Sashe 132
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
Taxi na tsayawa bakin gate din su suhail ya fito, yana taka kasa yaji heart beat din ya Karu, bag dinsu aka Fiddo sukayi bakin gate, knowing suhail yayi yana kallon humaira da excitement is written all over yace
"Hmmm you look so happy.." Ya fada mata, daidai lokacin da maigadi ya bude gate, yana gani suhail yayi saurin gaisheshi tare da gaishe da humaira cikin harshen Hausa, dariya humaira tayi tare da daga mashi hannu, ciki suka shiga suhail na cewa
"Welcome to my home..." Ya fada mata yayin da suka nufi part din hajiya, maigadi na biye dashi da bags dinsu,
"Thank you sir..." Ta fada Tana tafiya, securities kallon humaira kawai suke baki bude,
"Kai Allah yaisa...Allah am salivating..." Inji daya daga cikin security men dake kallon humaira dake tafiya kaman batason taba kasa,
"Ko Ina wannan bawan Allah ya samu wannan tsaleliyar yarinyar?" Inji daya saga cikin su. Magana kawai suke kan humaira, suhail bude Kofar falo yayi ya shiga humaira na biye dashi, lokacin hajya na zaune falo kasancewan off take, Ana bude kofa tayi saurin juyowa, da sauri ta mike shima suhail da gudu yaje ya rungume uwarshi, kiss hajiya ta fara yi mashi all over his face Tana cewa
"Eyeballs nayi missing Dinka..." Ta fada Tana kallon face din danta,
"Dana ya Chanza...ka ganka kuwa..har ka fini kyau" Ta fada sounding so out of words, ko kadan murnar ganin suhail bai Bari taga humaira dake tsaye wearing a smile ba, sai da ta gama ta daga Kai ta gahumaira, da sauri ta saki suhail Tana cewa
"Habibi wacece wannan" Ta tambayeshi Tana sakinshi tare da Kama hannun humaira, dariya suhail yayi yace
"Mommy she's humaira..humaira meet my sweetheart..my first love..the First Lady of my heart..." Hajiya bata Bari ya karasa ba ta ta Kama hancinshi, dariya suhail ya saki, gaidata humaira tayi Tana kallon wonderful moment dake faruwa tsananin d'a da uwa, cike da Jin dadi hajiya ta amsa duk tunaninta suhail ya Samo wata kuma balarabiya, rungume humaira tayi Tana wakar larabawa, suhail tsayawa yayi yana kallon su yana dariya, hajiya tallabo face din humaira tayi ta dinga jera mata kiss, ni Kaina ban taba. Ganin ha jiya so happy haka ba, hannunta ta rike Sannan ta Kama hannun suhail tayi upstairs da su, suhail da humaira kallon juna sukayi suka sakarwa junansu murmushi. Suna isa bedroom tayi saurin fitowa Tana cewa
"Am going to prepare something for you...relax..." Ta fada cike da farin ciki, da sauri suhail yace
"Mommy ki dawo tukunna...pls I miss you..zo ki zauna in dinga kallon ki..." Ya fada mata amma ko sauraron shi batayi ba ta fice
"You have such a lovely mother and you were will to give it up?" Hannu suhail ya daga mata alaman tayi shuru, nan take tayi shuru kanta kasa,
"You won't understand the way am feeling now,...it seems my heart will jump out of its rib cage..." Ya fada muryar shi na rawa,
"Sorry sir...but pls just be strong..." Ta fada mashi cikin sanyinmurya, ahankali yayi nodding alaman ok, mikewa yayi yana cewa
"Am coming.." Ya fada Sannan ya fita, downstairs ya sauka ya samu mom dinshi a kitchen sai hada Kayan abinda zata dafa take while masu aiki na taimaka mata, yana shiga su murja suka durkusa suka gaisheshi, rungume hajiya yayi ta baya kaman yana son ta goyashi yace
"Mom pls don't stress yourself..." Ya fada yana rungume da bayanta, Shafa kanshi tayi tace
"Baby you won't understand how am feeling..." Kara rungume ta yayi yace
"Mommy Ina humaira zata zauna..."
