← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 131 OF 190

Sashe 131

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

Maryam Tana fita ta taka kaman taki ashirin Sannan ta samu gefen wani gida ta tsaya Tana jiran zuwan yaron Salman.
bayan kaman minti talatin suhail ya mike sai itama humaira ta mike,
"Anty Bari inje Inyi sallah...in lokacin abinci yayi ki kira mu..." Ya fada mata,
"Ai wannan dole né...dole yau in dage in dafa abinda zan burge balarabiyar nan..." Inji salima, bai Kara cewa komai ba ya fita humaira na biye dashi, suna fita waje humaira tace
"Am so excited.." Ta fada cike da farin ciki, shuru suhail yayi yana tunani,
"But what ring is she wearing?.." Suhail ya fada kasan makoshinshi,
"I didn't see any ring.." Inji humaira,
"It's in her engagement finger.." Suhail ya fada cikin tashin hankali,
"Well we will find out...." Inji humaira, idanuwa suhail ya lumshe Sannan yac
"Her behavior gives me totally satisfaction..." Ya fada ciki da Jin dadi, dariya humaira tayi tace
"Did you see how shocked she was?...she was motionless...she was just standing staring at our hands..." Humaira Ta fada Tana dariya,
" did you think she's really jealous?.." Suhail ya tambayeta,
"Yes of course...she is..." Humaira Ta amsa mashi daidai lokacin da suka iso bakin Kofar part din hajiya, tsayawa suhail yayi ya yana cewa
"But she never ssh e love me...she always reply with I hate you..."
"Am thinking it's because of the way you treated her in the first place..." Ajiyan zuciya suhail ya saki Sannan yace
"I apologized like a zillion times..." Ya fada cikin sanyinmurya, murmushi ta saki Sannan tace
"Some people don't easily let go...especially if they think they don't deserve what you did to them...but I think the days of your apologies are over...she should apologize for not showing concern..." Humaira Ta kwantar mashi da hankali, ajiyan zuciya suhail ya saki Sannan yace
"Let me pray...make sure you does same..." Ya fada sannan ya juya,
"Yes sir.." Humaira Ta amsa mashi sannan itama ta shiga ciki, part dinshi ya koma yadauro alwallah ya fito,

Ita kam Maryam har lokacin Tana tsaye inda take Tana jiran zuwan yaron Salman amma shuru bai zo ba, ta Kira Salman yace yaron na hanya, Tana daga Kai taga Suhail ya taho, shima yana daga Kai ya ganta, murmushi ya saki na second daya Sannan  ya daure fuska ya zo ya wuce kaman bai San Allah ya ajiye wata wajen ba, itama Maryam fara latsa phone dinta tayi kaman bata ganshi ba, sai da ya wuce Sannan tabi bayan shi da kallon haushi da tsana, number Salman sake dailing amma Don haushi bai daga ba,miji tayi shima Salman din batason ganinshi, number Aisha islamiyya friend dinta ta Kira, tunda take bata taba zuwa gidan su Aisha ba amma yau she need somewhere to stay, she want to be far away from home, Aisha na piçking tace
"Pls ya sunan unguwar ku...I want to visit..." Ta fada voice dinta na rawa, Aisha shewa tayi saboda murna Don sau biyu Tana zuwa gidansu Maryam amma ita bata taba zuwa ba, address ta bata Maryam tace
"Ban ganewa..but zan tsaida Mai tricycle sai ki fada mashi.." Inji Maryam, Katse wayar tayi ta taka zuwa bakin titi ta samu Mai adaidaita ta Kira Aisha Sannan ta mika mashi waya sukayi magana.
Suhail na fitowa daga masjid yaga bata wajen alaman ta tafi, ajiyan zuciya ya saki dukda deep down he's not happy,
"You're really trying...," ya fadawa kanshi,

Maryam Tana zuwa gidansu Aisha ta dake ta gaisa da iyayen Aisha sanna suka shiga dakin Aisha, Aikam sai ta fashe da kuka, cikin tashin hankali Aisha ta fara tambayan ta abinda ke damunta amma shuru sai kuka, Maryam tafi hour biyu Tana kuka Aisha gajiya tayi da rarrashi ta koma gefe Tana kallon ikon rabbi, Aisha kallon yanda idanuwanta suka kumbura tayi ta Dan mike ta taba goshinta taji zafi sosai.
"Haba sister Fatima...wai me yayi zafi haka?.. Ai kome adua zakiyi ba kuka ba,..Sannan problem share is the problem solved...pls kukan ya isa haka nan..." Aisha ta fada mata Kama zatayi kuka, ajiyan zuciya Maryam ta saki ta koma ta kwanta Don tasan ko za'a shekara tambayan ta batasan abinda zata ce ba, sai bayan sallah magrub ta mike ta shiga bathroom tayi alwallah ta fito tayi both asar da magrub Sannan tace
"Zan tafi..." Ta fada cikin muryar da bai fita saboda  dishewa, kallon mamaki Aisha tayi mata Sannan tace
"Daman kuka ya kawo ki?.. Kawai dai kina néman inda zaki zauna kisha kuka...gaskiya ni banji dadin wannan visit din ba..." Ta fada mata Kai tsaye, ajiyan zuciya Maryam ta saki Sannan tace
"Kiyi hakuri...zan sake dawowa...am sorry today is just a very bad day for me..." Ta fada kaman zata sake sabon kuka,
"Naji..it's ok...amma ki Dan ci abinci kafin ki tafi..." Ahankali ta girgiza Kai tace
"I can't eat right now..some other time..." Ta fada Tana daukan vail dinta,
"Muje in rakaki..." Inji Aisha, fita sukayi ta dauki wayarta ta kunna', bayan kaman minti daya Kiran salima ya fara shigowa, bata daga ba, few minutes later alhaji shima ya kirata, ta so piçking amma sai ta rasa abinda zata ce,

