Sashe 79
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
irin kamshin da taje amfani dashi each day da irin nashi, sai da ta gama Sannan ya dauko ya hada mata, tsayawa yayi bayan ya gama, kallon shi tayi tace "What...", "Nothing..." Ya fada wearing a smile, "Then ka fita..." "Ok..." Ya fada sannan ya fita daga bathroom din, bakin gadon ta ya koma ya zauna tare da relaxing, ji yayi zaman ba dadi ya koma falonta ya dauki laptop dinta ya komo bedroom din, zama yayi ya mika legs ya bude laptop dinta ya fara shiga pictures dinta, wata folder da aka rubuta cherish moments ya bude, nan ya fara ganin sexy pics dinta da Eric, kowanne pics da akwai sunan data sa mashi na so da kauna, wasu pictures suna swimming tare wasu kuma bakinsu jone da juna, suhail ji yayi zuciyar shi na bugawa sosai, da akwai wasu saga ita sai bra, "You're not so innocent after all..." Ya fada baki shi na rawa, ji yayi he's finding it difficult to breathing, ajiye laptop din yayi ya mike ya bar dakin. Ahankali ya taka ya koma part dinshi, yaji Ana cewa kar mace ta bude wayar saurayinta ko na mijinta baisan it also imply to men ba, yana regretting daukan laptop dinta, babu abinda yake sai sauke ajiyan zuciya "Why me ..." Kawai yake maimaitawa, "Ya Allah if you're punishing me I have learnt my lessons...I will be a good person...ban Kara Wulakanci" ya fada hawaye na taruwa eyes dinshi. Shi Yana nan yana farin cikin samun first kiss Ashe ita the reverse is the case, kawai bakin cikin dayake shine she's not a virgin, kawai sai ya fashe da kukan as always Don yana daga cikin mutane wayanda hawaye na wanke masu zuciya, duk sanda he's angry tears makes him feel better, ahankali ya mike ya koma bedroom dinshi ya kwanta. Ita kam Maryam ko da ta fito ta ga laptop din zaune kan gado, she felt kilan ita shigo dashi bata sani ba amma Tana dukawa taga pics dinta da Eric, she was surprised Don tasan bata bude da kanta ba Sannan Yanzu ta fara mancewa da Eric so tasan ba ita ta bude ba, kallon mamaki né kwance kan face dinta "This guy is trying me..." Ta fada Tana goge kanta da towel, shafen2 tayi Sannan ta shirya cikin wando da Riga, ta fito, Tana fitowa dad dinta na fitowa, hugging juna sukayi as always. Agogon hannunshi ya kalla yana cewa "Baby..bazanyi breakfast a gida ba.i have an urgent meeting..." Ya fada mata hannunshi cikin nata, Dan turo baki tayi Tana cewa zata bishi, banza yayi daita Don inda sabo ya Saba, har wajen cars ta raka shi ya shiga ya tafi ita kuma ta koma ciki, laptop dinta ta dauko Tana forming invitation card na birthday dinta duk da dad dinta yace kar ta fadawa kowa she's around, she can't do without a party on her birthday, Tana cikinyi aka bude kofa aka shaida mata breakfast by 9:30am. Shima suhail yana Jin Ana "Mr breakfast by 9:30am " Amma bai daga Kai ba balle ya amsa mata, he's so sad Don tunda yake bai Taba Jin kanshi haka ba, seeing the love of his life wrapped a hands of another man. Lullube kanshi yayi kan kujera Don bed is wet da ruwan da Maryam ta watsa mashi, sai lumshe red eyes dinshi kawai yake, sai Yanzu ya gane gaskiyar zancen ta na kancewa he's old for her, Don yaron da ta gansu tare is so young, tunawa yayi da kiss dinsu sai yayi saurin goge bakinshi, babu abinda yake so sai ya ganshi Nigeria, Sam bayason zama nan kuma, he wants to go back home. Har 9:30 yayi bai mike ba balle ya je cin abinci. Maryam sau kowa tayi kan lokaci expecting to see suhail ai taga he's not around, baki ta tabe ta zauna taci abinci ta koshi ta koma dakinta. Like wise lokacin lunch bai fito ba sai ta tsinci kanta da tambayan why, kitchen ta shiga ta tambayesu in sun Kai abunci part din visitor suka amsa mata da aa, falon kasa ta zauna not saying anything, bayan kaman minti talatin ta koma kitchen tace "Pls do we still have any food?.." Ta tambayesu, amsa mata sukayi da aa sai Wanda aka ajiye cikin microwave saboda chief chef tunda baici abinci ba, da sauri tace "Pls ..take it to the visitor's apartment..." Tayi commanding dinsu sannan ta koma falo, jerawa akayi aka Kai mashi. Shi kam suhail bai tashi daga kan kujerar sai sallah, yana ji anan jera abinci amma ko tashi bai ba, he wants to talk to someone at home, ahankali ya mike ya fita zuwa inda yayi jiya, tsayawa yayi not knowing who to call, he wanted to talk to his mother saboda he's missing her amma he don't know what to tell her, sannan he remembered dad dinshi will not speak to him, cikin friends dinshi ya tsaya yana tunanin who to call