"Son kaje upstairs..duk dakin da yayi maka ta zauna...kaji kou?.." Ta fada Tana yayyafawa liver dayayi kankara ruwa,
"Ok mom...nasan part Dina yayi kura sosai..." Bai karasa ba hajiya ta katseshi da cewa
"Haba baby Ina da rai zan bar part Dinka yayi kura?.. Ai after two two days nake sawa a gyara...jiyama sai da akayi dusting wajen...so your place is ok..." Ta fada mashi, dariya yayi tare dayi mata kiss Sannan ya bar wajen, fita yayi ya sake hawan upstairs ya bude wata bedroom yaga it's nice and neat, dakin mom ya koma ya umarci humaira ta biyoshi, bag dinta ta dauka ta biyo shi har dakin,
"This is your room during our stay...manage it..." Ya fada, da sauri ta shige Tana cewa
"This is more than manage...thanks..." Ta fada mashi,
"Now freshen up..when we eat I will take you to see the person that disturbe my peace of mind.." Ya fada wearing a smile, itama murmushi ta saki Sannan tace
"We will disturb hers too..I promise.." Dariya yayi yace
"I doubt that..." Ya amsa mata atakaice
"Then let's see.." Ta fada in confidence
"Ok then.." Ya fada sannan ya fice daga dakin, dakin hajiya ya shiga ya dauko bag dinshi Sannan ya fice, yana fita compound ya Kama kallon part din salima yana tafiya, ajiyan zuciya ya saki ya bude part dinshi ya shige, everything was as it is when he left,
"Sweet mother...duk Wanda ya rasa uwa dole yayi kuka..." Ya fada yana wulla kanshi kan kujera,
"Home sweet home.." Ya fada tareda relaxing, bayan kaman minti talatin ya mike ya shiga ciki ya watsa ruwa ya fita ya tsaya gaban mirror yana kallon face dinshi, murmushi ya saki tare da girgiza Kai, bag daya kawo ya bude ya Fiddo wasu beautiful casual dress farare tas ya saka, wata bracelet na maza ya saka Sannan ya tsaya gaban mirror ya dauki man gyaran gashi ya Shafa akai, Banda walkiya babu abinda gashin kanshi yake, gyara face dinshi yayi ya murza hannunwanshi tare da cewa
"Rabbi ba bawan ka...have mercy on me.." Ya fada sannan ya fita, yana zuwa falo ya tarda Ana jera abinci kan dining, falon sai kamshi kawai yake, hajiya dake tsaye kusa da dining Tana ganinshi tayi saurin ware mashi hannu, cikin kasaita ya taka ya fada jikinta, she can't just stop looking at him Don wani irin sonshi takeji cikin heart dinta,
"Bari in kirawo humaira" ya fada sannan ya hau upstairs, sallama yayi dakin humaira taba shi izinin shigowa, yana shiga ya tardata zaune Tana latsa waya, sanye take cikin wasu Arabian fitted gown baki, gashin kanta zube har gadon bayanta sai kyalli kawai gashin yake, tayi formal makeup, kallon shi kawai take, shima Dan kallon ta yayi for a moment Sannan yace
"Food is ready...let's eat.."
"Ok sir..." Ta amsa mashi sannan ta mike ta biyo bayan shi, babu abinda take tunanin she can't wait to see the lady that is rejecting this hot dude, hajiya zama tayi Tana jiran zuwansu, sau kowa sukayi hajiya da kanta ta mike ta zuba masu liver sauce da white rice, sai coslow da fruits, sai kuma pepper soup na kaza, humaira sakewa tayi taci ta koshi kuma taji dadin abincin sosai, shi dai suhail bai wani ci ba, abinda ke damunshi daban. Bayan masu aiki sun gyara inda sukaci abinci suhail ya kalli humaira tare dacewa
"Let me show you my home..." Ya fada yana mikewa, itama mikewa tayi tare dacewa
"Ok sir.." Hajiya data kasa rufe baki saboda farin ciki tace
"Amma Dana kayi saa...har sir take ce maka..." Dariya suhail yayi yace
"Mom ba abinda kika tunani bane...kawai secretary dinace..." Wata bazawarar dariya hajiya ta saki tace
"Zaka Raina min hankali kenan..." Ta fada Tana dariya, shima dariya yayi yana Kama hanyar fita,
"Mommy I love this language..it's so melodious..." Humaira Ta fadawa hajiya,
"Don't worry sweetheart..I will teach you..." Hajiya ta fada cike da Jin dadi, fita sukayi suhail na gaba humaira na biye dashi, sai da suka Kai bakin Kofar part din salima suhail ya tsaya tare da dafa kirjinshi, humaira dafa shoulder dinshi tayi for a second sannan ta Kama hannun shi cikin nata,
"Let's go in..." Ta fada mashi with confidence.
Ita kam Maryam Tana tsaye gaban mirror daure da towel, cleanser take shawa a face dinta da alaman wanka ya fito,