Sashe 13
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 5 min read
Maryam kallon dakin tayi Don lokacin su murja suna kitchen suna hadawa suhail da abokan shi dinner Don kaidarsu sai sunyi dinner sunyi sallan ishai sannan suke tafiya. Four student foam dake kasa ta kalla Tana tunanin Yanzu itama kan student foam zata dinga kwana, Dan murmushi ta saki before saying
"Anything for my life to be save..." Ta fada kasan makoshinta, tsaya kallon bags dinsu tayi for a while sannan ta shiga dakin, direct bathroom ta shiga taga ba laifi it's neat, fitowa tayi ta Kara kallon dakin for few more seconds sannan ta fice ta koma falo.
Tana fita falo suhail na shiga falon, har yayi hanyan shiga kitchen ya ji kaman Ana kallon shi, ita kam Maryam gani take tunda take bata taba ganin cute guy kaman suhail ba, Tana ganin mutane daban daban amma suhail is so cute, abinka da rainon turawa bata ko kauda Kai ba lokacin daya juyo yana kallon ta, suhail ganin yanda take kallon shi yasa ya juya ya nufi I da take tsaye, har lokacin ko blinking batayi ba, sai da yazo daf daita sannan ya tsaya ita kuma ta daga eyes dinta ta zuba cikin nashi
"Kan uban nan!!!..." Ya fada cikin tsawa Wanda yasa Maryam firgita
"Ke karuwar inace kina kallon mutum baki kauda Ido?..." Ya fada yana kallon ta from head to toe sannan ya Dan jingina Kai yana kallon bayanta, Maryam sadda Kai kasa tayi cikin ranta Tana Maimaita karuwa, bata taba Jin word din ba but it doesn't sound right,
"Da kinkara kallona da wannan idanuwa sai na cire su..." Ya fada sounding very harsh, Maryam dai couldn't believe her ears Don sun Saba ita da friends dinta suga cute guys su ce mashi
"You're cute..." Shi kuma ya amsa da
Thanks ladies and you look lovely too..." Ya fada masu haka ya wucewan shi babu wata matsala amma shine because ta kalleshi yake kiranta da sunan da bata sani ba,
"Stinky fellow..." Ya fada mata, da sauri ta daga Kai ta kalleshi Don kaman ta nutse take ji, yau itace stinky fellow, ita dake amfani da designer perfumes, yanda ta kalleshi yasa yaga kaman taji abinda yace Don kallon irin yanmatan nan da ga kyau amma ba ilimin kirki yake mata
"What!.. Ko kinji abinda nace né." Ya tambayeta yana yi aya irritating look, ahankali ta sadda Kai kasa Don sai taga bata taba ganin mutum Wanda ta tsana lokaci guda kaman shi ba, nan take tayiwa kanta alkawarin ko kallon inda yake bazata karayi ba. Barin inda take tsaye yayi ya Dan taka zuwa kusa da kitchen ya juya yaga kanta kasa amma he can see yanda eyes dinta suka chanza, baki ya tabe sannan yace
"Fall in!!!..." Ya fada as usual, kan Maryam kasa amma she couldn't believe abinda take gani, Don su murja ta gani sun fito da gudu har jikinsu na rawa, kallon yanda each and everyone ke shaking tayi sannan ta kalli yanda yake kallon su Fuskanshi kaman bai taba dariya ba
"Is our food ready?..." Ya fada cikin matsanacin fada, cikin rawan murya asabe tace
"Sauran kadan...." Disgusting look yayi mata sannan yace
"Filthy bitches...." Idanuwa Maryam ta zaro saboda word dataji ya Kira su daita
"If I come back here for the third time abincin bai dahu ba sai na sa ku gaba kun cinye tas...kuma da zafi...so kuyi sauri ku kawo abincin...." Yana kaiwa nan ya juya da niyyan barin falon, Maryam that's stoned da attitude din angel din data gani taji Ana cewa
"Next time da kinji fall in make sure kin shiga...or you will get what's coming to you...." Yayi directing maganan shi to Maryam sannan ya bar wajen, da gudu su murja suka koma kitchen Don sun San da gaske yake yana iya sa su cinye abincin duk zafintakuma babu Mai Hanawa tunda alhaji dake Hanawa ba kullum yake ganin abinda akeyi a part din hajiya ba, inshort mostly bai sanin abinda ke faruwa kuma hajiya da shi suhail sun gargadesu kan dauka wata maganan gidan daga inda kayi ta. Maryam kallon Kofan da suhail yabi ya fita ta tsaya yi, she couldn't just believe it, ahankali take takawa ta shiga kitchen din su murja juyawa sukayi sauka kalleta tare da sakar mata murmushi Wanda she couldn't smile back, sannan suka maida hankalin su kan abinda suke, karasawa tayi cikin kitchen sannan tace
"Pls...me..ne...ne...karuwa?..." Ta tambayesu cikin slant Hausa language dinta Wanda yasa su murja kallon junansu, ahankali binto tace
"Yana nufin Mai bin maza..." Ta fada mata Kai tsaye, Maryam ji tayi her body is shaking Don at that moment ji tayi kaman ta Kira dad dinta ya nema mata wani wajen zama amma sai ta tuna da warning din shi sanna sai ta tuna da niceness na alhaji Ismail Don gani take fadawa dad dinta will make him hate alhaji Ismail, hakan yasa ta janye zancen fadawa dad dinta amma one thing she promised herself shine babu abinda zaisa ta shiga harkan shi, she will stay far away daga gareshi, sannan tayiwa kanta alkawarin ko word daya bazai taba hadata dashi ba. And one thing about Maryam shine she mostly keep to her words.
"Kiyi hakuri...duk abinda yake ce mana kenan....amma babu abinda ya rage mana..." Inji asabe, hankali Maryam ta daga red eyes dinta ta kalleta tare da sakin murmushi karfi Hali. Gefe daya ta koma ta zauna Tana kallon yanda suke hada abincin cikin sauri, after kaman minti 15 suka gama suka Kai masu a part din suhail, lokaci Ana kiran sallan magrib, zagi suhail yabi su dashi Wanda yasa su sadeeq Jin haushinshi amma koma jikinshi.