Sashe 139
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Falon suhail aliyu yaje ya ya tarda shi kwance idanuwa sama, har aliyu ya shigo suhail bai sani ba, sai da ya zauna ya taba shoulder dinshi Sannan ya firgita, "Albishirnka" aliyu ya fada mashi, banza suhail yayi dashi kaman baiji abinda yake ba, "Kai fa matsalar ka kenan...in Ana yi maka abun arziki Baka gani..." Inji aliyu. Juyowa suhail yayi ya kalleshi Sannan yace "Wallahi in da zaka gane halin da nake ciki da ka bani distance kaman 20km...ka rabu Dani..pls.." Ya fada yana juya mashi baya, "I know what you're going through.." "No you don't..." Suhail ya amsa mashi atakaice, "Ko ban sani ba..your pain is my pain...shiyasa Yanzu nayi magana da Fatima, " aliyu ya fada mashi, ahankali suhail ya kalleshi daga inda yake zaune yace "Dan Allah in ka San abinda zai Kara bata min rai neboos don't tell me...I have seen and heard enough.." Suhail ya fada sounding so fed up with the whole thing, "Well she just confessed she hates you..." Aliyu ya fada mashi, "I know ai...ba sai ka fada ba...ai kullum abinda take fada min kenan..she hates me..." Ya fada tare da Jan tsoki, dariya aliyu yayi zai bude baki yayi magana sadeeq ya shigo yana cewa "Kai ni tafiya zanyi...kasan Yanzu Ina da aure..ba daya muke ba..." Ya fada cikin zolaya, harara both aliyu da suhail suka yi mashi aliyu yace "Sanda mu zamuyi ka gama Shan dadin. Naka sai dai manage..." Ya fada yana dariya, "Wallahi karya kake,...babu wani shanye dadi...wannan dadin bai shanyuwa.." Sadeeq ya fada mashi, idanuwa suhail ya lumshe thinking about lokacin da ya kusa balla Maryam, kawai sai ya saki dariya, kallon shi sukayi sadeeq yace "Da gani wannan ya kusa haukacewa...nidai kunga tafiya ta..." Inji sadeeq, yana bude kofa ya fita Yusuf ya shigo yana cewa "Am going...babe Dina Tana jifatu Tana jiran inzo daukan ta..." Ya fada, "Tou driver..." Aliyu ya fada mashi, dariya kawai yayi ya kalli suhail yace "Guy take it easy on your self...no do pass your self...ni dai kaji nawa shawarar..." Ya fada sannan ya juya suhail ya bi bayanshi da harara, aliyu kallon suhail yayi yace "Yaisa dazun muna magana...Wallahi Fatima tace min Tana Kaunar ka..." Ya fada yana kallon reaction dinshi, "Hmmmm pls ka Bari mana.." Suhail ya fada mashi, "Wallahi haka ta fadamin...kawai dai an shiga tsakanin ku né..." Da sauri suhail yace "Ban gane ba..." "She to,d me an fada mata kana iskanci da masu aiki..." Da sauri suhail ya dafa chest dinshi yace "Ni suhail?.." Ya tambayeshi idanuwanshi suna Chanza kala, "Hmmm Wallahi haka tace...Nima I told her wannan is a big lie...." Aliyu ya fada trying to relax him. Afusace suhail ya mike tsaye yace "Ni suhail akace Ina lalata da yan aiki?.." Ya fada yana nuna kanshi, mikewa aliyu yayi yace " haba relax..I told her ba haka kake ...na fada mata ko yanmatan kirki bakayi lalata da su ba so you won't with the maids,.," ai aliyu bai karasa ba suhail ya fita waje afusace yana cewa "Wallahi sai Ta fada min Wanda yace Ina lalata da masu ai..." Ya fada sounding so furious, da sauri aliyu ya bi bayanshi yana cewa "Kaga matsalar ka kou?.. Yanzu Ina zaka?..sai da tace kar in fada maka komai ya wuce amma now you want to make me