← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 162 OF 190

Sashe 162

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

Hajiya na waje sai kuka take Tana cewa a barta ta ga suhail amma sai hakuri suke bata wai ba'a Bari a shiga sai Mutum daya except alhaji ya fito ita ta shiga, salima dake zaune kusa daita kusa sai rarrashinta take dukda itama bata minti biyar bata zubda hawaye ba, wani Doctor ya shiga dakin alhaji dake zaune ya hada Kai da gadon da suhail ke Kai yayi saurin daga Kai ya kalleshi, hannunshi Doctor ya rike ya tsaya yana rubuce rubuce alhaji na zaune yana kallon shi, sai da ya gama ya kalleshi yace
"Gaskiya sir he's critical..." Doctor ya fadawa alhaji,
"Nasani...Doctor tell me what will I do...I don't want to loose my only son..." Alhaji ya fada cikin hawaye,
"Nima right now am confused...am a Doctor amma wannan case nashi is something else...kawai we should keep praying and hoping for the best..." Doctor ya fada cikin sanyinmurya, ahankali alhaji ya girgiza Kai yana cewa
"Yanzu does that mean he might not live?.. Doctor kana nufin Dana mutuwa zaiyi?.. Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Alhaji ya fada crying very loud kaman mace, ahankali Doctor ya dafa shoulder dinshi yace
"Sir ba haka nace ba..am a Doctor..this statement can cause me my job...kawai I want you to be prayerful...miracle can be done..." Doctor ya fada mashi calmly
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun!! " Alhaji ya dinga maimaitawa yana hawaye kaman baby, duk abinda yasa namiji kaman alhaji Ismail hawaye ba karamin tashin hankali bane,
"Sir pls pray for him...rai a hannun Allah yake...ciwo ba mutuwa bane...miracle can be done..." Afusace alhaji yace
"Wai a movie muke da zaka dinga maganar miracle?.. My son is dying and you're talking about miracle...Doctor pls do something..." Alhaji ya fada cikin matsanacin kuka,
"We're trying our best..." Doctor ya fada yana patting bayan alhaji Sannan ya fita, hannun suhail da ke dauke da cannula alhaji ya rike Sannan yace
"My son...I don't know if you can hear me...inason ka sani ba mace kawai happiness a rayuwa ba...as a Muslim we should take destiny with faith...suhail kar so ya zama sanadiyar mutuwar ka...be a strong Muslim...my son I love you more than anything...banason abinda zai taba min Kai...Dan Allah fight for your life..." Alhaji ya fada yana Shafa hannun suhail kan kumatunshi, ahankali yayiwa hannun kiss Sannan a ajiye hannun ahankali,
Doctor na fita hajiya dake kaman da mahaukaciya tayi saurin mikewa Sannan tace
"Doctor pls tell me how is my son...pls ka fadamin yanda dana yake..." Ta fada Tana shake da Doctor din, ahankali Doctor ya Kama hannunta dake rike da wuyar rigarshi yana cewa
"Hajiya you're a Doctor...relax and be strong...Insha Allah he will be alright..." Doctor ya fada mata calmly,
"Tou zan shiga in ganshi..,pls don't say nay..." Ta fada cikin kukan da babu hawaye, duk Wanda yaga idanuwa hajiya sai ya tausaya mata, ko garwashi bai Kai idanuwanta ja ba, she looks so pale and tired, magana ta amma ba'a Jin Abunda take cewa, idanuwanta sunyi kumburi sosai da ba'a ganin eyeballs dinta sosai,
"Hajiya ke Doctor ce...kinsan ba'a son hayaniya a emergency unit..."
"I know...I won't make noise..kawai Dana zan gani....I want to see how he is..pls Doctor..." Ta fada cikin wata irin murya,
"Ok..but pls don't make noise...kuma kar ki dade ciki..." Ya umarceta, da sauri tace
"Ok..nagode.." Tafada Tana juyawa, salima dake zaune kallon yanda bakinta ya bushe tayi ta bude baby bag ta dauko swan water dake ciki ta mike ta bi bayan hajiya ta kirata tare dacewa
"Anty pls ki Dan sha ruwa..." Ta fada mata, babu gardama Ta amsa tayi sipping Sannan ta bude Kofar inda suhail yake, ta shiga Tana tafiya kaman someone that is walking on fire, Tana bude second door alhaji yayi saurin juyowa, yana ganinta ya nuna mata hanyar waje Alaman ta juya, hannunta biyu ta hade wajen bakinta Tana cewa
"Pls.." In a very low voice Tana kallon suhail dake kwance da oxygen, har lokacin alhaji bai sauke hannunshi dake nuna mata exit ba, wani step tayi zuwa dakin alhaji ya mike afusace ya rike shoulder dinta ya fara janta zuwa waje,
"Please.." Kawai take ta maimaitawa cikin wata irin muryar ban tausayi amma alhaji bai saurara mata ba har sai da ya bude kofa ya wulla ta waje Sannan yace
"Stay far away...wannan kukan banzan da kike will not change the fact that you're the cause of all this..." Ya fada kaman hungry lion Sannan ya maida kofa yayi banging, da sauri Salima ta mike ta Kama hajiya dake kasa, ahankali hajiya ta mike Tana kuka amma ko digon tears babu a face dinta,. Wajen Karfe tara alhaji Mahmoud ya iso hospital din, yana waje ya Kira alhaji Ismail ya shiga da shi ciki cikin inda suhail yake, alhaji Mahmoud ma dakewa yayi amma da ya zubda hawaye, baki ya rike yana kallon the cute and handsome guy going to waste,
