yanayin sanyin dakin amma the most annoying thing shine baisan daga inda sanyin yake ba din bai ga wata ac ba balle ya kashe. Yana nan zaune har wajen hour gud'a, ji yayi Ana knocking bakin Kofa, ahankali ya mike yaja ya bude kofa, wasu turawa ya gani da manyan boxes kaman gud'a hudu, "Sir your order just arrived..." Kallon su suhail yayi one after the other Sannan yace "What order?..." "Oh sorry...maryama group of companies called for a new wardrobe..for you...so can we come in so that you can select?.. We don't have all day..." Inji na gaban su, ahankali suhail ya koma gefe suka shigo da manyan bags din, suhail sai tunani yake wai shi yau ake siyawa Kaya, shida duk inda ya shiga cikin friends sai an kyasa da suturarshi' dukkan su shigowa sukayi har dawasu guys masu kyau da great body build, nan suka shaida mashi wannan guys din zasu saka Kaya sai shi ya zabi Wanda yayi mashi, ahankali suhail ya koma baya ya zauna tare da Dora Kafa daya kan daya tare dacewa "Ikon Allah...", first bag aka bude yaga jerin perfumes né kala2, sunfi kala dari cikin bag din, "Sir you're to select 15...that's the what the boss said..." Wanda ya bude bag din ya shaidawa suhail, bottles din turaren kawai abun kallo né, bai wani tsaya bata lokaci ba ya dauki 15 vatare dayaji kamshin su ba, amsa sukayi suka ajiyesu waje daban, wata katuwar bag aka sake daukowa suka bude, wasu soap da after shave na maza ya gani, gira daya ya daga yana kallon kayan wanka da creams, shuru yayi baice komai ba for a moment, ahankali daya daga cikin su yace "I think this will suit your skin color..." Injishi Don ya ga confusion a face dinshi, suhail bai ce komai ba ya amshi Wanda aka nuna mashi, daga nan suka sake bude wani bag aka Fiddo expensive and elegant shoes, a Ido kaman basu sa tsada amma duk Mai class yasan they're êxpensive, "Select 15..." Ogansu ya fadawa suhail, "Am taking 5... " Inji suhail, "The boss said you should take 15..." Ya shaidawa suhail, shuru suhail yayi yana kallon Palm sandals dake cikin shoes din, kafa yasa cikin daya yayi mashi Kyau Sosai, daman he hardly wear cover shoes sai Palm sandals. Nan ma ya gama selecting Sannan suka sauke sauran. Tattare Kayan sukayi tare dacewa "Pls we need a room..." Ogansu ya fada mashi, cikin kasala suy a nuna mashi hanyar bedroom, gani yayi sun kwaci sauran bags duk sunyi dakin bayansu yabi da harara din duk basu iya gane halin dayake ciki, he just which he's pain will go away in a blink of an eye, ya tsani kanshi sosai, kallon Kayan da yayi selecting yayi tare da sakin ajiyan zuciya, yana daga Kai yaga daya saga cikin model dinsu ya fito sanye da wasu arnayen black Jean sa riga, da sauri yace "I want this one..." Nan Wanda ke tsaye yasa aka cirosu. Atakaice anfi Hours biyu ana abu guda, sai da ya gama selecting guda 25 as ordered by alhaji Mahmoud Sannan suka tafi. Agogo ya kalla yaga six, rabonshi da sallah tun na asuba Sannan yasan Yanzu a Nigeria its night, ahankali y mike ya fita not minding Kayan dake gidan, gani yayi tare na duhu kadan amma duk koina haske ce tamkar rana, hannunshi biyu cikin aljihunshi ya dinga takawa har ya isa main part, yana shiga ya tsaya yana kallon falon for the first time Don dazun bai kalla ba because alhaji Mahmoud na nan, amma Yanzu he's looking at the aljannar duniya, Sam bai San Maryam na zaune gefe da da laptop gabanta Tana kallon shi ba, giant electric piano dake gefe daya ya kurawa ido "Dan kauye a birni...." Yaji muryt a daga gefe daya da sauri ya juya Don ya Dan tsorata, Dan murmushi yayi tare dacewa "Haka né"..pls hajiya Ina kiblar ku yake I miss a lot of prayer.." Ya fada sounding care free, kaman bataso ta daga yatsa ta nuna mashi, Dan juyawa yayi kaman zai tafi sai ya sake juyowa tare dacewa "And I need a phone to make call,,,kinsan ke kika kawoni nan..so komai ke zan tambaya..." Fashewa tayi da dariyar rainin hankali before saying "I know someone wants to call mommy and say...mommy Fatima is Maryam Mahmoud shugaba..." Ta fada Tana tale baki Sannan ta Kara dacewa "And pls while you're telling her that..don't cry...because your eyes just showed you have been crying..." Ta fada mashi, suhail ji yayi kunya ya mugun kamashi Don he can't believe she knows he cried, dariyar karfin Hali ya saki tare dacewa "Kuka zanyi mata sosai..kaman yanda kema zakiyi nan gaba...just show me the phone.." Ya fada mata wearing a killer smile, bataji word dinshi na middle ba, ahankali ta daga hannu ta nuna mashi wata phone dake jikin bango Sannan tace "If you don't want me to hear da akwai daya a bakin gate...mommys doll..." Ta fada Tana watsa mashi kallon banza, dariya yayi Sannan yace "Thank you....happiness..." Ya fada sannan ya juya da niyyar barin wurin.