look small in her presence..." Aliyu ya fada yana biye da suhail dake tafiya cikin sauri, duk idanuwanshi sun Chanza kala, ba komai ke bata mashi rai ba sai duk yanda yake claiming da kuma duk yanda yake ji da kanshi a rasa Wanda za'a hadashi da shi sai masu aiki, "Pls slow down mana..." Aliyu ya sake fada mashi ganin ya nufi part din salima, "I should slow down kou?..an Shafa min kashin kaza a wurin yarinyar da nafi so I you think I should fold my hands kaman sakare kou?.. To Wallahi in ka ga anyi zamanlafiya gidan nan yau sai Ta fada min Wanda ya fada mata haka..." Ya fada still walking in hurry'' rike shi aliyu yayi ya kwace, "Pls ka bar wannan maganar Wallahi na fada mata ba haka kake ba..." Banza suhail yayi dashi ya shige part din salima, aliyu tsayawa yayi waje tare da dafa goshinshi yana cewa "This dude is so annoying..." Ya fada yana juyawa, hannu yasa Cikin aljihunshi ya Fiddo car keys dinshi yana cewa "Kunfi kusa...daga nan kun daidaita kanku..."ya fada yana shigewa motar shi. Suhail na shiga part din salima ko sallama baiyi ya wuce dakin Maryam direct, yanda ya bango kofa yasa Maryam saurin mikewa idanuwanta duk waje, "Ubanwa ya fada maki Ina lalata da masu aikin gidan nan?.." Ya fada in a voice da Maryam bata San shi dashi ba, Dan kallon shi tayi tare da kauda kanta gefe daya alaman she won't say a word, afusace ya rike shoulder dinta ya girgiza ta da karfi yace "I said who told you such rubbish about me...who bring me down to such a low level..." Ya fada yana girgiza ta da karfi, jikinta na rawa saboda yanda yake shaking dinta tace "Pls it's over...ba Yanzu bane ai.." "Bazaki fada min ba?" Ya sake daka mata tsawa bai barta ta karasa abinda take cewa ba, "Pls a bar maganar..." Ta sake fada mashi cikin cracking voice, "Ok shikenan...tunda you won't say it...I will interrogate them...sai su fada min ranar da wani Abu ya shiga tsakanina dasu..." Ya fada yana juyawa daga dakin Sannan yana kunce belt dinshi, da sauri Maryam tabi bayanshi Tana cewa "Pls babu ruwansu...pls let it go..." Ta fada mashi ganin yanda yake kunce belt, banza yayi daita ya Kama hanyar part din hajiya, Maryam sai gudu take Tana biye dashi yana bashi hakuri amma ko juyowa baiyi ba balle ya kalleta, kofa falon hajiya ya bude rike da belt dinshi hannu, idanuwanshi kaman garwashi saboda tension, "Pls stop..." Maryam ta fada Tana fashewa da kuka har lokacin Tana biye dashi, "You can only save them if you tell me who told you so...amma if not Wallahi na lahira sai ya fisu Jin dadi.." Ya fada mata atakaice yana bude Kofar dakin masu aiki, cikin tashin hankali duk suka mike tsaye, Maryam na biye dashi sai kuka take Tana cewa "Sorry..." "Dan ubanku ni suhail na taba tab'a maku hannu?.." Ya fada cikin ihu yana daga belt dake hannunshi, duk durkusawa sukayi suna aa, da sauri Maryam ta zagayo ta rungume shi Tana kuka Tana cewa "Pls don't beat them...ba su bane..." Cikin matsanacin kuka, tureta ya farayi amma ta rike shi gam, "Tou ki fadamin who told you so." Ya fada mata sounding a little bit calm, cikin kuka tace "It's Salman...'" Ta fada still hugging him, wani irin dariyar takaici ya saki Sannan yace "you believed him.." Ya tambayeta, shuru tayi Tana