Sashe 181
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 3 min read
I want you to know how I feel lokacin da anty Salima ta bani kudinshi in Kai mashi ya mareni..." "I don't want to here that words...kawai bani wayata..." Ya sake fada mata sounding so furious, " pls sorry,,..let's forget about the past and face the future...kaji San Allah...pls..." Ta fada mashi new tears na rolling idonta, ahankali ya taka zuwa inda take ya rungumeta yana cewa "Baby am sorry...am so sorry I was laughing at the expense of your sadness...kiyi hakuri..." Ya fada yana manna kanta a chest dinshi, rungume shi tayi Tana sakin ajiyan zuciya, "Alla my pains are gone...you make me feel so complete...bana bukatar komai Yanzu...nothing matters to me the way you mattered to me...I love you sosai..." Maryam ta fada mashi, kanta ya daga ya manna mata kiss a wet lips dinta Sannan ya rike mata hannu suka koma bakin gado ya zauna ita kuma ta zauna kan kafarshi da kanta, "baby ko ba yau ba sai nayi maganin Salman..." Bai karasa ba ta Dora yatsa kan bakinshi tace "Pls forget about that...I am satisfied that he knows who I am...wannan ma ya isheni farin ciki because he was there ranar da dad yazo gidanku...am sure the shock he got that day will last him for a life time...yaso yayi apologizing gaban su dad na dakatar dashi..so don't worry...you know in ban yafe Abu ba ban wuce wajen...da dakaina zanyi maganinshi...the most funny part was when he was with me he was dating another person..Don ranar danaje bashi ku din ya bani invitation card na bikin shi...Wallahi da na biye mashi na amince danayi asara because I won't be having all this to my self..." Tafada Tana nunashi from he's head to toe,suhail kura mata Ido yayi ya saki murmushi yace "Baby duk bakin cikina ya gushe lokaci guda...baby you're so good with words kaman rainon old people...I wish all women will be like you da ko dakadan basu samun matsala...happiness I don't know if the words that is coming out of your mouth is the truth but believe me am dying for it...I love the way you appreciate me..." Yafada idanuwanshi cikin nata, Murmushi ta saki tace "Duk words Dina are from the buttom of my heart...Wallahi baby kaman in dauki loudspeaker in dinga ihu inacewa I love suhail Ismail..no lady should look at him or somebody will die..." Tafada cikin dariya, bakinta ya Kama ya fara kissing dinta kaman he has never kissed anybody before. Atakaice dai cikin nunawa kansu love suke har basu fito ba har Mai aiki ta gama girkinta ta jera masu a dining ta kunna masu romantic candle ta tafi, bayan sunyi sallah ishai Wanda suhail yayi leading ya dauko rigar bacci lilac daga cikin kayanta ya bata, she looks so sexy in them,shima Kayan bacci ya saka suka kwanta rungume da juna, the following day bayan sun gama breakfast ya kalleta yace "Baby zan fita...but ban dadewa..." Bai karasa ba yaganta bata rai kaman zatayi kuka "Baby I promise ban fi Hour guda...pls ki gane babyna..." Ya fada cikin rarrashi, "Ok..." Ta amsa mashi alaman bata so but she have no choice, kiss yayi mata ya fita ita kuma taje baya gidanta tsaya Tana kallon makeken ruwan da ba'a ganin karshenta da mutanen dake ups and downs.