A gida kam suhail sai kallon window yake ko zai ba shigowanta amma shuru har yayi sallah magrub, Kiran salima yayi ya tambayeta If she's back Ta amsa mashi da aa,, compound suhail ya dawo ya zauna tare da rafka tagumi shi duk tunanin shi suna tare da Salman. Da taimakon humaira suka koma part din salima bayan sallah ishai, Don ce mashi tayi ya nuna kaman bai San Tana existing ba balle abinda tayi ya dame shi, suna zaune kan dining Wanda suhail ko spoon daya na abinci bai ci ba yana tunanin halin da Maryam ke ciki yaji an bude kofa, dukkansu daga Kai sukayi, Maryam ce ta shigo,kanta kasa, da sauri salima ta mike Tana cewa
," Fatima Ina kika shige haka...", daga inda suhail ke zaune yana kallon yanda idanuwanta suka kumbura alaman ta sha kuka, ahankali ta wuce without saying a word
"Wai ke make damunki né hajiya maryama..." Ya tambayeta, da sauri ta juyo ta watsa mashi kallon haushi Sannan tace
"Ba'a sani..." Dariya ya saki tare dacewa
"Wai me yayi zafi haka...ko fa gaisawa bamuyi ba...in ba fada me ya kawo gaba..." Yafada sounding so calm, sake juyo wa tayi ta nuna shi da tsaya daga inda take tsaye bakin hanyar shiga bedroom tace
"Ahf...." Sai kuma tayi shuru,
"You say.." Suhail ya tambayeta hankalin shi kwance,
"Shafa kaji..." Ta fada sannan ta shige,

Don't read if you didn't pay.
42💜💛❤️💚❤️
Wulakanci dodone...
💙💚💛💜❤️

® zuwairat (ummumaryam)

4️⃣2️⃣

Har suka iso Kano suhail bai ce komai ba, Kawai tunani yake yanda zata kasance, kallon humaira dake faman kalle2 new environment dinta kawai yake, itama kallon shi tayi ta sakar mashi murmushi, shima na karfin Hali ya maida mata, kowannensu rike da trolley, humaira tayi kokarin hada nashi da nata amma yaki,
"I love this place...everyone around is black.." Ta fada Tana dariya lokacin da suke fitowa daga cikin airport, bai ce komai ba ya Samo masu daya daga airport taxi Don he wants to surprise his mother with his visit, bag dinsu aka saka baya booth su ka shiga mota, Banda faduwar gaba babu abinda yake, he's so afraid, yasan what he has been through ko makiya shi bai fatan ya shiga cikin such hell, humaira kallon shi tayi tace
"Sir you look nervous...pls calm down.." Ta fada mashi ahankali, Dan ajiyan zuciya ya saki yace
"It's not easy for me...am so afraid.." Ya fada mata gaskiyar yanda yake ji, murmushi ta saki ta Kama hannunshi tare dacewa
"There's nothing to be afraid of...let me give you something that will make her mad...if we get home let's just act as if we're dating..."Bata karasa ba yayi mata wani irin kallon da sauri tace
"Just in her front...in her presence..." Ta karasa maganar ta, still kallon ta yake, he's thinking kaman kilan she's into him but pretending because of her job,
"What will I achieve by that?.." Ya tambayeta, da sauri tace
"She will be jealous...she will definitely be sad..." Dan dariya suhail yayi yace
"She won't be...remember I told you she don't care about me..." Dariya itama humaira tayi tace
"Let see...because I know no lady will hate you totally..." Tafada mashi, bai Kara cewa komai ba ya kauda Kai gefe yana tunanin maganar humaira, Sam bai ga ya hakan zai taimaka ba, shi dai he's hoping kar ma ya ganta  har ya bar gidan.
Maryam kam ranar data zo gida she was expecting Salman ya kirata nan take but bai Kira ba sai sai kusan 8:30 na dare, haushi takaici da bakinciki duk sun mamaye ta, she can't believe sai lokacin yake kiranta, tsayawa tayi Tana kallon wayar, har ta tsinke bata taba wayar ba, sake Kira yayi wannan lokacin sai da ta kusa yankewa sannan ta daga ta saka a hands free amma batayi magana ba
"Baby am so sorry..Dan Allah ki yafemin..." Ya roketa, shuru tayi Tana sauraron shi,
"Wallahi Sam na mance shiyasa...I was so busy né...kiyi hakuri " ya sake comforting dinta,
"Ba komai..." Ta amsa mashi cikin sanyinmurya, da sauri yace
"Baby am coming..let me get back to you..." Ya fada bai jira amsarta ba ya katse, kwanciya tayi tare dayin rub da ciki Tana jiran ya kirata because most suna waya sosai da dare kafin su kwanta amma ranar bai kiraba zoben hannunta ta kalla sai walkiya kawai yake, ajiyan zuciya ta saki. The following day which is ranar da su suhail zasuzo Salman bai kirata ba sai Karfe goma, shima Kiran sharp2 wai yana sauri, kashe wayar tayi gaba daya Don she don't want him to call with another excuses.
Chapter 131 · 0% Book details