" wai me ya ja wannan problem din haka?... Wane irin ciwo né wannan?.." Alhaji Mahmoud ya fada yana rike da bakinshi, alhaji Ismail daga swollen eyes dinshi yayi ya Kalli alhaji Mahmoud yace
"It's his mother...duk ita ta saka shi cikin wannan yanayin..." Alhaji Ismail ya fada cikin voice da bai fita sosai, surprise look alhaji Mahmoud yayi mashi Don bai gane inda ya dosa ba,
"How will a mother watch her own son going through such hazardous moment?.. I don't understand.." Alhaji Mahmoud ya fada sounding so worried., Alhaji Ismail cewa yayi
"He loves Maryam so much...ya sota kaman ranshi..amma mahaifiyarshi ta hanashi daman aurenta..." Idanuwa alhaji Mahmoud ya zaro yana cewa
"So you're telling me this is about my Maryam?.." Ya tambayeshi sounding unbelievable, ahankali alhaji Ismail ya daga mashi Kai, shuru alhaji Mahmoud yayi not knowing what to say,
"He has been sick for a while..Don kusan wata nawa baije office ba...har nayi mashi booking da Doctor Dina before wannan maganar auren Maryam yazo ya dauke min hankali..."
"we never knew he was sick.. Bai taba fada mana bai da lafiya ba..." Alhaji Ismail ya fada cikin shessheka kaman yaro,
"You mean duk ciwon da yayi Baku sani ba?.." Ahankali alhaji ya daga mashi Kai, shuru alhaji Mahmoud yayi ya rasa inda zai saka kanshi,
"Ko dai mu fita dashi?.." Alhaji Mahmoud ya fada
"Will that matter now?..nasan a chan Dubai yaga doctors..."
"Yes.." Alhaji Mahmoud ya amsa mashi
"And they couldn't do anything..." Alhaji Ismail Yafada yana goge new tears dake fito mashi, shuru alhaji Mahmoud yayi yana kallon yanda yaje zubar hawaye, he wish there's something he can do amma he can't think of anything,
"Inda Maryam bata Fiddo wani ba da sai a hadasu..amma Yanzu going back on our words will make me a two faced person..." Alhaji Mahmoud ya fada sounding so restless
"I know sir,,.ba komai...in Allah ya kaddara he will pass through this then he will Insha Allah..." Yafada mashi.
Karfe 10 driver ya maida Salima gida inda ta roki hajiya ta zo su tafi gida amma taki.
A bangaren Maryam kam yanda taga rana haka taga dare, a gidansu suhail Tana baccin dare amma yau ko daidai da minti daya bata runtsa ba har garin Allah ya waye, tun jiya da Salima ta kirata ta tambayeta address dinta taji sanyi cikin ranta Dom ta fada mata she will come, bata da gurin da ya wuce Yanzu taga Salima da baby Maryam, Yanzu she's having a very weird feeling, gabanta na faduwa unnecessary, she don't know exactly what is happening to her but she having a bad feeling, Karfe takwas hajiya habiba ta shigo da kasar data sha hadin magani, Maryam kallon yanda kasar ta Chanza kala tayi taji gabanta na tashi, yunkurin amai ta dingayi, da sauri ta mike ta shiga bathroom ta fara amai, bayanta hajiya habiba tabi da kallo Tana cewa
"Kin gama ki dawo kici kisha romon..." Ta fada Tana mikewa, bayanta hajiya tabi har cikin bathroom din, sai da Maryam ta gama amai akayi flushing Sannan suka fita, naman hajiya ta sake turawa gabanta ta kalla tace
"Mommy what's this?.." Ta fada face dinta yatsine, zama hajiya tayi tace
"Kinsan gimbiya we're Africans...muna da traditions...in yaranmu zasuyi aure muna basu abinda in mijinsu ya kwanta dasu bazai Kara shaawan kwanciya da kowa ba sai ita..." Bata karasa ba Maryam tace
"By kwanciya mommy you mean sex?.." Ta tambayeta Kai tsaye, dariya hajiya ta saki Sannan tace
"Yes..." Da sauri Maryam tace
"Mommy I didn't have intentions of having sex in a lifetime.." Dariya hajiya ta sake yi sosai Tana cewa
"Ki saurareni da kyau...za'a baki abubuwan da zakiyi amfani dasu...you hubby will love you very much...zaiji babu kowa sai ke..." Baki Maryam ta tale kaman zatayi kuka tace
"But mommy it's not really necessary..." Bata karasa ba hajiya tace
"Who told you it's not necessary...kawai kiyi duk abinda nace kiyi...you know I will never lead you astray..."
"Ni mommy I can't eat this..." Tafada Tana nuna kasar Tana ja baya kaman ta ga dodo,
"It's a most ai..." Hajiya ta fada Tana sake tura tray din gabanta,
"Mommy if it's really working meyasa Africa sun fi yawan divorce cases...," Ta tambayeta Kai tsaye, shuru hajiya tayi not knowing what to say, after kaman minti biyar tace
"Na ji...komai ai na Allah né...aure da mutuwar aure duk ikon Allah né...kawai in kina da kyau ki Kara da wanka...so just eat now and ki bar yimin gardama..." Ta fada mata Sannan ta mike Tana cewa
"Bari in hado maki tea..." Bayanta Maryam tabi da kallo Tana tunanin ko zillion za'a bata she can't eat this.
Chapter 162 · 0% Book details