Sashe 125
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
Wando da Riga ya Dora ya fesa jikinshi da perfumes ya fita, Karfe shida Omar ke tashi daga aiki Don haka shi ya tuka kanshi, wani maaikacin su né ke celebrating birthday dinshi, da bai zuwa ko an gayyaceshi amma Yanzu zuwa makes him calm and happy Sannan he's free da masu aiki a karkashinshi, mota ya shiga ya nufi gidan party, tun daga nesa ya hango mutane a Kofar gidan Sannan sai waka ke tashi, murmushi ya saki yana parking inda ake parking motoci, yana fitowa suka fara cewa
"The boss is here...", dariya ya saki duk suka fara gaisawa cikin girma da mutunta juna,
"Am glad you made...welcome.." Celebrant din ya fadawa suhail, amsawa yayi ya samu waje ya zauna, basu damu suyi serving dinshi drinks ba Don sun San bai sha, daga nesa ya hango humaira tayi parking, kura mata Ido yayi yana kallon ta in the army green long gown dake jikinta, she looks so sexy, yana kallon ta taje wajen Wanda ke party ta bashi wata yar wrapped present data kawo mashi, karkata Kai yayi yana kallon ta kawai, Tana daga Kai ta hangeshi, da sauri ya kauda Kai Don gani yake it's a shameful thing a Kama boss yana kallon secretary dinshi in such manners
"Sir you're here..." Ta fada Tana karasowa inda yake, murmushi ya sakar mata tare dacewa
"Yes...just wining away time..." Ya fada mata,
"That's nice..." Ta fada Tana tsaye gabanshi, ahankali ya daga Kai ya kalli legs dinta sai kuma yayi saurin dauke Kai, wasu coworkers biyu né sukazo kusa da suke daya daga cikin su yace
"The holidays is coming..." Ya fadawa suhail,
"Yes...anything for me?.." Suhail ya tambayeshi, dariya saki yace
"Sir I was thinking you will organize a part for us..." Ya amsa mashi, dariya suhail yayi yace
"Am not good at parties...I don't really like parties.." Ya fada mashi atakaice,
"Who's talking about party..most people are traveling to be with their families..." Inji humaira,
"Exactly..." Inji suhail, dariya dai sukayi, ahankali suhail ya daga Kai ya kalli humaira yace
"Seat..." Ya fada yana Dan matsa mata, ahankali ta zauna kusa dashi, shuru dai sukayi suhail na tunanin maganar holidays, Yanzu December 15 yasan kowa zai tafi Hutu babu Mai dawowa sai bayan new year, kusan sati biyu kenan, he wish zai iya zuwa gida yaga iyayenshi especially his mom amma ko kadan bai son zuwa saboda yasan ganinta will make matters worse, Yanzu he's feeling better bai son abinda zai Kara tada mashi hankali,
"Sir what are your holiday plans?.." Yaji humaira ta tambayeshi, ahankali ya daga Kai ya kalleta for like three seconds without saying a word
"Sorry sir...forget i asked..." Tayi saurin fada mashi,
"Oh it's not like that...am just thinking..I don't really have plans..." Ya fada mata atakaice,
"Oh sorry...I wish am in Africa...I will run home every holidays..." Ta fada Tana rolling idanuwa, dariya yayi yace
"Have you been there?.." Da sauri ta girgiza Kai,
"Nope...I just wish I will visit there some day...am tired of all foreign countries..." Ta fada cikin kasala, shuru suhail yayi for a moment Sannan yace
"Assuming am going i would have Take you with me.." Ya fada mata sounding so friendly, da sauri tace
"Sorry am asking personal questions but why are you not going ho,e for holidays..." Ta tambayeshi, shuru yayi bai ce komai ba Don babu Wanda yasan what he has been through,
"Don't you have anyone back home?." Ta sake tambayan shi, ajiyan zuciya ya saki tare da lumshe idanuwa Sannan yace
"I have lots of people...my mother.." Aikam yana Kiran mother tayi saurin cewa
"And you're not going home?..why?.." Ta tambayeshi cikin sauri, tunda suka da ita basu taba wata personal magana ba Don yana daga cikin abinda ya Koya a course din da yayi kan sharing personal info da worker or asking something personal is wrong especially in working hours, sake cewa tayi
