Sashe 152
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
Suhail na kwance ya lullube kanshi yana bacci yaji karar waya, ringing din wayar yasa ya farka daga bacci, dan tsoki yaja ya daga hannunshi dake dauke da cannula ya dauki wayar, yana dauka ya maida Dayan hannun Sannan yayi piçking,
"Hi..." Suhail ya fada cikin voice dake chan kasa, idanuwa aliyu ya lumshe tare sa sakin ajiyan zuciya Sannan yace
"Oga how far...wannan voice din haka hope you're alright..." Aliyu ya fada mashi sounding normal,
"Yes...na dan fara bacci né..." Yafada mashi without telling him he's sick Don ya gaji da fadawa mutane bai da lafiya
"Ayya..sorry I woke you up..how are you feeling Yanzu...hope dai ka warke?.." Aliyu ya tambayeshi, ajiyan zuciya ya saki yana. Kallon hannunshi dake daure da cannula yace
"Yes..am better..yasu mommy da sauran yan gidan..." Inji suhail
"Duk suna lafiya..." Aliyu Yafada Sannan ya danyi shuru for few seconds Sannan yace
"Dude dazun mutuniyar ka ta kirani..." Aliyu ya fada mashi, shuru suhail yayi yana sauraron ahi Don yasan he has something to tell him,
"Kasan me take cewa?.." Aliyu ya fada yana dariyar rainin hankali, idanuwa suhail ya lumshe Sannan yace
"Nope..." Ya amsa mashi atakaice,
"Hmmm wai Tana cewa pls..wai I should marry her...can you believe that?..." Aliyu ya fada kaman an fixgo maganar daga bakinshi, suhail najin statement din aliyu ya Dora hannunshi Mai cannula kan chest dinshi yana sakin wani irin nishi kaman Mai asthma, aliyu shuru yayi yana sauraron abinda zaice, Jin shuru yayi yawa yasa aliyu cewa
"Imagine fa .." Aliyu ya sake fada mashi,
"Hummm she really said that?." Suhail ya tambayeshi cikin karfin haki hannunshi kan chest dinshi,
"Wallahi haka ta fada min...wai dad dinta yace ta Fiddo miji in few days ko kuma shi ya zaba mata duk Wanda yake so...wai she's afraid to marry someone she's not acquainted with...nace kaifa sai take cewa wai mommy bata sonta...Allah so funny nake fada maki..." Aliyu ya fada yana dariyar karfin Hali babu abinda yake son ji sai abinda suhail zaice, ajiyan zuciya suhail ya saki hawaye na taruwa idanuwanshi
"Gaskiya Ta fada..." Inji suhail
"Ban gane gaskiya Ta fada ba...what do you mean by that..." Aliyu ya tambayeshi
"Mommy bata son ko ganinta...ko yau Fatima ta auri wani I won't see her fault....it's the fault of my mother...ko kadan bata da laifi...so what do you see?... " Suhail ya fada trying to control the pain he's going through at that moment,
"Bangane what do I see ba..." Aliyu ya fada sounding a little bit furious
"I mean ya ka gani game da abinda tace...game da bukatar ta..."
"Wane irin tambayan banza né wannan?... I see nothing in a request but stupidity...kana ganin ko duniya zata taru Kaina zan aureta né?... Ai it's not possible...not after what you have been through because of her..." Aliyu ya fada cikin bacin rai, shuru suhail yayi for a moment yana sauraron shi, sai da yayi shuru suhail yace
"But remember ko da bata aureka ba zata auri wani..." Aliyu bai Bari suhail ya karasa ba aliyu yace
"And so fucking what..,taje ta auri wani mana...ni Ina ruwana...guy ni abinda yasa kaji na fada maka its because you should do something before she marries another man..ni kaji dalilin dayasa na kiraka sai anjuma...." Aliyu ya fada yana kokarin kashe wayarshi, da Sauri suhail yace
"Wait...tell me..kana iya auren yarinyar da mahaifiyarka bata kauna kuma ita yarinyar in question tasan ba'a sonta?... Ok let's assume Kai kace bazaka bi umarnin mahaifiyarka ba...ita yarinyar zata amince after everything?.. Wallahi Fatima bata da laifi...kawai farin cikina is that ta furta she loved me...wannan ma ya isheni ...Fatima is a diamond da ba kowa ya San ita wacece ba...kawai ka amince..." Bai karasa ba aliyu ya sake cewa
"Kai sai da saf..." Still bai karasa ba suhail yace
"Remember kanason ta but left her because of me...tou Yanzu am freeing her for you..." Bai karasa ba yaji aliyu ya kashe wayar, ahankali suhail ya saki hawaye dake manne a idanuwanshi ya saki wani irin kuka Mai tsuma zuciyar Mai sauraro
"Mommy kin cuceni...mummy Kin kasheni..." Shine abinda yake fada cikin kuka, wannan baccin da yake yake niyyar yi gagararshi yayi. Kawai tunani yake Maryam zata auri wani bashi ba, he knows no girl in her right senses zata auri Dan wacce ke tozarta kaman yanda mommy dinshi ta dinga tozarta Maryam.
