Sashe 165
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
® zuwairat (ummumaryam)
5️⃣3️⃣
Don't read if you didn't pay...
Those that are use to cin hakkin wani it's your business, in ba'a karu da ku a nan ba za'a karu daku a chan, that's the fact.
"Tou alhaji su fa?.. Ya zamuyi dasu?.." Ta tambayeshi,
"Ku taho tare mana..." Ya amsa mata,
"Ok shikenan..." Ta amsa mashi, katse wayarshi yayi ita kuma ta fito wajen Maryam
"Tou ki shirya za'a zo daukanki..." Hajiya ta fada mata, da sauri tace
"Ni ba sai na shirya ba..." Ta fada mata har lokacin bata bar kuka ba,
"Kin San Wallahi ranki zai bace in har kina yi min gardama..." Bata karasa ba Maryam ta mike ta bude inda aka jera new dresses da aka sayo mata ta dauko doguwar riga ta zumbula ta dauki vail ta yafa face dinta sharkaf da hawaye, hajiya habiba fita tayi falo taga su hajiya zaune har lokacin basu hau dining ba,
"San Allah kuci abinci...nayi magana da alhaji shugaba...yace zai aiko da jet sai ku tafi da Maryam..." Bata karasa ba hajiya ta lumshe idanuwa hawaye na rolling
"Nagode...Allah ya saka maki da alkhairi...yanda kika gogemin hawaye Allah ya goge naki..." Hajiya ta fadawa habiba,
"Mungode..., Salima ta sake fada mata,
"Haba meye abun godiya...baku ganin yartawa ta kamu da sonshi?.." Tafada Tana dariya, dariya salima tayi Sannan tace
"Hmmm ai Maryam ta mutu kan suhail....kullum bata da aiki sai kuka...alhamdulillah Yanzu naji sanyi cikin zuciyata..." Salima ta fada cikin kwanciyar hankali, ahankali hajiya tace
"Ya Allah yasa kar iyaye masu irin halina su gane su daina...sugane cewa duk abinda Allah ya hada babu Mai rabawa sai da yardar sa...nayi nadama..." Ta fada kaman zatayi sabon kuka, ahankali hajiya habiba ta dafa shoulder dinta tace
"Wallahi ke Allah na sonki da bai kauda ki...ai duk iyayen da sukewa yaransu haka Allah kaudasu yake...ai rabo ba abun wasa bane...kawai dai Allah yasa mu gane mu San Dan Adam ko ya yake yana da nasa daraja..."
"Ameen..." Duk suka amsa mata,
"Yanzu dai San Allah kuci abinci..." Hajiya habiba ta fada masu, ahankali hajiya ta kalli salima tace
"Kece Mai shayarwa..kije kici abinci...nikam Yanzu in ba komawa nayi naga halin da suhail ke ciki ba ban iya saka komai a bakina..." Ta fada sounding so pitiful,
"Anty da kin daure kin Dan ci...ai rai a hannun Allah yake..."
" na sani...amma Wallahi ban iya cin komai...not after my son have not woken since yesterday..." Ta fada Tana fashewa da sabon kuka, ahankali hajiya habiba ta koma ciki ita kuma Salima ta hau kan dining Don batacimkomai kafin su baro gida ba kuma she's famished saboda breastfeeding, bayan kaman minti biyu hajiya habiba ta fito daga kitchen da tray dauke da jug da cup, ajiyewa tayi gaban hajiya ta zuba mata watermelon juice dake ciki tace
"Pls try and drink this is...it will keep you hydrated...kinji kou?.." Ta fada mata, ahankali hajiya ta daga mata Kai kaman wata karamar yarinya Sannan ta dauki cup din ta fara sha ahankali.
A hospital kam wajen Karfe goma suhail ya danyi motsi da hannunshi, da sauri alhaji ya rike mashi hannu yana Kiran sunanshi,
"Suhail..." Alhaji ya kirashi, suhail bai amsa ba ya Dan mika kafa yana dafa chest dinshi
"Wayyo..." Ya fada kaman an fixgi maganar daga bakinshi,
"Sannu...let me call Doctor..." Alhaji ya fada yana fita daga wajen da gudu, suhail sai kara dafa chest dinshi yake yana
"Wayyo..wayyo..zafi..wayyo..." Yake Ta maimaitawa bai bude idanuwa ba, ko minti daya ba'a yi ba alhaji ya dawo da doctor, har lokacin suhail bai bude idanuwa ba sai rike zanin gadon da yake Kai yake yana wayyo, ahankali Doctor ya zare oxygen dake hancinshi yace
"Suhail " ya kirashi,
"Naam..." Suhail ya amsa mashi kaman zaiyi kuka without opening he's eyes,
"Make damunka Yanzu?.." Doctor ya tambayeshi yana rike da hannunshi, ahankali suhail ya nuna mashi chest dinshi yana nishi,
"Open your eyes..." Doctor ya umarceshi,
"Wayyo kirjina..." Ya sake fada without opening he's eyes,
"Sannu try and open your eyes..." Ya fada mashi, ahankali suhail ya fara budesu kaman yanda new born babies suke bude idanuwasu for the first time, gani yayi cikin idanuwanshi da akwai jini,
"Doctor ban gani da kyau..." Suhail ya fada face dinshi kaman Wanda aka bawa ruwan bitterleaf, alhaji dake tsaye gefe daya ya rike baki yana hawaye saboda yanda suhail ke mimmikewa yana nishi kaman Wanda is taking he's last breath,