"Sorry.." Ta fada Tana kokarin mikewa, ahankali yace
"No problem seat..." Ya umarceta, ahankali ta koma ta zauna Don ita Tana tsoron rasa aikinta,
"It's not as if I don't want to go home...am running away from someone "." Ya fada mata cikin sanyinmurya, shuru tayi Tana kallon yanda yanayin shi ya sauya in a minute,
"Oh sorry...am sorry I made you say...so sorry.." T fada cikin sanyinmurya, ahankali ya daga Kai ya kura mata Ido for a moment Sannan ya saki murmushin karfin Hali
"No...I want to say it...it relieves me of the burden am carrying..." Ya fada mata, muryar shi na rawa, ahankali ta daga hannunta ta Dora kan shoulder dinshi, daga Kai yayi ya kalli hannunta sai kuma tayi saurin daukewa, dariya yayi yana tunanin halinta ta fiya tsoro,
"It most be someone dangerous..." Ta sake fada mashi, Kai ya girgiza yace
"Nope...she's not dangerous..." Ya amsa mata, idanuwa humaira ta zaro tace
"Oh she's a woman.. Your wife?.." Ahankali ya girgiza Kai Sannan yace
"Nope...the love of my life..." Ya fada mata, da sauri tace
"Then sir why are you running away from her..." Ta tambayeshi, shuru yayi yana kallon ta,
"Sir am 24..I can keep a secret..won't tell anyone...", Ta fada mashi, dariya yayi yace
"You're 24 and you're smart too..." Dariya itama tayi tace
"Thanks sir...pls tell me...take me as a younger sister you want a share a burden with...remember am a woman...I might have some advice for you..." Ta sake fada mashi,
"Do you have a boyfriend?.." Suhail ya tambayeta
"Yes..." Ta amsa mashi aki tsaye,
"Do you love him?.." Ya sake tambayan ta,
"Yes..." Ta amsa mashi Sannan ta Kara dacewa
"But I always say I have a hot boss...even my boyfriend is jealous of you..especially when we're traveling..." Ta fada Tana dariya, murmushi ya saki yace
"You think am hot?.." Ya tambayeta
"You're too hot..., " Ta amsa mashi Kai tsaye,
"Well the girl I love don't think so.." Ya fada sannan ya fara bata labarin shi da Maryam from the beginning har zuwa yau, bai dai fada mata she's the daughter of their boss ba amma ya fada mata she's from a big family, sai da ya gama Sannan yace
"Tell me where I go wrong...." ya fada cikin sanyinmurya, da sauri ta sake Dora hannu kan shoulder dinshi tace
"From the beginning what happened was so wrong...but what she's doing is more aggressive than what you did to her....we don't play with someone's heart...am so sorry you have been through a lot...and if you will need my advice I will tell you to move on with your life and take what happened with faith,.." T fada Tana massaging shoulder dinshi ahankali, daga red eyes dinshi yayi yace
"Am moving on..." Ya fada mata ahankali, da sauri tace
"No sir you are not..." Ta amsa mashi atakaice, shuru tayi for a moment Sannan tace
"Sir if you're..you won't refuse to go see your mother because of her..." Ta sake fada mashi , ahankali ya daga Kai ya kalleta yace
"I don't want the feeling to come back..." Ya fada mata kaman zaiyi kuka,
"Sir face it...try and face it...if you don't face it you won't know if you're strong...just try to face it...go home...see your mother...show her that you have moved on..am telling you she will be sad..." Ahankali suhail ya girgiza Kai yace
"I can't....don't want to see her again..."
"You can do it...just try and do it..." Ta fada hannunta kan shoulder dinshi Tana massaging ahankali, shuru yayi kanshi kasa,
"And pls go with me...I will really love to see the girl that rejected the hottest guy I have ever met.." Ta fada mashi, dariya yayi yace
"I don't think am going..., " ya fada mata atakaice, shuru tayi bata Kara cewa komai ba Don kar ya zama kaman Don ya fada mata his problem she's trying to play the adviser, cup cakes aka kawo kan tray aka mika mashi, ahankali ta ya girgiza Kai ita kuma humaira ta dauki daya.