Maryam bata tashi ba sai bayan sallah magrub, da kyar ta samu tayi sallah saboda yanda duk wani joint dinta ke mata zafi, nan inda tayi sallah ta kwanta tare da lullube kanta da hijab datayi sallah, Jin shuru yasa Salima ta shiga ta ganta kwance sai kyarma take, da sauri ta karasa wajenta ta yaye hijab din taji jikinta rau,
"Kai jamaa..Yanzu rashin. Lafiya zakiyi Fatima?... Dan Allah ki bar tada hankalinki...komai yayi farko zaiyi karshe..." Salima ta fada mata Tana rike da hannunta, bakinta na rawa tace
"Anty....na gaji..." Ta fada hawaye na fita daga idanuwanta,
"Naji...tashi muje falo in baki magani...." Salima ta fada Tana kokarin janta, ahankali ta mike tsaye hannunta cikin na Salima suka fita falo,
"Anty Ina baby..." Ta tambayeta kaman Mai Jin sanyi'
"Tana goye bayan inna ..ko in amso maki ita?.." Salima ta tambayeta, ahankali ta girgiza Kai ta zauna kan kujera tare da nannade legs dinta cikin rigar dake jikinta, ciki Salima ta shiga ta fito da drugs sai kuma ta shiga kitchen ta fito da pepper soup cikin plate ta ajiye mata ta shiga cikin fridge ta dauko mata ruwa,
"Kici sai ki sha maganin..." Salima ta umarceta, babu musu ta ci dan Sannan Tasha magani, so tayi ta koma ciki Salima ta hanata, Tana nan zaune alhaji ya shigo ciki, kallo daya yayi mata yace
"Daughter meke damunki?.." Ya tambayeta yana zama kusa daita,
"Ba komai.." Ta fada cikin sanyinmurya,
"Albishirinki...." Alhaji ya fada mata, ahankali ta daga weak and swollen eyes dinta ta kalłeshi Sannan tace
"Goro..."
"Yauwa...I want to tell you that the new baby is your namesake..." Alhaji ya fada mata, idanuwa ta zaro tace
"You're giving her my name?.." Ta tambayeshi sounding so excited ahankali ya daga mata Kai alaman eh
"Wow...am so happy...." Ta fada Tana dariya,
"Then I want you to look happy...kinji kou..."ya fada mata, da sauri ta daga mashi Kai, mikewa yayi ya shiga bedroom Salima dake zaune ta mike tabi bayanshi, baby yasa aka amso mashi yayi mata huduba Sannan ya fita, Maryam amsar baby tayi Tana kiranta da my namesake, bayan sallah ishai ta koma dakinta ta kwanta still feeling sick, duk Daren ranar batayi bacci ba, tayi wannan tunanin tayi wancan tunani har garin Allah ya waye.
Yau gidan Salima cike da mutane so bata fita ko da falo ba, Tana dakinta sai tunanin abinyi take, she's been waiting to hear from aliyu amma har Karfe 5 na yamma bai kirata ba, dailing number shi tayi baiyi piçking ba, sake Kira tayi taji not reachable, ajiye wayar tayi Tana kuka. Abangaren suhail shima baiyi bacci ba har Karfe biyu na dare, ahankali ya mike ya shiga bathroom ya fito da alwallah ya fara sallah nafila dukda he's weak and fragile bai zauna ba sai bayan kaman hour biyu sanna ya dauko alquran ya fara karantawa yana hawaye. Sai da safe bayan sallah asuba ya samu ya danyi bacci.