Don yasan halin dukkan su, "Sadeeq..." Ya fadawa kanshi Sannan yaje wajen wayar, duk cikin friends dinshi sun fi understanding junansu, dailing number shi yayi tare da sakawa kunne, bayan few seconds sadeeq yayi piçking yana cewa "I know is mr lazy Don shi kadai gareni wajen Yanzu..." Ya fada cikin dariya, shima dariya suhail yayi yana cewa "The dr...ya kake..." Ya fada cikin sanyinmurya, "Fine..ya abroad...hope you're enjoying it..." Ya tambayeshi, Dan ajiyan zuciya suhail ya saki Sannan yace "Bro...am having the shock of my life....kasan Mahmoud shugaba?.." "Everybody knows him..." "Wannan yarinyar ta gidan mu is his daughter..." Ya karasa maganar voice dinshi na rawa, "Are you sure?.." Sadeeq ya tambayeshi cikin surprise "Yes...ita tasa a kawoni...she wants to revenge..." Ya karasa maganar kaman zaiyi kuka, "Daman aliyu notice something, ya fada min dayace ta bashi number sai ta fara bashi international numbers sannan ta sake bashi na nan...and besides duk Wanda yaji yanda take magana zai gane she's not from Africa.." "Aliyu bai taba fadamin ba..." "Ai yace he try telling you amma Baka bashi chance ba.... Even ranar da kazo hospital I try telling you Baka saurareni ba,,,..how is she treating you?.." Sadeeq ya tambayeshi, Dan ajiyan zuciya suhail ya saki Sannan yace "Bad...she wants to revenge...inshort I wash her toilet today..." Ya dada yana. San dariya, shima sadeeq dariya yayi Sannan yace "That's bad...Yanzu meye abinyi...tasan da Kai take waya?..." "Nope...yau naga dirty pictures dinta da wani yaro...guy ta fita Raina..." Ya dada cikin sanyinmurya, "What dirty pictures?..." Sadeeq ya tambayeshi, nan suhail ya fada mashi duk abubuwan da ya gani sannan ya Kara dacewa "And am thinking ba virgin bace...sadeeq I can't marry wacce ba virgin ba..." Ya fada yana hada Kai da bango, dariya sadeeq yayi Sannan yace "Kai you're talking about marriage ..ita ta yarda né?... She doesn't even know kana sonta...kuma ai an ce love conquers all..." "Nasan bata San Ina yi ba which is my punishment for being a jackass...amma gaskiya duk ta fita Raina...you need to see those pictures.." Ya fada ahankali, "Ka kwantar da hankalin ka, it might not be as you think...Sannan duk abinda zatayi maka don't take it hard on yourself...na San halin ka..." Ta Yafada mashi calmly, ajiyan zuciya suhail ya sake saki Sannan yace "Wannan yarinyar is so mean to me...kasan har Chinese food tasa na ci...ni na tsani Chinese kaman hauka.." Dariya sadeeq yayi yana cewa "Ka godewa Allah he's punishing you from here...ba sai bayan mutuwa ba...that's shows that Allah loves you...so ka kwantd a hankalin this is the perfect time for you to get closer to her..." Ya fada mashi, "Nagode..." Suhail ya fada cikin sanyinmurya, dariya sadeeq yayi yana cewa "The arrogant suhail yace nagode...so sweet.." Ya dada cikin zolaya, Dan dariya suhail yayi Sannan yace "Pls ka taimaka ka duba min mommy na...am missing her...I want to figure a way out of this...banason ta San halin da nake ciki...kaji please..." "Ba matsala...in na tashi daga office zan je family house in dubo ta..." "Ok nagode..." "I love they your nagode,,..zamuyi wa wannan yarinyar kyauta...now you easily appreciate things..." Yafada yana dariya "Tou ban gode ba...kuma wallahi kar ka fadawa su aliyu what am going through..." "Haba I won't say that...trust me.." "Ba wani zancen trust me...haka last time kaje ka fada masu am in love and can't say it.." Dariya sadeeq yayi tare dacewa "Ai Baka bani amana ba...Yanzu kam I won't say it...so happy toilet washing.." Ya fada yana dariya Sannan ya katse wayar, dariya suhail yayi yaji horn bayanshi yayi saurin juyawa, glass din roll coaster akayi wining yaga alhaji Mahmoud zaune baya, murmushi suka sakar wa juna suhail yace "Welcome sir..." Alhaji Mahmoud bai amsa ba yace "Son me kake nan waje?.." "I make I call né.." Ya fad kanshi kasa, "Oh my bad..gobe sai kuje kasuwa ka samo new phone..nasan Kaima zakaso fita ka gano gari..." Ya fada wearing a smile "Ok sir..." Suhail ya fada in a respective way. Gate aka bude mashi ya shiga shi kuma suhail ya shigo ya Kama hanyar part dinshi. Bayan kaman minti talatin Maryam tasa a je part din suhail a dauko plates din abinci nan aka Maido su ko budewa ba'a yi ba, haka nan sai Maryam taji she's not happy because tasan babu komai part din balle ace yana ci. Har 6pm bai fito ba, dole yasa ta fito ta nufi part dinshi wearing blue and white jumpsuit sai kanta dauke da white turban.