kuka, kallon su murja dake durkushe kasa yayi Sannan yace "Tsakanin ku da Allah na taba rikewa daya daga cikin ku hannu?.." Ya tambayesu, da sauri suka girgiza mashi kai duk jikinsuna rawa, Maryam dai taki sakinshi gani take zai sake yin kokarin dukansu, ajiye belt din yayi tare da rike shoulder dinta yace "Ki sake ni tou" ya fada kaman bashi né so tensed minutes back ba, "You will beat them..." Ta fada kanta kan chest dinta, "No...am just going to Salman...so he can tell me when nayi lalata dasu..." Ya fada yana cire hannunta daga jikinshi, yana fita ta sake bin shi Tana cewa kar ya je, humaira saukowa tayi downstairs Maryam ta kalleta ta watsa mata harara Sannan ta bi bayan suhail, itama humaira saukowa tayi ta bi bayanshi Tana cewa "Sir what's the problem..." Ta tambayeshi Tana biye dashi da gudu, a fusace ya juyo yace "Stay out of this...go back .." Ya umarceta, ahankali ta juya without saying another word, Maryam was surprised da yanda tabi umarninshi babu gardama hakan bata mata rai yayi sosai, suhail part dinshi ya shiga Don daukan car keys Maryam ta shige tare da Kulle Kofar da keys ta boye keys din cikin bra dinta, suhail na fitowa daga bedroom ya ganta tsaye bakin kofa, afusace ya nufo ta tare dacewa "Ki bani hanya..." Ya fada yana wullata gefe daya, gani yayi ta Kulle Kofar. "Give me the keys.." Yayi commanding dinta yana mika mata hannu, kneeling tayi daga inda take tsaye Tana cewa " Dan Allah kayi hakuri kar kaje..." "Sai naje...badai munafurci yake yi ba...to sai nayi maganin shi..." Suhail ya fada sounding still angry, "Kayi hakuri...pls I beg you..." Ta fada Tana kuka, tsaye yayi yana kallon ta, he's so angry da ko gani bai yi sosai, ahankali ya koma baya ya zauna sai nishi kawai yake, "I can't believe you believed him...I can't believe bayan duk maganar da nake maki baki aminta Dani ba har kika Bari wannan munafukin ya shiga tsakanin mu...ban San ya zanyi maki ba...maybe in Fiddo maki zuciya ta kiyi analyzing da kanki..." Ya fada cikin bacin rai, Maryam sadda Kai kasa tayi Tana hawaye, "Am so tired...na gaji da komai..." Inji suhail, "Sorry..." Maryam tace, "Don't tell me sorry...an fada maki sorry will work?..you are engaged to the guy who threatened me..." Ahankali Maryam tace "Pls Salman Yafada maka hakan da gaske?.." Ta tambayeshi Tana Dan goge face dinta, kallon haushi da takaici yayi mata Sannan yace "Aa karya nake...kinsan am a lier..dalla malama give me my keys...." Ya daka mata tsawa ,ahankali ta mike tsaye ta bude gaban rigar ta ta saka hannunta ta dauko key din duk suhail yana kallon ta, Tana mika mashi ya Kama da hannunta ya jawota jikinshi, kaman wata feather in ta fada jikinshi, Dan zamewa taso yi ya sake janta har sai da ta haye ciki shi Sannan yace "Nayi maki Kama da makaryaci?.." Ya tambayeta, ahankali ta girgiza mashi Kai alaman no, "Then why kike tambayan ta if Abunda yace is true or lies..." Shuru tayi Tana kallon idanuwanshi da kuma bakinshi dake motsi kadan kadan, "Ki na son ki San gaskiya if am lying ko saying the truth...if it's true me zakiyi?.. Ba kin amsar mashi zobe ba?.. Wato ke shi zaki aura kou..." Ya fada mata Tana kwance kan ruwan cikin bakinshi kusa da nata, shuru tayi idanuwanta kan