"Zuciya she ke bumping jini the moment ya samu problem it will not do its job the right way...yana iya bumping jini to any direction...so just try and relax...Kai zaka tai maki kanka...stop disturbing your heart...you can do this,.,now your dad is here crying..." Ahankali suhail ya daga hannunshi tare da bude idanuwanshi wide yana cewa
"Dad..." Yafada yana mika hannunshi in both directions, ahankali alhaji ya Kama mashi hannu yana hawaye, ahankali ya Kai hannunshi bakinshi yayi kissing hannun yana cewa
"Pls daddy...ka bar min kuka...pls..." Ya fada tare da lumshe idanuwa, alhaji kasa magana yayi sai hawaye kawai yake,
"Doctor tell my daddy to stop crying.." Ya fada sounding strong and firm,
"It's all up to you...ka bar tunanin komai. Sai iyayen ka...remember you will leave them heartbroken..." Doctor ya fada mashi,
"It's difficult..." Suhail ya fada yana dafa chest dinshi da free hand dinshi yana nishi sama sama,
"No it's not..." Doctor ya fada mashi,
"Pls..." Alhaji Ismail ya fada cikin matsanacin kuka,
"Wayyo..." Suhail ya fada da kyar,
"Let me get back..." Doctor ya fada yana barin dakin, suhail sake Kama hannun dad dinshi yayi yace
"Daddy Ina mommy?..." Ya tambayeshi kaman Wanda ake zarewa rai,
"Pls ka bar magana..." Alhaji Ismail ya fada mashi, shuru suhail yayi bai kara cewa komai ba, few minutes later Doctor ya shigo wata nurse na biye dashi rike da tray,
"Yanzu alhaji a Dan bashi wani Abu ya ci kafin in bashi allura..." Bai karasa ba suhail ya fara girgiza mashi Kai yana cewa
"I can't eat pls..." Ya fada ahankali,
"Aa dole kaci...in har kanason ka samu sauki.." Doctor ya fada mashi, alhaji bai saurareshii ba ya fara hada tea cikin Kayan da aka kawo mashi, bayan ya gama hadawa ya mikawa suhail, da taimakon Doctor suhail yasha zuwa rabin cup Sannan ya koma ya kwanta har lokacin bai bar nishi ba, Karin ruwa akayi mashi da wasu injections, doctors kallon alhaji yayi yace
"In yayi bacci za'a maidashi wani dakin...yanda visitors zasu iya ganin shi..." Ya fada mashi,
"Ok.." Alhaji ya amsa mashi. Karfe 12 saura su sadeeq suka iso hospital din, lokacin a chanzawa suhail daki, yanda suka ganshi sai da duk suka zubda hawaye, especially aliyu,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...suhail né ya koma haka?.." Ya fada yana tsaye gefen dakin yana hawaye, dukkansu babu Mai cewa komai sai kuka, alhaji dai tagumi yayi yana zaune gaban gadon suhail bai minti daya bai zo kusa dashi yaji ko yana numfashi. Wayarshi yayi ringing, ahankali ya daga wayar ganin alhaji Mahmoud, sallama yayi mashi alhaji Mahmoud ya amsa yana cewa
"How is he?..." Alhaji Mahmoud ya tambayeshi
"Gashi dai,..." Alhaji ya amsa mashi cikin sanyinmurya,
"Har Yanzu bai tashi ba?..." Ya "Ya tashi da safe..amma Yanzu ya koma bacci kuma... "
"Alright...hope bai da wata matsala kuma.." Ya sake tambayan shi cikin kulawa,
"He's complaining about heart pain sai kuma idanuwanshi da jini..." Alhaji ya fada trying not to cry, shuru alhaji Mahmoud yayi for a moment Sannan yace
"Jini kuma?... What did the Doctor said about it?.." Ya tambayeshi, nan dai alhaji ya fada mashi exactly yanda Doctor yace,
"let's wait zuwa nan da few days..kuma zanyi magana da Doctor Dina..,muji abinda zaice.." Alhaji Mahmoud ya fada kaman he's his son,
"To nagode Allah ya saka da alkhairi..." Ya fada mashi,
"Don't bother...in ya farka pls alert me...I want to speak to him..." Alhaji Mahmoud ya fada mashi,
"Tou shikenan...mun gode..." Ya fada mashi sannan sukayi sallama, lokacin da suke waya su aliyu suna wajen, kowannensu da tunanin da yake, especially aliyu da yaje tunanin in har wani Abu ya samu suhail he will not forgive himself Don gani yake inda baiyi accepting proposal dinsu na auren Maryam ba da sickness dinshi ba Kai wannan munzalin ba, sake fashewa yayi da kuka bayan duk sauran sunyi shuru, ahankali sadeeq ya dafa shoulder dinshi yana cewa
"Guy ya isa mana..." Ya fada mashi cikin rarrashi, ahankali aliyu yace
"Wallahi you won't understand..kawai inaji kaman it's Allah my fault...suhail is like this saboda tunanin zan auri he's Maryam...I won't be able to forgive myself if anything happens to him..." Ya fada cikin matsanacin kuka, ahankali alhaji ya juyo ya kalli aliyu yace
"Baka da laifi...you're a good person...abokai irin ku a hard to go by....just relax..Insha Allah babu abinda zai samu friend Dinka kaji kou?.." Alhaji ya fada mashi cikin sanyinmurya, ahankali aliyu yayi nodding amma har lokacin bai bar hawaye ba,